Chapter 4 Reading ����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel

Author :  MARYAM STAR Category :  African Stories & Novels

Chapter   4 / 15

9K to 12K   out of 44.1K words

tambaya ba."

"Gyaran murya Abba yai tare da janyo hankullanmu akan zai yi magana kowa ya nutsu, Wago kaina nai ina son jin abin"

da Abban zai faWa.

"""Ke Mubeenah ki natsu domin maganar ta ki ce, bayan zuwan Yayanku Hashimu ya yi min wani abishir akan ya samo"

"ma ki aikatau a can cikin bariki, na yi murna sosai da hakan dan idan ba ki manta ba nace ma ki, ko dai ki fidda miji in aurar da ke, ko kuma inbawa abokina aurenki ko ki fita ki barmin gida dan na gaji da ciyar da ke hakanan babu wa ta riba, ga matsalolinki da sukafi ™arfin kanki bare kuma ni Iroro wanda ban aje ba kuma ban bama wani ajiya ba, na rigada na yanke shawara akan gobe da yardar Allah zan Waukeki da kaina in kaiki can gidan aikin, mutanen a matse suke da son samun wacce za tai aikin,yanzu abin da nike so da ke shine, ki tattaro dukannin abubuwan da kikasan ki na bu™ata ki shirya gobe tun da sassafe zamu kama hanyar tafiya dan kuwa ana so muje kafin wani me magani ya iso, kuma ban amince kiyi magana da Mamanki ba akan wannan aikin, umarni ne na zartar a kanki ban amince kiyi magana da kowa ba akan wannan aikin face ni kaWai ko Ummanku idan kika yi magana da wani Allah ya isa ban yafe muku ba wallahi, dan ba shawararki na nema ba na riga na zartar da hukunci."""

"Zuciyata ta shiga dokawa da tsananin ™arfi, ya yinda na gama jin kalaman Abba, hakanan na ji na amince da hukuncin da ya zartar a kaina, hakanan nike ji na gaji da rayuwa a ™ar™ashin innuwar kulawar Abba, na daWe da gane"

"cewa Abba baya so na, ban san daliliba sai tsintar kaina na yi a cikin farin ciki, ban san wane zaren ™addara ba ne ya ke jana akan amimcewa da aikin, ni dai kawai ina jin daWin zan nisanta da Abba na tsawon lokaci, zan yi nisanda zan samu nutsuwar gangar jiki da zuciya, ina bu™atar samun inda zan zauna inyi tunani akan rayuwata tun daga farko har izuwa yanzu da tarin ™addarori suka samu muhallin zama a rayuwata."

"Bancewa kowa komi ba sai tashi da nai babu alamun damuwa atare da ni na wuce Wa™ina, Mama ce ta bawa Yaya Habiba ´ar ™aramar fitilarta ta kawo min, aiko na ji daWin hakan dan so nike in sadu da ma'ajiyar ™ur'ani na dan"

amma duhu ya hana hakan.

"Jakar iskamiyya ta na Wauko na fito da ™ur'ani na izufi sittin, na buWe shi tare da fatan samun salama da dangana akan ™addarar da ke tunkaro ni, a lokacinda na fara karanta al™ur'ani me girma da tsarki, wani irin raunine ya baibaye ni har ban san sanda na fara hawayeba, ban daina karatunba kuma ban daina kukanba, hakanan nike ji a jikina wannan hawayen da nike na samun salama da sau™in zuciya ne."

"Ban daina karatun ba sai da na tabbatar da na samu gamsashiyar nutsuwa, sannan na rufe al™ur'ani nai addu'ata"

tare da tashi na gabatar da Sallar Isha'i.

"Bayan na gama ne na ta gyara wajen kwanciyata sannan na Wauki fitilar Mama na mufi Wakin ta, turus na yi ganinta dur™ushe a ™asa ga Abba tsaye a kant sai huci ya ke, ban ce komi ba na nufi inda ta ke ajiye fitilar na ajiye tare da"

"juyawa na fice zuwa Wakina, azkar Win kwanciya narci na gabatar sannan na haye yamusashiyar katifata nai lamo ina jin yanda har yanzu zuciyata bata bar dokawa da ™arfiba, ban bawa kaina damar tunani akan komi ba haka na kwanta har barci me nauyi yai nasarar tafiya da ni."

"Kyakkyawan matashi ne zaune a wa ta kujerar alfarma ya na aiki, sai wa ta mummunar halitta marar kyan gado ta"

"zo ta bayanshi ta buWe mumunan bakinta ta shiga yo aman wuta, juyawa yai ya na salatin jin ZAFIN WUTA amma sai wannan hallitar tai amfani da wannan damar ta sake amayo wa ta wutar me yawa akanshi, sai da halittar ta cike inda matashin ya ke da wuta sannan ta fice da jikin gini, wa ta mata ce ta zo kusa da wamda aka sakawa wutar ta na kuka tare da tattaSa jikinshi, amma duk inda ta taSa sai ya kwalje ita kuma sai hanunta ya ™one, a haka ta zauna ta na ta kuka babu me rarrashi, yayinda muka zo wucewa ta wajen ni da Abba sai muka ga wannan matar shine Abba"

ya ja hannuna ya bata ya na faWin nice kaWai zan nemo maganin da zai warkar da wannan matashin wanda wuta ke

"™onawa, hannu biyu matar ta amshe ni tare da yiwa Abba alkairi me yawa ya juya ya barni da ita, da na tunkari inda wannan matashin ya ke, sai ruwa me ™arfi ya zo ya maido da ni, haka na dage sai na isa gareshi har nai nasarar kama hanunshi, abin mamaki ina kama hanunshi sai wannan wutar ta Sace Sat sai de ba™in haya™i da ya karaWe da™in wanda wa ta murya marar daWin amo ke faWin, ""kin yi nasarar rabani da shi amma tabbas zan dawo, zan dawo domin Waukar fansa."""

A firgice na farka cikin matsanancin tsoro.

"WANNAN LITTAFIN NA KUŠI NE, GA WACCE TA SHIRYA BIYA GA ACCOUNT."

9136291920

MARYAM UMAR OPAY

TAKU HAR ˜ULLUM.

MARYAM STAR

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO PAGE 35

"Ina karanto addu'o'inda Manzonmu ya koyar idan mutum yai mummunan mafarki, zuciyata har lokacin bata daina"

"dokawa da ™arfi ba, sai ma sake tsananta dokawa da tai fiye da baya, hakanan naji jikina yai sanyi sam bani da kuzari ko kaWan."

"Tunanika barkayai suka dinga bijiromin na abubuwanda suka faru da ni tun wayuwar garin yau, idan da sabo ya"

"kamata ace na saba da yanda rayuwa ke gara ni kamar kwallon ™afa, aduk lokacinda zan wayi gari d irin ™alubalen da zan fuskanta, sam babu wani abu na birgewa a cikin rayuwata, hakanan nike gudanar da rayuwata sam babu farin ciki."

"Sake juyawa nai Wayan sashen ina ji a jikina dole ne in tashi in nemawa kaina mafita, ina bu™atar farin ciki kamar"

"kowace mace, ina bu™atar samun ´ancin kai kamar kowace budurwa wacce ke gaban iyayenta, amma ta yaya zan samu hakan? na tambayi zuciyata da take sa™amin tunanika daban-daban."

"'Zan samu ´anci kamar kowa amma sai na cire tsoro, dole sai na aro mayafin juriya na aje na ha™uri dan samun damar cimma muradina, to amma kuma ai Abba ya ce gobe zan bar gidan, ko da yake wannan ma wa ta damace zan samu dan in canza rayuwata, ban san gidan da zan rayu a cikinshi ba, haka zalika bansan wane irin mutanene a cikin gidan ba, zan tsaya imfara karantar mutanen wajen dan insan ta yanda zan gyara rayuwata kamar kowa.'"

Ina ta tunani daban-daban da haka har barci ya Wauke ni me nauyi.

BANANA ISLAND

"˜wance Mommy ta ke a kan katafaren gadonta wanda ya lashe miliyoyin kudaWe kafin kafuwarshi a daWin, kallon"

"farko zakai me ka gane ba Wan ™asar ba ne, ko daga wace ™asa aka ™erashi lallai me tsananin tsada ne."

"Sulaima ce zaune akan kagon kusa da Mommy wacce Doctor ke duba lafiyarta, fuskarnan ta ta tai jazur"

musamman saman hancinta abinka da farin mutun.

A gefe kuma wannan Dattijuwar matar ce zaune ta yi tagumi ta na kallon yanda Mommy duk ta bi ta fice a hayyacinta.

Bayan Dr. ya gama ba ta taimakon gaugawa ya juyo ya fuskanci wannan Dattijuwar ya na faWin.

"""Hajjo, wai dan Allah mi yasa bakwa kiyaye lafiyar baiwar Allarnan, ta na cikin mawuyacin hali yanzu haka, jininta"

"yayi mugun hawa, ga ciwon zuciya, mi yasa kuke barinta cikin damuwa har haka, ina Fauzan ya ke ne, nasan shi kaWaine zai fahimci abin da nike nufi."" Doctor yai maganar fuskarshi da alamun Sacin rai gami da damuwa."

"""Kayya dai dakat, ai baka sa ni ba, Fauzan Win shine wanda yai silar shigarta wannan halin, ya na can kwance cikin"

"mawuyacin hali rai a hannun Allah, kasande akwai sha™uwa me tsanani tsakanin Fatima da Fauzan, halinda Fauzan"

"Win ke ciki ne ya asassa ma ta tashin ciwon, wallahi muna yin bakin ™o™arinmu wajen ganin mun fitar da ita daga"

"damuwa, amma abin ya ci tura, da zarar ta ga halin da Wanta ke ciki sai jikin na ta ya rikice."" Hajjo tai maganar muryarta na jimanta lamarin."

"""Wai dama Hajjo har yanzu Fauzan be warke ba, na yi tunanin da kuka fita da shi India ya samu lafiya."" Dr. yai"

maganar ya na jimanta lamarin.

"""Kai de bari Dakta! lamarin Fauzan se du'a'i, yanzu abin ya wuce yanda ake tunani, ciwo sai gaba ya ke ba wani sau™i"

"sai a wajen Allah, da zaka ga Fauzan yanzu na tabbata ™afafuwanka ba zasu taku ta daWin rai ba, yaronan yana ganin jarabawar rayuwa, sai de kawai muci gaba da taya shi da addu'a Allah ya yanke ma shi wannan wahala da yake ciki."""

"Jinjina kai kawai Dr. yai cike da jimami, dan bai mance yanda aka kawo Fauzan asibitinsu ba cikin matsanancin ciwo"

"da zafin jiki, fatan samun sau™i yai musu tare da bada shawarwari akan yanda zasu dinga kiyaye lafiyar Mommy gudun samun matsala sannan ya tafi."

"Zaman shiru sukai a Wakin kowa na tunanin zuci, da haka har barci me nauyi yai awon gaba da Hajjo, da wannan"

"damar Sulaima tai amfani wajen sulalewa ta tafi Wakin Fauzan dan ta ™ara ganinshi, sam hankalinta baya kwance, ga tashin hankalin yanda jikin Wan uwanta ke tsananta, ga guma tashin hankalin yanayin Mommy ke ciki."

"Zuwa bakin ™ofar glass Win Wakin Sulaima ta yi, tare da jingina jikinta akan ™ofar Wakin idanuwanta na zubarda"

"hawaye, ta na Satu™ar ™aunar Wan uwanta, sam batason abin da zai Sata ma shi rai, ta na kiyaye abin da zai saka yai fushi da ita, shima kuma ya sha™u da ita, ita kaWaice abokiyar nishaWinshi, da ita yake sirri da ita ya ke shawara, ya yarda da ita fiye da kowa."

"Ta Wauki tsawon lokaci a hakan ta na tunani kafin daga bisani ta zabura tare da janyo ™ofar ta fito ta nufi kan stairs, da bibiyu ta ke hawa benen hakan ya bata damar hayewa cikin sauri, wa ta tsadaddiyar waya ta Wauka akan luntsumemiyar kujerar da ke jere a ™ayataccen parloun, cikin sauri ta buWe mabuWan sirrin tare da laluba wa ta numbar da akai save da Pahpah, ta danna calling."

Amsa kiran akai daga can Sangaren tare da furta.

"""Assalamu alaikum"""

"""Wa,alaika salam pahpah!"""

Sulaima tai maganar ta na ™o™arin haWe kukanda ya sake taso ma ta.

"""Sulaima lafiya dai ko! ina Mommynku ina kuma Fauzan ya na lafiya dai ko, jikin da sau™i ko!!!."""

Ya jero tambayoyin cike da ruWewa.

"""Pahpah dan Allah ka dawo hakanan, wallahi Yah Fauzan ya na cikin matsanancin ciwo, Pahpah kullum abin gaba"

"yake sake yi, please idan maganin bazai samu ba ka taho hakanan, banaso yah Fauzan ya mutu bakuyi bankwana ba, Pahpah jikinshi sam babu kyawun gani, yau kwana uku kenan rabon da ya saka koda ruwa ne a cikin !"

Sai kuma wani sabon kukan ya sake Salle ma ta.

"Cike da damuwa Ya fara rarrashinta tare da tabbatar ma ta da yana hanya yau komi dare a legos zai kwana, sannan yai ma ta albishir da ansamu maganin."

"Ta Wanji daWi jin cewa zai dawo yau, ko babu komi zai tsaya wajen ganin ko yayane Fauzan ya saka wani abu a"

"cikinshi, dan kaf a gidan shi kaWai ne ya isa ya taSa Fauzan ba tare da ya ™one ba."

5ØCÜ5ØYÜ5ØRÜ5ØNÜ5Ø`Ü5ØRÜ 5ØXÜ5ØbÜ5ØfÜ5ØVÜ 5ØZÜ5ØNÜ5Ø[Ü5ØNÜ5ØTÜ5ØRÜ 5ØQÜ5ØNÜ 5ØdÜ5ØNÜ5Ø[Ü5Ø[Ü5ØNÜ5Ø[Ü 5ØdÜ5ØNÜ5ØYÜ5ØYÜ5ØNÜ!5ØVÜ 5ØVÜ5Ø[Ü5ØNÜ 5ØOÜ5ØbÜ5Ø`Ü5ØfÜ 5Ø[Ü5ØRÜ 5ØXÜ5ØdÜ5ØNÜ5Ø[Ü5ØNÜ 5ØOÜ5ØVÜ5ØfÜ5ØbÜ 5ØNÜ5ØZÜ5ØZÜ5ØNÜ 5ØVÜ5Ø[Ü5Ø`Ü!5ØNÜ 5Ø4Ü5ØYÜ5ØYÜ5ØNÜ! 5ØQÜ5ØNÜ5ØTÜ5ØNÜ 5ØfÜ5ØNÜ5Ø[Ü5ØgÜ5ØbÜ 5ØgÜ5ØNÜ5ØXÜ5ØbÜ

5ØQÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØTÜ5ØNÜ 5Ø`Ü5ØNÜ5ØZÜ5ØbÜ5Ø[Ü 5ØYÜ5ØVÜ5ØaÜ5ØaÜ5ØNÜ5ØSÜ5ØVÜ5Ø[Ü 5ØMÜ5Ø4Ü5Ø9Ü5Ø<Ü5ØAÜ 5ØJÜ5ØHÜ5ØGÜ5Ø4Ü 5ØNÜ 5ØXÜ5ØNÜ5ØVÜ 5ØNÜ 5ØXÜ5ØNÜ5ØVÜ.

5Ø:Ü5Ø4Ü 5ØJÜ5Ø4Ü5Ø7Ü5Ø4Ü5ØAÜ5Ø7Ü5Ø4Ü 5ØFÜ5ØHÜ5Ø>Ü5Ø4Ü 5ØFÜ5Ø;Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü 5Ø5Ü5Ø<Ü5ØLÜ5Ø4Ü5ØAÜ 5Ø>Ü5Ø7Ü5Ø<Ü5ØAÜ 5Ø7Ü5Ø4Ü 5Ø4Ü5Ø6Ü5Ø6Ü5ØBÜ5ØHÜ5ØAÜ5ØGÜ.

9136291920

5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØHÜ5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ

5ØBÜ5ØCÜ5Ø4Ü5ØLÜ

TAKU HAR KULLUM

MARYAM STAR

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

CHAPTER 35-40

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Ajiyar zuciya Pahpah ya saki lokacinda Sulaima ta kashe wayar, kallonshi farin mutum da ke zaune kan sallaya tai tare"

da girgiza kai sannan ya ce.

"""Mudin haskenta ya sadu da Wanka tabbas ™arshen wahalarsa ya zo, ita kaWaice za ta iya karya wannan mugun"

"sihirin, sannan kuma ta bashi garkuwa da izinin ubangijinmu."""

"Shiru Pahpah yai tare da zurfafa a cikin tunanin yanda zai sadu da wannan tauraruwa me haske, wacce zata zamo"

tsanin takawar Fauzan ta hanyar samun lafiyarshi.

"""Ka tashi ka je, kana tare da nasara, ka ri™e Allah domin shine kaWai zai tallafa maka."""

"Wani abin al'ajabi da bammamaki, mutumin na gama maganar sai ya Sace Sat kamar be taSa wanzuwa a wajen ba."

"Tsam Pahpah ya tashi ya fice cikim tsoro, direct wajen motarshi ya nufa, bayan ya shiga ya saka drivar ya ja da sauri"

suka bar wajen.

MUBEENAH AGEGE

"Can cikin barci ni ke jiyo muryar Mama sama-sama, ban buWe ido ba sai juyi da na sake yi ina shirin gyara kwanciyata, sai na ji an jijjiga ni da ™arfin gaske ana faWin."

"""Innalillahi wa'inna ilaihi raju'un, jama'a Mubeenah wai lafiyarki ™alau kuwa? dan Allah ki tashi hakanan, rana"

"har ta fito amma kin gagara tashi, tun asubahi nike tashinki."""

"Zaram na tashi zaune tun lokacin da na ji salatin da Mama ta saki, cikin sauri na buWe idanuwana, amma abin"

"mamaki shine, sun buWe tar amma sam bana ganin komi, sake kai hannuna nai ina shafa idon dawa, amma abin al'ajabi sai naji ashe a buWe suke."

"""Allahu Akbar, kaji ™udirar Ubangiji mabuwayi gagara misali, me hanawa kuma me bayarwa, Wallahi Allah Mama"

"idanuwana basa ganin komi, duhu nike gani, zo ki duba ki gani."""

"Nai maganar cikin jinjina ™arfin buwayar Ubangiji, me bayarwa kuma me hanawa aduk lokacin da ya so, idan ba Ikon"

"Ubangijiba waye zai baka alokacin da ya so, kuma ya amsa a lokacinda ya so?."

"""Ke Mubeena ban son iskanci, ta gidan ubanwa ke baki gani, alhalin ga idanuwanki nan tarrrr ma sha Allah, ki daina"

"wasa ki taso muje kiyi sallah lokaci na wucewa."""

Mama tai maganar ta na hana kanta gasgata cewa da nai bana gani.

"""To Mama bara in tashi."""

"Nai maganar ina ™o™arin tashi, amma mi ta tabbata dai bana gani sam, dan kuwa ina taka ™afata ban sauke ta a ko ina ba sai cikin kwanon da nike aje ruwa idan zan kwanta, cike da razani na janye ™afata nai baya ina salati."

"Sak Mama ta yi, ta kasa taSuka komi domin kuwa ko ta so ko kar ta so ya tabbata bana gani."

Maganar Abba ce ta yanke min jimamin da na shiga.

"""Ke Halima! wai har yanzu ita Mubeenar ba ta tashi ba, ki watsa ma ta ruwa manah, kinga rana ta soma yi, kuma"

"ana jiranmu dan yanzu na sake yin waya da Hashimu ya sanar da ni cewa, me gidan ya dawo jiya cikin dare, muyi sauri muje dan """

"Maganarshi ta yanke ne lokacin da ya lura da Mama zaune daSas a ™asa, kamar ma bata cikin hayyacinda dan ya lura"

da yanda laSSanta ke motsawa.

"""Halima lafiya dai ko? ko wani abun ta. """

Bai ™arasaba ya ji ni na fashe da

4 / 15