Author : Bilyn Abdull Category : African Stories & Novels
rai ko ?aya ba. Wanda suka jikata kuwa an kwashe su zuwa asibiti cikin birni kamar na Gangare.
Ê Ê Ê Suna cikin ?auyen Marke suka sami rahoton gaggawa daga sojojinsu cewar a ?auyen Bankaura an rasa yara matasa har guda hamsin da wani abu maza da mata. Cikin tashin hankali Major Imran da Zak-Shadow suka ?auki hanyar ?auyen Bankaura tare da wasu sojoji. Suna shigowa ana kiran sallar magriba. Sun sami garin a hargitse, iyayen ?a?a nata koke-koke cikin matsanancin tashin hankali. Tun ba'aje da nisa ba Zak-Shadow ya fahimci koma yaya ne ba'akai ga fita da yaran a garin ba sai dai wasu a ciki. Sannan dole-dole akwai bakin wasu a garin, dan wannan tarko ne na da ?an gari akanci gari.
Ê ÊÊ Tuni yasa sojoji suka zagaye duka ?ofofin shiga da fita na garin. Tun a daren suka fara bincika wasu gidaje daki-daki. Binciken daya sa aka fara za?ulo wasu makamai a wani gida an ajiye ?ar?ashin gadon matar gidan. Ta kuma rantse akan bata san wanda ya ajiyesu ba, kuma ko miji bata da shi ALLAH yay masa rasuwa sai yaranta hu?u duk bama masu wani girma ba. Amma babban an ha?a da shi a yaran da aka sace dudu kuma bai wuce shekara sha biyar ba.
Ê ÊÊ Kasancewar an sake ha?a musu na'urar sadarwa a yammacin yau cike da bada umarni Zak-Shadow yasa a kawo musu wasu na'urorin, dan tabbas akwai magana a cikin wannan ?auyen na Bankaura ?warai da gaske. Sojoji sun cigaba da shiga gidaje, inda bincike ya ?ara tsauri matu?a hatta inda bakai zato ba a gidan ka sai an bincika kuwa. Wannan kuma umarni ne daga oga kwata-kwata, wato Lt. Col Haysam Abdul-rasheed Shehu (Zak-Shadow), ba kuma sojojin ne ka?ai keyi ba harda baradan karnukansa da suka samu training mai wahalar gaske dako su sojojin bazasu nuna musu komai ba....
<<<>>>>>
Ê Ê Ê Ê Duk wanda ya kwana ya tashi a garin bankaura in dai ya kai shekarun banbance rayuwa da mutuwa barci sai dai ?arawo ya ?aukesa amma bana zahiri ba. Wa?anda ma aka ?aukewa yara sun kwana ne suna kukan tashin hankali. Da asubahi sai sojoji ne sukai kiran salla, dan babu wani mai kiran salla daya fita balle liman ko mamu. Kai sallar ma a cikin gidaje wasu basuyita ba sai da rana ta haska.
Ê Ê Ê Ê Ê Anan kuwa mituniyarku Nimrah sarkin rikici da ire-irenta dama barcinsu suka sha hankali kwance. Tana farkawa ma ta fito tsakar gida abinta wai zata wanke ido, sai da Umma ta kamata da ?yar ta maida ?aki. Kuka ta fara da tirje-tirjen ita yunwa take ji, ÒUmma ki barni naje gidan Iya mai koko na sayoÓ.
Ê Ê ÊÊ Baba ne ya kamata ya zaunar kusa da shi, cikin lallashi ya ce, ÒUwa kiyi ha?iri, idan yunwa kike ji a saka miki fura kisha da ?uli, yau iya mai koko bata koko dan garin namu ba lafiyaÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ Cikin rashin fahimta Nimrah tace, ÒBaba zazza?i akeyi?Ó.
Ê ÊÊ Kafin ya bata amsa sojoji suka shigo gidan. Dan sai yanzu ne aka iso ta bangaren gidajen su. Gida ne gidan yawa, dole sojojin suka kasu kowane ?angare.........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 43_
__________________
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7
Mmn surayya me kayan kamshi
Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa
Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada
Turaran wuta na danal banat
Kajiji
Turaran kaya watau abbasiyya
Kabbasa spray
Humra
Kwallacca
Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu
Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka??
08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina.
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Kaf gidan sai da kowa ya fito tsakar gida suka fara bincike a kowane sashe. Nimrah uwar magana sai son sakin zance take yi Umma ta toshe mata baki da hannu. Sojan dake bincike a sashensu ne ya fara fitowa hannunsa ?auke da botiki, gaban shugaban su ya ?araso dake tsaye inda kowa na gidan yake...
Ê Ê Ê Ê ÒMun samu bullets da yawa a nan ?angarenÓ.
Ê Ê Yay maganar dai-dai yana ajiye bitikin gaban ogan ya fiddo jakar dake ciki. Wani irin bugawar zukata Baba da Umma suka samu a tare. Musamman da Captain Musa ya buga tsawa da fa?in, ÒSuwaye masu wannan sashen?Ó.
Ê Ê ÊÊ Rikicewa Umma da Baba suka sake yi, a take suka fara rantsuwar su basu san da jakar bama a sashen nasu. Zaram Nimrah dake kallon jakar ta ce, ÒUmma kwai ne a ciki faÓ. Sai kuma ta zabura gaban sojan tana cigaba da fa?in, ÒKai Baba ?an sanda ?wan Inna ne a ciki ka ?oye kada ta gani ta dake niÓ.
Ê Ê Ê Yanda tai maganar ?asa-?asa cikin ra?a tana cacumar jakar ta maida a botikin yasa sojojin zuba mata ido, sai kuma Captain Musa ya kai du?e gabanta ya ri?o hannunta, jikin ?afarsa dake tsugunne ya jingina ta, fuskarsa da murmurshi ya ce, Ò?ata miye sunanki?Ó.
Ê Ê ÊÊ Kai tsaye ta ce, ÒZakanyar Kawu TanimuÓ.
Ka?an ya rage yay dariya, dan yanda tai maganar, amma sai ya danne ya ce, ÒBayan Zakanyar Kawu Tanimu sai wane suna kuma?Ó.
Ta ce, ÒNaja'atu. Nimrah. Uwa. Sunana da yawaÓ.
Ê Ê Murmushi Captain Musa yayi yana jinjina kansa da shafa kanta. ÒSunayen kuwa masu da?i, kamar yanda kike mai ?yau kema. Kince ?wayayen Inna ne a cikin wannan jakar? Ya akai ke kika sani?Ó.
Ê Ê ÊÊ Inda mutanen gidansu suke ta kalla, ganin duk ita suke kallo ta kauda kanta da kai ?an bakinta wajen kunnen Captain Musa cikin ra?a ta ce, ÒJiya da Umma ta aikeni kai mata tuwo naga ?wanta a akurkuki shine na ?auka nasa a botikin, to sai ban ?aukama Baba ba shima da Kawu ta dawo, shine na ?akko duka jakar dan karta kamani, kaga ai zata iya zaneni ni kuma bana son dukaÓ.
Ê Ê ÊÊ Kanta ya ?ara shafawa yana murmurshi, sai kuma ya mi?ama sojan dake kusa da shi hannu. Da sauri ya mi?a masa waya. Danne-danne yay ya kai kunnensa yana mi?ewa tsaye, hannunsa ?aya ri?e da nata. Sai da ya ?ame kamar yana a gaban ogan da ya kira sannan ya ce, ÒSir mun sake samun harsasai da adadinsu zai kai dubu biyu a wani gidaÓ.
Ê Ê Banji mi akace masa daga can ba, yanda dai ya ?an buga ?afa da sake ?amewa ya ce, ÒYes Sir!Ó. Zai baka tabbacin umarni aka bashi. Daga haka ya sauke wayar ya mi?ama yaran nasa. Idonsa ya maida ga mutanen gidan da sukai tsuru-tsuru cikin matsanancin tashin hankali. ÒWacece Inna? Tare da iyayen yarinyar nan?Ó.
Ê Ê Ê ALLAH sarki su Umma duk sun ?ara gigicewa, musamman Inna da al'amarin ya ha?a da tsufa, tuni ta ji?e jikinta da fitsari, jikin sai rawa yake yi sai da Umma ta kamata. Gefe aka maida su, babu jimawa Zak-Shadow ya shigo gidan baradan sojoji kusan hu?u biye da shi. ?amewa sojojin sukai a tare, suka sara masa. Hannunsa dake dun?ule kawai ya ?an mi?ar alamar amsa girmamawarsu. Fuskar nan kam ba sau?i babu sassauci. Dan su kansu mutanen gidan su Nimrah shigowar tasa sake gogitasu tayi, kai da gani kasan BARADAN MAZA ne da kansu ba sa?o ba. Duk rashin tsoron Nimrah tana ha?a ido da shi da sauri ta koma bayan Captain Musa ta ?uya tana ?an le?osa ka?an da ido ?aya.
Ê Ê ÊÊ Zak-Shadow ya bi duk mutanen gidan da kallo irin na nazari, kafin ya ?auke kansa ya maida ga sojojinsa, a nan ne ya hangi Nimrah dake ?oye jikin ?afafun Captain Musa.
Ê Ê ÊÊ Da sauri Captain Musa ya shiga yima Zak-Shadow bayanin tattaunawar sa da Nimrah cikin harshen turanci. Sai da ya gama tsaf yana saurarensa sannan ya maida dubansa ga Nimrah. Abin mamaki a karo na farko yay mata wani ?an murmushi, sai kuma ya mu?a mata hannu da muryar lallashi ya ce, ÒZo Baby girlÓ.
Ê Ê ÊÊ Kalmar Zo ?in kawai ta fahimta, ta kuma san kiranta yake, dan haka ta ma?e kafa?a alamar a'a, dan bata ta?a cin karo da mutumin daya bata tsoro da cika mata waje irinsa ba, ko babanta mutum ne mai sanyi hali da rashin hayaniya, bai ta?a dukanta ba, idan yaga Umma ma zata daketa shike cetonta. Haka ma Kawu Tanimu da kowa ke ?aukarsa masifaffe a gidan, ita sangartata yake ko laifi tai baya dukanta. Risinawa Captain Musa yayi ya gwargwa?a mata magana a kunne kamar yanda tai masa ?azun. Karo na farko ta ?ago tana kallon Zak-Shadow. Sai kuma cike da ?uruciya tace ma Captain Musa, ÒDa gaske baba ?an sanda?Ó.
Ê Ê Ê Ê Kai Captain Musa ya jinjina mata yana murmurshi. Kallon Zak-Shadow Nimrah ta sake yi, ganin har yanzu yana murmurshi sai ta nufesa da sauri. Hannu ya saka ya ?auketa gaba ?ayanta, ?aukar da ta saka Umma kallonsa hankali tashe. Wani mugun waro idanu tayi a kansa, jikinta da bakinta na ?an rawa cikin su?ucewar harshe ta ce, ÒBawan ALLAH kai ne?Ó.
Ê Ê Ê Ganin wanda take kallo take maganar yaran sojin suka daka mata tsawa, sai lokacin shi Zak-Shadow ma fahimci da shi take, karo na farko ya dubeta, kai tsaye kuwa ya gane ta, dan dama tunda ya kalla Nimrah zuciyarsa ke yi kamar yasan fuskarta, ashe kamanin mahaifiyarta ne. Hannu ya ?agama sojan da ke mata tsawa, ita kuma duk ta firgice dan gani take harbeta sojan zaiyi. Zak-Shadow baiyi magana ba sai kallonsa daya maida kan Nimrah Ummanta kamar zatayi kuka. Cikin son kawar mata da hankali ?asa-?asa ya ce, ÒMuje ki nuna min inda ?wan Inna yake mu kwaso sauran ma, duka zan baku shi ke da mamankiÓ.
Ê Ê ÊÊ Hawayen da take ri?ewa na zubo mata ta ce, ÒTo kace Kada Baba ?an sandan can ya bugar min Umma naÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒBazai bugeta ba aiÓ.
Ê Ê Captain Musa ya fa?a cike da lallashinta shima. Sun motsa zasu tafi tace ita sai da Ummanta, babu yanda suka iya da wannan mulkin mallaka na Nimrah dole akabi yanda take so. Umma ce ta kaisu har sashen Inna, Zak-Shadow kam na ?auke da Nimrah har yanzu. Sai da suka isa sashen ne ya sauketa ya ri?e hannunta, babu ko gargada ta kaisu inda akurkukin Inna suke jere da yawa dan tana kiwon kaji, zabbi sosai har ma da agwagi.
Ê Ê Ê Ê Cikin bada umarni Captain Musa ya dubi yaransu uku dake biye da su, ai cikin sauri suka shiga bincike akurkayen ?aya bayan ?aya. Aiko abin mamaki daban tsoro sai ga abubuwa ana za?ulowa. Ai tuni an shiga fancake komai dake sashen Inna, itama kuma an taso ?eyarta. Baiwar ALLAH kuka take tana ?ari da rantsuwar bata san da wannan ajiya ba sam. Hasali ma bata san Nimrah ta ?auki waccan jakar ba, ta dai ga an ?iba mata ?wai biyu, ta kuma san itace ke mata haka, wani lokacin ta kai cikin kajinsu wani lokacin tace zata soya taci.
Ê Ê Ê Ê Ba ?angaren Inna kawai ba gidan gaba ?aya aka shiga masa filla-filla, yayinda aka tattare mazan kaf waje ?aya, aiko mata da yara nata kuka. Bincike yay bincike har cikin rijiyar gidan da rumbuna ba'a bari ba, an ko samu abubuwa da yawa da sukafi na sauran gidaje da aka samu, kuma abin mamaki an rarrabasu a ?angarori da dama ta yanda baka isa cewa tunda a sashen wane aka gani ba shine ya ajiyesu. Dole dai aka tattara su Baba da ?anensa da yayunsa duka su kusan goma sha shida mazan gidan, idan ka cire Tanimu da yay tafiya a jiya da safe kowa yana nan.
Ê Ê Ê An bar wasu sojoji a gidan dan tabbas suna bu?atar tsaro, dan dole ne akwai mai ala?a da su Dagger a gidan, idan kuma suka ji an samu kayan da ke gidan zasu biyo sahu na ganin sun ?adda mai ala?ar da su ko ?aukar wani mataki...
Ê Ê Ê
<<¥>><<¥>>¥<<¥>>
Ê Ê Ê Ê ÊKwanaki biyu kenan su Baban Nimrah na hannun su Zak-Shadow. Hatta Kawu Tanimu daya wuce birni anje an taho da shi. An kuma samu wasu tsirarun yara cikin wa?anda aka kwasa a garin a wani gida, sauran kuwa da alama an riga an fita da su. Har yanzu wa?an nan ?auyukan suna zagaye ne da sojoji, musamman gidan su Nimrah dake cikin ha?ari fiye da kowane gida a ?auyen Bankaura, sai gidaje hu?u da suma aka samu makamai da yara tara cikin wanda aka sata.
Ê Ê Ê Ê Tun waccan ranar Zak-Shadow bai sake shigowa ?auyen ba dan yayi busy sosai, bincike suke babu wasa shi da su Imran da sabbin jami'ai da aka ?aro musu. Yayinda su Captain Musa da sauran Captains ke aikinsu bisa jajircewarsu da yaran soji tako ina a cikin jejin. Yanzu ma sunzo yin wani sabon bincike ne a nan cikin gidan su Nimrah ?in ta hanyar zanen hannun kowa, suma mazan gidan dake hannunsu duk an ?auka acan sansani.
Ê Ê Ê ÊÊ Sun sami Nimrah na darzar kuka da birgima ita bazataci garin kwaki da Umma ta ji?a ba shinkafa zataci. Umma kuwa ta zuba mata ido kawai tana kallo dan tashin hankalinta yafi ?arfin rigimar Nimrah. Ba ita kawai ba duk macen dake gidan tana cikin tashin hankalin tafiya da mazansu da sojoji sukayi, ga yara babu su babu labarinsu dan har yanzu ba'a samo su ba. Imran sarkin son yara da tausayi ne ya zo har inda Nimrah take bori ya ?agata cak batare daya damu da yanda tai bu?u-bu?u cikin ?asa ba. Shi dai Zak-Shadow kallo ?aya yay mata ya ?auke kansa, sai da tai wani furuci ma Umma ya juyo a karo na biyu ya ?an kalleta.
Ê Ê Ê Ê Ê Cikin kuka Nimrah ta sake maimaita, ÒKuma sai naje na kira fatalwoyin bayan gida masu jan ido su saka ki a jakarsu su tafi dake tunda bazaki dafa shinkafa baÓ.
Ê Ê Ê Mutane irin su Zak-Shadow nada wata baiwa ta tsarta da saurin tsarguwa. Sannan inda suna a ga?ar aiki basa raina abu komai ?an?antarsa koda ga waye yazo. Imran nama Nimrah murmushi da fa?in, ÒYi ha?uri Baby kada ki kira ma Mama fatalwa in dai shinkafa ce ina da ita zan baki....Ó
Ê Ê ÊÊ Zak-Shadow daya ?araso inda suke idonsa akan Nimrah da tunda ta hango yana tahowa ta ?an?ame Imran da lafewa a jikinsa dan tsoronsa take ji. Yana isowa ta sake ?oye fuskarta sosai a jikin Imran ?in. Kai kawai Zak-Shadow ya ?an girgiza, kafin ya saka hannu a aljihu ya ciro Dabino da yake yawan ci dan yana matu?ar son shi, zai iya ci miki dabino yasha ruwa matsayin abinci. ?an hannunta ya kamo ya saka mata, a karo na farko ta ?an ?ago cike da shakka ta kallesa tare da hannun nata. Murmushi ya mata kamar ranar, sai ta tashi da ?yau tana dariya cike da farin ciki.........???
Tunda aka ba Nimrah dabino aiko za'a sha labarin fatalwoyin bayan gida kenan, yau zamu san mai ?oye fuska.???????????????????????
Ê Ê ÊÊ
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 44_
__________________
*?? RASH BEAUTY WORLD ?? duniyar kayan mata masu kyau da arha ,Ina masu son kaya na kyan gani, amma basu son tsada? To, *ki daina nema!* Rash Beauty World ta zo miki da komai:
*?? Abaya masu kyau na zamani Egypt/dubai*
?? *Bags masu kyau*
*?? Takalma masu ?aukar ido*
?? *Jewelry masu ?yalli kamar na sarauta*
??? *Kayan Kitchen masu amfani da kyau*
*Koma da Naira ka?an za ki yi shopping kamar sarauniya!* ????
? Farashi mai sau?i
? Kayamasu quality
? Fast delivery
*Shiga group dinmu yanzu kiga sabbin kaya ,Kayanmu masu kyau ne kuma farashi mai sau?i!
Kar ki bari a baki labari don samun kayayyaki masu inganci*
??????
https://chat.whatsapp.com/GzcU1TcAem21oJedkisrhj?mode=wwt
*RASH BEAUTY WORLD Ð Inda kyawu da araha suka ha?u!*
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Hannu ya mi?a mata shima yana cigaba da murmushin nasa dai, babu musu ta tafi wajensa. Cikin wayo da dabara ya tambayeta miye fatalwa? Yaushe ta ganta kuma?. Yo har a gayama Nimrah zance, ba'a tambayeta ba ma fa?a take balle wannan harda cin hanci aka bata. Ai tsaf ta shiga bama Zak-Shadow labarin fatalwoyin bayan gida. Koda yace zata kaishi ya gani? Sai ta bashi amsa da, ÒAi sun gudu tun ranar, koda na raka su Fatsima ma da sukace zasu gani babu kowa sai dai mun samo jarkoki harda namaÓ.
Ê Ê Ê (Anzo wajen) Cewar Zak-Shadow a zuciya. Dabino ya sake cirowa a aljihu ya bama Nimrah, sannan ya fita da ita su Imran biye da shi ransu fal mamakin al'amarin wannan yarinya. Ranar fa da taimakon ALLAH da wayon nan nata suka gano makamai na ban mamaki a gidan, yau kuma ga wata sabuwar magana da tabbas tunda