RIKON KAKA Inuwar Tausayi by zallah

Author :  zallah Category :  African Stories & Novels

Chapter   11 / 17

30K to 33K   out of 49.1K words

koya muku karatun lslamiyya da yanda ake kula da miji da yaran gida”.
Rukayya tace to Aunty Allah Ya kaimu".
Aunty Maimuna ta dan tsareta da idanuwa kafin 'ta ce
"Wai Rukayya ba zaki kwance Wannan dankararren kitson dake‘ kanki ba? Dubi akaifanki yanda sukai baqiqiRin a ciki da dauda, kin san fa na miki magana tun '
' rannan, kar ki bari gobe inzo in same ki da su kinji na fada miki".
Yanda ta daure fuska ne tamkar ba ita bace sarkin zolaya da ban dariya ba yasa Rukayya amsawa a raunane
Aunty Maimuna ta ciro rcza daga
jakarta ta mika mata.
"Amshi, ga rcza nan. Ke yanzu wani namijin k0 me zaki dafa ki bashi ai ba zai cishi ba. Dubi akaifunki, dube su don Allah“.
Ta ja .tsaki ta mike ta suri jakarta tana fadar. ‘
"Idan na koma Zan turo miki mai aiki ta kawo miki kayan da na bawa teta ta gyara miki, ki huta da yawo da rigar maza k0 duk Kaunar ce?" . ‘
Ta fada sigar zolaya.
Rukayya tai _murmushi ta girgiza kai * alamar a'a, Anty! Maimuna tace
"A'a? Ba Kaunar bane Murmushi RuKayya tai bata ba ta amsa '
ba Haj. Maimuna ta ce ' "A' a k0 da naji. ni dai nasan qaunar nan
, dai akwaita". Dariya kawai tayi saboda’ ita halin
matar na bata mamaki, shin. ita kuma k0 wace irin mace cc? Rayuwarta na bata sha'awa.
w . w. . m.
Ganin ta sake yasa Aunty Maimuna ta tafi, don dama ta dan razanata ne don kar taqi yin abinda tasa ta
Ai k0 tana fita Rukayya ta bude rczar ta yanke akaifunanta tas, ta kankare su sukai Kalqal Sannan ta sa hannu ta kwance kai ta tafi (toilet) ta wanke shi da sabulu sosai, ta barshi ya bushe sannan ta shafe shi da mai, ta sharce sosai, sannan ta daure shi. Duk da gashin nata bai wani cika tsawo ba, to amma yana da sulBi sosai, gashi bakikkirin kamar wadda ta shafa masa baqin lalle. ‘
Tana idar da . sallar ish‘a‘i 'mai aikin 'Aunty Maimuna ta kawo mata kaya cikin wata qaramar jaka, Rukayya ta amsa tana godiya ta zauna tsakar daki ta bubbude
Kaya ne masu kyali, don kai da baka 'sani ba sai ka, rantsc da Allah daga wurin dinki aka karBo su, sum kai kala 'goma. Dadi ya gama Rukayya, itama ta samu kayan
canjawa, don haka cikin farin. ciki ta kwanta.
Washe gari ko garina wayewa ta watso ruwa ta zauna gaban madubi ta murza‘ mai da hoda, sannan ta dauko daya daga cikin kayan da anty maimuna ta kawo mata ta saka.wata Material mai fari da adon ja, ya hau jikinta ta dauki dankwalinsa , ta saka hijabinta, ta daura niqab din, ta sa takalmi sannan ta. dauki litattafanta.
' K0 karyawa bata tsaya yiba ta dauki hanya, ta fito. Maigadi ya rufe gidan, ta nufi gidan Aunty Maimuna. ,
' A can ta tsareta sai da tayi kalaci sannan dircba ya dauketa,_ har cikin makarantar ya. kaita kamar yanda Aunty Maimuna ta sanya shi, ya nemi Haj Rahma ya hadata da Rukayya sannan ya tafi da
niyyar dasun tashi zai dawo ya daukcta.
Wasa-wasa haka‘ Rukayya ta .soma
’ karatunta, sai 'gashi har ta fara iya karatu da‘
rubutu, Turanci ma dan wanda bai‘taka kara ya karya,_ba tana dan damalmalawa.
Aunty Maimuna ma ta dage tana koya mata dan abinda bata gane ba.
Wata uku da tafiyar Abubakar amma Rukayya har ta soma canzawa sai kace ba itaba, duk wannan duhun kan da Rauyancin nata ta rage shi, an zama' yan makaranta
Wata rana ta dawo daga makaranta da maraice ta sauka gidan Aunty Maimuna ta baje tana kallon kayan da aka kawo mata talla; lesissikane masu kyau da materials, sai _ lndian gaunt ‘ 'kala-kala da jakunkuna da ‘ takalma na mata masu kudi. ~
. Aunty Maimuna ta dauki jaka da takalmi kala biyar, sannan ta dauki less biyu, materals biyu,sai indian gaunt guda da wasu riga da Siket
rukayya ta zauna tana yaba kyan kayan, Anty Maimuna tace "ke bazaki dauka bane? Bashi ne biya
uku nasan Abubakar ba zai qi biya miki ba" . . ‘
Rukayya ta cc, "Ah waceni da daura zani uwar miji na yawo xindir‘? Aunty bafa wani dasawa mukeda Yaya Abbakar din ba hasalima ya tsaneni don ko maganar kirki bamayi
. . ‘ Haj. Maimuna ta saki baki kafin ta ce"Yanzu dama zaman doya da'manja kuke kenan? K0 da yake nasan dama hakan zata faru, amma ki share kawai, kina'son irin nawa sun miki?" ' Rukayya ta ce, "Sun min mana". ~ ‘Ta ce"T0 Kyale shi akwai wata' mai kawo mana atamfofi zan mata magana ta kawo miki masu kyau k0 kala goma ne ai mishi bill dolensa zai biya" rukayyah tace wallahi baki san haiinsa bane .Aunty Maimuna ta'ce, "Kyaleni dashi, ‘ .da Oga zan hada shi, har kudin dinkin sai ya hiya, don shago za 'a kai dinkin". Dadi ya kama Rukayya ta miqe tana
murna.
Anty Maimuna tace "Sai daifa matsala "daya Rukayya, dole da sai anbi dare an k0rbo baqin aljani, don wannan baqin fuskar taki . yayi yawa". ‘ “ Rukayya ta ce "Bakin aijani kuma Aunty?" ‘ tace Eh mana ai wannan baqin fuskar taki daketa sheqi ai shi ne baqin aljanin dake damun da yawan 'yan matan zamanin nan da irin qananun kurajen nan na fuskar ki, idan kin shirya zan ' baki magani". . Rukayya ta dawo ta zauna da zumudinta tana fadar. '
"Na shirya mana Aunty', aikin me nake a gidan?"
Aunty Maimuna tace 'ai ni ban. shirya ba, baki ji an soma kiran sallah ba? Ki bari dai gobo: ki shigo da wuri ni kuma zan karantar dake'darussan maza ‘ wanda k0 shaidan bai'san dasuba". ' _ Cikin zumudi Ruqayya ta ce"to shi
kenan Aunty qarfe tara zanzo
Aubty Maimuna ta ce "A'a, inama laifin Sha daya sannan na sallami mijina?“ Rukayya tace, "To shi kenan, Allah Ya
kaimu". _
Ta amsa da, "Amin Sistcr
Rukayya ta mike ta fice daga gidan ' tana kokarin shiga gidan nata taga mai keke napcp Shima ya'na Kokarin fakawa a kofar gidan nata, don haka ta dan tsaya taga waye?
kakace ta fito tana kokarin bawa mai keken kudinsa, Rukayya ta fasa qarar murna ta ruga ta rungume Kaka tana ihun murna
' "Muhammadu dan Abdullahi! Sakammrni ja‘irar nan kar ki karya ni'kinji".
Rukayya ta saketa tana dariya, ta ce. "Wayyo Kaka ashe zakizo, baki manta dani ba?"‘
Kaka ta ce, "Jika kenan, ina ni ina mantawa dake? Ai kina cikin raina, dake nake kwana dake nake tashi".
Rukayya. tace, ,"Wayyo, nima kina cikin raina Kaka". '
Ta dubi mai keke napep din 'Malam nawa ne kudin ka?"
"Dari . ne Rukayya ta zaro dari cikin jakar makarantarta ta mika mashi, sannan ta kama hannun Kaka
suka nufi cikin gidan ‘ A falonta ta sauketa cikin doki tace
"zauna nan kaka, me zan dafa miki?"
Kaka ta ce, "Karki 'sakc ki wahalar da kanki Jika, a qoshe nake. Zuwa nai dama in ganki, kuma na ganki hankalina ya kwanta". Rukayya ta ce "Ai k0 Kaka dole ne in dora , girki yanzun nan, dama muna da sauran. ,naman kaza da dankali, bari inyi sauri in hada -, miki (French soup) da tuwon semovita minti kadan"
‘ Kaka ta ce, "'Yar nan yanZu nan birni har wani tuwon sama ake? Kai indai mutum yana duniya ' bai gama kallo ba", Rukayya tasa dariya kafin tace, "Ba tuWon sama nace ba Kaka, tuwon scmonvita fa na
Ce.
Kaka tace, "To shi kuma wani abin ne
haka?" Rukayya tace, "Tuwo ne dai Kaka, amma da gari dan kanti ake yinsa, bari in miki kici kiji". » Kaka ta ce, "A’a hanzana ki min 'yar nan tunda naji kin ambaci nama". Rukayya ta sa dariya ta mike ta nufi 'kicin, mintina Kalilan ta gama .hada mata tuwon da miyar sannan ta gasa mata 'yar Sauran hantar da ta rage, ta hada mata ita da kayan lambu, ta dauki komi ta kai mata, ta hado mata robar ruwa da fresh milk guda, da lermon . Duk Aunty Maimuna ce ta aiko mata dasu jiya. Kaka ta xauna suna Ci suna hirar yaushr gamo, kaka Sai zuba santi take suna zabgar .dariya. Sai da suka gama cin abincin sukai
sallah sannan suka dasa wata hirar, Kaka kira take. ' '
"Jika ashe dama za ki qiba? Ai ni ban taBa tunanin za ki qiba Ba. Na rantse da Allah .
kina jin dadinki, yanzu sai yaushe masu gidan zasu dawo? Don yaje min sallama, Ya maqare min kicin da uwayen kayan abinci sai kace ya ganni da yunwa". * Rukayya ta ce "Kuma kina iya yin ' girkin Kaka?" , ta ce "Ni fa Lami ya dauko min 'yar gidan Malam Hadi, ita ke min girkin, kin san ta dawo gida zawarci".' Rukayya ta ce "Allah Sarki baiwar Allah; har yanzu babansu yana nan kenan?" ' Kaka ta ce "Yana nan". ' Kaka ta mike ta Belle zani cikin dan tOfintA lalita ta ciro wasu kulle-kulle ta miqawa Rukayya tana fadar. * "KarBi wannan Jika, da zan taho na ' biya ta wurin Malam Zakiru na karBo miki. ' Wannan hayaki ne na sammu, wannan kuma aniya makomiya ce da karya tambaya da ruwan bakin wuta ake shansa. Wannan kuma
maganin mu ne na tsaffi na biya na tsinko
hehehe su kaka manya
jama,a suwaye sukai missing din kaka to yau ga kaka har gida lol
[7/23, 11:33 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[10:00AM, 8/3/2017] ‪+234 803 484 0276‬: [7/23, 11:34 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: RIKON KAKA
CHAPTER20
A SHA KARATU lfy
miki, ki shanya ya bushe ki daka ya zama gari, ki tankade, ki dinga sha da madara ake sha". RuKayya tayi murmushi, "Na gode ’Kwarai Kaka". . i '
Tace, ."Ba komi Jika, yiwa kaine".
Hira suka sha sosai, basu suka iya bacci ba sai da dare ya tsala sosai sannan bacci ya dauke su
' ‘ Kaka ta ga tattali wurin RuKayya, hatta 'anty Maimuna da taji Kaka tazo kullum sai ta aiko'mata da abinci kala-kala. Sai da Kaka, ‘ta kwana uku sannan ta ce zata koma . ~RuKayya tai juyin duniyar nan ta Kara kwana taKi wai idan duniya ta samu labari sai a ' zageta. . '
RuKayya ta bata'kudin da Abubakar ya bata da zai tafi dubu goma ceta bawa' Kaka, da Kyar ta samu ta‘karBi rabi, suma sai ‘da ta dage da gaske Aunty Maimuna ma tsaraba ta hadawa Kaka sosai a gaskiiya matar tana da mutunci ba wai dan kadan ba;
. Karfe hudu ‘na yamma Rukayya ta dawo daga rakiyar Kaka, kai tsaye gidan Aunty Maimuna ta Sauka, ta ,samu itama ta dawo daga unguwa.
Rukayya ta zauna tana fadar, "Wannan
kayan kuma fa aunty? Unguwa kika je?" Anty Maimuna tai dariya, kafin ta ce. "Yara najewa visiting (ziyara)". RuKayya ta ce,"Wai yara kuma Aunty?" ‘ Sai da ta sake yin dariya kafin ta nuna mata qaton hoton dake falon, ta ce.
' "Gasu, Ammar da Saudiyya, Hassana da Husaina". '
Rukayya tace, Ban gane ba Aunty wai dama wadannan manyan 'ya' yan naki ne?" Tai dariya, "Nawa ne Rukayya, Ammar ne babba ya gama (secondary school), yana qasar Saudi Arabia zai hada (degree) dinSa,
sai Saudiyya da Hassana da Husaina su kuma
suna «(secondary school). Saudiyya na aji ‘ hudu .Hassana da Husaina aji uku, su ne najewa visiting". .
Rukayya ta ce "Ikon Allah, amma wallahi babu wanda zai kalle ki ya ce kin ajiyevkamar Hassana, ni na dauka ma: baki taBa haihuwa ba"
Haj. Maimuna ta sa dariya tana fadar, "Kai Rukayya, banda sharri".
Ta ce, "Wallahi Aunty da gaske". Ta ce "To na yarda. Yau dai ya kamata mu fara , darasinmu don nasan gobe za ki koma makaranta k0?" _ Rukayya ta ce "'Wallahi kuwa Aunty, , abinda ke cikin zuciyata kenan". Aunty Maimuna tai murmushi kafin ta cc. ‘ ‘ ‘ 'Uhm,!‘ Mata, kenan, ku dai haka Allah Ya yiku, kuna nan kun kasa kunne, Kiris ku 'ke jira ku dauke kudai ku gwara kawunan
mazaje‘ Allah Ya shirye ku mata":
_ Rukayya ta sa dariya tana fadar, "Kai Allah Ya bar mana ke Aunty-". Itama dariyar tayi, kafin ta ce
"Amin 'yar nan. Duk abinda zan fada miki Rukayya ki daukc shi ki ajiye shi kusa da. zuciyar ki, ki aiki dashi don shi ne zai taimake ki tun daga. duniya‘ har lahira.
Rukayya, da farko ya. kamata' na fara da ‘ abinda zai gyara miki fuskar taki ta. zama (very clear) tayi (smaoth)ne D0n haka da, farko ki nemi: '
lol frnds zamu tsallake nan don ba tallan magani mukeba so lets go A,I,S na tare daku
_ Rukayya idan na ce zan shiga ‘zayyano miki abubuwan nan saimu wuni ba a gama ba, ._d0n haka yanzu abu guda zan tunasar maki Rukayya, saboda nasan duk abinda zan fada miki makaranta sun fada muku, sai dai wanda suké jin nauyi da kunya, don haka ni ma nan zan sanar miki.
Rukayya a rayuwar auratayya ana son ki Zamo tantiriyar' yar iska amma a wurin mijinki
kadai Sai kin Cire kunya idan har kina. son mallakar mijinki kin gane ai‘?" . .
Murmushi kawai tayi bata tanka Aunty Ma'imuna ta cigaba. tace
"Uhm! Ai dama nasan ba ganewa zakiyi ba Rukayya, sai nai miki practically
Ta mike tana gwada mallta yanda zata yi, daidai da kwanciyar auren sai da ta nuna mata yanda yakamata tayi,tun Rukayya na jin kunyar Wasu abubuwan idan ta fada har ta gaji ta‘daina, saboda babu alamar wasa a fuskar ‘Aunty Maimuna. Idan ma tai‘ abin dariya ita bata yi,-idan Rukayya na daria sai ta kara hade fuska tana fadar. ' Meye kuma na dari Meye abin dariya anan?" -Don haka dole Rukayya ta nutsu ta
rinqa gimtse duk wata daria'har aka gama,
sannan Aunty Maimuna ta ce. To aje ai sallah, gobe sai adasa";
_ , Haka Rukayya ta tashi cike da nauyi a jikinta.
'Wasa wasa kullum sai ,sun zauna abin ya zame . masu kamar wajibi data tashi makaranta gidan~ zata sauka. Kuma da alamun karatunna anty yana shigar Rukayyar don da , kanta‘ ta' cewa Aunty ' ‘ Maimuna taiWa abubakar magana ya turo da. kudi a hada mata mayuka da sabulan gyaran jiki masu dan haskawa.
Aunty Maimuna tai dariya sosai kafin ta ce; ' . uhm"Ashe dalibar tawa tana gane karatun?" Dariya kawai Rukayya tayi don ita ba ma 'don‘ ‘Abubakar din ba, saboda 'yan makarantar su,‘
. don akwai wayayyune har'gasar kwalliya ake '
Cikin lokaci qankani Rukayya tacanza, ta zama ‘wata daban kamar ba ita ba, bakin nan ' nata ya disaShe ~ ta . zama wata' (chocolate’ colour), baqinta ya'zama mai baske, irin wanda’ “ k0 farar. fata na sha‘awarsa. Gashin kannan nata sumul ya samu gyra, ya. ‘qara‘baqi da. sulBi, yana ta faman daukar ido Kurajen nan da sukai mata caba caba a fuska duk basu ‘ sun bace : babu k0 alamar tabbansu
fuskar tai gWanin kyau
Ni kaina ban san Rukayya kyakayawa . bace sai yanzu da gayu ya ratsa ta, ta. goge ta zama wata daban. Ashe k0 mummuna ya samu . gyara kyau yake? lol
-” Dama Hausawa sunce baqo yafi dan gari lalata . To '. kuwa na yarda,don Rukayya a yanxu kuwa‘cewa Aunty Maimuna zatai Kauce nan ban wuri don 'kwalliya da tsafta har na banza yi take yi Don ‘haka Aunty Maimuna ta yanke shawarar bude
’ wurin (make up) da gyaran gashi {saloon}
Lokaci nata tafiya Rukayya ta kammala makarantar ta, amshi (result) dinta. ta kuma samu result mai kyau don haka Aunty Maimuna ta sama mata gurbin karatu a makarantar mata jeka dawo (Day) W,I,C
. Hankalin rukayyah a kwance karantunta kawai take kuma tana ganewa sosai don a yanxu saita rubuta letter da turanci
Bacin tafiyar Kaka ta sake dawowa, amma a wannan karon kwananta daya ta koma, shima da kyar ta yarda ta kwana.
Rukayya bata jima ,da fara zuwa W.I.C ba don k0 shekara bata hada“ ba suka zana jarabawar J.S.S.C.E. Jarrabawar‘ na filowa.ts shiga ss a lokacin Abubakar shckararsu daya da ‘ wata ' bakwai ' da ' tafiya. Rukayya 'yan makaranta, qarfe biyu da mintuna mai adaidaita sahu ya sauketa a qofargidan, ta zaro Naira hamsin ta bashi,sannan ta ‘ nufi gidanta. ’
Tana shiga ta nufi (toilet) ta Watso ruwa' ta fito ta zauna gaban madubi. Kwalliya tayi sosai, gashin kan nan tai masa ,wata kanannada sannan ta ciro wasu riga da siket ta saka, ta yafa mayafinsu ta nufi falo. Kai tsaye (dinning) ta nufa, ta zauna ta qarasa cinye sauran '(brcak) din safenta, sannan ta mike ta fice daga gidan
‘ gidan Aunty Maimuna ta nufa, falo ta {sameta rike da mayafi tana shirya wasu kaya
. cikin jaka, tana ganin Rukayya ta ce
"Yauwa. shi kenan dama gidanki zan
shiga“. . rukayya ta zauna tana fadar, "Allah
Yasa dai lafiya". Aunty Maimuna tace "Babba ma ,don
-sai kin bani tukuici zan fada Rukayya tai dariya tana fadar, "Oho!
Aunty ki share kawai, idan naje (school) gobe Zan miki tsarabar katin waya". *Ta ce, "Na nawa?" ‘
Tace ,"ina laifin na (four hundrcd) Aunty?"
Ta ce "A gaskiya ba zan iya fada ba in har katin (four hundrcd) ne
Rukayya tace ' "Kai Aunty, na (five humh fa?" Tace"Uhm (is okay) na yi maleji tunda .
tuxuruwa ceke ba kayan lol Uhm 'Yarinya albishirinki?" .
Tace "Goro share kawai, gobe war haka zaki
amarce don ‘ angonki na kan hanya". Rukayya ta yamutsa fuska,"Kai Aunty ni
wallahi. dana dauka wani abinne mai muhimmanci Allah bakici kati ba " Anty Maimuna ta zaro id0 waje. "Wannan ba abin farin ciki bane Mijin naki zai dawo daga tafiyar daya share . , fiye da shekara. da rabi? To sai ki fada meye abin murna idan har wannan ba, abin murna bane?" Rukayya ta koma ta jingina, jikin kujera tana
fadar. ' "Aunty Maimuna kenan, ke kanki kinfi
kowa sanin zaman da nake da Abubakar, kinfi koWa sanin bafa ’kona yakeba. Ni tafiyar su . tafi komi yi min dadi wallahi. Aunty Maimuna ta Ce "Kina maganar" wancan lokacin ne, ai’ Iokacin da kike ’~ Rukayyar ki amma yanzu Rukayyar dana sani ada ba ita ce zai dawo ya iske a yanxu ba. rukayyar yanzu ta hada duk wata haduwa da wayewar da' yan matan birni ke taqama da ita Ina mai tabbatar miki a yanzu Abuhakar ba zai iya juya miki baya ba don ba namijin ‘ zai iya wannan jarumtar. don haka idan har kin
’ idan har kikai amfani da shawarwarin dana baki wallahi
sai kin

11 / 17