Chapter 88 Reading Abunda Ke Boye Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

Abunda Ke Boye Complete Hausa Novel

Author :  NONE Category :  African Stories & Novels

Chapter   88 / 88

261K to 262.2K   out of 262.2K words

alkwari tun anan, kar da mubi hanyar sashe na ynx wata zindikiyar magulmaciya annamimiyar mata taje ta tareki da tambaya akan auren ayanah tunda kowa leifinmu yake gani agidan nan, nide kimin alkwari ko yankaki za'ayi agidan nan bazaki taba yin kuskuren gayawa kowa cewa an daura ma ayaanah aure yanxu afalo na ba, dan wann aure na rufin asiri da sirri ne, bana bukatar uban kowa ya san dashi, kekam dai nasan bani da wata matsala dake ynxu muje saman kawai zan miki shauran bayani


kallonta ammi karama ta dingayi baki bude cikin rasa nacewa kawai tagyada mata kai snn tabita sama domin taji dalilin wnn Ɗanyen hukunci da suka yankewa Ayaanah wanda ita kanta zuciyarta acike yake da fargaban irin mijin da zasu zabar mata a wann kuraren lokaci kuma acikin fusata da fushi...


ata dayan fannin shagalin gulma babba ammi babba ta bude awajen anty safeera tana mai fayyace mata cewa anfasa auren ayaana da uncle moh asirin ayaanah na karuwanci ya bayyana

anty safeera saita ta bar ammi babba ta gama zuba snn ta fayyace mata cewa itace man tasa aka aika hoton ta raba auren...

sosai ammi babba ta shiga shock gashi babu halin tay barazanar tona asirin anty safera itama ta riga ta tona asirinta na cewa ita tay ma ammi karama da bappa zaidu asiri...


tunda tagane cewa anty safeera is behind all this evil sai taji ta raina kanta, tsuliya a zage tabar sashen ta wuce gidanta da borin kunya
da niyyr da yamma in lkcon walima da budar kai yay zata dawo

sosai anty safeera ta kure mata tunani haka ta dinga danasanin maganganun data yi agaban safeeran dazu

daga wajen daurin aure da kyar ibaad ya owace kansa ya dawo gida cos he is feeling restles ,abubuwa da yawa na yawo aransa, sun bar maheer yana tare bappa zaidu suna gaisawa suna sallaman baki wasu kuma zaayi walima dasu shida mujaheed suka dawo gidan agaggauce

direct mujaheed ya wuce sashen mamansa saboda bakaramin kewarta yay ba dan inyaje china baiya dawowa da wuri


acikin wani irin farinciki ya samesu ita da kulthum da sultana tana cikinsu sunata mamaki yadda akay aka fasa auren da ayaanah nan shima kawai sai ya jona su and the shocking news he gave them was an daura auren bappa zaidu da ammi karama, anty safeera bata san sanda ta zube kasa tana kyakyata dariya kamar zata zare ba dariya take har tana hawaye tana tuno da ammi babba da tagama cika mata baki

. .today is literally the best day of her life dariyar data dingayi yasa yaran suka tsaya da mamaki sunata kallontaa.

tsakanin hajiya mairo da ammi karama kuma maganace ta gaskiya da gaskiya ta dinke duk ta fito fili tahau gaya mata asalin dalilin dayasa taso ta bawa muhammadu ayaanah wai tay hakane dan kawai a ibaad ya nitsu ya kula da zainab arifah dan hanklin zayyanu yadawo cikin yan uwansa da danginsa ...

snn ai muhammdu zai fi kulawa da ayaanah duk ta gama bayananta ammi karama batace uffan ba, sai can tagaya ma ammi cewa amma fa yanxu zancen ya sauya haqqin tawuree ne ya kamata, tafara kuka ta dinga maganganu can dai ta fito fili tace ma ammi wai itafa ta aura ma ibaad ayaanah amma auren sirri ne sai ta nitsu zuwa anjima zata mata bayani..

itadai ammi ta saki baki tanata kallon hajiya bayan sun gama a wannan saikuma ta mairaice ma ammi ta tafara kawo mata zancen hakuri da amana dake tsakaninsu, tanata wasu abubuwan tausayi tace inhar fatima tana mata kallon uwa toh tay hakuri da hukuncin data yanke akanta ayau dan itafa tun asatin nan ta kira kawunnanta ta musu bayanin cewa ta karya sihiiri kuma ma har anturo wakili an daura aura mata aure da zaidu a masallaci...

ammi tana zaune saida ta miƙe tsaye im shock tace "aure??hajy mairo ta cigaba da ababen tausayi tace fatima kizauna kiyi tunani inka ban isa dake ba saiki gayamin in kirasu a warware auren dama zaku zauna min ne shekara da shekaru ina kallonku inde ban isa dake ba saiki gaya min

tana fadin haka tay waje tabar ammi karama acikin dakin acikin rudan...


daga bangaren ibaad kuwa yana dosowa cikin gidan baima karasa isa shashen ammi ba yaci karo da ayaana tafito da hawaye a idonta da zimman zata zille ta gudu kawai dan tay kukan tay kukan tay tunanin tarasa menene guda daya zatai..


suna hade ido da shi taji kirjinta na bugawa da karfiz tay tunanin ko har angaya masa anfasa auren, ko an nunamasa hotonan...

atake jikinta yafara rawa rawa ganin ya tsaya yana kallonta cikin bridal dress in a daskare yasa tafara ja da baya baya dan bata san meye zai yi tunani aransa game da ita ba ynxu,...

shikuma kallon ta yake da feeling na tunanin she is his wife ryt now, his first wife for that matter and she is wearing the sexy red weding dress he bought for her, for a moment ji yay kamar mafarki yake

shagalallun idonunnsa da sukayi nisa cikin tunanin nakanta yanajin kamar yay tsalle dan farinciki matsowa yake ita kuma tana matsawa baya baya har saida ta jingina da bango snn suka tsaya suna kallon juna...hawaye masu yawa na sauka a idonta tanajin matsanancin bugun zuciya

her heart was beating soo fast tana jiran taji next word da zai fito abakinsa, can kuma sai taga ya wani irin lumshe idonsa cikin tsumayi ya furta "alhamdullah, kafin ta dawo hayyancinta taji ya jawota jikinsa ahnkli ya daga habarta suna kallon juna baidamu da fear da confusion dake cikin kwayar idonta ba ya dago cute lips dinta ya jona danashi ahankli

jin dumin bakinshi mai masifar dadi yasaka ta sake mishi labbanta batare da ta shirya ba


wani irin tsotse bakin yay da shauki kamr wanda zai zuko hanjin cikinta soo deep da saida taji kamr bata duniyar nan,...

sunfi minti biyar suna tsotsar bakin juna kafin nan ahnkli ya cirota ya kalleta taga yana murmushi ya share mata hawayenta yace der is no need to run away baby..ure my wife now..

wani cak ta tsaya tana kallonsa kamr an dasata saidai bataga alamam wasa a idonsa ba, kafinma tabude baki tay wani magana sai caraf sukaji muryan hajiya mairo ata bayansu..

ibaad ya kalle ayana gently yace wifyy go inside zanyi magana da hajiya kije zanzo na sameki...

kafafun ayaanah har na hardewa tsabar ta zama soo confused har ta bar wajen bata gane komi ba....

wucewarta cikin ke da wuya atake fuskar ibaad ya zanca kala gabaki daya ya zuba ma hajiya wani irin dakakken kallo snn ya wuce sashenta da sauri tabi bayansa da fargaban mezaice mata..

ALHAMDULLAHI....

WANN NE KARSHEN BOOK 1 abunda muka fada ba daidai ba Allah ya yafe mana

*...GAME BUKATAR CIGABA DA KARANTA BOOK DIN NAN ZAI IYA SUBCRIBE BOOK 2 DINSA KUDIN KARATU IS JUST... 700Naira*

*WE HAVE VIP TELEGRAM 2K*

*AND VIP AREWABOOK*
*@SURAYYAHMS*

*WANDA BASA DA TELEGRAM SUMIN MAGANA ZAN BUDE WATSAP GROUP*

*ALL READING FEE SHUD BE DIRECTED TO*
👇🏻
*9132352275*
*MOHD SURAYYA SULE*
*OPAY*

*SEND UR EVIDENCE TO*.
*08060712446 OR 09132352275*

BOOK 2 STARTS ON 22ND DECEMBER SHARP..

DO NOT MISS THIS LOVE STORY🔥



SURAYYAHMS



88 / 88