Kida a Ruwa-1 Complete Hausa Novel

Author :  Bilyn Abdull Category :  African Stories & Novels

Chapter   27 / 35

78K to 81K   out of 104.8K words

sai dai mahaifiyar yarinyar ta nuna bata so, a ganinta su Mammah talakawa ne sannan aikin soja ma kamar wani aikin wahala ne. Dama kuma a tsakanin tanata faman tafka tsiya da Uncle Nasiru ?in akan su koma ?asar waje ita bazata iya zaman Nigeria ba shi kuma yace ya dawo ?asarsa kenan, sai kawai wannan batun auren Zak-Shadow da ?arta ya ida tunzurata suka rikice har ya sake ta. Ya kuma aurama Zak-Shadow Nabeeha, dan itama dai ta bijirema uwar akan itafa babu gudu babu ja da baya. Haka takaici ya saka uwar tattarawa ta tafi ta barsu shi da ?arsa, ta wuce da sauran ?anen Nabeeha ?in guda biyu. Shi ko Uncle Nasiru ya ?ara sabon aure.
Ê Ê Ê Anyi bikin harda na ?anwarsa Ummi da Secondary kawai ta kammala, aka kaita gidan su Imran itama.. Matar Zak-Shadow kuwa anan gidan Mammah aka ajiye amarya, dan gefensu ka?an aka yanki fili shima akai masa gini. Zak-Shadow bai fahimci son Nabeeha yake ba shima sai da akai musu aure, dan cikin ?an?anin lokaci suka ?ulle. Wata irin soyayya suke ma juna mai tsayawa a rai da zuciya. Sai dai a zahiri baka isa kace hakan ba saboda yanda shi gogan ke kame kansa. Shima Imran anyi nashi bikin da amaryarsa. Anan kuma cikin anguwar su Zak-Shadow yay ginin gidansa mai ?yau aka sakata.
Ê ÊÊ Rayuwa ta cigaba da tafiya nasarori na cigaba da zagaye Zak-Shadow, ?arin girma akai-akai har UBANGIJI ya ?addara a 2003 ya zama Captain, a Kuma lokacin wani sabon guguwar rikici ta taso a wani yankin ?asar, an turasu matsayin naya?a, turawar data basu nasarori masu yawa har takai sun kada rundunar ?an ta'addan wanwar, suka samu ?arin girma kuwa Zak-Shadow ya zama Major. A 2006 kuma rikicin ya sake sauya salon da aka sake turasu wannan jejin dai sai dai a wani yankin ne daban, a inda suka ha?u da wa?an nan mata harda mace mai ciki da tai masa al?awarin bama ?anta. Ya kuma tabbatar mata zuwa ya amsa da hannunsa.
Ê ÊÊ Zak-Shadow ya matu?ar taka rawar gani a wannan jeji shi da maya?ansa, dan kuwa ya hana ?an ta'addan kowane irin motsin kirki koda na numfashi mai ?arfi ne. Sannan ya da?ile ha?o ma'adanan da ake a tsakanin ?auyukan wanda kowa ya tabbatar da saboda su ne ake haddasa rikicin dan masu ?ibarsu su samu damar diba cikin salama a lokacin da su al'ummar ?auyukan yankin keta rayuwarsu. Sai kuma wata babbar kasuwa dake ata wajen data ha?a kasuwancin wasu ?asashe itama aka tarwatsata domin cimma wani buri da manufa. Amma zaman Zak-Shadow da yaransa komai ya canja daga yanda yake. Ya sake samun ?arin girma zuwa Lieutenant Colonel a 2010, har kuma a yanzu 2013 yake a matsayin tare da rundunar maya?a a wannan jejin dai da suka samar da zaman lafiya bisa girma da ?udirar UBANGIJI. Zuwa yanzu kuma ?anensa mata duk sunyi aure Biebah ce kawai a gabansu. Mazan dai bayan shi babu wanda ya sake aure, kuma har yanzu matarsa bata haihu ba....

Ê Ê Wannan kenan.

________________?

Ê Ê Ê Ê A CIGABA DA GASHI.....
2013...?????????

Ê Ê Sosai Zak-Shadow yasha barcinsa, dan bai farka ba sai kusan goma da rabi. Har lokacin kuma da alama babu wanda yasan yana gidan bayan ?aninsa Bilal. Wanka yay ya kimtsa cikin shigar kamala duk da kuwa ?ananun kaya ne na shan iska a cikin gida. Hankalinsa nakan mahaifiyarsa Mammah, dan haka bai ?ata lokaci ba ya fito.
Ê Ê Ê Gaba ?aya falon ya kacame da surutu, yara ne ?ammata da zasu iya kaiwa shekaru 17-20-25. Suna akan dining table kowacce kayan barci ne a jikinta. Wata mata da ba tsohuwa ba kuma bazamuce yarinya bace tsaye a dining ?in tana zuba musu abinci a plates ?in gabansu. A mistake ta ?an zubama yarinyar dake kusa da ita da zata iya kai shekaru 20 suger akan waya data ajiye saman table ?in. Ji kake tasss saukar mari na bazata a fuskar matar, ba kowa bane kuwa da wannan aiki sai wannan yarinya. Cikin ?acin rai da masifa ta ce,
Ê Ê Ê Ê ÒAmma ke wawiya ce ko? Dan jakanta a kan wayata ma zaki zuba shuger salon ya shiga min speaker ?in wayaÓ.
Ê Ê Ê Jikin mai aikin na rawa idannunta cike da ?walla ta shiga girgiza kai hannunta dafe da kumatu. ÒDan ALLAH Aunty Amima kiyi ha?uri, wlhy kuskure aka samu....Ó
Ê Ê ÊÊ ÒUwar kuskure ba kuskure ba jaka kawai ba?auya. Dalla tashi min aka kona watsa miki ruwan shayin nan a wannan ba?ar fuskar taki mai kama da daddawaÓ.
Ê ÊÊ Da sauri mai-aikin da har hawaye sun fara ma gudu a fuska tai yun?urin barin waje. Yayinda sauran ke dariyar ?eta da izgili wai Amima ta kirata mai ba?ar fuska kamar daddawa.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒKoma ki rama!!Ó.
Ê ÊÊ Razananniyar muryarsa dake a bu?e kuma a dake irin ta jaruman maza tsayayyu ta ratsa kunnuwansu. Ta kuma saka mai aikin sake rikicewa da daburcewa amma ta tsaya cak. Haka suma yaran a mugun zabure duk suka mi?e jikinsu na mazari, sai kuma duk suka zube ?asa du?e suna fa?in, ÒDada sannu da zuwaÓ.
Ê Ê Idan kujerun dining ?in sun tanka ya tanka, hasalima ko kallon inda suke baiyi ba. Mai-aikin ya sake tsarewa da idanu cike da bada umarni ya sake furta, ÒBaki jini bane?Ó.
Ê Ê ÊÊ Hawayenta ta share da sauri tana jinjina kai, ta ce, ÒNaji Dada kayi ha?uri, amma na yafe mataÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒNi kuma ban yafe ba, kar kuma ki bari na sake maimaita abinda na fa?aÓ.
Ê ÊÊ Sosai Hinde mai aiki tasan wanene ubangidan nata, dan kuwa shekaru kusan hu?e kenan take zaune a gidan tana aiki. Ai baima gama rufe baki ba ta isa gaban Amama. Ji kake ?auuuu! Tasss-tasss! Na saukar marin data rama, har sai da Amama ta tuntsura zata fa?i.
Ê Ê Ê Ò?ara mataÓ.
Ê Ya sake fa?a cike da umarni. Haka Hinde ta sake saukema Amama mari na biyu daya sakata ?walla ?arar azaba. Dan da alama itama dai Hinde ta da?e tana fatan wannan ranar, shiyyasa ta bu?e kwanji ta sauke ma fuskar Amama duk wani takaicinta.
Ê Ê ÊÊ Cike da sassarfa wata mata ta fito a wata hanya tana fa?in, ÒMike faruwa? Wa yake kuk......Ó
Ê Ê Ê Cak ta tsaya batare data iya ?arasa abinda ta faro fa?ar ba sakamakon saukar idannunta akan wanda batai zaton gani ba. Shi ko tamkar ma bai san ALLAH yayi ruwanta a wajen ba yayi wani kicin-kicin da fuska yana danna waya hankali kwance. Ga Amama tasa hannu ta danne bakinta dan kar kukan da takeyi ya fito, dan inta bari hakan ta faru lallai zata gwammaci Hinde taita marinta fiye da hukuncinsa.
Ê ÊÊ Jiki a sa?ule matar ta ?araso inda yake, itama dai bazata wuce 30years ba, sai dai daga gani kasan anaji da gayu sosai. Cikin kame kai da aro nutsuwar dole ta ce, ÒSannu da zuwa My D! Shigowar yaushe haka babu labari?Ó.
Ê Ê Maimakon amsa maganarta ko kallonta ma baiyi ba. Sai da yaja iska tafi ta minti ?aya batare da ya kalletan ba ya furta, ÒSu tattara su wuce gidaÓ. Daga haka ya mi?e abinsa ya fice a falon gaba ?aya. Sororo ta bishi da kallo zuciyarta na bugawa da sauri-sauri, haka suma yaran gaba ?aya firgici ya bayyana akan fuskar su. Balle Hinde da take jin har fitsari ya fara ?iga mata a jiki, dan tasan uwar ?akin nata sai ta huce a kanta, itace zata sha wahala bayan ya koma. Yana gama ficewa ta afka kitchen da tafiyar baya-baya. Su kuma ?ammatan suka zabura kan Nabiha suna hawaye.........???
Ê Ê ÊÊ


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 35_

__________________

??????????????????????????

https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
??????????????????????????

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*????????????????????????

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,??

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji??

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki??

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata????

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki??????

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku??????????

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN????????

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers????????????

07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers??????????

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata??????????????????

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........?AUYEN BANKAURA.

ÊÊ Ê BANKAURA dai wani ?auye ne da mutanen cikinsa bazasu wuce adadin dubu uku da ?ari biyar ba. ?auye ne sosai domin kuwa akaf gidajen dake cikinsa babu wani gida ginin siminti duk gidajen laka ne. Mutanen wannan ?auye duk manoma ne. Idan ka cire harkar noman nasu babu wani cigaba da suke da shi na sabuwar rayuwar wannan ?arnin. Kai idan mutanen wannan ?auye sukace maka basu san ma akwai gwamnati ba karka zagesu. Dan kuwa babu wani abu da gwamnati ta ta?a musu na cigaban rayuwa. Basu da makaranta koda primary ce balle ai maganar wutar lantarki ko ruwan fanfo, Kai hatta asibiti basu da shi. Amma abinda zai baka mamaki idan za?e yazo sai kaga an shiga har ?auyen ana son su ka?a ?uri'arsu.
Ê Ê Ê Wannan rashin cigaba da koma bayan cigaba da suke da shi yasa mafi yawan yaran garin kan fita neman ku?i wasu jihohi bayan an kwashe amfanin gona, amma fa da ance ruwa ya zuba zaka gansu sunata dawowa gida. Maza na fita neman ku?i a lokacin rani, da damina suyi noma. Mata kuwa kanyi ?uli-?uli da mai da man-ka?e da sabulun salo su kaishi manyan ?auyukan dake kusa da bankaura domin siyarwa. Da damunar ma dai ba'a barsu a baya ba, masu himma kan yi noma suma nasu na kansu ko suyi ?wadago a gonakin wasu. Zagaye da ?auyen bankaura akwai wasu ?auyukan da zasu iya kaiwa bakwai ma. Suma kuma kamar hakan ne basu da wani cigaban rayuwa da duniya ke kallo. Haka suke rayuwa tsawon shekaru, sai a shekarar 2002 wani matashi mai suna Tanimu yay sanadin wani tagomashin arzi?i ma ?auyukan yankin ba Bankaura kawai ba, duk da kuwa shi ?in haifaffen ?an bankaura ?in ne.
Ê Ê Ê ÊÊ Tanimu irin mutanen nan ne masu wayewar kai tamkar a jinin jikinsu, dan kuwa baiyi karatun boko ba sai na allo kawai a cikin garinsu. Yana da shekara sha takwas ya shiga cikin matasa masu tafiya neman ku?i zuwa Lagos. Tun fa a fitar farko Tanimu ya fahimci duniya tayi nisa mai yawa ta barsu, ya dinga ji a ransa basu da maraba da dabbobin dake rayuwa a jeji sai dai suci su kwanta suyi barci. A take zuciyarsa ta fara sosuwa da jin kishin yankinsa da al'ummarsa. Dan haka ya shiga bincike a iya ?an tunaninsa da hangen nesan sa, sai ya fahimci idan fa har suna son irin cigaban da al'ummar birni ke ciki dole-dole sai sun tashi daga barci da suka jima sunayi, su cire tsoro, su cire gidadanci. Yaransu su shiga makarantar addini data boko ba noma kawai da fita neman ku?i cikin birane ana musu kallon ?as?antattu ba.
Ê Ê ÊÊ Tun a Lagos ya fara latsa tunanin ?an uwansa, ?an garinsu dama ?an wajen garinsu akan al'amarin. Kai tsaye wasu ke bashi goyon baya, yayinda wasu ke ?aukarshi mahaukaci. Bai damu ba ya cigaba da son fahimtar da su har lokacin da ruwan damina ya fara sauka suka koma gida. Kowa ya du?ufa noma, shi ko ya du?ufa nazari da tuntu?ar manyan ?auyukan musamman masu gari. Kai tsaye ba kowa ke fahimtar Tanimu ba, dan wasu ma kance yana son zuwa musu da kafirci ne kawai da lalata tarbiyyar yaransu da al'adarsu. Sai dai baya nuna jin haushi ko ?osawa, sai ya zauna yay musu bayani na gamsuwa da nuna musu ai a yanda ?in suke bai hana yaran nasu su lalace ba, dan akwai da yawan matasan da tunda suka fita neman ku?i birni a ?auyukan sun?i su dawo gida, wasu ma sun fa?a mummunar hanya acan birnin. Kamar wasa sai al'amarin ya fara tasiri, a shekarar 2007 da akazo za?e sai suka ha?e kai suka nuna bazasu ka?a ?uri'arsu ba suma. Sai ?an takarar dake ?asa-?asa sun musu al?awrika sannan. Shi ?an siyasa babu abinda yafi ?auna musamman a lokacin za?e sai kuri'a, idan kuma za'a ha?a ?auyen bankaura da sauran ?auyukan dake makwabtaka da shi dole za'a samu ?uri'a mai yawa. Aiko sai ga ?an takara kowanne na nashi al?awarin musamman ?an takarar chairman da kansiloli. Sunko cika al?awari, dan cikin dabarun Tanimu aka samu tsara yanda za'a ka?ama kowanne ?uri'ar, kunga duk wanda ya dace yaci bashi da bakin cewa basu za?esan ba.
Ê Ê Bayan gama za?e da samun sakamako chairman ?in da yaci da kansiloli suka nema sa?a al?awari, Tanimu bai gajiya ba ya cigaba da zungurar masu gari shima yana ha?a gangamin matasa zuwa garin da chairman ?in yake suna masa tini. Da suka ga an?i ?aukar abin da muhimmanci sai suka nuna ai za?e zai sake zagayowa. Daga haka suka watsar da batun su suka koma kan harkokinsu.
Ê Ê Wannan abu da sukai ta farkar da masu wayon cikin ?an siyasar, musamman ma kansiloli sai suka fara ?o?arin yin fanfon tu?a-tu?a a kowane ?auye. Fara kuma wannan fanfuna ya saka ?auyukan a farin ciki sosai, sai dai kuma masu aikin fanfuna suna fahimci kauyen bankaura da ?auyikan gefensa akwai wasu ma'adanai dake rayuwa a wajen. Ma'adanai ne kuma masu ?unbin daraja da zasu zama dukiya. Wa?an nan ma'aikata sune suka tsogunta batun ga wanda suka sakasu aikin fanfunan nan, suka nuna idan aka basu dama zasu dinga tonowa da wayo ana kashe muraba.
Ê ÊÊ Ku?i ?unbar susa, dan danan kuwa suka amince musu. Aka sake zuba ayyukan fanfuna tu?a-tu?a tako ina. Su ?an gari na farin cikin ana masu aiki masu aiki na farin ciki da ?ibar ganimar dukiya. A hankali-ahankali zance ya kai ga kunnen manya irinsu chairman da ?an majalisar yankin, ai babu ?ata lokaci hankalinsu ya fara dawowa ?auyukan. Amma sai basu nuna a fili ba aka cigaba da yaudarar su da ayyuka. Dan kuwa babu wani jimawa akai musu makarantun primary, aka kuma musu asibiti ?arami, hanyar ma an gyara amma ba kwalta aka zuba ba. Ba'anan aikin ya tsaya ba

27 / 35