Chapter 3 Reading ����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel

Author :  MARYAM STAR Category :  African Stories & Novels

Chapter   3 / 15

6K to 9K   out of 44.1K words

kaWan zamu zama shahararun masu kuWi, wallahi sai mun"

"girgiza Agege ke Legos Winma gaba Waya zamu jijjiga cikin kwana biyu rak."""

"""Na shiga ukuna!!! Abba sata ka kidnapping ka fara da kake faWin wannan maganar?""."

Umma tai magana ta na zaro ™ananun idanuwanta waje ta na jiran Abba ya bata amsa.

"""DaWina da ke shashanci wallahi, ke kanki hakanan ya ke suluf babu komi cikinshi, in banda hauka da rashin tunani"

"tayaya za ki yimin wannan maganar, to ki sa ni arziki kamar nayishi na gama ne, domin kuma kalma Waya ce rak ta rage infurta ta inzama cikakken me arziki."""

"Sake waro idanuwa Umma tai, fuskarta cike da tsoron kalama Abba."

"""kai ni fa ban gane ba, mi kake nufi da kalma Waya rak ta rage ka zama me arziki, ni fa ka kulle min kai tamau da kalamanka."""

"""Yanzu dai ki nutsu ki ji abin da zan gaya ma ki, sannan sai mu nemi mafita, yaronan Hashimu ne ya zo min da wa ta"

"magana, da farko nima na shiga yanayin ruWu, saboda lamarin me girma ne, kuma abin ya bani tsoro, amma dana natsu nai duba da ido basira sai naga ai faWuwace ta zo daidai da zama, yo ba dole ince haka ba Umma tun da abin da nike nema ne ya zo kuma sai abin yazo min da alkairi, dama ba komi bane, a can wannan unguwar ya shahararrun masu kuWi inda shi Hashime ke aiki ne suke neman ´ar aiki wacce zatai jinyar wani toyayye, abin da zai baki mamaki shine wai duk ´an aikin da ake Waukowa da sunje sai suce basu iyawa saboda yanda marar lafiyar ke jin jiki, babu irin ™asashen ™etare wanda basu je ba amma abin ya™i ci ya™i cinyewa, ance ana bu™ayar wacce zatai jinyarshi za'a biyata da ma™udan miliyoyin kuWin, da yake kinsan yaronan Hashimu Wan arzi™i ne shine kai tsaye ya amsa ma su da cewar waccan shashashar zata iya, to shine fa suka turoshi dan ya zo ya sanar da mu, sunce daga miiyan Waya har zuwa miliyan biyar zasu iya biyanmu indai Mubeena za ta jure tai wannan jinyar."""

"""Sai naci abu ta kazan ubanta wallahi mudin ta sake ta kawo mana wargi, yo Allah na tuba wannan ai ba maganar da"

"za'a tsaya neman amincewarta bace, wallahi ko bata amince ba mu mun amince ma ta, babu gudu babu ja da baya."" Cewar Umma tare da tattare zanin jikinta ta fara taka rawa ta na sakin buWa me babu ko kunya."

"""Dammm"" gabana ya doka da tsananin ™ arfi, yayinda jikina yai sanyi ™alau wani irin ba™on yanayi na ji ya na"

"baibaye ni yayinda ™arar sautin buWar Umma ta daki dodon kunnena, ™an™ame jikina nai tare da takurewa na sake lafewa saman gadon ™arfen Mama."

"Mama ce ta shigo tare da tada ni dan in fito tsakar gida insha iska saboda zafi, sai ta iskeni a wannan yanayin,"

"fuskarta da alamun ´ar damuwa ta kamo ni muka fito waje inda su Yaya Habiba ke zaune, ko kallo ban ishesu ba bare su nuna sun san da zamana, haka ko gaida umma basuyiba saima ™ara volume Win kallon da suke yi cikin faskekiyar tsadaddiyar wayar Yaya Sumayya, Mama ce ta dinga jana da fira har na Wan saki jikina muka dinga fira cike da nishaWi dan kuwa ina son irin labaran da Mama ke bani idan muka zauna zaman fira, Yaya Habibace ta kira ni."

"""Mubeena zo kiga wani abu nan yo sauri ki gani karya wuce."""

"Yanda tai maganar ne ya saka na kalli Mama ina jin daWin yanda ´an uwana suka kula ni, gyaWa min kai tai alamar inje ingani, na muskuta zuwa inda suke na le™o da kaina dan kallon abinda Yaya Habiba ke son nuna min, banyi kyakkyawan gani ba, dan kuwa Yaya Sumayya na saka play aka nuno wani waje shiru babu kowa sai wa ta kujera da"

"ke lila kanta, sake ware manyan idamuwana nai dan in sake kallo da kyau, aiko na kallo abin da ya saka dukannin"

"mutanen gida a tashin hankali, wani mummunan abu ne aka nuna ya taho da gudu kamar ze kamo ni, ban san lokacin da na saka ™ara me ™arfi ba tare da mi™ewa, sai nai tuntuSe da ™afar Yaya Habiba hakan ya bani damar faWuwa ™asa timm."

"Sallati Mama ta saki tare da tashi ta ™araso inda nike kwance dan ta tada ni, kai hannunta jikina ko second Waya bata"

"™ara ba tai saurin janyewa ta na ri™e hannun wanda ke ™yarma, idanuwa ta fiddo waje ta na kallona ta na kallon hanuna, yayin da Abba da Umma suka firfito dan sunji ihuna sannan kuma sunji salatin Mama."

"""Mi zan gani haka, wannan wace irin rayuwace, mi yasa ´an gidannan kuke da ba™in ciki, yanzu mabuWin arzi™in nawa ce kuke so ku kashe dan iyayenku."""

"Abba yai maganar tare da ™arasawa inda Mama ke tsaye ri™e da hannunta, yayinda ni kuma nike yashe a ™asa kamar"

"gawa, du™awa yai da niyyar taso da ni ya na sababi, amma abin mamaki sai hannunshi na sauka jikina kawai akaga anWaga Abba sama, ba,a saukeshi a ko ina ba sai a jikin dangar Wakin umma, cike da razana kowa ya shiga ja da baya- baya ganin lokaci daya na tashi tsaye ™am, gashin cikina ya mimmi™e, launin idona ya bace Sat sai kalar shuWiya me haske da ta bayyana, kafin suyi wani yun™uri Mama na zube a ™asa ta durkushe tare da faWi cikin wa ta iriyar murya."

"""Takawarki lafiya sarauniya Zubudiyya ´ar sarki jikar sarki, ha™i™a kogin Sumalai na ki ne, babu me iko da shi,"

"takawarki lafiya sarauniyar sanyi da ™an™ara, ™as™antaccen bawa na mi™o gaisuwa a gare ki."" sai Mama ta du™ar da kai a ™asa kamar ta na gaban sarki, daga haka bata sake magana ba kuma bata Wago ba, wa ta irin razananniyar dariya na fara wacce tsananin iskar dariyar sai da shanyar da akai tsakar gidan ta dinga kaWawa da ™arfi, yayinda wani irin sanyi ya lulluSe wajen irin me saka ma™yar™ata, abin da ya ™ara tsorata su Abba bai wuce yanda suka ga wasu irin ruwa masu haske da she™i na Sullowa daga kasa ba a daidai saitin da nike a tsaye, sai da ruwan ya zo min har wajen ™ugu sannan ya tsaya da SulSulowa, tafiya na fara yi a cikin ruwan ina shawagi cike da shau™i, yayinda idanuwana suka shiga sauya launi a hankali, sai kuma ruwan ya fara Sacewa amma har lokacin ban daina dariya ba amma kuma yanzu sautin yana raguwa a hankali kamar yanda ruwan ke Sacewa."

�at sautin dariyar ya Sace yayinda ruwan ya ™afe sannan kuma a hankali yanayin ya dinga canzawa daga sanyi zuwa

"yanayinda muke ciki, faWuwa nai a ™asa tim ban sake motsiba."

"Mama ma Singirewa tai daga du™iyar fadawan da tai, ta shiga sakin munsharin barci."

"YANZU ZA'A SOMA CAKWAKIYA, KU KASACNCE TARE DA NI DOMIN JIN YANDA ZA TA KAYA A CIKIN WANNAN"

LABARIN.

"KARKU MANTA LITTAFINAN NA KUŠI NE, KUMA MUN KUSA KAMMALA FREE PAGES GA WACCE TA SHIRYA BIYA GA"

ACCOUNT A ˜ASA.

9136291920

MARYAM UMAR OPAY

500 ONLY

5ØcÜ

NI CE TAKU

MARYAM STAR YAR BAIWAR JAJIRTATTU WRITERS

ZAFIN WUTA

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO

CHAPTER 25-30.

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(.

"Cike da tsoro Umma ta matso cikin sanWa ta jijjiga Mama gami da kiran sunanta, amma Mama ba ta amsa ba kuma ba ta motsaba, shiko Abban tafe bango ya yi tare da silalewa ™asa ya zauna ya na maida lumfashi gami da sharce"

"gumi, Yaya Habiba ce ta nufi inda ya ke ta na ma shi sannu ganin yanda ya diririce duk ya tsure kamar wanda yai"

jinya.

"Da ™yar Abba yai nasarar ™wato kalmar ""Ruwa."" daga bakinshi, aiko da sauri Yaya Habiba ta Webo ma shi wanda ke"

"cikin randa, tun da ya kafa kofin bai sauke ba sai da ya tabbatar da yanshe tas sannan ya aje tare da lumshe ido ya na sauraren yanda zuciyarshi ke bugawa da sauri-sauri."

"Umma ta tsorata ainun da abin da ya faru hakan ya saka ta haWa kawunan su Yaya Sumayya tai Waki da su,"

acewarta wai karasu kwashi jangwam.

"Shima Abba lallaSawa yai tare da rarrafawa ya shige Wakin Umma harda kullo ™ofa, ni da Mama kuma aka barmu"

anan kamar kayan banza.

"A hankali na fara buWe idanuwana da sukaimin nauyi, kaina ne ya sara da tsananin ™arfi wanda hakan ya tilasta ni"

"saurin rufe idanuwan nawa, ™o™arin tashi na fara yi zaune amma sai naji jikina kamar anyimin tsinannen duka, ko ina ciwo ya ke min, daurewa nai na tashi ina cije baki cike da dauriya dan sosai kaina ke barazanar tarwatsewa, a hankali na buWe idanuwa da sukai min tsananin nauyi na sauke su akan Mama da ke kwance,mamaki ne ya kama ni ganinta a kwance ta n barci gashi magrib ta kawo kai, cike da jarumta na matsa kusa da ita na shiga tashinta ganin irin kwanciyar da tai, buWe idanuwanta tai tare da ™o™arin tashi, na lura itama jikinta sam babu ™arfi, bayan ta tashi zaune ne na shiga jera ma ta sannu."

"""Halan baki jin daWi, naga kinyi barcin marice, sannu bari imfadawa Abba ya siyo ma ki magani."" Nai maganar ina"

kallon yanda Mama ta dafe kanta.

Cikin sanyi murya ta furta.

"""A,ah Mubeenah! lafiya lau kawai naWanyi barci ne shine jikina yai sanyi, zan warware da zarar nai sallah."""

Sannu na sake yi mata gami da lallaSawa na tashi tsaye na nufi wajen ruwa na Wauki ´ar gudaliyar butar gidanmu na

"cikata da ruwa na nufi kewaye dan in watsa ruwa saboda rashin daWin da jikina ke min, raSewa na yi ta samu na watsa ruwan sannan na fito na fara gabatarda alwala cikin nutsuwa, ina alfahari da yanda ni ke nutsuwa idan zan gana da mahaliccina, ni mutumce me tsananin son ibada da tsoron Allah, bana wasa wajen kiyaye ha™o™in ubangijina, nakan yi iya bakin ™o™arina wajen kaucewa saSo, da wannan nike kira ga ´an uwana musulmai da muji tsoron Allah mu kyautata makomarmu, mu dinga kiyaye ha™o™in Allah dan samun sakamako me kyau a lahirarmh, Allah ya datar da mu Ameen."

"Bayan na kammala alwalar nai tasbihi kamar yanda mazonmu ya koyar, sannan na zubawa Mama ruwa a buta na"

"shigar ma ta da ita sannan na dawo na shiga Wakina wanda ko arzi™in fitila babu, gashi babu ko taga se wasu ´an bulillika da aka jera a can sama, da lalube na Wauki hijabi da abin Sallah ta, da yake na haddace inda komi ya ke a cikin Waki a haka nike gudanar da rayuwata ba tare da na takura ba."

"A zaune na gabatar da Sallar saboda yanda kaina ke sarawa, bayan na gama ne na shiga yin azkar Win marice da"

"bansamu damar yi ba, da yake na riga da na hardace shi tas a kaina, bayan na gama ne na jingina da jikin bango ina sauraren yanda bugun zuciyata ya sauya lokcinda na farka naga na yi barci wanda bansan lokacinda ya kwasheni ba, ina jin sauyi sosai a jikina wanda kafin in kwanta sam banji hakan ba, hakanan kawai na ji a jikina akwai abin da ya faru wanda ban sa ni ba, a gefe Waya kuma ina tunani akan abin da ya hana Umma da Abba fitowa yin alwala, ina jiyo tashin muryarsu a Wakin Umma, hakanan kawai na ji ina so inje in taso su dan suyi sallah ™ila basusan an kira ba tun da ba wani ji ake sosaiba daga masallaci idan aka kira, ni da Mama mune masu ™o™arin yin sallah akan lokacinta."

"Cikin amincewa da shawarar zuciyata na tashi ina dafe bango na nufi Wakin Umma, ina tura ™ofar naci burki ganin Abba zaune akan ta™unanniyar dadumar Umma ya na sallah, gefe Waya kuma babbar robar Umma ce da buta a jiye"

sai wasu ruwa a cikin robar masu datti da alama awala akai ciki.

"Cikin shanye mamakina na yi sallama cikin sanyi murya, abin da ya Waure min kai be wuce yanda naga firgici da"

razana ba kwance akan fuskar Yaya Habiba da Yaya Sumayya waWanWa suka salame Sallah.

"""Innalilahi wa'inna ilaihi raju'un!!! Mubeena lafiya kika zo kikai min tsaye a bakin ™ofa."" Umma ta faWi da yanayin"

tsoro.

"Kallon tsaf nai ma ta, ina ganin yanda ta ke ™o™arin haWiyar yawun da ya ma™ale ma ta a ma™oshi, idanuwanta da"

alamun tsoro ™arara.

Bangama ™are ma ta kalloba na tsinayo muryar Abba shima a sanyaye ya na faWin.

"""Mubeenah lafiya dai ko? ko wani abu kike bu™ata."" yai maganar shina ma™ogwaromshi na kai komo."

"""Dama naga baku fito yin sallah ba shine na ce bari inzo in sanar muku."" nai maganar ina kokonto akan yanda naga"

su na wani Wari-Wari da ni.

"""A'ah ai da kin barshi ba sai kinzo ba, yau a tasha da zan dawo na siyo sabuwar gora, shine nace ba sai mun dinga yin"

"alwala a waje ba mayi a Waki kawai tunda tsakar gidan caSewa ya ke harmu gaza samun wajen kwanciya ga kuma saurayen da ke yo gayya idan wajen ya caSe."" Umma tai tsulum ta bani amsa."

"Haka kawai naji ban yarda da wannan maganar ta ta ba, hakanan ma Umma idan ta bushi iska sai ta tsiro wanki da"

"marice dan kawai ta ji™e inda muke kwanciya ni da Mama, musamman idan ranar ita ke da girki."

"Bance komi ba na juya na nufi Wakin Mama na isketa akan dadduma ta gama sallah, gaishe ta nai cike da"

"girmamawa, amsawa tai cike da kulawa tare da tambayata lafiyata, bayan na bata amsa mukai zaman shiru na tsawon lokaci, ganin shirun yai yawa ne yau ko ´ar fira bamuyiba ya saka nace."

"""Wai Mama yau babu aikin girkin dare ne, naga har yanzu baki ce inhura rushi ba."""

"""Da yake kinga Ummanku ta dawo to shine Abbanku ya ce imbar ma ta girkin tunda nata ne dama, ban musaba"

"na bata abinta."""

"Mama ta bani amsa ta na ™o™arin kunna ragwargwaSaSSiyar redionta wacce taci uban Wauri da robali, shiru mukai"

muna sauraren labaranda ake a gidan redion.

Bamu daWe da fara sauraren labaranba Abba ya aiko Yaya Habiba akan Mama ta fito tai shimfiWa zamuci abinci.

Firgigit na dawo daga tunanin da na tafi.

"""Mubeena ki ci abincin mana kar ya yi sanyi, wai kodai baki jin daWi ne tun Wazu nike lura da ke sam baki da walwala."" Mama tai maganar ta na jiran amsata."

"""Dan Allah Mama za ki iya gayamin abin da ya faru Wazu, haka kawai nike ji a jikina akwai abin da ya faru, kinga su"

"Yaya Habiba basa kula ni kamarma tsorona suke bayan ba gaka muke ba, Abbama bai yi min faWa ba yanzu, shiyasa nike son insan abin da ya faru."

"""Ke ko wannan yarinya kin shiga uku, haka kika koma kuma bayan sa ido yanzu harda bin ™wa™waf kike yi, to ni gaskiya bazan iya Waukar wannan rainin hankalin naki ba, tabbas wani abu ya faru kuma ba komi bane face aljannun"

"da kika tada kika nemi hallakamu da ruwa, kuma mun riga mun yanke hukunci akanki ni da Abbanku, ba za ki sake ™ara kwana a gidannan ba daga gobe, dan tsaf za ki hallakamu alhalin da sauran lokacinmu, mun shirya tsaf dan mu kai ki aikatau can bariki."""

"Sak kowa na wajen yai jin abin da Umma ta ce, Abba kuwa cike da ™ulewa ya banka ma ta uwar harara ya na"

"takaicin hali irinnata na rashin siri, inde tonon sililine to fa Umma ta yi dgree akanshi, sam ba ta da sirri ko kaWan, sai Abba yajata gefe suyi magana ba tare sanin Mama ba amma mudin za'azauna da Umma sai ta faWi wannan maganar, ga shi Allah ya Waurawa Abba son yin shawara ko sirri da Umma."

"Kallon yanda nike kokowa da hawayen da suka dage akan dole sai sun zubo, ni kuma na™i basu damar hakan Mama"

"ta yi, cikin sanyi jiki ta janyo ni ta kwantar akan kafaWarta ta na jin babu daWi da maganar da Umma ta faWa min alhalin ba ita na

3 / 15