Author : Bilyn Abdull Category : African Stories & Novels
basa fahimta har aka fara fahimta, wasu suka fara fa?in bai san haihuwa ne ai dama, wasu suce matansa ne sukai masa asiri, dan yaje ya tare a gidansu sai hidima yake musu. Al'amarin kamar wasa ?aramar magana ta fara zama babba, takai Mammah tayi wata guda bata saka Alhaji Nura a idonta ba. Su Ammar da suka bu?i ido da shi suna kallonsa matsayin mahaifi sunci kukan har sun gaji sun ha?ura. Inda ta godema ALLAH yanzu sana'arta ta zauna da ?afafunta, dan tunda ta samu ya ?ara mata jari ta sake mi?ewa da ?afafunta. Ganin haihuwa ta kusa zuwa mata ta samu kawunta da batun abinda ke faruwa duk da tasan ya sani.
Ê Ê Ê Ha?uri ya bata da mata nasiha, ya tabbatar mata subi komai a hankali Alhaji Nura baya cikin hayyacinsa ne, dan al'amarin nasa akwai ?amshin gaskiya game da asirin da ake fa?a matansa sun masa. Amma dai zai sameshi yaji mike faruwa. Jiki a sanyaye tace to ta koma gida.
Ê Ê ÊÊ
Ê Ê ________?
Ê Kamar yanda Kawu ya fa?a zai samu Alhaji Nura ya same shin, amma mi abin mamaki sai Alhaji Nura ya murje ido ya fara tujara ma Kawu, daga ?arshe ma yace shi ba cikin shi bane ba, A'isha taje ta nema wanda yay mata ciki. Idan kuma aka matsa zai kai kotu. Kai shi yama saki Mammah taje can ta nema uban cikinta. Wannan magana ta girgiza kawu matu?a. Ya ce, ÒHaka kace?Ó.
Ê Ê Ê ÒEh haka nace, ku kaini duk inda zaku kaini, ina kan gaskiya ta ciki ba nawa bane ba. Kuma na saketa saki ukuÓ.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ ÒBabu inda zamu kaika, amma zamu zauna tare da waliyanka ka maimaita dukkan abinda ka fa?a kodan watarana kar kace sharri akai makaÓ.
Ê Ê Daga haka Kawu ya mi?e yayi gaba abinsa. Kamar yanda ya fa?a haka yaje ya samu waliyyin Alhaji Nura daya kasance mahaifinsa ya sanar masa. Shima kansa ya girgiza da wannan magana, babu ?ata lokaci ya nemo ?an nashi akan batun, abinda kuma ya gayama Kawu shi ya maimaita ma mahaifinsa da waliyyan Mammah babu tsoro babu shakka. Sai kuma zancen yaso zama hayaniya a tsakani, dan kuwa ya sheganta cikin da cewar ba nashi ba, kamar wasa sai da aka dangana da mai-anguwa akai zama tsakanin Mammah da Alhaji Nura, anan ?in ma bai canja ba daga batunsa na ciki ba nashi bane. Mammah taci kuka matu?a da yin nadamar aurensa, daga ?arshe akace sai a bari saita haihu aga mi zata haifa, idan gwaji ya kama sai aje ayi. Da wannan batu aka kashe magana, Mammah taje ta cigaba da rainon wannan ciki cikin matsanancin yanayi da ?uncin zuciya da kewar Abdul-rasheed, har ALLAH ya kaita ga haihuwa aka samu mace. Abin mamaki yarinya kamar Alhaji Nura yayi kaki ya ajiye saboda kamanni, dan tun tana jinjirarta kamanin a bayyane suke. Mammah ta gode ma ALLAH mutane kuma sun tayata murna. Ita kuma daga nan ta hau kan nata dokin zuciyar, ta tabbatar ma Alhaji Nura bata bu?atar komai daga gareshi game da rainon ?arta, kuma ko anan gaba kada yace yana da wata ala?a da yarinyar. Babu ko musu yace ya amince tabbacin yana cikin mayen asiri har lokacin. ALLAH sarki sai mahaifinsa ne yay komai na sunan yarinya aka saka mata suna Habibah. Suna kiranta Biebah. Haysam yazo hutu lokacin yana shekara ta biyu a NDA ya tadda Biebah, yanda yake son sauran ?an uwansa haka yake jin ?aunar ta. Mammah bata gaya masa komai daya faru ba shi ma kuma bai tambaya ba duk da yaga Alhaji Nura baya zuwa gidan, a haka ya kammala hutunsa ya koma....
>>>>>>¥<<<<<<<
Ê Ê ÊÊ
Ê Ê ÊÊ Shekaru Sun shu?a, Sabbin Jarumai Sun girma. Lokaci ya tafi kamar iska mai ka?awa a zamanin rani da damuna. Shekaru uku sun shu?e cikin gumi, jini, da hawaye ga matasan soji. A yau Haysam Abdul-rasheed Shehu, wanda aka fi sani da Zak-Shadow ya zama ?aya daga cikin fitattun senior cadets na NDA. Yanzu idan ya wuce, sabbin cadets suna tashi tsaye domin girmamawa a garesa.
Ê Ê ÊÊ A gefe kuwa Imran Abbas wanda a da yaro ne mai rauni ya zama ?aya daga cikin masu kwarewa a sashen signals and intelligence unit. Ba wanda ya ta?a zato cewa shi ne sarkin kukan nan da ya shiga makaranta a shekarun uku da suka shu?e. Duk inda suka shiga ana kiran jaruman biyu da suna (The two Shadows). Domin kuwa suna aiki tare tamkar gangar jiki ?aya da zuciya biyu. Sunan Zak-Shadow da Imran ya sanya ma Haysam ya bishi, har takai Zak-Shadow ?in yayi gaba fiye da sunansa na yanka.
Ê Ê ÊÊ A yau suna aji ?aukar darasi da Major Adetunji ke ?aukarsu, wanda ya horar da su tun farkon shigowarsu NDA. Bayan ya kammala ya sallamesu su Zak-Shadow suka iso gaban allo ?aukar masa kayansa domin yi masa rakkiya kamar yanda suka saba. Kallonsu ya tsaya yanayi cikin murmushi, ÒHaysam Abdul-rasheed Shehu, Imran Abbas the two ShadowsÓ.
Ê Ê Ê Murmushi sukayi a tare, duk da kuwa idan yana jin nisha?i yakan kirasu da sunan ne daman. Batare daya jira amsawar su ba ya cigaba da fa?in, ÒKuna cikin wa?anda suka fi nuna mana menene juriyar soja a wannan mate ?in naku. Shiyasa kuke na daban a zuciyata yaran albarka, ina son a shekarar ?arshen nan ku ?ara ?wazo da jarumta fiye da shekaru uku da suka shu?e, dan ina son ku zama misali ga duniya idan kuka fita ba cikin makarantar NDA kawai baÓ.
Ê Ê ÊÊ ?aramin murmushi Haysam ya yi tare da salute ?insa, hakama Imran, a tare suka amsa da murya mai zurfi,Ê ÒYes, sir.Ó
Ê Ê Ê Major Adetunji yay murmushi shima, dan har cikin zuciyarsa yake jin ?aunar Haysam da Imran. Yaran akwai tarbiyya da nutsuwa. Babu wanda zai ce yau ga wani laifinsu ko wani ya kawo ?ararsu ana fa?a dasu a cikin ?alibai. Gasu da maida hankali akan komai. Duk wahalar da Haysam yaci a hannun Seniors bai ta?a kai ?arar kowa ba, sai idan su sun gani su hukunta Seniors ?in musamman idan muguntar tayi yawa. Sai gashi a yanzu komai yana neman zama tarihi, dan watanni ka?an ta rage su shiga shekarar ?arshe a NDA ?in........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 32_
__________________
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp
07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1
Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Komai ya cigaba da canzawa a kowane sakan zuwa minti da awoyi tamkar yanda kwanaki suka shu?a zuwa watannin suka bada shekara uku data shu?e. Su Senior Garba dake shekarar ?arshe suna nan akan bigiren iska mai wahalar da kayan kara, domin kuwa har zuwa yanzu suna jin haushin yadda Haysam ya zama abin koyi, har officers ke yaba masa a bainar jamaÕa da yi musu misali da shi matsayin abin koyi. Sai dai kasancewar Haysam da kowa ke kira Zak-Shadow a yanzu ya zama jan wuya yasa su kansu shakkarsa suke basa iya yimasa abu kai tsaye kamar yanda sukeyi a shekarun baya na farkon shigowa.
Ê Ê ÊÊ A yau ma ya fito massalaci da yay zaman yin azkar ?in yamma bayan sallar la'asar Senior Garba ya kira shi gaban sabbin cadets da yake jagoranta. Harga ALLAH shi Zak-Shadow baiga ma Senior Garba ba, saboda hankalinsa yayi kan tunanin ina Imran ya shiga ne dan batare sukai sallar la'asar ba. Bayan an idar shi kuma ya zauna ?aukar karatu kamar yanda ya saba a wajen malaminsu, daga nan yay azkar shine yake fitowa a yanzu.
Ê Ê Ê Yanayin yanda akai kiran nashi ya sashi dawowa daga duniyar tunaninsa akan Imran, cike da nutsuwarsa ya juyo sai sukai ido hu?u da Senior Garba ?in, kamar zai shareshi ya wuce dan yasan shashasha ne sai ya fasa ya nufi inda yaken. Cike da son zubarma da Haysam ?in mutunci a gaban yara Senior Garba ya furta, ÒCadet Haysam! You think being praised makes you a soldier? We made you, remember that.Ó
Ê Ê Ê Idanu Zak-Shadow kawai ya ?an zuba masa kamar bazai tanka shi ba, hannuwansa a cikin aljihun wandonsa, har yay niyyar ya?a masa ba?ar magana dan ya iyata kwali-kwali, bashi da yawan magana, amma idan ya ya?a maka ba?a ?aya sai ka kwana ka yini tana cizon zuciyarka, amma miya tuna sai ya fasa, a ta?aice ya ce, ÒWith all due respect, senior, the Academy made us all.Ó
Ê ÊÊ Garba ya yi murmushi mai cike da ba?in ciki da tsana wanda ke ?oye fushi, shifa duk sanda yaga yaron nan ji yake kamar ya sha?eshi ya mutu ya huta ALLAH. Cikin kallon idon Haysam ?in da shima ke kallonsa ?yam ya ce, ÒHmm.. perfect cadet. Zamu ga yadda zaka fuskanci Special Night DrillÓ.
Ê Ê ÊÊ Kai kawai Zak-Shadow ya girgiza yana barin wajen, dan lokuta da dama ?aukar al'amarin Garba yake matsayin soki burutsu da motsuwar kai. Yasan night drill ba abune mai sau?i garesu ba cadets, ana amfani da shi ne wajen gajiyar da mutum ta jiki da ta zuciya matu?a, gudu cikin duhu, rarrafe cikin laka, da ?aukar kaya masu nauyi har zuwa safe. Wasu ma daga cikin cadets suna jin tsoro idan aka ce Òspecial night drillÓ, amma shi bai ta?a ?aukar hakan matsayin wani abun tsoro ko tashin hankali ba balle ya nuna damuwa. ?aki ya koma abinsa inda ya samu Imran ya dawo yana jiransa.
Ê Ê ÊÊ ? Da daddare kamar yanda Senior Garba ya fa?a ?azun da yamma su Zak-Shadow suka fita Special night drill. Kasancewar akwai abinda Garban da abokansa suka shiryama Zak-Shadow yana gefe yana kallonsa cikin murmushin mugunta.
Ê Ê ÊÊ John da shima ke kallon Zak-Shadow cikin ta?e baki da ?wafa ya ce, ÒWai shi yana jin kansa wani shege ko, zamu bashi banbancin kare da uban gida a yau, wannan karon sai mun karya shiÓ.
Ê Ê Ê ?wafa kawai sauran sukai batare da sun tanka ba. Shima Zak-Shadow da bai san sunayi ba ma ya cigaba da motsawa cike da karsashi da ?arfin jiki mai tafiya dana zuciya. Sam babu gajiyawa a tare da shi, sai ma taimakawa wa?anda suka fa?i a hanya yake yi. Sun dawo a zagaye na biyu wasu sun fadi ?asa, wasu suna shashshekar wahala harda masu share hawaye, amma shi yana tsaye, yana kallon Garba kai tsaye cikin shirun daya saba kowa kuma ya sanshi da shi. Shiru ne mai zurfi dake ?ona zuciyar ma?iyansa. A zuciyarsa kuwa ayyanawa yake.
Ê Ê ÊÊ (Yau zan nuna maka Ba ruwan jarumta da wanda ya fara zuwa duniya ko ajin karatun duniya Garba. Ba zan rushe ba, in sha ALLAHU har abada bazan fa?i a ?asanka ba sai dai kabar NDA da takaici na a zuciyarka kuwa. In yaso ka ajiye aikin soja ka koma rawar ?oroso).
Ê Ê ÊÊ Yanda Zak-Shadow ke kallon Garba sai ya ?an ji tsarguwa a zuciyarsa ga shakka da kwarjininsa na cizonsa a rai, amma sai ya dake saboda izza, shawarar da zuciyarsa dake garga?insa yabi cike da gadara ya ce, ÒDismissed!Ó.
Ê Ê Ê Ba abinda Zak-Shadow da abokan Garba sukai tunanin ji zai fito a bakin Garba ?in ba kenan. Dan haka ya bama abokansa haushi. Zak-Shadow kam ya wani bisu da kallo cikin ?ya?e baki ya bar wajen. Yana fara tafiya Imran ya ?araso suka jera yana goge laka daga fuskarsa.
Ê Ê Ê ÒWallahi ba soja bane kai ZakÉ kai dutse ne. ALLAH tsoro ka bama Garba fa amma wata maganar banza yaso gaya maka da farko kamar yanda ya sabaÓ.
Ê Ê Ê Zak-Shadow ya murmusa cikin nutsuwa da kallon Imran ya ce, ÒKaji tsoron rabbi Imran. Ai dama dutse baya jin zafi, ni kuwa mutum ne ina ji, kawai ban bari su gane ne dan har abada bazasu ga Haysam Abdul-rasheed a ?asan takalmansu ba in sha ALLAHUÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒIn sha ALLAHU kuwa ?an wahala.Ó
__________?
Ê Ê Ê KOMAI NISAN JIFA....
ÊÊ Al?awarin ALLAH ya cika. Shekaru sun wuce cikin wahala da zafi, ?ura da ruwan sama harma da sanyi. Haysam Abdul-rasheed Shehu da abokinsa Imran Abbas sun girma a cikin NDA kamar ?asar da take haifar da ?arfin hali da gwagwarmayar neman ?anci.. Tabbas zuwa yau an manta da lokacin da ake kiransu Ònew boys.Ó Yanzu sune manya Seniors dake fa?a aji da shugabantar masu shigowa har ma da masu bi musu. Tabbas shekarar ?arshe shekarar ?anci amma shekara mafi tsaurin gwagwarmaya da karatu mai tabbatar da yaro soja. Haka su Zak-Shadow sukai juriya ?warai da gaske wajen tsallaketa tamkar yanda suka shallake na baya da suka shu?e. Alhamdullah ga burin ?an maza ya cika, NDA ta zama tarihi tamkar yanda primary da Secondary suka zama tarihi suma.
Ê Ê ÊÊ A daren da suka kar?i takardar kammalawa, Zak-Shadow ya tsaya yana kallon harabar NDA, zuciyarsa cike da tunani. Wajen da ya sha ruwan sama, gudu a cikin laka, da azabar push-ups har yatsunsa suka kumbura, yau shi ne wurin da zai barwa tarihin da sai dai a tuna a bama ?anne da ?a?a labari watarana.
Ê Ê Ê Imran ya matso kusa da shi murmushi na bayyana cikin fuskarsa mai tarin nutsuwa, ÒZak-ShadowÓ ya kira sunansa da murya mai sanyi, bai jira amsawarsa ba ya cigaba da fa?in, Òka tuna ranar farko da muka shigo nan?Ó.
Ê Ê ÊÊ Juyowa yay yana kallonsa fuskarsa da murmushi mai nauyi, cikin bu?a??oyar muryarsa mai fita da amon mazaje ya amsa masa da, ÒIdan zan mance da wannan ranar tabbas zan mance da kai My Imran. Yanzu kamar jiya ne... kai da kukan nan naka da yasa na tsaya ina kallonka tamkar Ma'aruff ko Ja'afar a gabanaÓ.
Ê Ê Ê A tare sukayi dariya, abinda Zak-Shadow bai cika son yi ba. To dama mai ganin suruntun nashi kamar hakan sai dai Imran ?in ai.
Ê Ê Ê
Ê Ê Ê ?Al?awarin ALLAH ya cika, Haysam ya samu cikar burinsa daya ginu bisa burin mahaifinsa. Ya kammala NDA bayan shekaru hu?u na wahala, gwagwarmaya, juriya da jarumta. A yau suke bikin Passing Out Parade ?in su, musalta irin farin cikin da yake aciki abu ne mai wahala. Ba shi ka?ai ba, hatta Mammah da ?an uwansa da malam Sulaiman da kawunsa da yazo daga Bauchi, da Innarsa Khadijah da Alawiyya suna cikin farin ciki. Domin kuwa sun halarci bikin passing out ?in nasu su duka. Yanzu Haysam ba ?an takara ba ne, soja ne cikakke, Second Lieutenant Haysam Abdul-rasheed Shehu (Zak-Shadow).
Ê ÊÊ Sun yi parade a gaban manyan jamiÕan soja da iyaye da ?an uwa da abokan arzi?i. ?alibai da yawa da suka nuna ?wazo a fannoni daban-daban sun samu ?yautittuka na girmamawa, ciki kuwa harda Haysam. Lokacin da aka kira sunan Cadet Haysam Abdul-rasheed Shehu, sai dukan ?akin ya amsa da ihun kiran sunansa daga mate ?in nasa.
Ê Ê Ê ÒSarki! Sarki! Zak-Shadow! Zak-Shadow!Ó.
Ê ÊÊ Kai kace zasu fasa hall ?in ne har iyaye da suka halarci taron najin ?agara da mamakin wane yarone wannan mai farin jini ga yaransu haka?, sai da aka tsawatar musu saboda ihun kiran Haysam da ya kasa mi?ewa sai da Imran ya kama shi ya mi?ar tsaye. Cike da nutsuwarsa ya tako ya fito inda ake bu?atar ganinsa. Ba ?aramin ?yau kayan sukai masa ba, sun zauna a ginannen jikinsa na asalin zakin ga ??awu ga nutsuwa ga addini, dan goshinsa kawai ya isa baka shaidar shi mai ibada ne kodan dam?areren tabon sallar da yake da shi. Ba tabon salla kawai ba a yanayin nutsuwar Haysam kawai zaka tabbatar da akwai ilimin addini sosai a tare da shi..
Zak-Shadow ya amshi lambar yabo ta Discipline and Endurance. Ya kuma samu ?yautar girmamawa ta Best in Field Tactics & Discipline, abin da ya sa Mammah da ?annensa suka yi kukan farin ciki a wajen kallon taron da suka halarta. A tare ?annensa suka tashi mazansu da matansu sukaje suka rungumeshi. A karo na farko idonsa ya cika da ?yallin hawaye, wannan ba kawai nasara bace, ?arshen tafiyar jarumta ce da cika burin Abiy da samar da farin ciki a zukatan ?an uwansa da Mammah, inama Abiy na raye ya cimma wannan rana.. isowar Imran daya ?an buga kafa?arsa da dariya ya sashi ha?iye hawayen nasa. Sai kuma ya juya yana kallonsa, suma ?anensa sakinsa sukai suka koma wajen zamansu.
Ê Ê Ê Kashe masa ido ?aya Imran yay da fa?in, ÒMy Zak-Shadow yanzu zai koma gida a matsayin soja na gaskiya.Êkaga yanda Mammah take kukan murna ita da su Ma'aruff.Ó
Ê Ê Ê Haysam ya murmusa, yana mai lumshe idanunsa ya sake bu?ewa akan su Mammah sannan ya dawo da su kan Imran.
Ê Ê Ê ÊÊ ÒTabbas Mammah tana kuka ne irin na