Chapter 6 Reading ����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel

Author :  MARYAM STAR Category :  African Stories & Novels

Chapter   6 / 15

15K to 18K   out of 44.1K words

bishiyar da Abba"

da Mubeena suke zaune su na hutawa.

"Shuuuuuuu, wani abu ya gifta ta gefen idon Mubeenah, yayin da ba™in haya™i."

"SAURA ONE PAGE MU KAMMALA FREE PAGE INSHA ALLAH, BAN YI AL˜AWARIN CI GABA DA SHARE KAMAR"

"KULLUM BA, AMMA WAJIBINE INTURAWA DUK WACCE TA BIYA KUŠI SABODA HA˜INTA NE."

09136291920

MARYAM UMAR OPAY

TA KU HAR KULLUM MARYAM STAR

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

CHAPTER 45-50

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Ya mamaye wajen, tare da iskar guguwa me tsanani, hakan ya yi daidai da tsayuwar jibgegiyar motar da Ya Hashim ke ciki, wasu irin ba™in ruwa masu tsananin azabe suka shiga zubowa daga idanuwana gaba Waya hankalina ya gushe saboda ruWani da kuma azabar da idanuwanta ke ma ta, Abba ne ya juyo ya na kare fuskarshi daga yashin da guguwar ta Webo, sai ya ganni a wannan halin, cike da firgici ya soma ja d baya ya na girgiza kai ganin yanda ba™in ruwa ke tsiyaya daga idanuwana."

Fitowar Yaya Hashim daga mota ya yi daidai da Sacewar guguwar haWe da Sacewar wannan ruwan daga kan fuskata

kamar ba au taSa wanzuwa ba.

"A hankali na ke buWe idanuwa waWanda sukaimin nauyi, abin al'ajabi sai na ga Abba da Yaya Hashim tarrrr, sake"

"rufe idon nawa nai sai kuma na sake ganinsu, da matsananin sauri na mi™e tsaye zumbur ina dube-dube amma stil ina ganin komi clear."

"""Allahu akbar kabeeran, Allah na gode maka, Allah kai ne abin godiya, Alhamdulillah, Alhamdulillah."""

Na faWa ina sake maimaitawa cike da farin cikin yanda ganina ya dawo.

"Sakin baki Abba yai ya na bina da kallo me cike da mamaki da kuma tsoro, ga zallar al'abin abin da ya gani yana"

zuba daga idona.

"Yah Hashim ne ya katse shi ta hanyar dafa kafaWunshi ya na faWin ""Wai Abba lafiya?."""

Sannan ya dawo hayyacinshi tare da basarwa ya mi™e tsaye ya na bin shawar da zuciyarshi ta bashi akan b waske

kawai ya samu ya rabu da ni lafiya.

"A gaggauce Ya Hashim yai mana jagora zuwa gaban motar, har lokacin fuskata Wauke da annashuwa da farin ciki, cike"

"da Wauki na matsa gaban motar ina jiran ya buWe min da mota itace ™arshen abin da nike son hawa a rayuwata, ina bala'in son inganni a cikin mota, amma babu halin hakan, iyakata da ita sai gani daga nesa."

"Tun da muka fara shiga cikin tsararriyar unguwar bugun zuciyata ya sauya salo, numfashina na yau shirin Waukewa"

"amma ban bashi damar Waukewarba nike janyo shi da sauri, wato malam duniya da arzi™i su na inda suke, tsayawa baku labarin yanda unguwar ta kai ™arshe a haWuwa Sa ta lokacine, sai dai kawai ince kugi imagin."

Daidai wani ™aton get na alfarma wanda ya lashe ma™udai wajen kafuwarshi Yaya Hashim ya tsaya da motar tare da

fito da wani card ya mi™awa Waya daga cikin jibga-jibgan jaruman escort Win da ke zagaye da get Win.

"Bayan am bamu damar shiga cikin gidan ta hanyar buWe manah wannan makeken get Win, kai tsaye Yaya Hashim ya"

danna kan motar cikin makeken ™eraren gidan wanda yakai ™arshe wajen haWuwa.

"""Mu™u™ut, ma™wat."""

"Abba da ya hangame baki tare da karkace kai ke ta faman haWiyar yawu, lissafi da kwancewa kawai ya ke a kwanyarshi, tare sa wasu irin tunanika da ke bijiro ma shi."

Ni kuwa sake rakuSewa nai ina ™ara kallon yanda aka narke dukiya wajen gida wannan gida me kama d aljannar

"duniya, tun da nike ban taSa ganin gida wanda ya kama ™afar wannan wajen haWuwa da tsaruwa ba."

BANANA ISLAND.

"Zazzaune suke su huWu akan lallausan carpet, gabansu an cike shi da kayan break fast na alfarma, kallo Wa ya zakai"

musu ka gane basu cikin walwala.

Nisawa kamulallen mutum yai tare da cigaba da maganar da yake wacce ta saka sauran nutsuwa.

"""Wallahi hajjo inda kika ga mutumin ba za ki ce ba mutum ba ne, saboda kamala da dattako irin na shi, ya"

"tabbatar min da idan har muka samo wacce ta amince zata yi wannan aiki to babu makawa Fauzan zai warke ya samu lafiya kamar kowa, abin da ke bani tsoro yanzu Waya ne, shin ta yaya zamu samu wacce za ta amince da aikin alhalin ko mu da muke iyayenshi ba komi zamu iya yi ma shi ba, ni kaina jiya da na kusanci inda ya ke sai da na ™one wallahi."""

Yai maganar ya na kallon hannunshi da yai jazur ga kuma alamar konuwa ta tashi a hannun na shi.

"""Ya Allah gareka muka dogara, Allah ka bamu mafita akan yanda zamu shawo kan ciwon wannan bawa naka"

"wanda yake cikin matsanancin hali."""

Hajjo tai maganar fuskarta na jimamin lamarin.

Mommy ce ta Wan muskuta tare da gyara kishingiWar da tai ta buWe baki cikin ™arfin hali ta na faWin.

"""In sha Allah za'a dace dan kuwa jiya na yi magana da wannan yaron Hashim me wanki da guga akan ina so ya"

"binciko min yarinya me hankali da nutsuwa a can cikin unguwanin talakawa, ya amsamin da in sha Allah za'a samu,"

yanzu haka na tabbatar da su na hanya dan kuwa munyi waya yau da asuba ya sake tabbatar min da ansamu kuma

"´ar uwarshi ce, ya na da ya™ini akan zata iya, to na bashi umarni akan ya Waukominsu yanzu da safenan kafin anjima Mu'allim ya zo."""

"Jinjina kawuna sukai a zuciyoyinsu su na addu'ar Allah ya sa a dace, indai kuWi za su yi aiki to a shirye suke wajen"

ganin sun salwantar da ko nawa ne dan samun lafiyar sanyin idaniyarsu.

"Bayan isowarmu da kamar mintuna goma, amma shiru babu wanda ya le™omu, mamaki, gidadanci gami da ™auya ci sun gama daskare man kawunanmu ni da Abba, idan Abba ya kafe abu Waya da ido tofa ba zai janye idonsa ba har"

"sai ya gamsu da bayanin da kwanyarshi ke ma shi na adadin kuWaWen da abun ya lashe kafin wanzuwarshi, duk da iskan AC da fankoki ma su wurwurawa da tsanani gudu hakan bai yi nasarar hana gumi tsatstsafowa Abba ba, duk bayan sakanni sai ya kai hannunshi ya shafce gumin da ke barazanar ji™eshi, sai zare jajayen koWaWWun idanuwansa ya ke ya na shege lafiya, lissafi tun ya na yinshi ya na tafiya daidai har busy yaiwa brain Winshi yawa ta daina bashi haWin kai saboda yanda ya takurata da lissafe-lissafe."

"Tsinewa rashin siyo calculator ya saka a cikin aljihu saboda irin haka da yayi yafi sau shurin masa™i, ni kuwa tun"

"lokacin da akai mana iso zuwa wannan dan™areren Wakin na alfarma wanda ya ke cike da kayan ™awa da more rayuwa jikina yai sanyi, sai na soma tunanin anya kuwa a cikin duniyar mutane mu ke, ko dai duniyar aljannu Yaya Hashim ya kawo mu, tun ina kallon kayan ™awa da more rayuwar da aka wadata Wakin da su cikin tsoro, mamaki gami da al'ajabj, har na ware ina bawa idanuwana abinci nima nabi sahun Abba wajen buWe idanuwana ina kallon kayan ban mamaki, wato malam arzi™i na inda yake, talaka bawan Allah inji hausawa sukace Talaka buzun banza indan ta mutan gari sai ya mutu."

"Sa™e-sa™e da lissafe-lisafe babu wanda banyi ba, amma sam hankali da brein Wina sun gaza lissafo min adadin yawan"

ma™udan kuWaWen da aka narka wajen gida wannan gida.

"Wa ta dattijuwar ma ta ce ta shigo da kayan uniform a jikinta, a bayanta matasan ´an mata ne suma sanye cikin"

"uniform kalar na ta, sai Yaya Hashim da ke biye da su waya kare a kunenshi da alama waya ya ke."

Cike da fara'a matar ta ™araso inda muke tare da bawa ´an matan umarnin ajiye treyn da ke hannuwansu wanda ya ke sha™e tab da kuloli da jug na alfarma.

"Gaishe mu tai tare da ™are manah kallo ganin irin shigar da ke jikinmu, duk da ba kallon raini ko ™as™anci tai mana"

"ba amma sai naji duk na muzanta, musamman dana Waga kai na kalli yanda kayan uniform Win jikinta suka sha guga suka kwanta kuf, sannan fatarta luwai gwanin kyau dan harda siririn glashi a idonta, ya™e kawai nai ma ta ina sinne kaina ina jin wani iri, atamfar jikina na kalla wacce tana Waya daga cikin kayan da nike ji da su, Yaya Sumayya ce ta bani ita a wani zuwa da sukai Katsina biki suka dawo da kaya ni™i-ni™i wanda ´an uwan Umma suka basu, shine ta Waukota ta bani saboda rigar ta yi daidai da ni, saboda bani da ™iba sam sai dai inada cikar jiki da ™ira me jan hankali."

"Janye ™afafuwa nai tare da ™udundune su a cikin hijabi, dan ina Wago kai naga matar ta kafe ™afafuwan nawa da ido,"

"ba tun yau ba nasan Allah yai mani halitar ™afa me kyau da tsari, sautari idan na ina ina zaune da Mama takan janyo"

™afafuwa ta Waura a kan cinyarta ta na shafawa wai burgeta suke.

"Abbana yai saurin saukowa ™asa bayan ya amsa gaisuwar matar cike da fara'a kamar bakinshi zai yage, bayan ta"

"gabayar mana da waWanan kuloli wanda na tabbata cike suke da abinci na alfarma, godiya Abba ya shiga zundumawa kamar sabon maro™i, nannaWe hannun riga ya soma yi tare da haWiyar yawu ji kake ""Ma™wat""."

"Kiciniyar buWe food flasck Win ya soma amma ya kasa, gudun kar ya je yai Sarna ya sa ya kalle ni tare da faWin."

"""Ke Mubeenah sauko ki buWe mana coolar muyi mu ci kafin mutan gidan su fito, dan wallahi Allah cikina ya kwakware kamar ban taSa cin komi ba, dama dai Wan ruwan kunu ne wanda Umma ta dama kuma kinsan halinta da ba™ar ruwar tsiya Wan kaWan ta sammin."""

"Banja da nisa ba na sauko, dan nasan halin Abba tsaf zai dalle ni maruka babu ruwanshi dan yasha faWi da"

"bakinshi cewa shi abin kunya gaba ya bashi ba bayaba, iskanci da abin kunya gadonshi sukai."

"Da ™yar na iya buWe food flask Win waWanda suke ta faman Waukar ido da walwali, zazzafan peper soup ne"

"wanda ke ta faman tashin ™amshi me tado tsohuwar yunwa, Wayar kuma soyayyen dankalin turawa wanda aka soya da kwai, jug Win kuma kunun madara ne fari sol sai da™™uwa yakemin, ban san sanda nima na bi sahun Abba wajen haWiyar yawuba."

"Abba bai jira na zuba a plate ba ya suri cinyar kaza ba tare da yayi bisimilla ba ya dirar ma ta, ganin haka ya saka"

"nima nai maza na zanyo plate na warci ™irji da fuffuke na saka tare da Wan tattare hijabina gudun kar ta Saci nai bisimilla tare da far ma ta, lokacin da WanWanon naman ya ratsa kwanyata sai da nai hooking na wucin gadi, idan ma rantsuwa nai to bazanyi kaffara ba tunda nike ban taSa cin kaza me makamancin Wadin wannanba, ga shi ta dahu luSus tai taushi gwanin Wadi wajen ci, ina ci ina jinjina kwarewar wacce ta sarrafa wannan girki, ba maki Wari ba ni dai har maki dubu Wari na bata wallahi."

"Jug Win kunun na janyo na tsiyaya a ™aramin cup, tare da zuba dankalin shima a plate Win da nike cin kaza, harga"

"Allah ina da karah da kawaici amma banda wajen abinci, ina bawa cikina muhimmanci sosai, bare nasan idan na tsaya sanya tsaf Abba wai wawure abincinan tas ya barni da haWiyar yawu, shi yasa nima ban tsaya cutar kainaba na saki jiki na cika tunbina tsaf."

"Abin mamaki duk irin mugun cin Abba sai da ya gaji ya ture kazar nan ya koma kan kunun madara, shima ya WaWWaka sosai amma bai shanye ba, yo ta ina zai iya shanye wannan kayan gara waWanda ™amshinsu kaWai ya isa ya ™osar da"

"mutum bare ace ya ci, wani abu Waya da na hasaso shine, tabbas idan dai Sangaren masu girki za'a Waukeni aiki zan zage in koyi irin waWanan abubuwan dama na daWe da burin zuwa koyan girki amma sai Umma ta sakamin mugunta, har makaranta abokin Abba ya taSa samomin ni da Wiyarshi amma ta shiga ta fita ta hanani zuwa sai aka ™a™abamin zaman shago cikin yare."

"Duk abin da muke Yaya Hashim na zaune a gefe yana kallonmu, kunya gami da takaicin halin Abba duk ya cikashi,"

dama yasan za'ayi haka shi yasa koda wasa bai taSa nuna ga irin gidan da ya ke aiki ba dan yasan dole wa ta rana irin haka za ta faru.

"Bayan na gama ne na suWe hannuna tas kaWi da lashe pink lips Wina kamar banci komi ba, sai lokacin hankalina yakai wajen Abba wanda ya wani bararraje kamar gidanshi, duk ya Wiga musu miya a jikin carpet da gabanshi rigarshi da"

ya Sata kamar wani ™aramin yaro.

"Kunya ce ta kama ni ganin yanda tai, ina tunanin inda zan samo ma shi ko da tsumma ne ya goge jikinshi kafin masu gidan su iso, amma kash na makara dan kuwa ban gama tunanin mafita hancina ya sha™omin wani irin sanyayyen daddaWan turare me saukar da nutsu "

"IN SHA ALLAH SAURA ONE PAGE MU KAMMALA FREE, SABODA HAKA MAZA-MAZA KU HANZARTA BIYAN KUŠINKU"

DOMIN SAMU DAMAR KARANTA WANNAN LABARI.

9136291920

MARYAM UMAR OPAY.

KU SAKA SHIADAR BIYA A WANNAN LAYIN

09136291920

Only watsapp

TAKU HAR KUKLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR

ZAFIN WUTA

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

CHAPTER 50-55

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Me saukar danutsuwa gami da nishaWi, kafin ingama tunani akan daWin ™amshi turare wa ta matashi wacce ta"

"™awatu cikin uban ado kamar wacce za ta je gasar kyau ta bayyana a parloun, gayu iya gayi ta yi shi amma kuma kallo Waya nai ma ta na tabbatar da ta na tare da matsananciyar damuwa, fuskarta fayau babu komi akanta sai man leSe me she™i, idanuwanta duk sun zurma can ciki da alama tayi rashin lafiya saboda sautari akan samu irin wannan ramarne wajen wanda yai rashin lafiya, ko me fama da matsananciyar damuwa."

"Siririyar sallama ta yi idanuwanta na akanmu, amsa ma ta na yi ina janye idanuwa daga kallonta, kallon secons biyu"

"tai mana sannan ta Wauke kai zuwa inda Yaya Hashim ke zaune, cike da girmama ya zamo daga kujerar tare da faWin. ""Ranki ya daWe Hajiya Sulaima barka da wannan lokacin."""

"A ta™aice ta amsa tare da bashi umurnin mu biyo bayanta, babu Sata lokaci yai manah inkiya akan mu taso da sauri."

"Hakanan kawai na ji gabana ya tsananta dokawa da tsananin ™arfi, sannan kuma kasala ta baibaye ni da ™yar na"

samu na mi™e akan ™afafuwana.

"Abbama tuni ya mi™e ya na ta faman sakin gyatsa da buWaWWiyar muryarshi. Rufawa Yaya Hashim baya mukai har zuwa wa ta ™ofa ta glass wacce akaiwa ado da kalar gorlding, sai Waukar ido ta ke, bayan wannan wacce Yaya Hashim ya kira da Sulaima ta shiga muma muka rufa ma ta baya ni da Abba fuskokinmu fal mamakin irin wannan dukiya da aka narka, a wani ™ayataccen makeken parlou wanda ya gaji da gaWuwa muka Sulla, su uku ne zaune akan ™ayataccin kujerun alfarwa waWanda aka ™awata wajen da su, Dattijuwa ce zaune kusa da wa ta mata wacce taWan jingina da jikin Dattijuwar, sai wa ni kamulallen mutum zaune a kujerar kusa da su, kusa da mutumin wacce aka kira da Sulaima ta nufa tare da zaunawa ™asan ™afafuwanshi."

"Cike ca fara'a Dattijuwar ta ke mana sannu da zuwa, yayin da na sake shiga wani irin yanayi marar misaltuwa

6 / 15