Author : Bilyn Abdull Category : African Stories & Novels
903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 30_
__________________
https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t
UMMU KHALIFA COLLECTION
Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original.
To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii..
Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta
+201017018846/07048811474/
KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Da daddare kuwa lokacin da aka gama evening parade, suka umarci Haysam ya tsaya a gefe. ÒCadet Abdul-rasheed! Step forward!Ó
Ê ÊÊ Babu wani ?ar Haysam ya matso, idonsa a ?asa, jikinsa a nutse cikin tsarin jarumin matashin soja.
Ê Ê ÊÊ Garba ya kalle shi fuskar cike da izza da wula?anci,Ê ÒNa lura kana ?aukan kanka wani shege can kamar fa ko. Kana so mu girmama ka ko kallonka wani ?uru ko jarumi halan?Ó.
Ê ÊÊ Karo na farko Haysam ya kallesa cikin ido. Kamar zai ya?a masa ba?a sai kuma ya dake da ?yar ga ha?iye ya furta, ÒBa haka bane senior. Ina yin abin da aka koya mana ne kawai, shi jarumi kuwa ba duniya yake gayama shi jarumi bane. Ita duniyar da kanta take gaya masa shi ?in jarumi ne koda hassada tana ?o?arin danne bakinta da yashin ?asa. Mizai sa naso ku girmamani bayan UBANGIJI NA shike bada girma ga wanda ya so. Ai ni tun a gidanmu mai girma ne, domin kuwa ?anne bakwai na baro dake min kallon uba ba yaya kawai ba, saboda tsabar girmamawa ma Dada suke kirana. Kaga kuwa duk wani girma bayan wannan ai lissafi ne na yaro ?ata hankalin dare kayi suna. Ni kuma bana ?ata hankalin dare don yin suna, KI?A A RUWA nake MAI TADA HANKALIN DODONNIÓ.
Ê ÊÊ Cikin matsananciyar fusata Senior Garba ya nuna Haysam da ?an yarda tamkar zai tsokale masa ido. Shi ko gogan yana tsaye ?yam a binsa idanun akan Garban ko ?yaftasu bayayi balle nuna alamar tsoron kar'a tsokale masa su. ÒOh da gaske kai kana jin kanka wani shege ne dai kenan? Shi kenan to ka tabbatar yau da gaske ka iya juriyar da kake fa?a, sauran kalamanka kuwa jikinka ne zai baka amsarsu ?aya bayan ?ayaÓ.
Ê ÊÊ Uffan Haysam bai sake cewa ba, yama ?auke kansa tamkar bada shi akeyi ba. Tsabar mugunta tashin farko suka ?aura masa kaya masu nauyi da suka tabbatar sunfi ?arfin sa, jakar dutse amma ya dake saboda taurin kai, cikin daka tsawa sukace ya zagaya filin horo sau uku a cikin duhun daren nan. Wasu daga cikin mate ?insa suka tsaya suna kallo cikin tsoro. Imran kam hawaye yake yi cike da tashin hankalin muguntar da akema ?an uwansa.
Ê Ê ÊÊ Shi ko gogan naku Haysam ko nuna gajiya ma ya?i yayi. Tafiya yake akan ?afafunsa cike da jarumta zuciya a tsaye ?yam, ga iska tana busawa, amma shi zuface ke kwarara masa a jiki. Haka yayi sau ukun da sukace, tun a zagayen farko suke tunanin zai sare amma sai da ya ukun nan cifÊ kusan awa ?aya, babu wani alamar rauni na zahiri atare da shi, duk da a jikinsa da zuciyarsa ya gajin amma ya shanye ya zo ya tsaya a gabansu cikin nutsuwarsa. A dake ya ce, ÒIÕm done, senior.Ó
Ê Ê Wani daga cikinsu mai suna Badaru yay dariyar mugunta da ?an ?aga kai yana masa kallo wula?anci. ÒHmmmÉ zaka iya kam. Amma mu kuma ba za mu huta ba har sai mun ga inda iyakarka ta tsaya tunda kace kai Iliya ?an mai ?arfi neÓ.
Ê Ê Ê Haysam bai tanka masa ba. Hakan ya ?ara ?ular da su Senior Garba. Sai dai babu wanda ya sake cewa komai a cikinsu suka bar wajen. Da sauri Imran ya ?araso ya kama jakar duwatsun. ?an murmushi Haysam yay masa da fa?in, ÒBarshi kawai zan iyaÓ.
Ê Ê Ê Kamar Imran zai yi kuka ya ce, ÒHaysam mi yasa ka biye musu? Wa?an nan fa daga gani basu da imani, kazo muje mukai report ?insu dan sun wuce gona da iriÓ.
Ê Ê Ê Haysam ya kalle shi cikin murmushi, ÒMy Imran sarkin tsoro, kada komai ya dameka babu wani report da zamu kai. Muguntar tasu kuwa mu irinta muke nema ai. Abin da suke kira karya lago a gare ni. Ni gina sabuwar rayuwace a gareni. Ka gane sai da irin wa?an nan ake nasara a rayuwaÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒKa cika taurin kai wace nasara kuma da wannan azabar dan ALLAH. So kake sai sun illata maka lafiya sun karya ma ?ashiÓ.
Ê ÊÊ ÒImran kenan. Ba zan bari su karya min ?asusuwa ba, saboda ?asusuwa na ne ginina, ba shaidar girman kai da suke kallona da shi baÓ.
Ê Ê Ê Sai Imran ya tsaya yana kallonsa da mamaki kawai. A wannan dare, ya fahimci cewa Haysam ba soja bane kawai, mutum ne da aka raini zuciyarsa da jarumta da juriya tun daga ?uruciya. Aka kuma gina burin zamansa soja a ?wa?walwarsa tamkar yanda abinci ke gina tsokar jiki....
>>>>>>>¥<<<<<<<<
KANO
Ê Ê Ê ÊÊ Yayinda Haysam ke can NDA na gwagwarmaya anan Kano Mammah ma ta cigaba da tata gwagwarmayar ne. Dan kuwa tamkar jira dangin mahaifinta keyi Haysam ?in ya wuce makaranta suka sakata gaba akan batun yin aure. Da farko ta nuna musu ita fa sam bazata ?ara aure ba a rayuwarta. Amma suka nuna sam bazasu amince da hakan ba, da ?uruciyarta bazata ce bazatai aure ba. Tace musu idan tayi aure wazai ri?e mata yaranta ne? Ba dai kowane namiji ne zai ri?e yara har takwas daba nashi ba, ya basu ci ya basu sha ya biya ku?in makaranta abune mai wahala ai. Sai suka nuna mata basai tai zamanta a gidan ba kawai shi mijin ya dinga zuwa. Saboda su barta sai ta ce musu ta amince da hakan, dan tasan dai ba duk namiji ne zai yarda da hakan ba ai. Da wannan damar ta samu suka sama mata lafiyar kuwa.
Ê Ê Ê Ê Ta cigaba da rainon yaranta tare da bin Haysam dake nesa da ita da addu'a. A mutanen Bauchi dai babu mai zuwa sai Jamilu sai ko Khadijah da Alawiyya, dukansu kuwa ?annen Abdul-rasheed ne uwa ?aya uba ?aya. Sukam suna iya bakin ?o?arin su akan ziyartarta ita da yara da kawo mata ?an abinda ya samu. Sai ko mutanen Maiduguri da wasu basu manta alkairin Abdul-rasheed ?in a garesu ba sukan kwatanta suma gwargwado musamman idan su Khadijah zasu zo dubasu.
Ê ÊÊ A yanzu Alhamdullah sanar da Haysam ya kafa ya bari itace ke ri?e da mafi yawan bu?atunsu. Dan Mammah ta rage yawan aikin wahala kasancewar sana'ar na tasiri ana zuwa har gida a saya. Idan suka ?are ta shiga kasuwa ta saro komai. Zuwa yanzu harda su robobi turamen zani da ?an kayan yara. Kayan koli dai na sanar cikin gida na mata komai Alhamdullah.
Ê Ê ÊÊ Watannin su Haysam takwas suka samu hutu. Hutun da yay matu?ar saka Mammah da ?an uwansa a farin ciki mai yawa da girman gaske. Nanfa aka shiga hidima da shi, dan abinci na musamman Mammah tai masa. Murmushi da hawaye sun kasa barin fuskarta. Mamaki take sosai na ganin yanda Haysam ya ?ara girma, yaron da ta tura makaranta cikin talauci da wahala, yanzu ya koma soja mai kwarjini. Gaba ?aya ya juye kamanin mahaifinsa, farar fatarta kawai za'a ce ya ?ebo. Ya zama wani ingarman namiji a tsaye kamar ba ?an shekara sha takwas ba..
Ê Ê Ê Shima Haysam zuciyarsa cike take da farin cikin ganin Mammah ta samu nutsuwa ta rage yawan wahalhalun da take, sana'ar daya gina ta kafu kowane motsi cikin sallamar sayen abubuwa ake. Sai yaji kwanciyar hankali na ratsashi da nutsuwar zuciya.
Ê ÊÊ ÒMuhammad HaysamÓ ta fa?a cikin raunin murya duk da ba kasafai take kiran sunansa ba, kafin ya samu amsawa ta cigaba da fa?in, ÒNa da?e ina adduÕar ALLAH ya cika maka burinka. Yanzu kam ka zama abin alfaharin MahaifinkuÓ.
Ê ÊÊ Matsawa yay gabanta sosai tare da kama hannunta ya runtse a cikin nashi, cikin taushin murya da tsantsar ?aunar da yakema mahaifiyarsa ya ?ora kansa a ?afafunta. ÒMammah. ba ni da abin da zan biyaki da shi sai godiya da tarin addu'a a wannan duniyar. AdduÕar ki ce ta zama garkuwata, tarbiyarki ta zama jagorana, burin Abiy ya zama ?arfina, Jajircewar Umma ta zama nagartata ta. ALLAH ya ?ara miki lafiya da tsawon rayuwa, ya gafartama Umma da Abiy yasa mu da su duk mu shiga aljannaÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒAmin ya rabbi HaysamÓ. Mammah ta fa?a yana share hawayen da suke sakko mata. ?agowa yay yakai hannu yana share mata hawayen da murmushin ?arfafawa a gareta kan fuskarsa, duk da kuwa shima tashi zuciyar a raunane take, sai dai mazan maza ne na gaske masu iya jurewa da danne kowane irin ?aci.
Ê Ê ÊÊ Bayan ya gama share mata hawayen ta kalle shi da damuwa, ÒKa kula da kanka Haysam. A koda yaushe wannan yawan shirun naka na sani a damuwa da tunanin ko kana farin ciki. Idonka yana ?oye abubuwa da yawa, kar ka bari zuciyarka ta sha wahala fiye da jikinka kaji Zakin AbiyÓ. Ta ?are maganar da ?an jan hancinsa tana murmushi.
Ê Ê Ê A karo na farko shima yayi murmushi mai ?aci, sai ya sake kwantar da kansa a kan ?afafun nata, ÒMammah zuciyata tuni ta saba da komai a yanda yake. Kisa a ranki ?an Umma da Abiy a koda yaushe yana cikin farin ciki gwargwadon rahamar UBANGIJI. Ba kowane shiru bane na damuwa, ba kowane shiru bane kuma mara alkairi. Wani shirun shine amsa ga rayuwar kowa da mai shirun kansaÓ.
Ê Ê Ê Ê Mammah tai murmushi tana shafa kansa. A koda yaushe ?abi'u da kalaman Haysam na juye mata tamkar Abdul-rasheed a gabanta bai ?uya cikin ?asa ba. Ta kowane ?angare shi photo copy ?in mahaifinsa ne. Tana fatan ALLAH ya bashi tsahon rayuwa mai albarka ya ida cika buruka na Abdul-rasheed ?inta masoyi na gaskiya........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 31_
__________________
??????????????????????????
https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
??????????????????????????
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*????????????????????????
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,??
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji??
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki??
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata????
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki??????
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku??????????
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN????????
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers????????????
07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers??????????
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata??????????????????
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Kwanansa biyu ya huta Mammah ta zaunar da shi tai masa bayani akan matsin lambar kawunanta game da aure. Abin mamaki sai taga Haysam yay kicin-kicin da fuska har idanunsa sun ka?e. Cikin son kwantar masa da hankali dan ta fahimci kishin mahaifinsu yake ta ce, ÒNima ba auren nan nake so ba, dan da ina da damar dazan bijire musu tabbas da nayi hakan. Bani da wani buri sai na ganin na tsaya a kan tarbiyyar ku, rayuwarku ta inganta kuma. Amma na rasa ta inda zan zamewa al'amarin su. Yanzu haka jiya-jiya Kawu Rayyanu ya kawo min wani mutumi wai makwafcinsu ne, yanata damunsu a kaina, shi da gaske yake ba wasa yazo da shi ba. Ban ?oye masa akan ku ba yace yaji ya gani ya kuma yarda nai zamana anan shi zai dinga zuwa.Ó
Ê Ê Ê ÊÊ Karo na farko Haysam ya ?ago yana kallonta, idanun nan sun ka?e jazur. Cikin ?acin murya ya ce, ÒKuma kin yarda Mammah?Ó.
Ê ÊÊ Rasama mi zatace masa tayi, dan gaba ?aya ya juye mata tamkar Abdul-rasheed a gabanta. Sai kawai ta girgiza masa kai. ÒA'a ban amince baÓ.
Ê ÊÊ Ajiyar zuciya Haysam ya saki tare da furzar da huci, harma abin yaso mata dariya amma ta gimtse. Daga ranar bata yarda ta sake masa batun auren nan ba, har hutunsa ya ?are ya shirya ya koma ya sake barinsu da kewa. Ya wuce da sati biyu aka ?aura mata aure da Alhaji Nura. Harga ALLAH ba son auren nan A'isha take ba, amma haka ta daure ganin Alhaji Nura mutumin kirki ne, baida damuwa bai da hayaniya kuma. Kamar yanda yay al?awari kuma ya ri?e mata marayu kamar ?a?ansa. Bai rabata da sana'arta ba ya kuma shiga gyara mata gida. Matsalar abinci babu ita, haka ma ya shirya Malam Sulaiman ya rakashi har Kaduna ya duba Haysam. Shi Haysam bai fahimci komai ba, a tunaninsa abokin Malam Sulaiman ne kawai. Dan haka ya gaishesa da girmamawa tare da sakin jiki yana amsa masa tambayoyin daya dinga masa.
Ê ÊÊ Rayuwa ta cigaba da shu?awa Mammah ta sake samun kwanciyar hankali da mijinta. Tayi ?yau yaranta sunyi ?yau suma sunata karatunsu. Duk da dai su Ja'afar da farko basu saki jiki da Alhaji Nura ba suma sai da Mammah ta dinga musu fa?a da nasiha. A haka Haysam ya sake zuwa hutu ya tarar da abinda bai masa ba. Amma da yake ya kwankwa?i tarbiyya ya ?oshi haka ya danne a ransa bai ko nunama Mammah ba har hutunsa ya ?are ya koma. Tafiyarsa babu jimawa ciki ya bayyana a jikinta. Sosai Alhaji Nura ya nuna farin ciki mai tsanani da wannan ciki, dan matansa biyu babu wadda ta ta?a ko ?atan wata shekaru fin goma-goma yana tare da su kuma sai Mammah a yanzu. Aifa kafin kace mi zance ya zagaye ko'ina, Mammah na samun gata iya gata a wajen mijinta kamar zai lasheta da wannan ciki, in dai kaga bata samu abu ba sai dai in batace tana so ba. Haka aka cigaba da rainon wannan ciki.
Ê Ê Ê Cikin Mammah nada wata bakwai abubuwa suka fara canjawa a yanda suke. Hidimar Alhaji Nura ta fara raguwa, hakama ?okin wannan ciki, kai takai yanzu sai yay sati bai le?o gidanta ba. Tun mutane