Kida a Ruwa-1 Complete Hausa Novel

Author :  Bilyn Abdull Category :  African Stories & Novels

Chapter   17 / 35

48K to 51K   out of 104.8K words

Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 21_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.......Tabbas an ?auro auren Umaru lafiya a garin Barno, dan kuwa shi a can ya ?akko tashi matar da suka ha?u a wajen karatu a Zaria. Su Abdul-rasheed sunyi gangami sun halarci wannan aure a sabbin motocin daya saya musu shi da yayunsa biyu, akan suma sauran zuwa ?arshen shekara in sha ALLAHU zai saya musu nasu, sannan ya biya hajji zasuje shi da Babban yayansu. Amma rayuwa bata da tabbas, a yayin dawowarsu Bauchi motar Abdul-rasheed tayi ha?ari, a ciki kuma shine da yayansa na uku a ciki, sai abokansa biyu da Haysam.
Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, ha?ari ne mai gigitarwa da tada hankalin wanda ya gani, dan kuwa babbar mota ce ta hayesu tsaf. A take ?aya a abokan Abdul-rasheed da Yayansa suka rasu, dan kuwa sune a gaban motar, abokinsa driver, yayansa a gefensa. Sai Abdul-rasheed da ?ayan abokin da Haysam dake tsakkiyarsu a baya. Wani hikima ta UBANGIJI sai akai kamar anyi wurgi da Haysam ta tagar motar, dan can waje gefe aka tsuntoshi babu rai, yayinda nan su Abdul-rasheed mota ya danne su, shi rabin jikinsa a waje ?afafunsa zuwa ?ugu na ciki ?arfen mota ya rabasu ka?an ya rage ?ugunsa ya rabu da gangar jikin. Yana kuka da kiran sunan ALLAH yana kuma ambatar sunan Haysam da ro?on mutane su taimkesa su duba masa yaronsa karya mutu. (ALLAH sarki ?a da mahaifi kenan??, yana cikin azabtuwa amma bata kansa yake ba. Ya ALLAH ka gafartama iyayenmu ?? ????, ka yafe musu laifukansu ya rabbi????).
Ê Ê Ê ÊÊ Da ?yar aka iya zaro su Abdul-rasheed a wannan mota, akai asibiti da su. Kafin ma a isa ?ayan abokinsa shima ya cika. Shi ko sai da yay kusan awa guda ma likitoci nata kai-kawo a kansa kafin ALLAH ya amshi abinsa. Wannan rana dole ya zama ranar ru?ani da ahalin Abdul-rasheed bazasu manta da ita ba a rayuwarsu. Ranar da ta raba su Haysam da mahaifinsu, ta zo cikin rashin shiri. (Wato mutuwa! Mutuwa! Mutuwa nada tashin hankali ?an uwana, mutuwa nada gigita ?warai da gaske, wlhy bazamu gane wacece mutuwa ba sai randa tazo kammu. Wane shiri kai mata, wane shiri kake mata? Ka kammala baka kammala ba ko bakama fara ba wlhy sai tazo, zuwan da babu ?aga ?afa balle jiranka koda na sakan ?aya danka kammala abinda ka fara????).
Ê Ê Ê Ê
Ê Ê Ê ÊÊ Mata ?an biki nata kai-kawo anan Bauchi, sai dai jikin A'isha dana Yakura duk a sanyaye kamar marasa lafiya. Ga yawan fa?uwar gaba da suke samu da nauyin zuciya. Ita Yakura sai kowa ke ?auka ciki ne. Itako A'isha ganin tasha jiyya bata ko jima da mi?ewa ba sai kowa ke mata uzirin da sauran nauyin jiki. Sai dai ba haka bane ba, mutane kuma basu gane ba haka bane sai lokacin da labari ya iso cikin Bauchi, tun anayi ?asa-?asa kada su A'isha su fahimta lokacin ma da ran Abdul-rasheed har dai ta fasu bayan rasuwarsa. Dan dole aka kwaso gawarwakinsu hu?u reras idan ka cire Haysam ?an shekara goma sha ?aya dake gadon asibiti likitoci na ?o?arin ganin sun ceto tashi rayuwar. Hakama matar Ayuba Yayan Abdul-rasheed dake fama da tsohon ciki duk tayi sukuku.
Ê Ê Ê ÊÊ A lokacin da aka shigo da gawar Abdul-rasheed data Ayuba rawa jikin A'isha da ?us-?us ?in mutane ya fara shiga kunnenta ya fara. Cikin ?imuwa ta fito daga ?akinta batare data fahimci inama take ajiye ?afa da ?aukewa ba ta dur?ushe a gaban gawar mijinta da aka shimfi?ar a ?ofar ?akin nata, hawaye na zuba kamar ruwan sama da ba ya ?arewa. Hannunta na karkarwa ta kaishi kan babbar rigarsa da aka rufa masa dake ji?e da jini ta yaye a hankali, fuskarsa dake da ?an ?ananun raunuka ce ta bayyana, sai kawai ta tafi luuuu ta kife akan fuskar tashi ta sume musu. Dai-dai fa?uwar Yakura itama data fito daga ?akinta a guje, ita kam jini ne ya ?alle mata abinka da mai ciki. Ga matar Ayuba can ma ?udar dole ta sameta. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, ya rabbi ya rabbi mun tuba, mun tuba ya ALLAH ????.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ Gida ya ?auki koke-koke da ?yar ake tsawatama mutane. Yayinda aka zubama A'isha ruwa a jiki ta farfa?o, Yakura kam dole Inna Salame ce a kanta ana ?o?arin tsaida jinin daya ?alle mata. Haka aka shigar da Abdul-rasheed ?akin A'isha da Ayuba cikin jini babban Yayansu da mai bi masa sukai musu wanka aka shiryasu a tufafinsu na gaskiya. Tufafin da kai da ni suke jiran mu ma. Duk yawan kaya masu tsadar man da kika tara bango guda na drawer da wanda ka tara duk nan za'a barsu dama anan muka samesu. A na?emu a wannan yankin farin ?yalle tal kamar yanda a yau akama Abdul-rasheed da Ayuba. Haka ma sauran abokansa biyu an kaisu nasu gidajen ana musu nasu shirin suma...

Ê Ê Ê Ê Ê Ê ALLAH sarki rayuwa kenan, taron biki ya koma taron makoki, da ?yar aka samu A'isha ta iya sallama da gawar Abdul-rasheed. Yakura kam ma anata ?o?arin ceto rayuwar ta ne da abinda ke cikinta. Hakama matar Ayuba. Sauran ?an uwansu makusanta sunyi sallama da gawar Ayuba da Abdul-rasheed kafin a fita da su ?ofar gida inda aka ha?e da sauran abokansa akai musu salla, sannan aka wuce da su makwancinsu na gaskiya. Makwancin da yake jiranmu ni dake, yanzu ko anjima ko gobe, koma yaushe ne dai sai tazo??.
Ê Ê Ê Ê Babu wanda hankalinsa ya koma kan batun Haysam sai washe gari. A'isha ta ?an dawo hankalinta duk da a jiyan ma ba wani kukan shirme take ba. Yaran suna zagaye da su ita da Yakura da aka samu nasarar tsaida jinin daya ?alle mata tun a jiya da dare. Sai Yakura ta ce, ÒYaya ni naga kowa amma banga ?an albarka na ba tunda gari ya wayeÓ.
Ê Ê A karo na farko A'isha tabi yaran da kallo itama. Su duka biyar suna nan, wanda take goye yana bayan Alawiyya. Cikin girgiza kai ta ce, Mama (dan haka take kiranta kamar yanda yaran ke fa?i) bana jin tun jiya ma ni naga ?an nan naki aiÓ.
Ê Ê Ê Ê A ?an rikice Yakura ta tashi a zaune jikinta na rawa, idonta cike da hawaye ta ce, ÒYaya tun jiya fa? Mun shiga uku ni Yakura, dan ALLAH ku nemo min cikin kawun nan ku, Haysam fa tare suke da Babansu Yaya. Kai Ma'aruff tashi maza kira min Kawu NuhuÓ.
Ê Ê Ê Ê Ba Yakura dake magana jikinta na rawa ba, itama A'isha rawar jikinta keyi, sai dai kamar wadda aka dokema ?afafu ta gagara koda tashi balle cewa komai daga inda take. Har ita Yakuran ma tai ?o?arin daddafawa ta sauka a gadon tasa Ummi ta taimaka mata. Dai-dai nan Khadijah ta shigo, itama ido luhu-luhu alamar ansha kukan rasa ?an uwa. Ganin halin da Yakura take ya sata saurin ajiye kwanon fura dake hannunta, dan ganin A'isha bataci komai ba tun jiya gashi yanzu har an kusa sallar azhar shine ta nema fura ta damo ta kawo mata nan ?akin Yakura da taga ta shigo tare da yara duba ta.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒYi a hankali Maman Haysam (da yake haka suke ma Yakura alkunya, ita kuma A'isha suce Maman Ma'aruff) kin san da halin da kike ciki, inama zaki ke da akace ba'a son kina dogon motsiÓ.
Ê ÊÊ Muryar Fauziyya na rawa tace, ÒYaya Khadijah Haysam, kin san fa tare suka tafi da Babansu, amma babu wanda yay batunsa tun jiyaÓ.
Ê Ê ÊÊ Sosai gaban Khadijah ya fa?i itama, dai-dai nan Ma'aruff ya shigo tare da kawunsu Nuhu, shima yana jin batun da suke tattaunawar hankalinsa ya tashi, sai lokacin ya tuna cewa lallai tare da Haysam aka wuce da Babansa asibiti, duk da shima babu wani alamu daya nuna yana a raye, amma yaji sanda ake sakashi a ambulance likitan na fa?in zuciyarsa na harbawa ka?an-ka?an, shiyasa ma ba'a sakashi cikin gawar su Ayuba ba. Ai babu zama ya fita da gaggawa, kai tsaye asibiti suka wuce shi da su Nasiru. Cikin amincin ALLAH suka samu Haysam ya farfa?o tun da safe, likitoci nata cigiyar ?an uwansa an duba kaf sun wuce tun juya kasancewar a rikice kowa yake. Tunda suka shiga ?akin da Haysam yake kalma ta farko daya fara jeho musu shine ÒKawu ina Babana?Ó.
Ê Ê Ê Babu wanda a cikinsu gabansa bai fa?i ba, amma suka dake cike da mazantaka suka zagaye shi suna lallashi da tambayar jikinsa. Shi ko yaro ne mai wayo, duk da shekarun nashi duka 11 ne a duniya ALLAH ya bashi basira sosai, sai ya ?i amsa musu ya zuba musu ido kawai. Tausayinsa mai tsanani ya kama Nasiru, dama ga alhinin rasa aboki, kuma amini zagaye da ruhinsa. Sai hawaye sharr suka shiga rige-rigen zubo masa. Kafin ya kauda fuska Haysam ya ganshi.
Ê Ê Ê Kawai sai ji sukai ya ce, ÒBaban Kano kuka kake yi?Ó.
Ê Ê Ê Da sauri Nasiru ya shiga girgiza masa kai yana share hawaye. Amma sai Haysam ?in ya ?ara fa?in, ÒBabanmu ya rasu ko? Irin rasuwar Baba da Inna da Gwaggon Maiduguri. Dama ranar nayi mafarki ai, dana gaya masa yace nai shiru kada na gayawa kowa mafarki ba gaskiya bane, gashi kuma ya zama gask....Ó
Ê ÊÊ Ya kasa ?arasawa sai ha?iyar zuciya. Sai suka ga ya rufe idanunsa kawai. Gaba ?ayansu hawaye suke sosai, amma abin mamaki Haysam ko ?igon hawaye babu a idanunsa, tunda ya rufe idanun nan shike nan, bai kuma sake magana ba har suka baro asibitin. Koda suka dawo gida mutane nata hamdala da ganin Haysam ?in yana lafiya sai ?ananun raunuka. Kowa kuma na ?ara jinjina hukuncin UBANGIJI, dan duk wanda ya kalla motar su Abdul-rasheed da yanda su suka kasance, dan su dukansu likafaninsu sharkaf da jini aka bizne su a kabari amma ga Haysam ko babban ciwo babu a jikinsa. Babu wanda zai tunanin za'a samu wani mai sauran rai a motar nan.
Ê Ê Ê ÊÊ Rungume Haysam Yakura tayi tana kuka, amma A'isha ido kawai ta zuba musu. Koda Haysam ?in yazo gabanta ya zauna bata iya ce masa komai ba, shima kuma bai iya yama kowa magana ba har lokacin. Duk wanda yace kuma yaga kukan Haysam a zahiri game da wannan rashi yayi ?arya. Sai da dare A'isha ta kama shi a wani ?an lungu cikin ?akin Abdul-rasheed yana kuka shi ka?ai a cikin duhu. Hakan na nufin yazo ya ?uya ne anan baya son kowa yaga yana kuka. A karo na farko taje kusa da shi ta zauna, tare da kamoshi jikinta ta kwantar da kansa a saman kafa?arta, sai ya sake fashewa da kuka shima ya rungumeta. Itama kukan take yi sosai.
Ê Ê ÊÊ Ranar a ?akin nan suka kwana ita da shi, tana zaune dangan-gan, shi kuma tun yana a kafa?arta har tai masa dabara ya zame ya kwanta kansa a cinyarta, a haka gabannin asuba barci ya sacesu su duka. Sai kiran salla ne ya farkar da su........???

Matan da suka rasa mazajensu ALLAH ya gafarta musu, ALLAH ya baku ha?uri bayin ALLAH, ALLAH ya raya muku zuri'arku ya albarkacesu, yasa su zama masu jin?ai a gareku????????.


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 22_

__________________

_A KANO KI KEÉ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai da?i? Kina ?iyar yin girki gashi zaki yi ba?i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai da?i wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai da?i akwai a lalla?a. Kina son ki siyi abincin da zaki ?auka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda da?i da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan ?angare, tazo muku da nauÕin abinci kala-kala na gargajiya da na ?asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO?O mai za?i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ?ara lafiya, akwai wanda bashi da za?i domin masu ciwon sugar da masu gudun ?iba._



_me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take ?asan rubutun nan._

INSTAGRAM
????????????
https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr
CALL/WHATSAPP
????????
wa.me/2349030398006

TIKTOK
????
https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1




Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da ku?i gida.????????

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Anyi addu'ar uku, ranar addu'a mutane sun cika fal harma da wanda ba'a sani ba abokan aiki dana kasuwanci na Abdul-rasheed daga gari-gari. A washe garin cikon kwana na hu?u mutane suka fara raguwa. Sai ?an uwa na jiki kawai da danginsu na Maiduguri sai su Innar A'isha ?an kano. Bayan addu'ar bakwai ma kowa ya wuce sai su A'isha kawai da Innarta da zata zauna da su. Sai wata ana kiranta Gwaggo Laraba ?ar Maiduguri dake matsayin kamar kaka a wajen su Abdul-rasheed ?in. Zasu zauna da su har su kammala takaba, koda yake A'isha ce mai gama takaban a kusa. Yakura kam sai in ALLAH ya sauketa lafiya kuma. Gashi cikin ?arami ne zubar jinin da tayi kuma zai iya sakawa ma ya koma baya.
Ê Ê ÊÊ A yanzu kam Alhamdullah, basu da matsalar abinci da abubuwan bu?atu na rayuwa, dan suna samun ?auki daga ?an uwa da abokan arzi?i, musamman ma Nasiru dake yin iya bakin ?o?arinsa. Bai gajiya da yawo tsakanin Kano da Bauchi. A haka A'isha ta kammala takaba, sai Yakura dake jan ciki, tana kuma samun kulawa sosai daga Inna da Gwaggo Laraba har ma da A'isha kanta. A tsakanin Haysam ya kammala primary ?insa, sai su Ma'aruff kuma daya kamata ace anyi haramar sakasu, amma a ?an uwan na Abdul-rasheed babu wanda yayi magana. Sai da Nasiru yazo yaga shirun yayi yawa shi ya ?aukesu ya sakasu, ya kuma ce saura a jira takardar Haysam ta fito shima ya wuce Secondary, ?ananun kuwa Ummi, Mommy, Bilal. Aka sakasu ta allo kamar yanda Haysam ke zuwa. Daga haka ya juya ya koma Kano.
Ê Ê Ê Watan Abdul-rasheed bakwai a cikin ?asa ALLAH ya sauki Yakura lafiya. Sai dai kuma haihuwa tazo da tangar?a da tashin hankali, dan tunda dama cikin ya tsufa gata nan ne dai babu isashiyar lafiya. Yau kuma data haihu sai jini ya ?alle mata. Abu kamar wasa Inna Salame anguwar zoma zata iya tsaida shi, ga su Innar A'isha da Gwaggo Laraba na taimaka mata har abu yaci ?arfi akace a wuce asibiti. Amma mi babu isasshen ku?in zuwa asibitin, A'isha ta fita hankali a tashe zuwa gidan babban Yayan su Abdul-rasheed sanar masa, amma sai ya nuna shi wlhy baida ku?i, hasalima yau haka ya tashi baida ko sisi, sai dai taje wajen ?aninsa mai bi masa. Shima koda ta shiga ma sai matarsa tace baya nan. Hankalinta ya tashi ta dawo gida, bama ta iya sanar ma su Inna yanda akai ba ta sake fitowa, abinka da babu waya balle ta kira Nasiru dake tsaye akan al'amarin su. Wajen makwafcinsu dake saida dabbobi ta nufa, tace ya taimaketa ya bata ku?i zasu kai Yakura asibiti idan sun dawo yazo ya kama akuyarta da take kiyo. Bai musa ba ya bata ku?in, cikin farin ciki ta juya zuwa gida, tana isa aka ?auki Yakura aka nufi asibiti. Likitoci sunyi fa?a sosai, daga ?arshe dai suka amsheta.
Ê ÊÊ To ashe wasa farin girki, dan kuwa dai Yakura jiyya ce mai girma a tare da ita. Dan abu tun ana ?aukarsa na marmari har ya wuce gaban kwatance. Tun ?an uwa na zarya da bada ?an taimako har kowa ya na?e hannunsa ya bar A'isha da Nasiru kawai da Innar A'isha akan al'amarin Yakura. Sai Khadijah da autan su Abdul-rasheed angon da sukai ha?ari ran aurensa da suma suke nasu ?o?arin duk da ba masu ?arfi bane, dama dai ?a?ansu Abdul-rasheed ?in ne ta?amarsu, yanzu kuma ya tafi abubuwa duk sun tsaya musu. Shima Nasiru ?arfin hali ne kawai ba wani ?arfi ne da shi ba, gashi yana shirin tafiya ?ara karatu daya samu scholarship a ?asar waje. Ana cikin wannan kai-kawo maganar tafiyar tashi kuma ta tashi, da farko yace ya ha?ura A'isha taita ro?onsa akan yaje dan ALLAH kada ya fasa. Nan dai su Inna ma suka saka baki haka ya tafi bayan ya ajiye musu ?an abinda zai iya na iya ?arfinsa, bayan tafiyarsa matarsa

17 / 35