Author : zallah Category : African Stories & Novels
yana kewaye' zuciyarta ha bata'san,“ lokacin
da bakinta ke bayyanarda Wani kyakkyawan
murmushi ba, abinda ya nutsar da ’
Zuciyar Abubakar kenan daga tsananin bugun' ‘
da take harya samu
yai karfin halin fadin ' " "Sannu da, zuwa Hajiya
,Suhailat, barka
Da isowa yake wannan kyakkyawar halittar
Shiru ta dan ratsa wurin xuciyar'
Abubakar taCi gaba da harbawa saboda tsananin
tsoron da ya cika ta, duk da yasan
Ba wannan bane lokaci na farko da ya saba zuwa
wurin budurwa tadi ba" Tsawon wasu daqiqu
sannan Suhailat ta
. iya danne tsananin farin cikin da ya dabaibaye"
Ta ta dube shi‘ "Sannu da zuwa YallaBai, -barka
da zuwa
', Abubakar yace' "(Am sorry) Hajiya Suhailat,
sunana Abubakar Saddiq ai Yallabai yana Kofar
soro
Suhailat tai wani lakaitaccen murmushi "
kafin tace
"Na so ace ka karBi qarin ginnan da ka
samu daga wurin Hajiya Suhailat, amma tunda ka
noqe ba komi".
Abubakar ya ce “K0 kusa ba haka nake nufiba,
naga dai kowane turmi da taBaryar data
Dace da shi ne shi yasa". Suhailat ta cr, "Karka
damu Abbakar,
indai Suhailat ce zaka same ta a yanda kake ’“
Kake buKata, burina guda daya a rayuwa In auri
Wanda yakr so na nake son shi, ba wai wanda
yake sona ni kuma bana son shi ba".
Abubakar ya dan yi jim, kafin ya ce, "Suhailat zan
fada miki wasu maganganu na gaskiya da
gaskiya, don Allah ki wa maganganun nawa
kyakkyawan kallo da kuma kyakkyawar fahimta.
Wallahi tunda na dora idona akan ki zuciyala ta
amince da cewar ke ce kadai wadda, . zuciyata ke
ncma, take yi min hasashen samu a matsayin
matar aurcna. .
Suhailat ki amince min na kasancc a tare dake
duk rintsi mu kasancc da juna. Soyayyar ki ta
garzayo a gare ni tunda na dora idona akanki
Zuciyata ta'darsu da qaunar ki, gangar jikina na
maki lale marhabin da zuwan sabuwar rayuwa
zan kasance cikin farin ciki da jin dadi idan har na
kalli kaina a matsayin mijin da aka kawo miki
Suhailat ki dauka ni na ganki ina so, son da idan
har muka kasance_ ma aurata zan'nuna miki shi
irin wanda babu macen data taba samun irinsa a
wurin masoyinta.
’ Ki amince min Suhailat mu gina wata
kyakkyawar alaka mai cike da soyayya irin wadda
k0 bayan ranmu za a dade ana tunawa da mu
Suhailat, please".
Suhailat lai wani kyakkyawan murmushi, wani irin
shauki ya rinqa ratsa 'zuciyarta, ta bishi da
kyawawan idanunta kafin ta ce . '
. "Abubakar idan soyayyar Suhailat kake nema to
ka' riga ka samu, in baccin' ma ina tsoron halin
ku na‘ maza~ ai dana ce kamar yanda na baka'
Soyayyata Abubakar haka na baka kaina gaba
daya, to ku din ne maza ‘ lamarin ku sai Allah". ‘
Wani dadi ya kama Abubakar don tunda ‘ yakcmr
bai‘ taba tunanin zai samu soyayyar '
“kyakkyawar mace irin wannan ba, ya ce. "insha
“Allah Suhailat zaki same ni
mutum mai riqon amana da kuma alkawari".
Suhailat ta ce, "Allah Yasa Abbakar". . Hira sukc
a hankali a hankali har suka ‘ cinye lokaci, basu
ankara ba sai dai suka ji ana’ kiran sallar
magariba. Abubakar yai saurin
' " kallon Suhailat da murmushi a fuskar sa, ya
ce.
"Wasa-wasa mun cinye loka¢i fa".'~ Suhailat ta
dan hatare shi da wasa, kafin"ta ce'
"To da ba zaka yanxu ba kcnan?" _ Abubakar yai
dariya, "Tuba nake gimbiya Suhailat, ~aimin
afuwa, garin namu kauye ne dole zan wuce.
Gashi ba abin hawa nazo da shi ba Ran Suhailat
bai Soba,banda abinsa ma nan da garin
Dandagoro, amma don kar
tacika bayar da kanta ta sa ta ce ’ "To shi kenan,
muje ka gaishe da
mommy sai na sa direba ya mai da kai gida".
Abubakar ya mike tai masa jagaba har
falon mommyn tata, suka gaisa ita kanta ta
' yaba da Abubakar har harabar gidan ‘ Suhailat
ta rako shi ta sa direba ya mai da shi, ' sannan
ta dawo
A falo momy na; tai mata tsiya, 'tai ta Shiga
sashinta tana’ tsallen murna, ta. samu wayayyen
namiji irin wanda take, so.»
Ana sallar isha'i Abubakur ya iso gida zuciyar shi
fari tas don haka k0 dakinsa bai shiga ba ya
wucc dakin Kaka saboda alamun hira da yake Ji a
dakin Ya: xauna yai la zolayar. Kaka har sai data
gaji ta
Korashi
, sannan ya shafa masu lafiya ,. Washegai'i bayan
Abubakar ya Je wurin
aiki Alhaji Halliru ya kira shi office dinsa ‘ ya
Sanar da shi ya tura iyayensa da maganar aure
Abubakar ya nuna a dan jinkirta masa.
Alhaji Halliru yace Karka damu Abubakar babu
abinda ban tanada ba. na maganar auren nan kai
da Suhailat kaje kawai
ka ci gaba da shirye~ shiryenka kawai kuma
gobe idan zaka xo wurin aiki ka zomin da
lakardun ka Abubakar yace "Insha Allahu".
Yai g0diya sosai
Rukayya ta dawo daga gidan kitso-Kaka ta lura
da, gashin ma Saida aka hada da ,
Da zare sannan ya 'kamu, saboda duk ya
cUKurkude. ‘
Tana dawowa ta shigo tsakar gidan Kaka tace
"Haba har kin zama mace wallahi". _Rukayya ta
zauna saman labarma kusa‘ da Kaka dake
Kunsawa kafa lalle, ta kwanta a gefe saboda
kanta dake faman zuqi
rashin sabo da kitson. Kaka tace "Dazu kina
makaranlar allo _
da safe lokacin da HabU-xai lafi wurin 'aiki ya din
ga kiranki yana ncman ki, har sai dana fito da
kaina ina rokon Allah Yasa batun soyayyar ne xai
miki na tambaye shi mai zai miki. sai cewa yai
ba komai a barshi kawai .Don yanxu tun kafin ya
shigo ki tashi kiyi wanka ki canja wadannan
daudaddun kayan, don 'Allah ya dan ganki da
haske tunda kema ba: sonki bane ace kina xaune
har yunzu~ babu mashin shini duk sa'o in ki duk
SUnyi aure
Rukayya tace ni Wallahi Kaka har' ‘na fara shiga
damuwa ace yana sona amma har
yanzu yaki magana ni dai ko nagwna zaki
masa Kaka?" Kaka tace "Ki barshi muga iya
gudun
ruwansa tukun, kedai tashi. kije kiyi wankan" ' Ba
musu RuKayya ta tashi ta nufi bakin tanda, ta
dcbi ruwa a bokiti ta nufi kewaye ta watso
ruWan. ' ‘ta nufi dakin kaka ta bincika ta gano
wata atamfa mai saukin sakawa riga'da lani ta
daura 'kallabin saman kanta ta ’ mike ta jawo
basilin, ta..murzawa fatar jikinta, ta shafawa
idonta farin'kwalli sannan ta fito tsakar gidan
Kaka ta ganta tace. "Haba k0 kefa jika, amma
kullum mutum .yai ta yawo kamar farar. kura?
Sai dai daurin "zanin ne har‘ yau ba ki iya ba
Jika, kullum ki ta sakin bakin zani yana jan qasa”
Rukayya ta ce, "Ni fa haka .na iya. Kaka“ Tace "
to ai sai ki tayi tunda keba a ba, a baki shawara
ace mace har yanzu bata iya daurin . zaniba
Rukayya'ta ‘warware zanin tana sake daurawa,
Abubakar yai sallama ya shigo yana kallon
Rukayya ya ce
"Ke kuma meye haka? Sai kacc wata aljana?
Kinga yanda kika kwabawa fuska mai sai sheki
take.’ Haka aka fada miki ana shafa man? Yo
ashe ma har gara da ba ki shafawar ma kibar
fuskar a bushenta sai kacc mai qazzuwa. ke
kokarcin jikin ki baki ji?"
Kaka tace"Shin wai kai in tambayc ka jikin ka ko
jikinta? Haba! ka takurawa yarinya da tsinannan
kicilin tsiya".
Abubakar ya ce, "Amma saboda Allah duba fa
Kaka, dama abinka ga baqar fata ’ kuma ta qara
dabbaka uban Basilin, ta qara _ wani uban baqi
Kaka tace "To dai babu rUWan ka da ita kaji k0?
Ai jikinta ne ba naka ba".
Rukayya ta gyara'daurin zanin ta koma ta zauna
gefen Kaka, Abubakar ya ja kujera. 'yar tsugunnc
ya zauna, yace
' "Kaka da wata muhimmiyar magana na
Zo miki. Kaka ts washe baki 'lna jinka nannan
. Sai da ya kara gyara zama kafin ya ce
"Dama maganar aurena ce Kaka ta taso don
wallahi na Janyo fadan da yafi karfina.‘ 'Yar
gidan ubangidana ce muke soyayyah shi ne yau
mahaifinta ya kira ni ya ce naJe na turo iyayena
a cikin satin nan. '
Na fada mashi 'yan matsalolin da ake ciki Shi ne
ya ce ai bai bukatar komi nawa indai
turob‘iyayena da abinda ya sauwaka shi xai Ji ',
da komi Shi ne na nace kije ki masu Malam
magana don su shirya tafiyar kamin -' inje inji
yanda 'za ayi k0 ba haka ba?" ' ' Kaka Wadda a
farkon zancen sa bakinta '.yake a washe har" ta
gagara rufe gibinta, amma 'tana Jin ya ce 'yar
gidan uban gidansa 1mta hade fuska ta gabas da
yamma, har yaje karshen zancen sannan kaka
tace lallai‘ biri ya yi kama‘ da mutum haba! ashe
duk abin'da Uban gidan nan naka" yake maka ba
don Allah yakeyi ba sai don ya hada ku aure da'
yarSa, ti bai isa ba.Wallahi'yar.
Tasa tayi kwantai tayi Jibgaro an rasa mashin
sini ‘ shi ne za a lika maka ga sakarai, to bakaso
Ai muma nan gidan muna da wadda muka baka:
ga‘yar uwarku nan .jika, nima itace wadda na
zaba maka, kuma irmta ce zaka aura. Sai ka
koma ka bashi haquri ka fada mashi a gida an
maka mata kaji na fada maka baki
Sake Abubakar ke kallinta har ta kai aya. sai yace
tunda yake bai taba ganin. Bacin ran Kaka irin na
yau ba. '
Yace Haba Kaka yanxu ki dube ni ki dubi
yarinyarcan Kaka ai kin san bamu ma : dace ba
don Allah ki daina ma wannan
maganar".
Kaka ta mike tsaye da qunshi a qafarta,‘ tace:
"Habu, wallahi lallahi na rantse da Allah
.' in har kaga aure tsakanin ka da jika bai yiwu
ba to saidai in ko bana numfashi".
Abubakar yace "Kiyi hakuri Kaka, abin ba na fada
bane, maganar aure tsakanina da Rukayya
babuma wannan labarin, gaskiya na
Fada ‘maki ma ~ba zan iya auren taba k0 da
kuwa kyauta za, aban ita
babu abinda zanyi da ita" Kaka‘ ta. fashe da kuka
"na shiga uku, yau nagata kaina, qaramin yaro zai
nuna min
iyakata. ‘zaka tozarta habu? Ni zaka wulaqanta a
bainar‘jama'a‘.’ to wallahi baka’isa ba, idan kaga
ka auri waccan to sai ka auri jika; Don ba ni na
haife ko eh ban haifr kaba habu amman riqon da
nai maka kawai ya isa idan nai maka baki ya
bika wallahi". . Tashin hankalin da Abubakar ya
gani qarara a wurin Kaka yaSa ,ya miqe jikinsa a
mace ya bar tsakar gidan‘. ya nufi dandakinsa _
ya kwanta tsananin damuWa tamkar ya‘dora
hannunsa aka ya ce wayyo Allah ' Rukayya kuwa
yana tafiya itama ta miqe ' ta nufi dakin Kaka ta
fada kan gadonta ta fashe da wani irin kuka mai
sauti, Kaka ta cire kunshin kafarta dako kamawa
bai yi ba ta nufi dakin, ta janyo Rukayya a jikinta
tana lallashi tace
"Yi shiru Jika kinji‘. ’ Yi hakuri, ai wallahi
inhar ina raye sai ya aure ki don tada mashida
hankali zanyi dolema sai ya aurc ki".
, Rukayya tace. "Kinji fa-wai bai sona yace
waiban da kyau, kazama ce ‘ni; Kaka saboda
Allah yanzu, ina qazanta take anan'? Ni
wallahi idan har yaqi yarda bazab taba auren
koWa ba, kuma ma mutuwa zanyi ‘Allah kinjima
na rantse .
Kaka tace"kiyi shiru, vaza ki mutu ba jika har sai
naga tattaba kunne na, da kaina gobe zan lafi
gobe da safe mu gama magana, ba zan dawo
gidan‘ nan ba sai an tsaida ranar auren ku". Dadi
ya kama Rukayya ta ce "Ato Kaka, don Allah gari
na wayewa ki tafi
Kaka tace,"Karki damu Jika" “‘
‘ .WaShegari tun da sanyin safiya Kaka-ta'
shirya la lulluBa zani, Rukayya ta rako ta har
bakin hanya ta hau mota ta‘tafl, sai da Rukayya ’
taga Iafiyarsu sannan ta dawo gida.
Kaka na dira garin ta sauka gidan Malam Sale
kanin mijinta ne, qaton gida ne duk ”'yawanci
dangin mijin nata suna zaune a ",wannan gidan' ,
Malam Sale yana makaranta tasa aka kirawo shi
yana shigowa ya ganta ya ce
. .ikon Allah, indo kcce a gidan namu yau‘? Allah
Yasa dai lafiya"
Kaka tacr "To zauna lafiya qalau".
Malam ya 'zauna yana fadar "Ai yanzu Habu
yazo mana da maganar aurensa data taso da
kika aiko kirana, shi yasa nai manaki
Kaka ta ce, "La' ilaha illallahu! Kunga yaran
zamani yanxu har ya riga ni 'zuwa kenan? To kar
ka saurare shi '
Malam yace, "Y0 don mi Hajiya yaron ya samu
yqrinyar da yakeson kuma ai yamin bayanin komi
don haka indo kiyi hakuri ki' janye wannan
maganar tunda dai yaxu ga wacce yaro yakeso to
a barshi ya aura kawai".
Kaka tace"Wallahi bai isa kaji na rantse tunda
itama jika bata da wani mashin shinshini koso
kake inbar yarinya a gabana shekara sha Shidda
babu aure?" . Malam yace, "Eh kuma da wannan
don wannan, amma abinda nake ganin mafita '
anan tundayace yana son waccan yarinyar .kuma
ubanta yace bai buqatar komi, to duk ya hada
da‘ila Rukayya din ya hada da dan abinda Allah
Ya hore masa "aci gaba da biki".
Kaka ta ce, "To sai dai wannan, na yarda da
wannan din‘.‘
Malam yasa aka kira masa Abubakar yazo akai
masa bayani,da farko ya ki aminccwa, amma
daga baya da bakin su ya hadu sun jajirce sai ya
amince don ance sarkin yawa yafi sarkin ,yawa
yafi sarkin qarfi malam ya ba da kudin neman
aure a take Naira dubu biyar aka tsai da rana
daya da _wancan,idan an tsai da iokaci sannan
kaka ta baro kaunyen da yamma likis. ’
Washegari kakannin nasa suka tafi birni' gidan su
Suhailat Abubakar ya ba da kudin neman aura
Naira‘ dubu ishirin" amma mahaifinta yasa aka
dawo da su bai amsa ba, ‘ aka tsai da ranar aure
Wata daya kacal. . Suna dawowa Kaka ta sa aka
sayo mata biskit ta fara rarrabawa makotan nesa
dana kusa bikin . Jika wata guda
Kowa ya yi mamaki, yarinyar da ba zance: take
ba amma har ta sami miji, kazamiyar-“yarinya
babu abin data iya sai masifa kOWa dai da abin
da yake fada.
Kaka kuwa dadi har ina an sawa Jika ranar aure
da Abubakar, daga tsai da ranar Kaka ta garzaya
gidan malam ta amso mata ganyayyaki. '
Kullum cikin yiwa Jika hade haden su na tsaffi
takewa jika jiqa wancan, dafa wancan, daka .
wancaHar Rukayya ta Soma gajiya da hade
haden da Kaka ke mata, dan haka k0 yauda ta.
dafa mata wata budurwar kaza ba maggi ba
gishiri sai baurin itatuwa take.
Rukayya tace, "Ni k0 Kaka na gaji da ciyeciyen
abubuwan nan da kike tura mini, dan Allah ki
kyaleni haka".
-‘ Kaka tace, "Keda Allah gafara, wannan ‘hade
haden ai su ne za su kwato maki mutunci . da
daraja a gidan Abubakar din, baki san gidan
kishiya za ki ba? Ai nan ma ba a fara komi ba, ke
dai kawai ki sa mani ido, ta wannan hanyar ce
kadai za ki iya kwacc Habu ya zamo naki, duk
kyan kishiyar ki duk kuma kWalisar ta, ke dai
zuba ido.
Cikin‘ sanyin jiki RuKayya ta ce "Allah Yasa
Kaka".
Ni kaina dai sai riqe wayata nai gam ina kallon.
’Rukayya, na kare mata kallo a zuciyata dai sai
cewa nai, "Amman da kamar wuya kwacewa'
".Suhailat Abubakar kyakkyawan yarinya wadda
kanta ya faru da boko
" Ammadai..;, Muje zuwa wai mahaukaci ya hau
kura bari
llah
‘RIKON KAKA-2
CHAPTER12
RUkayya na zaune da safe daki aka gefen gado
tana dinkin . zaninta da allura, Kaka ta Shigo ,
dakin hanunta rike da kwanon sha, ta mikawa
Rukayya. ' ’
"Ungo, amshi shanye maza ki miko min kwanon".
' . ‘ Rukayya ta ajiye dinkin, ta amasa tana kallon
.abinda ke cikin kwanon. Kindirmo ne wanda aka
dama da garin magani, Rukayya ta dago ta
dubeta. .. _."Meye ne Kaka?" .Kaka tace "Ke in
zaki sha kisha kinji, ni
‘bana' ,' son yawan ‘ tambaya“. Rukayyah ta
bata fuska, "Ni fa na faragajiya kullum ki ta‘
banka min wasu jiqe-jike ‘sai kace jikar mai
ganye". ‘ ‘ ‘_
.. Kaka ta ce, "Hum! Jika kenan,‘ai wannan jiqe-
jiken shi ne'zai janyo miki mutuncinki a wurin
Habu, ki kwacc shi a hannunki ,yarinyar‘nan": '
Rukayya tai murmushin jin dadi sannan ta kafa
kai tana sha, bata damu da baurin maganin ba.
Sai da ta shanye tsaf sannan ta mikawa Kaka
kwanon, ta amsa ta miqo mata
wani kullin magani. "Ungo, ki dauka ki zuba a
babban baho, akwai ruwan zafl akan wuta ki zuba
a ciki, ki
dauka ki kai kewaye ki tube ki zauna a ciki har
sai ruwan ya huce".
Rukayya ta amsa tana tsalle ta tice, Kaka ta
girgiza kai a zuciyarta tana raya irin tsantsar ‘
son da Jika kewa Habu. ‘ Rukayya na fitowa
tsakar gida ta hadu da .Abubakar yana shigowa,
yana sanye da , (suit) baqa, takalmin kafarsa
sawu ciki ne bar" a fusakarsa. Sumar kan ‘ nan
_tasha gyara, tai bakikkirin, kafadarsa na rataye
da jaka irin ra ma'aikata. ' Kallo daya tayi masa
gabanta ya fadi, irin kyan . da 'ta gani kwance a
jikinsa. Tai ' Saurin jan kafafuwanta ta .wuce shi.
"Ke, Zo nan",
M uryarsa ta daki dodon kunnen
Rukayya, gabanta ya fadi. Ta dawo ta tsuguna
gabansa a tsorace.
‘ Ya kara bata fuska, "Ke baki iya gaida mutane
bane? K0 ko' raina' ni ki kai?"
Tai shiru. _ . . _ gamida girgiza kai
, Abubakar yaja tsaki ya wuce ya barta nan a
tsugune, Rukayya ta daga kai tana satar.
kallonshi. . '
Ya daka yana cire takalmin qafarsa ya” ‘ hangota
tana kallon shi, ya dago a fusace.
' "Kallon uwar me kike min kuma iye?_ “Me kama
da tsohuwar mayya".
. Yanda ya zaburo mata yasa ta zabura ta zura
aguje, yaja kwafa ya nuf dakin kaka . ' ' ,Yana
shiga ,dakin Kaka ya duka har qaga 'yana gaishe
da ita, harara ta watsa mashi:
"Kai ko wannan anyi mai mugun hali, wallahi duk
abinka dai aure kai da Jika kamar anyi an gama".
'
Abubakar ya cire gilas din idnnsa yana fadar.
' Ai kisa a zuciyar ki Kaka, kina son daurawa jikar
ki aure: da wahala, ne kawai kinji ma na fada
miki ban Boye miki ba".
' Kaka ta ce muhammadu dan abdullahi habu to
"Kaje kayi duk abinda kaga dama wallahi ka sake
ka zalinci marainiyar ‘ Allah wallahi Allah ba Zai
barka ba kuma
Allah Ya isa ban yafe maka ba har‘ duniya ta
nade" .
Ya ce, "Ai in Allah Ya ,isanki ba bina zata yi ba
Malama. Na zone ki min addu' a yau zan fara
zuwa (office) din da Alhaji ya samar min’ aiki,
don haka ga kaina ki dafa kimin addu' a"_
Ya duka da kan nasa gabanta, Kaka ta dora
hannunta. ‘ .
“Allah Yasa alkhairi, Yasa wannan aikin
ya zamo abokin arziqinka. Ubangiji Ya dora ,
maka ciwon son Jika kamar ya kashe ka". ‘
Yai saurin janye kansa yana daria yace.
Oh kaka harda wata mummunar
addu, a nara ‘karbuwa kuma?
Kaka tace“Hum! Habu kenan, ai insha Allahu
wannan addu'ar “karbabbiyace don koda raina ko
babu in Allah Ya yarda saika zo ka durqusa
gaban Jika kana kuka da idanuwanka saboda
soyayya'.
Abubakar ya mike, ya aje mata dari biyar
'Yana fadin ni kinga tafiyata karki batamin lokaci
sannan karku tsaya jirana don karfe shiddah ake
tashi kinga kafin na dawo dare yayi'
Kaka tace“Allah Ya kiyaye, Ya bada sa'a".
Yace amin
Sannan ya fice tana mashi addu‘a.
Bayan sati biyu hidima taima Abubakar yawa kai
ya dauki zafi. Sauqinsa guda ma uban Suhailat
ya dauki nauyin hidimar komi.
dai-dai da gidan da zasu zauna Mahaifin Suhailat
ya bashi qaton gida a cikin gari G. R. A mai kyan
gaske, ya bashi kyautar sabuwar mota' yar
karama ta zamani.
‘ Abinda ya qara darsawa Abubakar tsoro
a zuciyarSa kenan har ya kasa sanar da su hadin
da iyayensa ke son yi mashi,kullum idan yazo zai
sanarwa Suhailat sai yaji ya kasa, don‘ haka ya
jaye komi a zuciyarsa ya cigaba da hidimo‘min
gabansa.
K0 kadan bai kula da hidimar bikin shi " 'da
RuKayya, ta Suhailat kawai yake
Kaka tana ta hidimominta, duk wasu yan tarin da
take yi ta fito dasu tanaiwa Jika hidimomi," 'ta
bigewa. kanta_ hadin ; kayan dakin Jika. Tasa
Abubakar a gaba , a dole ya harhada 'yan
kUdadensa _a gidanshi na gado dakevcikin'
qauyen ya biya kudi aka gyara mashi shi sosai
akai fcnti, sannan ya biya kudi akai ‘mata kayan
faki daidai da zaman Rauye. ‘
‘ Ba laifi komai yayi kyau harta