Chapter 8 Reading ����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel

Author :  MARYAM STAR Category :  African Stories & Novels

Chapter   8 / 15

21K to 24K   out of 44.1K words

E3(

"Sai faman zare idanuwa ya ke yana shege lahira, gumin ruWu da farin ciki sai karyo ma shi ya ke tun daga"

"cikin kai ya na bin fuskarshi, a tsakiyar gida ya zauna sai ™ara ™an™ame jakar ya ke kamar wani zai kwace, Umma ce ta fara fitowa kamar wacce aka hankaWo, zaninta a hannu sai faman Waurashi ta ke amma ya™i ya bata haWin kai wajen Wautuwa ta daWi, ya yinda ta ke ta faman washe washeshen bakinta kamar zai rabe biyu, matsowa ta yi kusa da Abba tare da yun™urin janyo jakar za ta ™wace, wani irin wawan"

bahagon mari Abba ya sauke ma ta tare da sake ™an™ame jakarshi ya na juya ma ta baya.

"Sak Umma tai jin saukar gigitacen marin da ya kusa tarwatse ji da ganinta, lokaci guda ta kai ™asa taSas"

ta na ™ifta idanuwanta.

Mama na tsaye ™ofar Wakinta bata ce komi ba dan ita yau ta fita harkar kowa na gidan saboda rabata da

"ni da Abba yai, a hakama wai dan batasan abin da ya faruba a can gidan aikatau Win."

Ganin Abba ya kasa magana ya saka Yaya Hashim fara yi musu bayanin komi dalla-dalla.

Abin da ya faru bayan Pahpah ya tabbatar da Abba ne Babana.

"Musabaha sukai bakin Abba kamar zai Sare, sannan Pahpah ya nemi da su keSe ya na da"

"muhimmiyar magana, ba musu Abba ya bishi jiki na rawa."

"""Amm dama Malam ba komi ne ya saka na nemi keSewa da kai ba sai wa ta alfarma da nike nema a"

"wajenka, nasan abin da nauyi amma kuma insha Allah ina abin zai zama alkairi a goben yaranmu."""

"""Haba Alhajin Allah, ai kawai ka yi maganarka kanka tsaye babu kwana, yo Allah na tuba ai kawuce"

"neman alfarma a wajen talaka irina sai dai ka bada umurni."""

Jinjina kai Pahpah ya yi tare da nazarin maganar Abba sannan ya nisa ya ce.

"""Ita yarinyar da za ta yi aikin jinya ´arka ce???."""

"Sai da gaban Abba yai mummumar bugawa, wa ni tunani ya gifta ta cikin kanshi, sannan ya yi saurin"

waske wa ya ce.

"""Am..ih...ih yarinyata ce, duk duniya bata da wani uba da ya wuce ni."""

"""Ma sha Allah, to ina neman aurenta, ka bawa Wana aurenta."""

Kwalalo ido Abba ya yi tare da zamo Wuwawunshi daga kan sopa ya shiba in ina kafin da kyar ya ce.

"""Aure kuma, aure fa kace Alhajin Allah."""

Abba yai maganar wani irin farin cikina baibaye fuskarshi.

"""Ih aurenta nike nemawa Wana Fauzan wanda shine za ta yi jinyar, to ganin ita yanzu yarinyace"

"matashiya bai kamata ace ta keSanta da wanda ba muharraminta ba ne, sannan kuma akwai wasu dalilan da ya saka na ce haka, na kuma yaba da nutsuwar ita yarinyar, ka yanke ma ta sadaki daga milion"

"da´a har zuwa inda tunanika ya yanke."""

"Naman fuskar Abba ne ya shiga rawa, yayinda jajayen idanuwanshi suka yo waje, lissafi da kwancewa ya"

"shiga yi a kwanyarshi, amma duk yanda ya so ya lissafa adadin da zai faWa abin ya gagara, da kyar ya fizgo maganar daga bakinshi ya na haWiyar yawu ya ce."

"""Alhajin Allah ai ina ganin da kuWin tambaya da na lefo da sadakin ku bada miliyan biyar kawai Allah"

"ya basu zaman lafiya."""

"""To babu laifi hakan, zan bada milion goma gaba Waya, amma banda lefe wannan kam mu zamuyi ma ta,"

"yanzu ka sanar da wakilanta da waWanWa suka kamata su sa ni, zuwa anjima bayan sallar la'asar sai a"

Waura auren dan da bu™atar ayi shi cikin gaugawa saboda akwai wasu magunguna da wani babban me

"bada magani a India ya bani, kuma ya tabbatar min da idan akai amfani da maganin ta hanyar da ya dace in sha Allah za'a samu dacewa."""

"""Allah sarki, to idan babu damuwa mi zai hana a Waura ayanzu kawai sai Yayanta Hashimu ya wakilceta,"

"tunda maganar gaskiya mu ba ´annan bane, a ™arance za'a iya Waukar sati Waya ba tare da an haWo kan dangi ba saboda kowa da inda ya ke rayuwa."""

"Pahpah amincewa yai ba tare da ya ja zancen ba, shi ta samun lafiyar Wan shi kawai ya ke."

Limamin da ke jan Sallah a cikin masallacin cikin gidan aka kira tare da tsirarun ma'aika masu nutsuwa da

"hankali sai Yaya Hashim, su ne waWanda suka shaida Wauruwar igiyoyi uku kwarara akan MUHAMMAD FAUZAN ABDALLAH, da amaryarsa MUBARAKHA MUHAMMAD IBRAHIM."

"Auren da ya Waurewa mutanen da suka shada kai, domin kuwa abin da Waure kai musamman da sukaga"

"Abba a matsayin uban amarya, a kaf garin Legos babu wanda bai san wanene ABDALLAH ME GWALAGWALAIBA."

"Cike da fatan samawa Fauzan mafita Pahpah ke addu'ar Allah ya dawwamar da albarka a cikin aure, tare"

"da fatan ™ulluwar ala™a me tsananin ™arfi a tsakanin ma'auratan biyu, waWanda akaiwa kutse cikin rayuwarsu aka zartar da hukunci ba tare da amincewa ko sahalewar su ba, tausayina ne ya luluSe Pahpah ya na ganin kamar an shiga ha™™ina da yawa, duba da zamanin yanzu da ´an mata da yawa su"

keyiwa kamsu zaSin abokan rayuwa.

Abba bakinan har kunne ya na ta gandala da godiya ga Allah da ya kawo shi wannan rana wacce za ta

"kafa tarihi a rayuwarshi, ranar da ba™in talauci me kama da ZAFIN WUTA zai yaye, arzi™i dawamamme ya"

"maye gurbinsa, albarkar da ya daWe da Webemin yau ita ce ya ke zundumamin babu ™a™™autawa,"

"albarkar da niban san yana yi ba, tun da ba agaban idona ya ke ba."

Numfashi Yaya Hashim ya sauke tare da satar kallon inda Mama ke tsaye ta na aiko musu da mugun

"kallo wanda ya nemi ya hautsina ma shi hanjin ciki, Abbama kallonta ya ke duk jikinshi ya yi sanyi, sai yanzu yaga rashin kyautawar abin da ya aikata ma ta, sanin kanshi ne akaf gidan babh wanda mukai sabo"

"da sha™uwa da shi irin Mama, komi na samo Mama, idan wani abu ya same ni to Mama ce zata zauna"

tare da ni.

"Umma kuwa dukda cewa ta maru ba kaWanba, dan Abba ya shammaceta lokacin da tazo karSar jakar"

"hannunshi, ya ™e ta shiga yi ta na nuna murna da farin cikin auren da aka Waura min babu shiri, ta na ganin hakan shine ya dace da ni tunda bani da wani gata."

"Shigewa Waki Mama ta yi tare da fashewa da kukan ba™in cikin halin Abba, ta tabbata kuWi ya gani ya"

"bayar da aurena haka kamar auren kaza, ta yi kuka harta godewa Allah kafin daga bisani ta shiga jero"

addu'oin nema min kariya aduk inda nike

500 ONLY ZA TA BAKI DAMAR KARATUN LITTAFINAN CIKI SALAMA

9136291920

MARYAM UMAR

OPAY

TAKU HAR KULLUM MESON GANIN FARIN CIKINKU

MARYAM STAR KE MUKU FATAN ALKAIRI .

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 3

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Yayinda ba™in cikin halayar Abba da Umma ya mamaye zuciyarta har ta na jin kamar ta tashi ta barmusu

"gidansu kawai, tunda dama da ita da babu du Waya ne, sunan ta na zaune ne kawai amma zaman ha™uri"

da jure halin Abba kawai ta ke.

"Umma kuwa kwantar da kai ta yi ta lallaSa Abba ya bita Waki, can sukai lissafinsu ba tare da sun nemi"

"Mama ba, sai da daddare da lokacin cin abinci ya yi aka aiki Yaya Sumayya ta kirawo ta, da farko kamar ba za ta je ba dan tunanin halin da nike ciki ya ™i barinta, Abba bai sanar ma ta na warke daga makanta ba, amma ko mi ta gani sai kuma ta tashi ta je, tun da tai sallama ta kai dubanta inda su Abba ke zaune da tarin kayan kwalam da makwalashe a gabansu ta jinjina lallai ba ™aramar duniya Abba ya samo ba, kaji ne ™osasshi aka ban™are tare da yi musu kyakkyawar gashi sai she™i da Waukar ido suke, kusan guda biyar aka jere a ™aton faranti, sai lemon jarka kaloli shina an jere sai kuma robobin take away da"

yogofura.

"Mama bata ce komi ba ta shiga ta zauna ba tare da ta kula kowa ba, Abbama bai kulata ba dan ta bashi"

"tsoro yanda yaga ta Wauki lamarin da zafi, bayan anzubama kowa abin da yake so suka shiga Wibar daWi babu me tunawa da ni sai Mama."

"A slow na lumse manyan fararen idanuwa masu Waukar hankali, sai kuma na sake buWesu warrrr na"

"watsasu akan Fauzan wanda har yanzu bai janye idanuwanshi daga gare ni ba, da yake Pahpah ya yi ma shi bayani akan matsayina sai ya shiga tunani a zuciyarshi."

"'Ita kuma wannan kyakkyawar halittar zunubin mi ta aikata da za'a haWata aure da ni, amma dai"

"gaskiya ba'ayi ma ta adalci ba sam, kuma wannan ai san kai da tauye ha™™i.'"

"A hankali na tashi zaune ina jin ko ina na jikina na yi min ciwo, jingina na yi a jikin bangon glashin Wakin, a"

hankali cike da tsoro da kuma tsananin tausayin halin da ya ke ciki na sake dubanshi sannan na ce.

"""Sannu bawan Allah, Allah ya baka lafiya ya sa zakkar jiki ce."""

"Lumshe idons ya yi yayinda sanyi da daWin sautina ya ratsa har cikin kanshi, kamar ba zai amsa ba sai"

kuma ya sake dubana sannan ya ce cikin harshen turanci.

"""Thank you""."

"A ta™aice, kuma bai janye idonshi daga kallona ba."

Kamar daga sama na sake jiyo amon raunanniyar muryarsa wacce ta ke fita a hankali kuma can ™asa

sosai ya na faWin.

"""Dan Allah ki taimaka min da ruwa d lemo a cikin wancan fridge Win""."

Ya sake faWa da turanci.

"Ban musa ba a hankali na tashi tsaye ina ji na kamar bazan iya tsayuwarba saboda rashin kuzari, amma"

"na daure na tilastawa kaina tsayuwar harma da fara takawa dan cika umurninshi, ina zuwa gaban fridge Win kai na yai wa ta irin sarawa, tsikar jikina na mimi™ewa ta na yamm yammm amma haka nai addu'a tare da buWe fridge Win, lemon da ya faWa min sunanshi na sauke idona a kanshin, amma sai zuciyata ba ta kwanta da shi ba, dan haka sai kawai na sauke hannuna akan wa ta robar lemon tare da Wauko wa na"

Wauki ruwa na kulle murfin da ™arfi.

"A gaban Wan table Win da ke wajen na ajiye tare da Wauko cup na shiyaya ma shi ruwa, kallonshi na yi"

ina faWin.

"""Ga su ammafa da zaka daure ka tashi zaune da sai ka fi jin daWin sha."""

"Šan waro idanuwa ya yi jin abin da na ce, sai ya yi murmushi kawai tare da mi™omin ™onannen"

hannunshi alamar in taimaka in tada shi.

"Kamar ba zan yi ba, sai kuma na kama hannun na shi wanda ke fitar da ™arni da warin ™onuwa, a"

"hankali na ja hannun da niyar in tada shi, amma sai na ji bai ko motsaba, hakan ya saka na yanyo Wayan hannun shima na janyo shi da tsananin ™arfi, sai da ya saki nishin azaba, dan na yi nasarar tada shi zaune daga wajen da shi kanshi ya mance rabon da ya ganshi an tada shi, ko mi za'ayi ma shi sai dai a yi ma shi"

shi daga kwance.

"Saura kaWan in sake shi inyi baya dan tsoro, duka manyan idanuwana na waro waje ina karanto addu'o'i"

a fili tare da kawar da kaina gefe ina bawa hawayen da na bansan da taruwarsu ba damar fitowa.

"˜arni da wari ne kawai ke tashi a wajen ga fatar bayanshi nan tan™are a kan glasa bed Win, sai tsutsotsi"

"da ke ta faman sintiri a wajen, da mugun hanzari na kalli bayanshi wanda ya sille ya saluSe tas babu ko"

fata sai sauran tsokar da ta rage a jikinshi itama tai jajur ga tsutsaotsi nan manya da ™anana su na sunturi

akai.

"Wani irin sanyi me sanya nutsuwa ne ya ke safkarwa Fauzan, ga wani irin daWi da ya baibaiye shi jin na"

"raba shi da wannan azabar da yake ciki, yasan za'a iya samun fiye da abin da na gani dan kuwa shi kaWai ya san mi yake ji a jikinshi, sannan wannan sanyin da tun zuwana Wakin ya baibayeshi daga azabar da"

yake ciki sai yanzu ya gane daga gare ni ya ke.

"Cike da ™arfin zuciya da tsananin tausayi na lallaSa na janyo shi zuwa ™asa, sai nishi da shesheka ni ke yi,"

"na yi ina ™o™arina wajen ganin na zaunar da shi, amma abin ya ci tura, ban san lokacin da na cire hijabin"

"jikina ba na Wauki gorar ruwan sanyin da na Wauko na tsiyaye shi akan hijabin tas, wasu ´an tuntaye na"

"gani a gefe da su na yi amfani na shimfiWasu agefe sannan na shimfiWa hijabina a ™asansu, cike da dabara"

na kwantar da shi na gefe tare da tare shi da wannan tuntayen gudun kar ya kwanta ta bayan.

A jiyar zuciya ya sauke me ™arfi tare da lumshe ido ya na jin sanyin abayata na ratsa ™onannen jikinshi.

"˜o™arin zare hannuna daga na shi na yi, amma ya hana hakan faruwa ta hanyar ri™e nawa hannun da"

"kyau, saurin kallonshi na yi sai naga idonshi na kan ruwan da na zuba a cup, ni na manta shaf wallahi, dan hankalina sam baya jikina ganin irin halin da yake ciki, da Wayan hannuna na yi amfani wajen Wauko ruwa, a hankali na zauna agabanshi na fara yin tofin ayatul shufah a cikin ruwan sannan na yi bisimilla"

tare da kaiwa ga busashen bakinshi...

³AN ALBARKA MASU JIRAN DOCUMENT INSHA ALLAH NAN DA KWANA BIYU ZAI SAUKA DA ZAFINSA

AKAN NAIRA 500 KACAL CIKIN SAU˜I RANGWAME DA RAHUSA.

KU HANZARTA BIYAN KUŠINKU TA WANNAN ACCOUN ŠIN

9136291920.

MARYAM UMAR

OPAY.

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR

KE MUKU FATAN ALKAIRI.

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 4

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Da sauri ya amsa tare da zu™e ruwa, janye cup Win na yi ina tsananin tausaya ma shi, kafin in dire cup Win"

"na ji wani irin kakari gami da nishi, sauri juyo da kaina na yi, aiko nai arangama da shi ya na she™a uban amai, ruwan da ya sha, ya amaye tasss tare da wasu irin abubuwa marasa kyan gani masu fitar da wani irin wari. rasa abin yi na yi sai kawai na fashe da kuka me ™arfi da sauti, har lokacin ina ri™e da hannunshi"

cikin nawa.

"Mommyce ta yi taga-taga kamar za ta faWi, dan dukkan abin da ke faruwa akan idonta, ji ta yi anyi saurin"

"taro ta, buWe rinannun idanuwanta waWanda suka rine saboda kuka ta yi tare da kallo tsakiyar nashi idanuwan waWanda ke cike da zallar ™auna da matsanancin tausayinta, sake shigewa jikinshi ta yi tare da fashewa da kuka me sauti, rarrashin ta yayi tare da kwantar ma ta da hankali, gefe Waya kuma ya na jinjinawa ™o™arin da nayi, dan shima tun lokacinda yaga tahowarta ya biyo bayanta dama ya tsaya wajen bada umarnin a dafawa Fauzan shari da abu me ruwa wanda zai iya sha, da kanshi ya tsaya ya taho da"

"basket Win bayan an gama haWa komi, shine ya tsaya kallon irin ™o™arin da nike yi shima."

Kamo hannun Mommy Pahpah ya yi tare da Waukar basket Win ya shigo da iya Wakin.

"Har yanzu kuka nike na rasa yanda zanyi, kaina gaba Waya ya kulle da tausayin halin da Fauzan ke ciki, jin"

sallamar su Pahpah ya saka na Wan tsahirta daga kukan amma ba dainawa na yi ba.

"Mommy ce ta ™araso tare wajena itama ta na zubda hawaye, ba ta jira komi ba ta rungume ni tsam a"

"™irjinta ta na shafa bayana, mun daWe rungume da juna kafin daga bisani ta sake ni ta na kissin face Wina tare da jero min godiya da addu'a cikin harshen turanci."

Pahpah ma sannu ya jera min tare da saka min albarka sannan ya mi™omin wani ™ullin magani tare da

"basket Win hannunshi, bayani ya yi min akan yanda zanyi amfani da maganin sannan ya janyo Mommy da ke zubda hawaye har lokaci suka fice badan ta so ba."

"A je kayan hannuna na yi tare da bin wa ta madaidaiciyar ™ofa da na gani a buWe, ina shiga naga ashe"

"toilet ne ™erarre amma na glashi sai dai shi ba'a iya ganin cikinshi, amma wanda je ciki zai iya ganin abin"

da ke waje.

"Ruwa na tara cikin wani butiki da na gani, na Wauki wani towel da aka shanya a jikin hanger, sannan na"

Wauki detergent powder tare da freshner na zuba da moper na fice.

Fauzan tun da na tashi daga wajen na shiga toilet ya dainajin wannan sanyi wanda ke saukar ma shi da

"nutsuwa, a hankali ya fara jin wannan zafin me kama da ZAFIN WUTA ya na tasowa a hankali a hankali"

"har ya fara baibaye dukkan ilahirin jikinshi, runtse ido ya yi yana sauraren yanda azabar zafin ke sa™e"

konashi.

"Tun da na fito daga toilet na dinga jin wani huci na me haWi da zafi ya baibaye Wa™in, ina tafiya ina jin"

"yanda hucin zafin ke nesa da ni, ina ™ara matsawa ya na Sacewa har ya Sace Sat, wa ta iriyar wawiyar ajiyar zuciya Fauzan ya sauke lokacin da sanyin da ke tattare da ni ya baibaye duniyarsa ya na saukar ma"

shi da wa ta iriyar kasala da nutsuwa.

A hankali na du™a kusa da inda ya ke na shiga gyara wajen ba tare da na damu da warin da aman ke

"fitarwaba, ina yi ina tazbihi gami da godiya ga Allah da ya wadata ni da lafiya, tsaf na gyara wajen sannan na kwashe kayan na kai

8 / 15