Author : Bilyn Abdull Category : African Stories & Novels
sukaga oga ya maida hankali akai tana da muhimmanci. Tsaf Nimrah ta dinga nuna musu hanya har cikin gonar nan da taga mutanen ranar da take kira fatalwoyi. A kallon farko kuwa sojojin suka fahimci gaskiyar zancenta. Dan har yanzu akwai alamar mutane sun zauna. Sauran takardun nama da yaran basu ?auka ba saboda an cinye suna wajen duk da iska ta ?an ?aukesu sun matsa, sai kashi a gefe dake nuna alamar na gardawane da kufan fitsari da akayi, ?awon ?wai da akaci da sauran sigari da akasha.
Ê Ê Ê Nimrah na cin dabinonta ta nuna wani waje tana kallon Zak-Shadow. ÒBaba ?an sanda, kuma anan naga wani mai irin kayan Babana zaune shima ya rufe fuskarsa saboda tsoron fatalwoyinÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒBabanki?Ó.
ÊÊ ÒEh manaÓ. ta fa?a cikin shiririta tana cin dabinonta.
Ê Ê Ê Ê Ê Kallon kallo akai tsakanin Zak-Shadow da Imran. Imran ya maida hankalinsa kan Nimrah, cike da wayo ya ce, ÒShine kuma baki masa magana ba?Ó.
Ê Ê ÊÊ ÒAi tsoro naji na fatalwoyin, kuma ya rufe fuska fa, shima kaga ai tsoron su yake ji ko baba ?an sanda?Ó.
Ê Ê Ê ÒMiyasa baki fa?ama mamanki ba?Ó.
Ê ÊÊ ÒNa fa?a mata ita da Inna sukace na cika surutu, shine na gayawa su Fatsima sukace ?arya nake, niko na rakosu harnan fatalwoyin kuma har sun guduÓ.
Ê Ê Ê Wani irin cije baki Zak-Shadow yayi, zuciyarsa na hasaso masa tabbas akwai ?oyayyen al'amari akan mahaifin yarinyar nan. Barin wajen sukai suka koma can gidan su Nimrah. A karo na farko Zak-Shadow ya bu?aci zama da Umma dake cikin tashin hankali tunda suka fita da Nimrah, sai dai ganin sun dawo ta shiga sauke ajiyar zuciya a jajjere. Dan haka ma koda Zak-Shadow ?in ya nema suyi magana bata musa ba. Tabarma ta ?akko ta kawo ?ar?ashin inuwar ce?iya dake a sashen nata. Dan haka kawai take jin girman mutumin nan a ranta tun randa suka fara ha?uwa shekarun baya. Bai musa ba ya zauna shi da Imran. Ita kuma zata zauna ?asa yace ta ?akko wata tabarmar. ?aki ta koma ta ?akko tabarma ta shinfi?a itama ta zauna.
Ê ÊÊ Shiru wajen ya ?auka kafin ta motsa baki cike da ?arfin hali ta ce, ÒKayi ha?uri da abinda nayi ranar, ban san kuskure bane ba. Wlhy farin ciki ne kawai ya kamani na ganinka saboda tun wancan shekarun da muka ha?u nai maka al?awarin baka abinda na haifa sai nake yawaita mafarkinku a barci na. Kullum kuma cikin addu'ar ganin ba haifi namijin da zan baka ba nake, amma har yanzu ALLAH bai cika min burina na baÓ.
Ê Ê ÊÊ Karo na farko Zak-Shadow ya kalleta, kai tsaye ya furta, ÒIna abinda kika haifa wancan karon?Ó.
Ê ÊÊ Cikin sauke ajiyar zuciya ta kalla Nimrah dake wasa da ?asa gefensu ka?an, ÒItace waccan da kuka fita da ita ?azunÓ.
Ê Ê Ê Daga shi har Imran kallon Nimrah sukai suma. Imran dake murmushi ya ce, ÒMasha ALLAH, ALLAH ya albarkaci rayuwarta. Minene sunanta?Ó.
Ê Ê Ê ÒNaja'atu, amma muna kiranta Nimrah saboda sunan mahaifiyar maigidana ce.Ó
Ê ÊÊ ?an huci Zak-Shadow yayi ka?an, ?asa-?asa ya ce, ÒALLAH ya rayataÓ. Sai kuma ya cigaba da fa?in, ÒRanar tace miki taga fatalwa a bayan gida, miyasa baki saurareta ba?Ó.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒNimrah nada surutu sosai, shiyasa nakan ?wa?eta da irin wa?an nan abubuwan saboda tarbiyyarta matsayinta na maceÓ.
Ê ÊÊ ÒHakan ba laifi bane, amma yana da ?yau idan yaranmu sukazo mana da maganar abinda ba kasafai ake zancen sa a cikin al'umma ba mu basu lokacinmu, idan na gyara ne mu gyara musu, ko muyi musu ?arin bayani ta yanda zasu fahimci abin a yanda yake. Idan ba haka ba zasuje su fa?a a inda bai dace su fa?a ?in ba, maybe ya cutar da su, ko kuma ya zama na cutarwa ga kowa. Yanzu kamar ita zancen fatalwa data kawo miki mutanen da sukai muku ?arna da ?ibar yaranku ta gani a wannan ranar, da kin saurareta da kin fahimci abinda take magana akai, koda bazaki iya ?aukar mataki ba zaki iya fa?awa maigari, kinga kin taimaki garinki da al'ummar garin. Sa?anin haka kuma kinga sakamakon daya kawo.Ó
Ê Ê Ê Ê Ba ?aramin tashi hankalin Umma yay da bayanin Imran ba. Ta zubama Nimrah ido da har yanzu ke wasa hawaye na silalo mata. Imran ya sake katseta da fa?in, ÒMinene sana'ar mahaifinta?Ó.
Ê Ê Ê Ê ÒManomi ne kamar sauran mazan garin, sai sana'ar kifi da yake yi kumaÓ.
Ê ÊÊ Ò?anye?Ó.
ÊÊ ÒEh, harda soyayye, a can yara yake zama, duk zagayen ?auyukan nan shi ka?ai ne ke wannan sana'ar shiyasa yake samun ku?i sosai dan wajensa ake zuwa a saya ?auye-?auye dake kusa damuÓ.
Ê Ê Ê ÊÊ Ò?arfe nawa yake fita da kayan sana'ar tasa?Ó.
Ê Ê ÒSai da yamma bayan la'asar. Dan haka yake jimawa bai shigo gida ba sai irin sha biyu haka, wani lokacin kuma baya kaiwa musamman idan Tanimu ?aninsa na gari, dan yakan amsheshi shi kuma ya dawo gidaÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒShi Tanimun miye sana'arsa?Ó.
ÊÊ ÒShima yana noman ne, amma yana fita balaguro cikin birni. Yaro ne mai ?o?ari sosai, dan kusan cigaban dake yankin ?auyukan nan namu duk da taimakonsa da tsayawarsa aka samesu.Ó
Ê Ê Ê ÒKamar mi da mi?Ó.
Ê ÒKamar makarantu, asibiti, wutar lantarki. Shi ne yayta wayar da kammu har muka saka yara a makaranta musamman mata da muka?i da farko.Ó
Ê Ê Ê ÊÊ ÒIdan yaje birni yakan da?e ne?Ó.
Ê Ê ÒBaya wuce wata uku yake zuwa gida yay kamar sati biyu ko uku sai ya komaÓ.
Ê Ê Ê ÒShida mijinki waye yafi wani ku?i?Ó.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒTo bana ce ba, dan shi samun namiji ba kai tsaye mu muke iya ganewa ba anan. Amma su duka kowa na samu gwargwadon iko, sai dai shi Tanimu mutum ne mai hidima ga ?an uwansa gaskiya. Shi ko mai gidana in banda mu da Innarsa babu nauyin kowa a kansaÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒA wannan zuwan da Tanimu yayi gida kwanansa nawa a garin?Ó.
Ê ÊÊ ÒBai wuce sati ?aya baÓ.
Ê ÒYana taya maigidanki zama wajen kifinsa kamar yanda ya saba?Ó.
Ê Ê ÒEh yana taya shiÓ.
ÒKwana hu?u da suka wuce ina maigidanki ya je?Ó.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒYaje Gangare ?aurin auren ?ar wani abokinsaÓ.
Ê Ê Ò?arfe nawa ya dawo?Ó.
ÒDa daddare ne sosai gaskiya dan har munyi barci ma?Ó.
Ê Ê ÊÊ ÒTunda kika aureshi, kin ta?a kama shi da wani laifi?Ó.
Ê ÊÊ ÒA'a gaskiya, shi mutum ne mai ha?uri da rashin son magana. Tun a rayuwar samartaka ma ban ta?a jin ance ga abokin fa?ansa ba. Koni aka ?atawa rai na tashi da nufin yin fa?a ko ramawa yakan zauna yayta bani ha?uri da hanani.Ó
Ê Ê ÊÊ ÒKasancewar sana'ar dare yake yi yana zama a gida tare da ku ya yini?Ó.
Ê Ê ÒA'a gaskiya, yin haka zai iya zama abin magana mu anan balle gidan yawa, yakan fita kamar kowa amma yana shigowa gida musamman lokacin cin ?umame da kuma in an gama abincin ranaÓ.
Ê Ê Ê ÒZamu iya ganin kayan sakawarsa?Ó.
Ê Ê Ê ?an shiru tayi a karo na farko ta kasa amsa Imran a wannan karon, sai da Zak-Shadow ya ce, ÒKarki damu ba wani abu baneÓ.
Ê ÊÊ Ajiyar zuciya ta ?an sauke. Kafin ya mi?e ta shiga ?aki, babu jimawa ta fito da akwatin ?arfe babba. A gabansu ta ajiye sa, Imran ya ce ta bu?e da kanta. Bu?ewar tayi tana fiddo kayan ?aya bayan ?aya, gaba ?ayansu basufi kala bakwai ba, duk yadi ne irin na mai ?aramin ?arfi. Bayan ta gama gaba ?aya yace ta maida, ta kawo masu datti suma. Haka ta mi?e ta ?ebo su, suna ?aure a cikin zaninta, harda nata dana Nimrah. Nashi suka saka ta ware, nata ma haka, sai na Nimrah da sukafi duk nasun yawa.
Ê Ê ÊÊ ÒZaki iya lissafa min ranakun da duk kuka saka wa?an nan kayan?Ó.
Ê Ê Ê Da yake basu da yawa sai tace zata iya. Da nata ta fara, sai nashi. Ta ?akko kala na hu?u tai ?an shiru tana kallon kayan, a karo na farko ta kallesu, sai kuma tai ?o?arin ajiye kayan batare da tayi magana baÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒMiyasa zaki ajiye?Ó.
Ê Ê ÒNa manta ranar daya saka wa?an nan gaskiya, shiyyasa zan ajiye gefe kozan tuna kafin na gamaÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒYa yi cigabaÓ.
Ê Cigaba da lissafa sauran kala ukun da suka rage tayi. Imran zai yi magana Zak-Shadow ya katsesa ta hanyar yi mata nunin ta ?auki kayan ta koma da su. ?o?arin kwasa tai harda wanda ya ware ?in nan yace ta barsu. Haka ta barsu ya kwashe sauran. Tana barin wajen Zak-Shadow yay kiran Nimrah. Da gudu kuwa tazo, ya kama hannunta ya zaunar a kusa da shi, sai kuma ya jawo kayan baban nata gabansu ya ajiye.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒKalla wannan kayan na waye?Ó.
Ê ÊÊ Cikin wasa tace, ÒBabanaÓ.
ÒYaushe ya saka su a jikinsa?Ó.
Ê Ê ÒNa mantaÓ.
Ê ÒTuna dai, kamar na ranar da kikaga fatalwoyi ne a bayan gida faÓ.
Ê ÊÊ Kayan ta zubama ido kamar mai son tuno haka. Sai kuma ta kalli Zak-Shadow. ÒEh-eh irinsu ne wanda ya rufe fuska ya sakaÓ.
Ê ÊÊ ÒDami ya rufe fuskar?Ó.
Ê ÒBansan sunan abin ba, amma Babana na saka irin shi shimaÓ.
Ê ÊÊ ÒJeki ?akko min na ganiÓ.
Ê Da gudu ta tashi zuwa ?akinsu. Umma dake tsaye tana kallon su hankalinta ya fara tashi, zata bi bayan Nimrah Imran ya hanata. Kusan mintuna uku kuwa sai ga Nimrah da hiramin Babanta ta dawo. Kar?a Imran yayi, ya ce, ÒKin tabbatar shine wannan?Ó.
Ê ÊÊ Kai ta jinjina musu kawai. Imran ya kalla Zak-Shadow, kai ya jinjina masa. Shima sai ya jinjina nashi yana ?aukar kayan ya fara bincikar aljihunnan jikin wando da rigar. Ana farko ya ciro ku?i ?an ?ari biyar bandir biyu sabbi, ?ayan ya ciro wata takarda ?arama a nanna?e. Gaban Zak-Shadow ya ajiye ku?in, sannan ya warware takardar.........???
_Zaku sameshi a wa?an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER????- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ?asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya??_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: ??_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number ??_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number??_*
*+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??KI?A A RUWA.....!!??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
_Chapter 45_
__________________
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp
07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure?????? Kisha mamaki??? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi????.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ?in namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntu?emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1
Karku bari ayi babu ku,?????????? Nima Bilyn Abdull tuni na antaya??
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Layukan waya ne a ciki har hu?u. Suma ajiyesu Imran yayi, sai kuma ya juya yana kallon Umman Nimrah dake kallon ku?in da mamaki, dan ita kam bata san da su ba sam, kai kayan ma ta kasa tuna randa mijin nata ya sakasu a jikinsa....
Ê Ê ÊÊ ÒKo zamu iya ganin wayarki?Ó.
Ê Ê Ajiyar zuciya ta ?an sauke na katsewar tunaninta, ta girgiza masa kanta. ÒBanda wayaÓ.
Ê Ê Ê Ê ÒMijinki fa?Ó.
Ê Ê ÒShima baida ita, sai dai ranar yake cemin yana son ya saya mana ni da shi, zai ba Tanimu ?aninsa idan zai dawo sai yazo mana da ita. To ban sani ba ko ya ba Tanimu sautin a randa zai tafiÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒKota wani baki ta?a gani a hannunsa ba?Ó.
Ê Ê ÒEh to sai ta matar Tanimu, itama kuma sai in Tanimun ya kira dan suyi magana take kawo mana, ta kuma kaima Inna. Daga ba wannan ba ban ta?a ganinsa data kowa ba, kai gidan nan ma duka daga Tanimu sai matarsa keda salulaÓ.
Ê Ê ÊÊ Zaki iya fa?a mana abokan mijinki da kike yawan ganinsu tare, har suke zuwa gidan nanÓ.
Ê Ê Ê Ê ÊÊ ÒAbashe ne kawai abokinsa. Kuma ALLAH yay masa rasuwa watanni goma sha ?aya kenan. Kowa da shi kawai ya sanshi tun yana saurayiÓ.
Ê ÊÊ ÒIna ne gidan Abashen?Ó.
ÒDa nan makwaftanmu ne, amma yayi sabon gida sun koma can farkon gari shekara uku kenan?Ó.
Ê Ê Ê Ê Kai kawai Imran ya jinjina mata, sai kuma ya juya yana kallon Zak-Shadow da duk ke nazartar tambayoyin da Imran kema Umman Nimrah da amsar da take bashi. Canja harshe Zak-Shadow yayi, cikin harshen turanci yace, ÒDole a sake sabon bincike a gidan nan. Kayi kiran Captain Musa yanzun nanÓ. Daga haka ya mi?e ya fita yana latsa wayar hannunsa alamar zai yi magana da wuni...
Ê Ê Ê
Kandala matar Tanimu dake la?e tun shigowar su Zak-Shadow a bayan katangarta data raba sashensu dana su Umman Nimrah na ganin su Imran sun fita itama tabar wajen sa?af-sa?af. Sai faman tafa hannaye take da ri?e ha?a irin na gulma. Magana ce ke tsikarar mata uwawu gashi babu damar fita kai gulma ma?wafta, ta gagara zaune ta gagara tsaiwa. Zuwa can dabara ta fa?o mata, wata ?ar dusa data shanya akan rumfar dabbobinta ta ?auka ta juye a roba. Sashen ?ayar facalarsu da mijinta da su Tanimu ke uba ?aya ta nufa. Tun daga farkon shiga ta ce, ÒRamma ga dusa, naji kina jaje ?azun na gagara tashi ne na mi?o muki ita tun ?azun ina fama da ciwon kaiÓ.
Ê ÊÊ Ramma da tasan batai jajen dusa ba ita dai ta bu?e baki zatai magana. Da sauri Kande ta ?yafta mata ido alamar tai shiru. Sai ko ta wayance itama ta ce, ÒKai aiko na gode. Tun ?azun dabbobina ke kuka na rasa tudun dafawaÓ.
Ê Ê Ê Ê Ê ?asa-?asa Kande tace, ÒRamma akwai matsalafa a gidan nanÓ.
Ê ÊÊ ÒMatsala ai dama cikinta muke Kande. Yau kwana biyu mazanmu na can a hannun sojojiÓ.
Ê Ê ÊÊ ÒAi inaga gaskiya ta kusa bayyana, ALLAH ya kusa ?wato mana su. Tun ?azun wannan bahagon sojan da kallon fuskarsa kawai tashin hankali ce yazo gidan nan. Naga ya ?auki waccan yarinyar ?ar gori ya fita da ita, tunda kuma suka dawo suka tsare uwarta da tambayoyi tana basu amsa, har kayan sakawar Yaya mai kifin aka sakata ta ?akko suka zazzage, naga sun fiddo ku?i sabbi fil ?an ?ari biyar, da layin waya. Kin kuma san bashi da waya ai. Gashi can sun sake fita dai....Ó
Ê Ê Ê Ê Ramma dake zazzare ido ta ce, ÒMun shiga uku Kande, kar dai ana zaton wuta a ma?era a ganta a masa?aÓ.
Ê ÊÊ ÒTo aiko da alama can ?in take. Yo ai biri yayi kama da mutum, ki kula a kwanakin nan basa shan koko kullum sai shayi da burodi, ranar ?ar naba su Laminu labari wai sunci tsire da daddare babanta ya sayo. Ke dama ki kiyayi mutum sumu-sumu wlhy abin tsoro ne. Randa Tanimu zaiyi tafiyar nan da daddare yake gaya min ya ranci ku?i a wajensa har dubu arba'in, naita mamaki har ina jin haushi, ashe-ashe ku?in bana ALLAH baneÓ.
Ê Ê Ê ÒKande ni abinda ban gane ba anan. Kenan dai shine ya kawo mana wannan masifar da aka samu shekaran jiya cikin gidan nan?Ó.
Ê Ê Ê Ê Ê ÒA to ke da mi kike tunani, shine mana. Dan bala'i ya rasa inda zaije ya ajiye sai ?akin tsohuwarsa, yanzu da wannan abun daya kashe mutane a Gangare ne a ciki tunda ance fashewa yake shi ai kinga shike nan ya kasheta ko yama ?iyanta asara. Maganinta itama, badai tafi sonshi da ?arsa ba kamar shi ka?ai ta haifa, mai mata wahala daban wanda take riritawa dabanÓ.
Ê ÊÊ Salati kawai Ramma take tana ?arawa, dan maganar ta girgizata matu?a. Kasancewar ita babu wani jin haushin su Umman Nimrah a ranta ita tausayinta ne ma ya kamata wlhy. Ka da?e baka haihu da mutum ba sanda kuma ALLAH ya fara baku ace ga wannan masifa mutum nayi, ga yarinya mace, idan wannan magana ta fita wazai aureta a wannan garin basu da ba'a manta abin gori....
<<<<<¥>>>>>
Ê Ê Ê A ?angaren su Imran mintuna talatin ba'ai ba Captain Musa ya iso da wata tawagar soji, da karnuka. Sai da suka mi?a gaisuwa ga Zak-Shadow dake a ?ofar gida har yanzu yana waya sannan suka shiga cikin gidan. Kamar yanda ya bada umarni haka sojojin nan keyi, bincike ake mai zafi da yafi na farko har a jikin bango da ramin ?eraye ba'a bari ba. Kai saida takai hatta ledar ?asan ?akin Umman Nimrah sai da aka kwaye gaba ?aya, da ledar sama da akai kamar silin. Cikin filos ba'a bari ba. A ?ayan ?akinsu da take ajiye-ajiyen kayan aiki da icce sai randunan ruwa sai da aka fidda komai. Wani guri ne ya nuna kamar an tona aka maida ?asa aka rufe Zak-Shadow yace a tone shi shima. Haka suka shiga tonawa kuwa, abin mamaki sai ga tunkunyar ?asa, ana bu?e murfinta sai ga ku?i masu yawa a ciki kusan cike. Nan fa aka shiga fiddosu bandir-bandir sabbi ?al.Ê Hakama a cikin ?akin Umma an ?ara samo ku?i cikin katifar rimi ta gadon da yake kwana, harda wayoyi har biyu. ALLAH sarki Umma zuwa yanzu kuka take sosai, hakama Inna sai surutai take kamar wadda ta zautu. Tana son baban Nimrah sosai fiye da sauran yaranta musamman yanda bashi da yara sosai ?in nan. Duk da kuwa Tanimu yafi ?yautata mata da yi mata hidima a rayuwa, shi ba?in halin matarsa ne yasa bata sakewa