Rayuwa da Giɓi Complete Hausa Novel

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   8 / 42

21K to 24K   out of 124.8K words

a makarantar nan. Don ban"

"ga wani dalili da zai hana a kore ki gobe ba ko da kece mai gaskiya. Sannan dole zan kira shi domin a warware komai gaban mahaifin naki."""

Yanzu ma kasa cewa komai tayi sai faman sa™e-sa™en neman mafita. Sannan a gefe guda babu irin ashar

Win da bata saukewa Hamdi ba. Da farko ta san kawai jindaWin samun mai yi mata bauta a makaranta tayi da sanin sirrin Hamdi. Yanzu kuwa wata irin tsana ce da za ka ji komai ma za ka iya yiwa mutum take ji akanta. Har lokacin bata saduda ba don tana jin da Hamdi tayi mata biyayya ta bata ruwan nan da bata

ga wannan lokacin ba. HaWuwarta da Baba Maje gobe ba ™aramar tarzoma zai tayar ba.

"""Ki tashi ki fice min daga office nace."""

Tsawar VP ta dawo da tunaninta inda take. Ta mi™e za ta fita sai kawai wani tunani ya zo mata. Guntun

murmushi ta saki wanda har ga Allah sai da ya VP Win tsoro da shakku akanta.

Wurin ™awarta konace babbar ´ar korarta Widad taje da saurinta. Sun gama nasu punishment Win na

yau sai kuma washegari da ake sa ran samun ruwa. Za su wanke banWakunan makarantar kaf har na malamai. Ga kuma sharar harabar makaranta da cire ciyayi.

Widad na ganinta ta tashi zaune daga kwanciyar gajiyar da tayi. Ummi ko kallon arzi™i bata yiwa ciwon

dake babban yatsan Widad na ™afa wanda taji a wurin faWan Wazu ba. Kuma ta gan shi sarai amma ba shi ne a gabanta ba.

"""Bani wayarki in kira Uncle B"""

"""Kuna can aka zo inspection Win bazata tun bayan an nuna wayarki a wajen principal. Yau wayar da aka"

"fitar daga Wakin nan tafi ashirin."""

"Muguwar harara Ummi ta jefeta da ita sannan ta yatsina fuska ta ce mata ""banza, me yasa ko a pant"

"baki Soye ba?"""

"""Korarmu aka yi waje bamu san dalili ba. Sannan aka yi searching Winmu da Wai-Wai."" Widad ta amsa tana"

mai Soye zafin zagin da halin ko in kula da Ummin ta saba nuna mata.

Plan Winta na farko ya faWi tun kafin ta aiwatar. Dama niyarta ta faWawa sugar daddy Win nata da take

kira Uncle B idan an nemi numbarsa kada ya yarda ya zo. Shawara ta biyu kawai za ta Wauka. Idan an zauna gobe kawai ta tada aljanu kuma duk yadda za ayi da ita kar ta yadda ta dawo daidai sai an koma gida. In ya so ko kasheta za ayi gara ayi a can.

***

A hanyarsa ta zuwa tasha cikin adaidaita sahu Abba ya kira ™aninsa a waya. Hankalinsa ne sam bai

kwanta da zuwa makarantarsu Hamdi ba. Yana son kare martabar ´a´ansa daga dukkan abin da zai iya janyo musu raini daga mutane. Ya tuna wani lokaci da Yaya Hayatu kamar yadda yake kiran Alhaji yayi masa wata magana a baya.

"""Habibu gaba nake jiye maka. Lokacin da za ka ji kunyar nuna kanka a wasu wuraren saboda kana ganin"

"kamar darajarka bata kai ba. A lokacin ilimi ko rashinsa, talauci ko arzi™i ba su ne za su zame maka"

shamaki ba. Wannan mazantakar da kake gudu da Allah Ya karramaka da ita ce za ka so a baka aro ko na

"awa guda ne."""

Bai manta yadda ya murguWa baki bayan wucewar Alh. Hayatu ba. Ya doka cinya harda tofar da yawu.

"""Aniyarka ta bika. Sa idawa, ana ruwa kuna ™irgawa."" Ya nuna ™afarsa ""wannan sayyara da Allah Ya bani"

"babu inda ba za ta shiga ba sha Allahu."""

Ga ire iren ranakun sun zo. Ina ma ana mayar da hannun agogo baya. Da ya juya lokaci ya canja komai

banda auren Jinjin. Matar da ta rufa masa asiri ta kuma bashi ´a´a mafi soyuwa a gare shi.

Gaisawa su ka yi da ™anin nasa da girmamawa sannan ya faWa masa halin da yake ciki a kunyace.

"""Wallahi Yaya Habibu ka ganni a asibiti wani ma™ocina ne babu lafiya. Daga shi sai matarsa ga yara"

™ananu ta taho dasu. Basu da kowa a nan sai mu ma™ota. Yanzu haka yayansa dake Zaria yana hanya.

"Tun asuba nake nan."""

"""Ahhh, yi zamanka Abdul™adir. Bari kawai naje."""

"""Ka daina Soye kanka daga rayuwar yaran nan. Yau in dukkaninmu babu sai kai kaWai shikenan sai ace"

"zuri'armu basu da uba saboda abin da ya wuce?"""

Yayi maganar ne saboda ya saba ji daga yaransa cewa ´a´an yayan nasa suna kunyar ala™arsu da shi. Bai

ga laifinsu ba Fisabilillah. Amma kuma Allah da Ya haWa ala™ar Shi Ya san yadda zai tafiyar da al'amura.

Tayasu Soye kansa ba dabara bace tunda duk lalacewa da uba ake ado.

"Abba bai sake neman kowa ba ya tafi makarantar. Anyi sa'a yau shadda ya sanya ruwan madara, riga da"

wando harda hula. Da ya shiga makarantar bayan tafiyar minti arba'in tafiyarsa ya fara ™o™arin gyarawa. Sannan da zai tambayi masu gadi ofishin principal ya daddage ya kumbura murya. Amma kunne da idanu masu lafiya babu yadda za ayi su kasa fahimtar me ake son Soye musu. Basu dai nuna a fuska ba guda ya

nuna masa hanyar office Win. A can gefe inda ake ajiye motoci ya ga wata kamar ta Baba Maje. Amma da

yake baya tare da nutsuwa bai tsaya ™are mata kallo ba.

***

A rayuwa babu abin da yafi tashin hankali kamar a samu wani ya san sirri a kanka wanda baka so a sani.

"Kuma in anyi rashin sa'a ya dinga amfani da wannan damar wurin cusgunawa rayuwarka. A shekara shidan da Hamdi tayi a makarantar nan bata taSa shiga matsanancin hali ba sai da Ummi ta fara blackmailing Winta. A jiya da abu ya fito fili waWanda su ka sami ganin bidiyon nan su ka labartawa waWanda basu gani ba, sai taji zuciyarta wasai. Abin ya matu™ar bata mamaki. Tayi zaton in an sani an tsokaneta za ta iya yin kuka. Sai gashi babu wanda ya tunkareta tunda aka ga abin da ta yiwa Ummi da"

kuma maganar da ta yaSawa wata Metiron bayan ta dawo Waki.

"Da yake wasu manyan hankalinsu a ™wauri yake, matar a gaban mutane ta tambayeta."

"""Hamdiyya da gaske ne babanki Wan daudu ne?"""

"A fusace ta amsa da ""Eh, amma yafi uban wasu da yake zaman prison."""

Matar tayi matu™ar mamaki domin kuwa ba kowa ne ma ya san cewa mijinta yana prison ba saboda sata.

La™was tayi don babu halin sake magana saboda ´an kallo sun sami sabon abin tattaunawa.

˜arfe goma aka aiko kiransu. Tana zuwa ta sami Ummi tayi kneel down a gaban teburin Principal. Ga

Baba Maje zaune akan kujera. Yana ganinta ya saki fuska sosai yana magana da Principal Win.

"""Yauwa ita ce kuwa."""

"Principal ta dube shi da Wan sakin fuska don taga sam bai fahimci zancen ba ta ce ""Nima ita nake nufi Alh."

"Maje. Wannan Hamdiyyan ce dai su ka yi faWa da Ummi jiya su ka yi sanadin hargitsa makarantar nan."""

"""Na gane bayanin naki Hajiya. Dama abin da nake son fahimtar dake shi ne ina ganin Waya daga cikinsu"

"ce ta shigar wa ´ar uwarta. Ba wai a junansu su ka yi faWan ba."" Ya yi mata bayani dalla dalla a ™o™arinsa"

na son ta gane.

Murmushi tayi masa don yanzu bata jin za su fahimci komai sai yaran sun yi magana.

"""Ko me yasa ka yi wannan tunanin?"""

"³ar dariya ya yi gami da gyara hannun rigarsa ""mahaifin Hamdiyya abokina ne tun kafin a haifesu kin"

"gansu nan. Shi yasa nake tunanin ko karewa juna suka yi. Ba kuma wai goyon bayansu nake ba. In sun yiwa makaranta laifi zan bada goyon baya Wari bisa Wari a hukunta su."""

Abin da ya faa ya bawa Principal Win mamaki sai dai bata ce komai ba sakamakon sallamar sakatarenta

da mutane biyu. Šaya wani ™osasshen Alhaji ne ya sha babbar riga yana fama da kayan tumbi. Šayan

kuwa Abban Hamdi ne. Su na shigowa VP da wasu manya cikin malaman su ka shigo su ma.

"Abba na ganin Baba Maje ya ce ""da na san za ka zo ai da nayi zamana a gida."""

"""Ko kuma da ni na zauna ba."""

Dariya su ka yi sannan aka yi musabaha tsakanin duka mazan wajen.

Murya da yanayin mahaifin Hamdi kaWai yasa malaman kallon kallo a junansu. Principal ta bu™aci a buWe

zaman da addu'a sannan ta Wauko wayar Ummi ta mi™a mata.

"""BuWe min wayar nan don na sami labarin ita ta fara janyo rigimar."""

Kai Alhaji mai Wan tumbi wato Uncle B da baka gane Baba Maje ba tunda Ummin bata kama dashi sai ya

kama faWan bogi.

"""Ban hanaki zuwa da waya makaranta ba? Ke kenan kullum rigima ta tashi sunanki ne a sahun gaba."""

Baba Maje buWe baki yayi don maganar ba tsoro ta bashi ba illa ruWa masa tunani. VP na ganin haka sai

ya taso har inda yake ya ja shi waje.

"""Duk abin da za ka ji ko ka gani kada kace komai don Allah har ka gama fahimtar inda zancen ya dosa."""

"""To amma..."""

"""Mu koma ciki. Komai zai warware kansa."""

Ha™uri ya bawa Principal na katse su sannan su ka jira Ummi ta buWe wayar da rawar hannu. Jikinta babu

inda baya Sari. So take tayi aljanun ™aryan tun yanzu amma bata da ™warin gwiwar pretending. Hamdi da bata san bada™alar dake kwance ba kuwa ko a jikinta. Jikin kujerar da Abba ke zaune ta raSa tayi kneel down abinta.

"""Kunna min abin da ki ka kunnawa Walibai a jiya."""

Nan fa Waya. Kasa kunnawa tayi. Displine master ya daka mata tsawa amma ko gezau.

"""Kin cika umarnin da aka baki ko sai na tashi?"""

Muryar Baba Maje ta fito da kaushi. Uncle B duk ya zata malami ne da ake tsoro shi yasa bai ji komai ba

da yaga ta cika umarni da rawar jiki.

Ofishin karaWewa yayi da muryar Abba. Kunya tayi masifar kama shi. Idanunsa su ka yi jawur lokaci guda.

Hamdi taji wani irin tausayinsa wanda yasa ta kuka. Baba Maje ya rasa me yake yi masa daWi.

Principal ta mi™awa kowa wayar ya gani da idonsa sannan ta umarci Hamdi da tayi magana. Ba tare da

coge ba ta faWi abin da ya faru tun ranar da su Baba Maje su ka zo gidansu har abin da ya faru jiyan. Irin cin zarafin da Ummi ke yi mata da takura kawai don ta mallaki sirrin mahaifinta. Kallon takaici kala kala ya dinga sauka akan Ummin bayan ra gama magana.

"""Ummi haka aka yi? A ina ki ka sami bidiyon?"" Uncle B ya tambayeta har yana kai hannu zai Waga haSarta"

domin kanta a ™asa yake tana zubar da zafafan ™wallar tsanar Hamdi.

"""Wai kai Win uban waye a makarantar nan da za ka taSa baligar mace?"" Baba Maje ya tambaye shi a"

harzu™e bayan ya doke masa hannu.

"""Kai zan yi wa wannan tambayar."" Ya kalli Principal Win ""ya kamata malamanki su san aikinsu in ba haka"

"ba zan cireta daga makarantar nan."""

"Baba Maje ya ce ""Kai a wa?"""

"""Ni a mari™inta"" Uncle B ya bada amsa kai tsaye."

VP gaban kujera ya dawo don yaga an zo inda yake jira. Cikin zafin rai kuwa Baba Maje ya Wago Ummi

tsaye ya dubeta.

"""Kalli ™wayar idona ki faWa min waye wannan."""

Numfashi ta fara ja tana shirin yin suman ™arya taji Baban nata ya yi mata wata irin wawiyar jijjiga.

"Muryarsa tana rawa har wajen office Win kuma ana ji ya ce,"

"""Idan ki ka ce za ki yi min ™aryarku ta Walibai zan sabauta miki halitta a wajen nan. Ki faWa min waye shi."""

"""Saurayi na ne."""

"Tasss, tass, tas ya Wauketa da wasu gigitattun maruka. Abba ya yi saurin finciketa daga hannunsa ya"

tsaya a tsakani.

"""Haba Maje..."""

"""Matsa min Habibu."" Ya furta yana huci."

Uncle B na ganin haka ya tashi zai sulale ya gudu sai dai babu dama. VP ya sanya securities Win

makaranta a bakin ™ofa. Hasashen haka zai iya faruwa tun a jiya yasa ya Wauki matakin da ya dace.

Da ™yar da suWin goshi aka samu Baba Maje ya zauna. Abba ya dubi Principal Win ya yi magana.

"""Da farko zan fara da baku ha™uri akan Sarnar da yaran nan su ka janyo muku. Ummi tayi kuskure"

"sannan ita ma Hamdi tayi na Waukar doka a hannunta. Amma fa duka abin da ya faru laifina ne..."" ya sunkuyar da kansa."

"Principal ta kalle shi da tausayawa ""bari na Wan ce wani abu a nan."" Ta kalli Hamdi ""mu iyayenku da ku ke"

"gani muma haifarmu aka yi ba da wayo muka zo duniya ba. Shekarunmu na hawa ne muna daWa hankali. Duk wani kuskure da kuke yi a yanzu muma mun yi ™ila ma fiye da haka a lokacin tamu ™uruciyar. Yanzu mun girma mun san illar abin shi ne dalilin da yake sa muke muku faWa ma idan kun yi. Abin nufi a nan shi ne ™uruciya da raunin hankali a baya yasa mahaifinki yin kuskuren bin rayuwar da kowa yake ™yama. Gashi ita aba ce da ko ka daina da wahala abi'unta su barka Wari bisa Wari. Amma tunda Allah Ya baki shi a uba ki rungume kayanki da godiya. Da baki ji kunya kin Soye shi ba, babu wanda ya isa ya Waga miki"

"hankali akan shi. Ki nuna godiyarki ga Allah ta hanyar appreciating Win duk abin da Ya baki."""

"GyaWa kai tayi tana goge hawaye ""Abba don Allah ka yafe min."""

"Da ´ar muryarsa ya ce ""Allah Ya yi miki albarka Hamdiyya. Ki bawa iyayenki na makaranta ha™uri su ma."""

Ta kuwa bi umarninsa ta bawa kowa ha™urin abin da su ka yi jiya. Cike da kunya da jin nauyi Baba Maje

ya bawa Abba ha™uri.

"Abba ya yi murmushi ""Don Allah ka bar wannan zance."""

"""Ta yaya zan bari? Bayan shekara sama da ashirin da rabuwarmu ace ´ar cikina ce tayi maka irin wannan"

"tozarcin?"""

"""Magana ni dai ta wuce don Allah."" Abba ya sake maimaitawa."

"VP ya ce ""yallaSai ina ganin sanin ala™ar Ummi da mutumin nan shi ne abu mafi mahimmanci yanzu"

"tunda an kashe wancan case Win."""

A lokacin aka fito da file na fitinannun makaranta inda sunan Ummi ya bayyana a kowanne term tun

zuwanta a JS3. Bata fara laifin da ta cancanci a kira iyaye ba sai a SS2 da ta zama cikakkiyar senior. Kuma a lokacin ne duk sanda aka bu™aci iyayenta sai wannan mutumi dake zazzare idanu ya zo a matsayin kawunta. Ita ma aka bata dama ta faWi yadda suke biyan maigadi su haura katanga ita da wasu.

Samarinsu su kai su gari a sha™ata a sha ice cream da su shawarma a dawo. A rantsuwarta dai ta ce babu

abin da ya taSa haWasu na fasi™anci. Baba Maje kasa jurar jin maganganun ya yi ya finciki bulalar hannun

wani malami ya shiga lafta mata. Da taron dangi aka raba shi da bulalar

"""Kanki ki ka cuta Ummi. Nan duka Waliban da ki ka zalinta in basu yafe ba sai kin gani a ™waryarki."""

"Fuskarta yaSe yaSe da majina da hawaye ta ce ""Baba ka yafe min."""

"""Ba dole na ba? Idan nayi miki baki rayuwarki ai sai tafi haka lalacewa. Ki tashi ki haWo kayanki don kin"

"gama karatu kenan."""

"""Alhaji ba ayi haka ba."" Principal ta sa baki ""ka bari mu Wauki matakin da ya dace."""

"""Maje kada ka Wauki hukunci cikin fushi."""

"""Kun san Allah Waya ne ko? To wallahi yarinyar nan ta gama karatu a ™ar™ashin ikona."""

Ya kalli Uncle B ya yi wani irin murmushi mai ciwo sannan ya Waga waya ya kira Wan yayarsa police.

Makarantar ya kwatanta masa.

"""Ku taho yanzu don Allah."""

"""YallaSai da ka bari an kira masa ´an sandan dake kusa da nan. Ka san kowanne laifi ana shigar dashi a"

"unguwar da ya faru."""

"""A kira su. Shi wannan Wana ne saboda haka ina jiran zuwansa saboda ina son komai ya tafi da jagorancin"

"wani nawa."""

Suna wannan zance Uncle B ya matsa gefe yana ta bige bigen waya da hargagin iska. Bayan ya gama ya

cigaba da masifa yana doka teburin Principal.

"""Baki san ko ni waye ba a garin nan wallahi. Ina da damar sanyawa a rufe makarantar nan baki Waya a"

"yau idan na so."""

"""Ka daWe baka aiwatar ba. Mutumin banza. Girma da matsayinka basu ™ara maka komai ba sai sanya"

"hannu wajen Sata tarbiyar yaran mutane."""

A cikin minti talatin motar ´an sandan da VP ya kira ta iso makarantar aka yi awon gaba da Uncle B. Baba

Maje da Ummi da VP Win su ka tafi tare dasu. Principal ta sanar da malamanta wajibcin neman iyayen yara a kurkusa domin tattaunawa da gujewa maimaicin abin da ya faru.

Hamdi da Abbanta su ka fito tare fuskokinsu babu walwala sosai. Shi yana cikin damuwar halin da

"abokinsa ya sami iyalinsa, ita kuma tana cike da kunyar ya san irin matsayin da ta ajiye shi a matsayinsa"

na uba. Hannunsa ta ri™e ganin yana raSewa gefe guda.

"""Abba in kai ka ka ga ajujuwanmu?"""

"""A'a Hamdi."" Ya zame hannunsa."

"""Ba ka yafe min ba ko?"" Idanunta su ka kawo ruwa."

"""Ban taSa fushi dake ba. Ba dai na son sake bar miki abin faWi a cikin abokan karatunki."" Ya ce a sanyaye."

Wannan furuci nasa ya sanyata kuka sosai. Ta ro™e shi da ya jirata a nan inda yake za ta dawo bayan ya

hanata kukan. Tana tafiya ta samu Walibai na dinning hall ana cin abincin rana. Duk da yadda take wasiwasi amma da ta tuno da maganar da Principal tayi mata sai taji zuciyarta ta daina tsoron komai.

"""SS3 A"" ta ™wala kira da ™arfi."

Tashi su ka yi wasu kuma su ka amsa da baki.

"""Ku zo ku gaisa da Abbana."""

Ai kusan rabin hall Win ne su ka fita a guje. Aka kasa controlling Win su. Tana gaba har inda ta barshi

tsaye. Kawar da kai taga ya yi tayi murmushi ta zaga gabansa.

"""Abba an zo gaishe ka."""

Tunda yake kullum yaransa su ka zo gida da ™awa basa taSa cewa a gaisa da shi. ˜awayen ma bai san

kowa ba sai na dangi ´a´an ´an uwa.

Ya juya suna ta ina wuni shi kuwa ya kasa amsawa saboda kada jin muryarsa yasa a yiwa ´arsa dariya.

"""Abba ka amsa mana"" Hamdi ta ce tana dariya kamar ba ita ba. Yarinyar da kullum take cikin ™unci da"

damuwa.

Ya buWe baki ya dinga amsa musu. ³an matan nan maimakon nuna ™yama sai yake ganin kamar ya

burgesu. Wasu basu taSa ganin Wan daudu a kusa haka ba. Kamar wani abin sha'awa su ka dinga girmama shi. Kan Hamdi ya kumbura suntum saboda daWi. Ranar da taimakon malamai aka ™ora su duka

har ita cikin makaranta sannan ya samu ya tafi wajen Baba Maje.

***

Ganin su Inna ya yi saurin Waukewa Taj damuwar da ya shiga. Sai gashi ya zage yana ta hira kamar ba shi

ba. A cikin hirar ne ya tambaye su ko akwai wani abu a tattare dashi da zai sa ayi masa kallon namijin da

8 / 42