Kida a Ruwa-1 Complete Hausa Novel

Author :  Bilyn Abdull Category :  African Stories & Novels

Chapter   35 / 35

102K to 104.8K   out of 104.8K words

da shi, itako Umman Nimrah tana mata abu kamar ?arta. Idan ma ta nema abu Baban Nimrah ?in bai mata ba ita takanyi a madadinsa batare da Innar tasan ba shine yayi ?in ba.
Ê ÊÊ Bincike na biyu shine gidan abokinsa mai rasuwa Abashe, inda su Zak-Shadow suka gane shine gidan matar nan mai yara marayu da suka fara samun abubuwa tace ita kuma bata san da su ba. Ashe kuwa da gaske bata sani ?in ba. Dan sai yanzu ne da zance ya kai ya kawo akan lamarin Baban Nimrah ?in ta tuna ya kawo musu hatsi kusan sati ?aya kenan, da yake tunda mijinta ya rasu haka yaketa ?awainiya da ita da yaran babu gajiyawa, randa ya kawo hatsin yace babban yaronta da yaci sunansa suke kira da Aboki yaje ya amso musu kifi. Tabbas taga yaron nata da bako bayan ledar kifi, koda ta tambayesa sai yace mata Baba ne ya bashi ajiya yace zai amsa ranar kasuwar Gamau. Itako bata maida hankalin sanin minene a ciki ba yaron ya shiga da bakko ?in ?akinta ya ajiye. Bako ta sake tunawa ba sai yanzu ma.
Ê Ê Ê Gari fa ya ?auki sabon tashin hankali. Dan duk wanda keda ala?a da Baban Nimrah sai da aka kamashi a wannan yinin, hatta wajen kifinsa da inda yake zuwa sari a can cikin local government ?insu sai da aka bibiya. Zuwa dare sai ga ?an uwansa na nan gidansu duk an sakko, sai dai banda Tanimu dan basu gama bincike a kansa ba. ALLAH sarki Umman Nimrah idan ka ganta abin tausayi, wuni ?aya duk ta susuce ta fita a hayyacinta. Dan zuwa dare ma zance ya gama baje gari dan ma akwai sojoji da sukai musu takunkumin hana yawo barkatai ?an uwanta sukazo suka tafi da ita harda Nimrah bisa umarnin mahaifinta dattijon arzi?i, babban malami ne a yankin ma ba garin kawai ba, dan bazasu so abin kunyar da mijinta ya aikata ya shafeta ba, musamman da matan gidan suka fara mata habaice-habaice da yada magana a kai-kai ce bisa jagorancin Kande matar Tanimu data fara ya?a maganar, dan ma dawowar mazan gidan ya sata komawa tai la?was ganin babu nata mijin itama....

Ê >>>>>><<<<<<<

Ê ÊÊ A sansanin su Zak-Shadow cikin tantin Imran da bai cika zama ba ake tsare da su Baban Nimrah, zuwa safiya ake son fita da su daga jejin zuwa birni, ana ?ara tantance wanda basu da ala?a da al'amarin ne musamman wa?anda aka tattaro yau da rana. Kwanaki na uku kenan bayin ALLAHn nan su Zak-Shadow basuyi barcin rabin awa ba. Yaransu da manyansu tsaye suke akan ?afafunsu. Kai ko abincin kirki basa ci sai ?a?an itatuwa. Duk mai imani ya gansu sai ya tausaya musu.
Ê Ê Ê Ê Amma a haka muda muke kwance a gidajenmu muci mu ?oshi mu kunna tv muyi kallo, mu hau gado muyi barci har muke iya zagin jami'anmu da kallonsu muce basa aiki. Musani ganin jami'an dake ofisoshi zaune, da wanda ke yawo akan hanya suna nuna wasu halayya mara ?yau bashike nufin mun rasa zaka?uran jarumanmu dake cijin jeji daban-daban suna gumiruzu akanmu ba. Akwai irinsu Zak-Shadow da su Imran da yawa da bamu san da su ba, sai dai ALLAH ya saka musu da alkairi kawai zamuce.........???


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 46_

__________________

https://wa.me/+23408067422528
Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba.
Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa.
Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka
Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne.
Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki.
Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani.

https://wa.me/+23408067422528
ÒShin Ke uwa ce, kina son samun ku?i ba tare da kin fita kin bar ÕyaÕyanki a gida ba?Ó ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne
Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free??

https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........*_01:am_*

Ê ÊÊ Zama a duhu tamkar ?abi'a ce ta wannan ?ungiya, musamman a lokacin yin meeting. A yau ?in ma da zaman nasu ya kasance na gaggawa ba kowa da kowa bane a falon. Ogansu ne kawai sai Black Spider da yaronsu Dagger. Dagger bawani muhimmanci ne da shi a wajensu ba face KAREN FARAUTA. Dan kuwa suna kwance ne yana musu ya?i da horar da yaran mutane a tafarkin hatsabibanci. Shike da yaran dake musu ha?ar ma'adanan yankin Bankaura da sauran ?auyukan wajen da adalinsu suka samar da ?ungiyar ga'addaci da zata janye hankalin mutane daga ma'adanan saboda kafawa da tsarewar jaruman jami'an ?asar sukayi irin Zak-Shadow. Ku?i kam suna sakarma Dagger ta yanda yake sake ru?uwa da zama a rufewar idon sai da ?asarsa da yankinsa hankali kwance batare da jin yana aikata kuskure ba ma. Shima kuma yana amfani da ku?in wajen ?ibar ?a?a a cikin tafiyar cikin sau?i saboda ?arancin tallafi daga matasan ta hanyar ayyukan yi akoda yaushe.
Ê Ê Ê Ogan nasu daya kasance bamai yawan magana ba sai ba?ar mugunta taf cikinsa ya wani zu?i ?aton sigarinsa yana ma Dagger wani kallo mai kama da raini ?o ?as?anci ne ma oho masa. Amma kasancewar eyeglass ne a idonsa shi Dagger ba gani yake ba. Cikin harshen da suke magana da shi cike da isa da ?asaita ya ce, ÒKana nufin kazo gaya mana bazaka iya ba saboda banzan can ya kama maka yara?Ó.
Ê Ê ÊÊ ÒKo ?aya sir! Ai ko kura ta rame tafi ?arfin wawason namun jeji. Waye wani Zak-Shadow ballantana yaransa. Ina son naji ne ko akwai hanyar fitar da su a hannunsa? Ko kuma mu kashe su kawai kafin ya kaisu cikin birni kamar yanda yake shiri, amma ku sani dukansu da aka kama sunada matu?ar amfani a tafiyar mu, musamman ma mutumin nan na Bankaura, dan mutumin nan yanada manyan sirrikanmu da bani da tabbacin idan yaji wuya bazai tona ba kamar yanda yay sakacin da ?ar iskar matarsa ta bu?e mana aiki. Na matar tasa ma bai ?ata min rai ba, wannan shegiyar yarinyar mai kama da ?ar aljanu, tun randa ya ha?u da su Ganuwa ashe ?arsa ce ya ?oye musu......Ó
Ê Ê Ê Ê ÒKaga hakan na nufin da saninsa tazo wajen....Ó
Ê Ê Black Spider ya fa?a cikin fushi da ?acin rai.
Ê Ê ÊÊ ÒBana jin haka oga, domin kuwa Ganuwa ya tabbatar a bazata yarinyar tazo musu. Kuma yana ganinta ya rufe fuska. Sai dai ina yin zargi ?aya, uwarta ce ta turota danta tabbatar mata shine, dan bana raba ?ayan biyu tare yarinyar take da uwarta ita ta la?e.Ó
Ê Ê ÒIdan ko haka ne baka bu?atar wani umarni anan. A kashe matar tasa da ?ar gaba ?aya. Shima bama bu?atarsa ya gama aikinsaÓ.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ ÒAn gama Sir! Dama wannan umarnin kawai nake jira. Sai dai a majiya mai ?arfi na samu labarin ?azun iyayenta sunzo sun ?auketa a gidan. Tana gidansu. Babanta kuma shine hatsabibin malamin nan daya hana mu rawar gaban hantsi a farko.Ó
Ê ÊÊ ÒDuka ahalin nata a kashe su. Dan bamu zo ?asarku dan wasa ba, bu?atarmu ta lokaci ce muna kammala ?iba zamuyi gaba. Duk wanda yace kuma zai tari gabanmu koda uban waye sai mun kawar da shi ya koma ?asar takawarmu a hanyar samun cikar wannan burin. Kar su wuce gobe...Ó
Ê ÊÊ Yay maganar ?arshe da umarni yana barin falon gaba ?aya, ba kowa bane face oga kwata-kwata. Shima mi?ewa Black Spider yayi yabi bayan oga, hakan ya tabbatar ma da Dagger sun gama da shi. Ji yay kamar ya harari bayansu, amma ya kanne. Sai dai ?asan zuciyarsa yana jin wani nauyi da shi kansa yakan kasa tantancewa. Shin ?an sauran ?ur?ushin kishin ?asar ne a wajen kokuwa takaicin dukiyar da mutanen ke samu ne su ana ?an tsakura musu ke son saka masa jin hassadarsu...

<<¥>>¥<<>>¥<<¥>>

Ê Ê ÊÊ Asubar fari wani irin haya?ine ya turni?e illahirin garin Bankaura da in kai wasa ganin gabanka ma zai iya maka wahala. Ga wani irin rigugi da ke tashi mai matu?ar saka razani a zukata duk wani mai rai. Kai da kaji amon kasan sautine dake fita daga bindigogi ko wasu nau'in makamai masu fashewa. Kasancewar asubahi ce barcin da mafi yawan mutane basa samu saboda tsoro a farkon dare yanzu gabanin asuba duk ya kadasu sun ?ingire. Hakan yasa shiru yayi yawa tako ina gaba ?aya jejin ya ?auki sautin da har sa?on ya isa cikin kunnuwan su Zak-Shadow.
Ê Ê ÊÊ Ai ko shine ya fara fitowa a tantin da ake tsare da su Baban Nimrah sakamakon tuhumar da ya saka ake musu tun daren jiya, dan yafi son samun dukkan bayanan da yake bu?ata kafin ya mi?asu hannun hukumar bincike gudun samun matsala. Jin fa al'amarin na gasken-gaske ne dan har wani jijjiga jejin keyi saboda azabar fashewar gurneti ya zabura cikin wani irin rawar jikin jarumta. Kafin cikin gigitacciyar muryarsa ya furta, ÒAre you soldiers or a bunch of jokers?!!?Ó.
Ê Ê Ê Gaba ?aya sansanin ya amsa da fa?in, ÒNo, Sir! We are Soldiers, Sir!!Ó.
Ê Ê Cikin ?an?anin lokaci wajen ya rikice da ?arar gudunsu ta yanda suke rige-rigen shigewa motocin ya?i, wasu dokuna, wasu mashina. Wasu kuma suka ?ara zagaye tantin da su Baban Nimrah suke dan kar ya zaman irin takun ranar ake son maimaita musu. A janye hankalinsu can gaba ?aya nan kuma aka musu kwaf ?aya. Saboda sun kula koma wace ?ungiyace wannan da ?arfinta take.
Ê Ê ÊÊ Sojojin na isa garin ya ?ara hargitsewa da musayar wuta, tsawon awa ?aya a wannan yanayin kafin sautin ya fara lafawa sai kukan yara da mata ya fara fitowa..
Ê Ê Ê Ê A dai-dai lokacin jirage masu saukar angulu na soji suka fara isowa suma. Cikin ?an?anin lokaci suka zagaye ?auyen musamman ta yankin da abin yafi ?arfi. Sosai tsakkiyar gidan Malam Hamisu mahaifin Umman Nimrah yayi kaca-kaca da jini, yayinda gawarwaki kusan biyar na maza ke kwance. Ta gefe ka?an ?ya?y?yawan dattijo ne mai cikar kamala ma'abocin furfura da dogon gemu dur?ushe a ?asa da Handcuffs a hannunsa da aka maida ta baya wani soja na ?o?arin kunce masa amma da alama al'amarin yaci tura dan kamar an kulle handcuffs ?in da wani kwa?on sirri. Idanu kawai kyakkyawan tsohon ya zubama gawarwakin ?a?ansa da su Dagger suka kashe yana kallo hawaye na bin kamilalliyar fuskarsa ta girma da kwarjini. Ta gefe ka?an matane da yara da zasu iya kaiwa adadin talatin da ?oriya. Suma dai kukan suke sosai wasu har sunayi tamkar zasu shi?e.
Ê Ê Ê Ê Fitowar Zak-Shadow daga cikin ?aton gidan na ?asa mai sassan da yawan gaske da zai tabbatar maka family house ne na wa?an nan mutane ya saka sojin dake zagaye da mutanen shiga sara masa cikin nuna girmamawa a garesa. Kansa kawai ya jinjina musu yana yamutse fuskarsa da tai kaca-kaca da jini ta yanda ko iya gane ainahinsa ba'ayi sosai. Hakama farar rigarsa da wandonsa na sojoji duk sun ?aci. Cikin bada umarni yay nuni da gawarwakin dake a yashe a ?asa tare da tsohon nan.
Ê Ê ÊÊ Da sauri ?aya daga cikin yaran nasa ya furta, ÒSir za'a fara gaba da su ne?Ó.
Ê ÊÊ Maimakon yin magana yanzun ma kansa kawai ya jinjina. Basu damu ba, domin sun san shi mutum ne mara son yawan magana. Sai da suka gama kwashe gawarwakin da aka saka a cikin wasu ledoji sannan aka samu nasarar kunce handcuffs ?in hannun dattijon nan. An kama shi da nufin mi?arwa dan jikinsa rawa yake a bazata kawai ruwan harsasai suka fara sauka a jikinsa. Gaba ?aya wajen ya rikice, Zak-Shadow da yaransa suka fara dube-duben ta ina harsasan ke fitowa, yayinda wasu sukai kansa akai ?o?arin ri?oshi da hanashi kaiwa ?asa daya tafi zai zube.
Ê ÊÊ Kukan yaran nan da mata ne ya ?ara ?arfi. Yayinda wasu a cikinsu suka mi?e da gudu zasu nufesa, amma sai sojojin suka hana hakan ta hanyar shan gabansu. Dai-dai nan wani ta?adari cikin yaran Dagger ya bu?e ?aton dirom ?in dake tsakar gidan ya fito yana dariya. A take sojoji suka ?ana bindugu, masu tunanin yin fata-fata da namasa har sun ?ana kunamin bindugun nasu ya turo Umman Nimrah gabansa bindiga a kanta daya ?ora mata. Sai lokacin su Zak-Shadow suka fahimci shine yayi harbin ta cikin drom ?in kenan.
Ê Ê Ê Cikin bada umarni da kaushin harshe Major Imran ya furta, ÒIdan kana son tsira da sauran abinda ya rage maka na numfashi ka ajiye bindigarkaÓ.
Ê ÊÊ Dariyar sha?iyanci yayi, ga fuska ya shafe da ba?in abu ko gane kalar fatarsa balle kamaninsa ba'a iya yi. Da yanayin sha?iyanci ya amsa ma Imran da, ÒAn gaya maka goro na kasa a duniyar da har nake son ya ?are na ?irga riba da jari balle na damu da rayuwata. Kama bar wahalar da kanka, jinin wannan matar halattacene a wajena dan koba komai zanyi jihadi kashe mata mai tona asirin mijinta.Ó
Ê ÊÊ Ya fa?a yana ?ara danna kan bindigar a kan Umma dake hawaye tana kallon Zak-Shadow da zuciya ta kume ?irjinsa, yanda kawai zai fasa kan tsinanne yake yi. Aiko tamkar wani abin siddabaru babu ma wanda ya kula da sanda ya ja kumar bindigar hannunsa ?ar mitsitsiya balle ?agawar hannunsa sai saukar Bullet akan shegen, dan shi ?in ?warraren maharbi ne kowa ya sani kuma. Kasancewar shi kuma ?an iskan ya riga ya ?ana kunamar bindigar hannunsa a wuyan Umman Nimrah tun ?azun harbin da akai masa ya tafi baya sai kawai yatsarsa ya motsa harsashin ya fita ya shige jikinta.
Ê Ê Ê Kusan tare Zak-Shadow da Imran suka zabura kanta. Sai dai kafin su dire ma ita ta dire a ?asa rikica. Cikin matsanancin gigita Imran ya ri?ota yana jijjigata da gwala kiran sunan Captain Musa. Murmurshi tayi mai ?aci da ciwo hawaye na zubowa ta gefen idanunta dai-dai da malalowar jini a hannun Zak-Shadow da ya kai hannu shima zai ri?ota Imran ya rigashi, sai ya kasa ?arasawa da hannun kuma ya kasa janyewa. Da ?yar ta iya sake yin wani murmushin tana juya idannunta da ?yar akan Zak-Shadow...
A dai-dai nan shima munafukin nan mafi kusanci da Zak-Shadow ya katse videon daya ?auka a wayarsa yana ?an sakin munafukin murmurshi nasara guda biyu..........???
Ê Ê Ê Ê Ê
_Wato a duniyar nan ALLAH ka rabamu da ma?iyi mai fuska biyu. Kunga wanda zai nuna maka soyayya a gaban idonka a bayan idonka yafi kowa ?ataka da aibantaka ba ?aramin azzaluminka bane. Wannan shegen na tsaneshi tun kan aje ko ina. Duk wanda yake tare damu a zahirin rayuwa da ba?ini da wata manufa ya rabbi ka rusashi kafin shi ya ruguza mu??????._



_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

35 / 35