Author : NONE Category : African Stories & Novels
na min ciwo!
yanayinta wani iri tana kallon daurarren fuskarsa tace ahhh dakata min, wai yanaga kana wani daure fuska kana amsa ni daddaya rayyanu? wato kai badama amaka mgna kenan sai kay fushi? toh bari inazuwa ka jira ni anan..tun be amsa ba ta fita fuuu bada jimawa ba saigata nan ta dawo da ammi karama tana cewa hajy lafya? harsaida ta kawo ta ciki sann tace"fatima ga danki nan, wai daga namasa magana akan abunda yakey marar kyau shiknan fa ya fara kumbura.
....fisabililllah ynx meye laifin muhammadu dan yana nuna ma ayaana gata... shin ita ba mutum bace da zaina daure fuskansa yana hanawa?
cikin lumshe ido da budewa while stilll maintaining his temper yace "Hajiya cewa fa nayi kiyi hakuri ai banmiki wani musu ba, tunda naji maganarki shikenan..kuma na baki haquri kusan akaro na biyu kenan saidai kuma inkinaso shima naje na bashi hakurin ne toh..
hawaye tafara saukewa cikin raki tace fatuma kinjishi ko?
ahkli ammi tace hajiya dan Allah kiyi hakuri..tunda yace yaji in sha Allah koma miyene ya wuce.
tace aah ah fatima kin haife rayyanu amma ashe kekam ma bakisan ainihin halinsa ba, ai ni gwammaci yamini masifa akan dayamin shiru, hakafa anan ya barni inata magana baice uffan ba wai sai cemin yay inyi hakuri kamar wani na zalunceshi? yo meye laifina anan dan nagaya masa gaskiya, yarinyar nan fa ba uba ne da ita agidan nan ba..meye ne aciki idan muhammdu yana bata gata na uba da zaina hanawa ni gaskiya bangane ma rayyanu mutum sai kace kafurin farko?
cikin lallashi ammi karama tace yi hakuri hajiya. maganan ya wuce haka i am sure ya ji. kuma in sha Allah hakan bazai kara faruwa ba. dama fa yana maganan ne sabida kar abun yay yawa tazo ta lalace ko
kuma yan uwanta da ba amusu irinnata abun yay affecting dinsu, aike kinsan yadda yara suke tunani amma bawai ya hana bane Allah ya huce zuciyarki mama
tsabar ransa ya baci baisan sanda idonsa yay jaaa awajen ba..yarasa ma me zaice caraf kuwa sai wayarsa yafara ringing baiko daga yaga waye bane muryansa kasa kasa yace ammi zan wuce inaga maheer ne yake kirana suna jirana zamu wuce gida dare yayi.
gyada masa kai tay da tausayinsa a idonta cikin taushin murya tace "toh, inka isa gidan saika kirani..har zai wuce tace rayyan toh kay ma hajy saida safe mana..fuskrsa a daure yace"...hajiya sai da safe' baijira ta amsa ba agaggauce yabar sashen yanajin ransa na wani irin tafasa...
ringing biyu wayarsa yay ya dauke bai duba ba har saida ya shiga mota ya same maheer yana dubawa kuwa da mamaki yaga kiran jamal ne baibi kirar ba dan kusan tafiyar kurmaye sukayi a motar sabida in ransa na bace bai fiye son yin wata magana..
har suka kai gida kowa ya nufi dakinsa ransa na dagule dan gabaki daya abunda ya faru ayau yay masa zafi sosai saidai bai bata lkcinsa wajen yanke hukunci koyin wani tunani meyawa akai ba
kayan jikinsa yacire kai tsaye ya shiga bathrum ya kunna cold shower ruwan sanyi yana sauka a duka ilahirin jikinsa yajima ahaka kafin yaji ya dawo cikin hayyacinsa bacin ran yay sanyi, wrpping towel yay around his waist, snn yay brush a agaban sink, yana gamawa yay alwala yadawo room dinsa yay yan shafe shafensa ya shirya kansa cikin wata clean short marar nauyi bai saka riga ajikinsa ba ya dau ruwan gora ya zauna daga bakin gadon sa yanasha cikin lumshe ido da budewa yaji duk abubuwan da su hajiyan suke fada nadawo masa kansa, at some point yafara jin ya gaji dakomi dake faruwa, he even started to blame himself for caring, sai kuma ya tuna ita ayaana babu ruwanta, she is just a naive little girl yasan dai duk wann maganan banzan bazai wuce uncle moh bane ya tada shi, yay tunani duniyan nan na yadda zai kyale musu ita yayi abunda ke gabansa
saidai wani bangaren ransa kuma gabaki daya yaqi sam ya amince masa da batun fita sha'anin ayaana msmn inya tuna content din dake cikin wasiqar mahaifyarta, ji yake kmr idan yayi sake rayuwar ayaana ya lalace tmkar yaci amanar mamanta ne data rokesa with all the emotion i her heart cewa yasaka mata ido sosai akan rayuwar yarta ayaanah sabida mahaifinta juma ya riga yamusu mmunan baki bataso yarta tazo binni ta lalace. idanunsa a lumshe yana cikin lisafin yadda zaiyi ya warware wasu abubuwan, wayarsa ya kara katseta da kara, da sauri ya bude lumashen idonsa duk ya dauka ko jamal din ne yana dagawa saikuma yaga mahaifyarsa ce
cikin sauke ajiyan zcya me sanyi yadauka tun beyi magana ba da sanyin murya tace rayyan nima fushin kayi dani ko?dazu nace kana isa gida ka kirana shine har yanxu shiru..
dan karamin numfashi ya saki ahnlki yace "kiy hakuri ammi wanka nay yanzun nan nake shirin innagama saina kiraki
tace its okay..kun isa lafya? yace alhamdullh kai tsaye tace "rayyan, pls dont take all this to heart. i knw it pains alot to be misunderstood kuma dama abunda nake ta guje maka kenan shiyasa bana son ka dauki zafi akan lamarin ayaanah..dan Allah nide karkace zakay fushi da ita da kuma sauran yaran nan. sumtimes hajy tana magana ne in favour of her son's emotions, kasan dai ita uwace, dama bazataga kusukuren danta haka kawai ba. amma tunda sunce maka kabari toh kwata kwata kadena shiga harkansa.
cikin katseta yace ammi nifa bance ma yarinyar nan tay masa komi ba. kawai nasiha na mata akan yawan karban abubuwan masu tsada da takeyi a hannunsa, .anyways, nide maganan nan ya kare
kuma ba fushi nayi ba, nide in ina takura ma yaranku kuyi haquri i will amend my ways.
dan shiru tay muryanta wani iri tace rayyan pls nide karka yanke wani danyen hukunci dat will make you to abandon ur sisters, inba dan kai ba bansan yazanyi da safiya ba. i truly truly understand you. dont blame urself for anything kaji?? kawai dai shi kawun ka muhammad din ne nakeso kafita a harkansa....
a nitse yace toh ammi..kema ki kwantar da hanklinki i am okay..wani kira yana shigowa wayata can we call it a night?
tace okay ayi bacci lafya. karamin murmushi yay mata yace u too maa.
tana katse wayar ya ga jamal ne cikin sauri ya dauka dan karya yanke da calm voice dinsa yay sallama, suka gaisa..
yace kwana biyu..nan da nan jamal yafara bashi haquri yace urgent meeting ya maidani U.S i cudnt call you men i am so sory..ibaad yace babi komi nima i was pretty much occupied, toh yajikin mum dinka, da fara'a jamal yace alhamdullah ta warware sosai
..hira kadan sukayi jamal ya fara sugesting ko dazasu hadu acikin sati su gaisa tunda shima ya dawo kanon yanzu kuma zaiyi kamar hutun wata biyu yanan nan
ranar wednesday da yamma suka yanke zasu hadu kafin suka karkare kowa yay bacci
washe gari sunday tun bayan sallahn fajr ibaad yakashe wayarsa gabaki daya sassafen suka fita gym shida maheer basu dawo ba sai wajajen 10pm sukay wanka suka ci abinci dats packed with healthy protein, maheer ya wuce wajen harkan secret investment ventures dinsa da already yanzu ya farayin karfi dan ya jima da fara abunsa a boye.
wani irin baccin huta gajiya ibaad yayi duk jikinsa saida ya samu nitsuwa, but with what is happening arnd him yaga kamr shima is high time kawai yay puting business tots insa into action tunda yana da kudin nan, ga uban gadon filaye da millions of naira da babansa ya bar masa me yawa dake babansa surgeon ne amma kuma yay running Big rice farming business ya tara silent arxikin nan saidai shi humble and simple life yay baya show off kwata kwata bakamar na prof ba dama kuma maheer yasha matsa masa akan yafara kafa source of income insa da wuri basai karatun sa ya rikesa sosai ba. he tot abt it for while, sai kuma ya rasa ta ina zaifara sabida baida wasu kwakkwaran circle na abokai inba frends circle na maheer da mujaheed ba, besides, mujaheed is a sport nd tech guy kuma shine karaminsu a mazan gidan sai gabaki daya baifiye son shigewa jikinsu sosai ba sabida field of interest dinsu yay hannun riga in bawai suna gida duka atare ba.
Da wannan tunanin aransa yake zama har ranar wednssday yay suka hadu da jamal moriki a wani waje da shikansa bai taba sanin akwai irin wajen a kano ba.
THE BLACK MINARET
inside wani huge walled villa acikin nasarawa GRA blacl minaret yana dauke da wata matte-black metal gate with the emblem of a small eight-point star. Only members na wajen sukasan address snn ba a iya shiga saidai wani dan wajen ya kawoka ciki.
special waje ne da boyayyun Business magnates, young heirs of wealthy families,Oil & real estate families, crown princes, nd Private bankers da
many Diaspora billionaires suke zuwa when they’re in kano town.
Jamal ne dakansa ya fita waje ya jawo ibaad ciki, just few members wanda kowa abunda ke gabansa yakeyi ne awajen
waje is god damn private nd breathtaking, All-black marble floors Gold trims, silent lounge with dim amber lighting ga lumtsa lumtsan Leather chairs, da private conference room da kuma babban library with only business and philosophy books sai cocktail bar da suke cema Mirage Counter...
duk wayewar ibaad saida yajishi kamar ba a kano state yake ba, sai kuma ya tuna taken garin wai koda me kazo an fika nd na today he don confirm dat statement.
wani hali guda daya jamal moriki yake dashi wanda shine yake balain tafiya da ra'ayin ibaad wato humbleness da bala'in saukin kai ga iwa uba aji da yin magana acikin nitsuwa bada jiji dakai ba.
jamal ba irin gayun nan bane wanda arxiki da daukakrsu ke rufe musu ido su raina wani ko suyi girman kai ko show off, kyakkwan tarbiya ce mai rai da lafya ajikin yaron he is calm, jovial and classy..
royal blue suit yasa me balain tsada amma bamai hayaniyan design ba,tunda ibaad yazo suka zauna su biyu a mirage counter suna shan mocktail, anan yafara introducing kansa properly ma ibaad
jamal moriki yaro ne ga wani shahasharen me kudi da ya rasu kwanan nan, bada jimawa ba. he is the only son of his mother lady diana, after suffering in court da kawunsa akan arxikin babansa daya rasu shine harya samu aka
damka masa ya hau kai at this young age dan da wata biyu kawai yagirme ibaad a shekaru
saidai yanayin yadda yake maganansa da tulin kamiya da kuma nitsuwa tareda ilimi u cant just deny his early maturity aura.
a yale uversity dake U.S yake kan karatunsa, while still tryng to run his fathers business conglomerate in the U.S and Dubai. maman sa ne kawai take saka masa ido akan komi shiyasa baya son ya rasata dake tana da boyayyen ciwon zuciya wanda a sanadiyar mutuwar babansa ne akasan ma tana dashi
....sunxo kano ne sabida anan ne shima aka haifesa asali ma anan ya fara tasowa a family house din maman sa gidan mahaifinsa ne kawai yake abuja.
wasa wasa suka sha hira dan ibaad baiwani sha wahalan bayyana masa kansa ba dan yana ambatar sunan familynsu na almansur jamal ya cankosu yace masa ai tun suna yara sukasan kawunsa prof zayyanu sabida ta hannun prof din marigayi baban jamal alhaj moriki yake samun wasu intnl contract da kudadensa ta sauki.
it became so easy for them to trust each oda at first manly date dinsu,..daga haka jamal yay requesting ko zasu dawo abokai sabida baisan kowa a kano ba kuma bazai iya trusting cousins na jikinsa ba duba da suna nuna maitarsu akan arzikin da aka daurasa akai yanxu..
ibaad baiwani bashi fuska a farko sosai ba, harsaida suka dan dau lokaci suna yawan hanging out tare suna hira suna dada fahimtr juna within 3 weeks ibaad ya fara sakan jiki dashi musm ma da har cikin family saida jamal ya kaisa, nd jinin mum din jamal din bakaramin haduwa yay da na ibaad ba, wnn sanyin aji da yadda yake kame kansa yasa ta jima da ganewa tabbas ba karamin tarbiya aka bashi ba hala bazai cutar da danta ba.
dama shi sabo ga maza
bawani abu ne mai daukar lokaci ba nez musmmn irin nasu na yaran masu shi, they are always talking about bigger things, educations, cool adventures, da abunda duniya ke ciki..busines jamal yake karantawa. most time zaizo gidan bappa zaidu da yamma ya jira ibaad a masallaci, ko ibaad ya same sa acikin black magnet a regular hangout dinsu....
#DONT BE SHY FINE GEH OYA POST UR COMENT SABIDA DA DARE A SAMU BONUS
idan kinason cigaba da samun posting kibi shafukata
*AREWABOOKS*
*@SURAYYAHMS*
*WATTAPAD @SURAYYAHMS*
*WASAP CHANNEL ND GROP: SAVE MY NUMBER 08060712446 TO BE ADDED*
#SURAYYAHMS
#COMEBACK SERIES
2024/2025
[01/12, 20:47] Ányà Bá’kó̄̄̄ M.: 💫💫💫BONUS
Dagata fannin family house kuwa tun bayan abunda ya faru ibaad bai sake kuwa shiga harkan uncle moh ba duk dama ayan satikan nan yayita nemansa da magana musmn yadda yake wasu abubuwan with full authority, yanzu kam ma baya neman permission,..
ko ayaana bata son abu zai siyo ya raba, snn yabata me kyan ciki ya bama sauran yaran yan dede, safiya ta hada harda haushin hakan ta dawo kamr kishiya ga ayaana ya zamo sam basa magana, bata kaunar kuma taga ayaana ta shigo daki musmn da wani abun duniya da bata dashi.
tun kowa yanasa ido yaga ko ibaad zai dauke kansa akan yaran gidan yahau fushi ya dena kula kowa sai suka ga ya kwashe tashar kowa ya watsar, normal yake rayuwansa kamr yadda ya saba, saidai haryau bai kara budan baki yace ma ayaana komi akan gifts dinta da uncle mohd ba,. zaizo zasu gaisa zai duba karatunta he will even challenge her to do more as usual abu dai inya shafi uncle moh ne kawai baya tsoma musu baki aciki wanda
tun ana nemansa da magana a gidan har kowa ya gaji ya kyalesa..
adan kankanin lokaci kusan duka schedules na rayuwarsa ya fara canzawa sanadiyar tarayayyarsa da jamal dan jamal bai cika 6 weeks a kano ba suka yi wani irin shakuwa da ibaad, they hang out alot to private clubs,sport, libarary, gym shikuma maheer gabaki daya karatunsa da business dinsa yanxu yana balain hanasa yawo dasu sosai duk dama ibaad yay introducing dinsu ga juna. sati biyu kacal ya rage ma jamal ya koma aiki da kuma schl dinsa a united state, hakanan yadinga matsa ma ibaad akan suje su abuja atare suyi sati guda su dawo,
sabida yawan zama da juna da sukeyi tare kowa yafara fahimtar capacityn brain in kowa nd he despreately want ibaad to meet his oda childhood friends sabida akwai abu mai muhimmaci dayake so ya saka ibaad din aciki wanda baison ya masa na sauri ko kai tsaye face harsai ibaad yaje yaga yanayin abokan nasa acan.
ibaad bai wani saba da wann rayuwar ba saida ya tattauna da maheer, da mamaki yaga maheer ya kara zugashi akan yaje, sabida ya gama lura da cewa jamal moriki yana da strong business netwoking yana mutuwar so ibaad yaje ya leko musu yagan wani irine..
abun bai wani shige ran ibaad ba haka maheer yajashi na dole sukaje yaje ya gaya ma bappa zaidu cewa zaijeshi abuja da abokinsa jamal, akan ya rokesa suje family house dinsa suyi sati zasu dawo
...dake bappa zaidu has been obseving jamal most times inyazo gidan a masallaci suke yawan zama tare da su sai kawai ya kyalesa yace masa yaje amma kar ya wuce sati guda din daya roka.. few days bayan bappa ya bashi go ahead din yaje family house yay sallama da mahaifyarsa
wajajen 10am na safe suka bi jirgi suka iso garin abuja tun daga airpot kusan convoy na security uku ne sukazo aka kaisu wani katon mansion na mahaifin jamal a maitama cikin abuja
da kadan gidan yafi na bappa zaidu a girma da tsayin gatanga, daga su sai uban securities sai masu aiki kala kala, cikin awani luxurious suite mai manyan dakuna aka sauke ibaad snn aka musu tarba mai kyau, bayan sunci abinci sun huta jamal ya nunna ma ibaad cikin gidan nasu.
yace masa nan ne asalin gidan mahaifinsa, insunxxo abujan ne kawai suke sauka anan musmn in suna da wani meeting ko hidima. asalin family house dinsu kenan saidai basu fiye zama aciki ba tunda mahaifinsa ya rasu.
they understand each odas pain easily sabida duk yara ne da suka rasa ubanninsu tun suna kananan shekaru, bayan sun gama zagawa ya bawa ibaad key din wata fancy sport car shima ya dauke nashi suka sha wankansu suka fara zaga garin abuja, kusan kwana biyu sukayi agarin suna zallan yawo hanklinsu akwance saidai ibaad yay waya agida nan kam masu aiki ne ke musu komi.
a kwana na ukun ne da yamma sosai bayan isha'i jamal ya gaya masa cewa ai childhood abokansan gabaki dayansu sun hallaro yanaso suje suyi spending darensu nayau atare dasu.
ibaad baisaka komi aransa, he dress simple classy and casual kamr yadda ya saba, at around 9pm sai gasu agaban wata irin hadaddiyar under ground club na manya
suna shiga jamal ya bada membership card dinsa aka bude musu kofa suka nufi wani waje inda babu wani hayaniyan manyan mutane, acan sama regular joint dinsu inda babu music babu komi sai expnsive phones, laptops da tab, shisha pots wasu gayu ne su biyunsu a zaune all dressed up in their respective sophiscated designer regal wears.
kowannen cikin su bazakamai kallo daya kaji qamshin talauci ko kauyanci ajikinsa ba snn kowa da irin kyan da Allah ya zuba masa
kujera na farko by his ryt was graced by a guy named prince hassan zarko, the youngest son of zazzau emirates shine dan auta agidan su na sarautar zazzau, shi irin chocolate skin colour dinnnan ne amma akwai shi da wani irin sanyin kyau da fararen manyan idanu masu mugun daukar hankali, yasaka white royal heard scarf me tsada akansa untop his designer casuals, kalar royal scarf dinsa daya yake da booth din dake kafarsa wanda shikansa booth din ma abun kallo ne.
daga gefensa wani caramel skin tone guy ne, kana kallonsa kaga pure hausa fulani guy, baida fara'a sosai siffarsa is sumhow huge nd he is