Kida a Ruwa-1 Complete Hausa Novel

Author :  Bilyn Abdull Category :  African Stories & Novels

Chapter   15 / 35

42K to 45K   out of 104.8K words

Sarki yin hidima. A haka rayuwa ta shura suka cika shekara biyu cif da aure, sai kuma lokacin ne ALLAH ya bama A'isha ciki. Abdul-rasheed yayi farin ciki ?warai da gaske da wannan ciki, hakama A'isha da sauran dangi, sai dai kunya tanasa su ?oye a gaban kowa sai sun ke?ance.
Ê Ê Ê ÊÊ A shekarar 1972 data kasance shekarar cikar samun ?ancin ?asa goma cif, auren A'isha da Abdul-rasheed cikin na uku cikin jikin A'isha ya fara haramar fitowa duniya, domin kuwa ya tsufa sosai, dan ma abinka da cikin fari ga ?uruciya harkokinta take kai tsaye kamar bata jin nauyinsa, sai dai Abdul-rasheed shi yayta tausayinta da hanata wasu abubuwan musamman idan yana gidan, dan wani lokacin koya hana daya fita take tashi tayi, idan ya dawo yana fa?an ba yace ta bari ba, sai ta marairaice tace ba ita tayi ba su Alawiyya ne, dole zai ha?ura yay shiru..........???
Ê Ê Ê Ê


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 18_

__________________

LADY'S BEAUTY PALACE

SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S BEAUTY PALACE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA ????

Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari

Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma



Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba????????
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA??

Whatsapp or call 08169307477

Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)

Instagram Hajara Rabiu

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

..........Ranar 10 ga Oktoba, shekara ta 1972, garin Kobi na cikin Bauchi ya tashi da sanyi mai ?auke da ?amshin ?asa na ruwan da aka sha da asubahi. Saukar ruwan data kasance kusan dai-dai da farkawar A'isha dake gidan su Abdul-rasheed ?akin Inna tashi a gigice da ciwon mara. Inna ma dai dama ta farka, dan haka tai kanta tana salati, tunfa lokacin aka fara gumirzun na?uda, makwafciyarsu Inna Salame dake unguwar zoma tuni ta shigo suna kanta ita da Innar, baba nata addu'a a cikin ruwa Inna na amsowa ana bata da sauran sa?e-sa?in ruwan magani da Inna Salame tazo da su. Dama kuma tunda cikin ya shiga watanni bakwai take shansu kala-kala, duk da Abdul-rasheed baya so dole ya ha?ura, amma yana ?aukarta a ?oye ya kaita asibiti gudun kar su Inna suyi fa?a dan basa so. Shi kuma yana son lafiyar matarsa da kulawa mai tsafta.Ê ÊÊ
Ê Ê Ê ÊÊ Har gari ya waye tangaran, matan yayun Abdul-rasheed ma da ma?wafta suka shigo A'isha bata haihu ba, sai zuwa can hanci ya ?aga ka?an, rana ta le?o ka?an da yanayin ?uminta mai da?i da armashi dake ma mutane da?i. A cikin ?akin Inna kukan jariri ba?on duniya ya ratsa kunnen duk wanda ke cikin gidan Baba a wannan hantsi. A take farin ciki ya mamaye fuskokin kowa, dan kuwa dai A'isha ta sauka kenan, UBANGIJI ya kawo iyaka.
Ê Ê Ê ÒAlhamdulillah!Ó in ji tsohuwa Inna Salame mai kar?ar haihuwa, ta share gumi tana murmushi bayan kammala yanke cibiya. Cikin ?an hasken ranar daya hudo tagar ?akin ta Inna ta ?agashi da ?yau tana fa?in, ÒBarka-Barka yar nan kinji, yaro ne, kuma lafiyyayen gaske masha ALLAHU.Ó
Ê ÊÊ A'isha, sabuwar uwa, ta saki hawayen farin ciki tana kallon yaron ta gefen ido daketa motsi a cikin hannun Inna Salame tana gogeshi zata na?eshi a farin mayafi na auduga na ?aukar jariri da Inna ta kawo. Addu'a ta shiga jera masa a zuciyarta, kamar yanda take yi masa tun tana a ga?ar ?an?ana zafin na?uda, hakan a gareta koyarwar Abdul-rasheed ce, dan tunda ta samu cikin nan ya ?ara ?aimi wajen koya mata rainon ciki da fara masa tarbiyya irin ta musulinci tun a ciki, addu'oi yanayi itama tanayi. Inna Salame ce ta shiga gyarata bayan ta mikama Inna ba?on duniya daketa callara kukansa tamkar yana shelantawa ?an Kobi da garin Bauchi baki ?aya zuwansa duniya. Sosai wannan haihuwa ta saka mutane da yawa a farin ciki, yaro yasha addu'a kala-kala ga iyaye da kakanni. Yayinda bakin Abdul-rasheed ya kasa rufuwa dan ana haihuwa yara suka je suka sanar masa a ?ofar gida shi da su baba. Dan bayan idar da sallar asuba ya rako Baba gida kamar yanda ya saba, ga ?an yaf-yaf na ruwa da ake yi har lokacin, shine sukaci karo da Inna a ru?e zata fita kiran Inna Salame take sanar musu A'isha ce ke na?uda, tun daga lokacin bai iya barin gidan ba yana nan tare da Baba yana mata addu'a a zuciya.
Ê Ê Ê ÊÊ Bayan ?an lafawar hayaniyar gidan da saukar garwar ruwan wankan maijego aka kwashe mata zuwa bayi, aka ?iba na jariri shi kuma zuwa ?akin Inna. Saura kuma nata ?o?arin ?aura kunu da za'a dama na jego a wuta. Gefe ga kawunan akuyoyi masu ?yau da Abdul-rasheed ya shigo da su yanzun nan babu jimawa. Ransa fal yake da son ganin A'isha, amma ya daure bai takura ba kada ace ya cika rashin ta ido. Sai ma wajen Baba dake ?aki daya shiga kamar yanda Inna ta bashi umarni dan a kawo masa abinci ya karya. A lokacin ne aka kawo ba?on duniya daya sha wankan ruwan zafi yay luff a cikin showal yana barcin huce gajiya. Baba ya amsheshi fuska da murmurshi yana fa?in, ÒBa?on hantsi ne zance kona asubahiÓ.
Ê Ê Ê Cikin dariya Inna tace, ÒMai tada mutane da asuba dai ba?on hantsiÓ.
Ê Ê Dariya Baba yayi ka?an da fa?in, Kinga yaci suna biyu kenan, KI?A A RUWA MAI TADA HANKALIN DODOÓ. Abdul-rasheed dake saurarensu ma na ?an murmushi da cin abincinsa sai dai yana satar kallon ?yautar da ALLAH ya bashi ta gefen ido. Baba ya furta, ÒMasha ALLAH, wannan dai gida ka ?akko abinka baka tafi kalar dangi Kano ba. Gashi nan kamar ranar aka haifi ubansa kwabo-da-kwabo sai hasken fata na ?aukar magana na kanawaÓ.
Ê Ê Ê Inna ta ce, ÒA gida kam ya ?akko, ni kaina tun kan ma a gogeshi nace wannan Abdul-rasheed sak. ALLAH yasa yayo halinsa shima ?an albarkaÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒAmin ya rabbiÓ.
ÊÊ Baba ya amsa mata yana masa addu'a. Sai da ya kammala ya mi?ama Abdul-rasheed shi. Kasa amsarshi yayi saboda kunya. Sai da Baba ya ce, ÒKa jimin ja'irin kaya, amsheshi mana ka masa addu'a ka sanya masa albarka. Ga dabino ka tauna ka bashiÓ.
Ê Ê Ê Hannu biyu Abdul-rasheed ya saka ya amshi gudan jinin nashi, kuma tsokar jikinsa daya fito daga masoyiyarsa A'ishatul-humairah. ?asa-?asa ya saki ajiyar zuciya yana kallonsa. Lallai kamaninsa da yaron a bayyane take, Banbanci kawai shi jinkiri ne ?an a wanni a duniya kuma mai hasken fata irin ta A'isha, shi kuma uba daya fara nisa a gwagwarmayar rayuwa zuwa yanzun. A cikin zuciyarsa yake fa?in (Zakina kazo duniya a ranar da ?asarsa ke murnar cika shekaru goma da kwana goma da samun ?anci, jarumin da aka haifa cikin sabuwar ?asa mai sabuwar fata. A zahiri ?asa bata san tana bu?atarka ba, amma ina sha ALLAHU sai ka zama wani ginshi?in ri?eta a yayin girma da ?arfin ikon ALLAH. ALLAH yay maka albarka, yasa ka zama mahaddacin Alkur'ani da sauran ilimomin littatafan addini, ka zama mai aiki da su bamai karatu kawai da shagala ba. UBANGIJI ya wadata zuciyarka da soyayyar MANZON ALLAH (S.A.W) UBANGIJI ya soka damu gaba ?aya ya yarda da mu. ALLAH yasa ka zama mai jin ?an iyaye da al'umma, ALLAH ya ?ora nasarar ka akan ta ma?iyanka, ALLAH ya rayaka rayuwa mai tsaho da nagarta, ya shimfi?a tausayin al'umma a zuciyarka, ya baka zuciyar nema daga halak ya saka maka ?yamar haramun).
Ê Ê ÊÊ Yana kammala wannan addu'a a zuciyarsa ya tauna dabino kamar yanda Baba ya bashi umarni ya sakamasa a baki. Da farko fuska ya yamutse, sai kuma ya fara motsa ?an bakin nashi a hankali. Inna dake kallonsu cike da tsokana tace, ÒAnya wannan mai gidan bazai fini kwa?ayi baÓ. Dariya Baba da Abdul-rasheed suka sanya suma. Inna ta sake fa?in, ÒTo jifa yanda ya lamushe abinsa tsaf.Ó
Ê Ê Ê ÊÊ Nan ma dariyar dai sukayi, kafin baba ya saka Abdul-rasheed yayma yaron hu?uba da sunan da yake da ra'ayin saka masa. Nan ma yayi sannan Inna ta amsheshi ta koma da shi. Abdul-rasheed ya sanarma Baba sunan da yay masa hu?ubar da shi, Baba ya sanya albarka tare da tambayar ma'anar sunan. Daganan suka cigaba da hirarsu. Duk yanda Abdul-rasheed yaso ganin maijego a yinin ranar bai yiwu masa ba, sai dare bayan sallar isha'i Inna tana ?akin Baba kai masa abinci ya samu wuff ya shige, dan kuwa zuwa yanzu babu kowa duk matan yayunsa sun koma gidanjesu da ma?wafta sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu. Sai ?annensa biyu ?ammata Nana da Alawiyya. Yana shiga ?akin ya aike su dan kawai ya musu wayo, a bazata A'isha taji ya rungumeta. Kunya ya sakata fara mutsu-mutsun janyewa.
Ê Ê Ê Cikin ra?a ya ce, ÒHaba Shatuna matar Abdul-rasheed ki barni naji ?uminki, na samu tubarrakin jego mana. Na rage kewarki ta kwana da kwanaki. Sannu-sannu kinji baiwar ALLAH, ALLAH yay miki albarka, lallai yau UBANGIJI ya azurtani da babbar ?yauta ta hanyarki, ke mace ce mai daraja da kimar da bata da misali a wajena. Ina fatan kina lafiya babu inda ke miki ciwo ko?Ó.
Ê Ê ÊÊ Kanta ta jinjina masa alamar eh. Ya ce, ÒAlhamdullahi, zuwa safe zan ro?i baba ya bari na kaiku asibiti a ?ara dubaku kinji. Goben kuma in sha ALLAHU sa?o zai isa gasu Inna suma na samun jika mai kama da Babansa, yanzu kin yarda na fiki ?arfin jini baÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒNi ban yarda ba, kawai dan ya ?anyi kama da kai ka?an kake cika bakiÓ.
Ê Ê Ê Abdul-rasheed ya yi dariya, yana kallon jaririn da idonsa cike da jin da?i. ÒIndo kiji tsoron ALLAH, wato kamar ma ka?an yayi dani ashe, wannan dai kishi ne kawai kike dani. Amma kowa yaga Zakina yasan photo copy ?inane ai. Za mu sa masa suna *Haysam*.Ó
Ê Ê Ê Karon farko ta ?an kallesa, ÒWannan wane irin suna ne? Karfa ace ka sama ?anka sunan aljanuÓ.
Ê Ê Ê Murmushi yayi da ja mata hanci ka?an, ÒSunane kamar kowane suna, kuma yana da nashi tarihi shima. Fassararsa na nufin (Zaki). Ina fatan nawa Zakin ya tashi da ?arfin zuciya da jarumta irin ta baradan Zakuna. Yayi nagarta irin ta mutane masu dattako da tsaftataciyar zuciya, mai jin?ai gana ?asa da shi, mai ?yautatawa da girmamawa gana sama da shi. Mai kishin ?asa da son cigabanta, da haka ina fatan ki bani gudunmawa wajen gina tarbiyyarsa da wa?an nan jimlolin, amma ginshi?insu ya zama ilimin addini dana zamani neÓ.
Ê Ê Ê Cikin sauke ajiyar zuciya ta ce, ÒIn sha ALLAHU zaka sameni mai biyayya a gareka. ALLAH ya bamu tsahon rayuwa mu da shi mai albarkaÓ.
Ê ÊÊ ÒAmin ya rabbi Matar Abdul-rasheed, sannan Maman *_Haysam Abdul-rasheed Shehu Kobi_*Ó.
Ê Ê Ê Ê ÒNiba mamarsa bace, ga iyayensa nan cike da gidaÓ. Ta fa?a tana kauda kai irin na kunya. Dariya yayi shima da sake rungumeta, kafin sallamar su Nana ta sakashi mata sallama ya fito kamar ba shi ba..........???


_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya??_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*

*_Typing??_*








*_??KI?A A RUWA.....!!??_*




*_Bilyn Abdull ce ????_*


*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._



_Chapter 19_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Washe gari bisa ro?on da yay ma Baba ya amince ya kai A'isha asibiti, an dubata ita da jaririnta aka basu magunguna tare da rubuta masa takardar haihuwa kamar yanda Abdul-rasheed ya bu?ata. Daga haka suka dawo gidan. Kwankin zaman bakwai sun cigaba da gudana cikin farin ciki da da?in rai ga maijego. Tana shan ruwan zafi a hannun Inna Salame anguwar zoma. Sannan tana cin abinci mai inganci daga hatsi da kunu, ga mijinta ya tsaya mata da nama da abubuwa masu inganci da maijego take bu?ata bayan namu na gida. ?an Maiduguri sun iso kwana biyu da haihuwa. Hakama ?an Kano mutane uku sun iso saura sai ana gobe suna. Abubuwa fa nata ?ara armashi Alhamdullah, ana gobe suna gida ya gama cika taf da dangi tako ina, tako wane ?angare kayan arzi?i ne ke shigowa daga ?an uwa da abokan arzi?i, haihuwa tayi albarka kenan. An ra?ama yaro suna da safe tare da yanka ?atoton rago daga Baba. Sunan daya bama mutane mamaki da tunanin ina Abdul-rasheed ya samo wannan suna, dan kuwa suna ne da ba'a saba jiba a ?asar hausa. Amma dai kowa yayi addu'a ga jinjiri Haysam, daga haka aka cigaba da shagalin suna. Taro yayi armashi, ya kumayi da?i yanda ya kamata, anci ansha anyi asuwaki da naman kaji dana sa guda da aka yanka bayan ragon suna. Ita dai A'isha nata ido, dan kuwa ?ar gata take komai sai dai taga anayi, idan ka cire kewar mijinta da ganinsa ke mata wuya yanzu babu abinda ke damunta. Balle ga ?an uwanta zagaye da ita.
Ê ÊÊ Washe garin suna bisa al'ada dangin A'isha suka wuce da ita Kanon dabo wankan jego, ta samu rakkiya daga wasu a dangin Abdul-rasheed, yayinda shi kuma sai daga baya zai je ganinsu Kanon, dan a yanzu baida damar binsu. Nasiru ma da yazo suna yana nan sai bayan sati zai koma Kano, baiyi aure ba har yanzu, amma na saka ranar auren nasa shida wata ?ar ?anwar mahaifiyarsu da suke zaune a Kaduna. Tana makaranta ne shiyyasa ake jira ta ?arasa, kuma yanzu saura ka?an ?in ta kammala asha biki in sha ALLAHU...

Ê Ê Ê Ê <<<<<¥>>>>>

Ê ÊÊ A yau Inna ta samu ba?uncin sabon jikanta Haysam Abdul-rasheed Shehu da ?arta mai jego A'ishatu. Ranta fes da farin ciki, hakama su Bashir da suka ?ara girma suna cike da farin ciki. A'isha kam farin cikin ta baya misaltawa, tunda tai aure sai yau ne take zuwa Kano shekara uku ciff. Aiko dole tai kuka, tayi kewar Inna matu?a mara misali, har tana jin kamar an rabata da itane gaba ?aya. Dan tasha zama tayi kukan kewar Inna da su Tasi'u. Garama su sunje mata har sau kusan uku hutu. Amma Inna bata ta?a zuwa mata ba. Tun randa aka lullu?a mata zanin aure sai yau ne suke ganin juna.
Ê ÊÊ ?an uwa da abokan arzi?i da ma?wafta da basu sami damar zuwa Bauchi suna ba sunata shigowa ganin jariri ?an mutanen Bauchi. Yana shan addu'a kuwa daga bakuna masu albarka. Lallai dawowar A'isha Kano ta sake tabbatar da ita ?ar gata ce, dan kuwa jego take irin na ?an gata masu capacity. Ba aikin fari babu na ba?i sai dai taci abinda take so ta ?oshi tasha barcinta ta more. Idan kaga Haysam a hannunta abincinsa zata bashi. Amma koyaushe yana bayan Inna. A mata abinci mai rai da lafiya taci tayi nak abinta. Ai kafin kace mi ta ?ara wani uban ?yau ta murje ta sake haske da cikar jiki. A kuma yanzu ne kayan arzi?i suka ?ara bayyana kansu. Ma?erin budurcin na gaskiya ya bayyana gareta, dan kuwa tana cika shekaru sha takwas ne a duniya. Satinsu uku Abdul-rasheed ya iso Kano da shatara ta arzi?i. Shi kansa yanda A'isha ta koma sai da ya ?ara bashi mamaki, kamar jira take tazo Kanon ta sake canjawa da bu?ewa

15 / 35