Chapter 7 Reading ����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel

Author :  MARYAM STAR Category :  African Stories & Novels

Chapter   7 / 15

18K to 21K   out of 44.1K words

ga"

"zazzaSi da ke shirin rufar ma ni nan take, a ™as™ance muka rakuSe ni da Abba, mu na jinmu wani iri ganin yanda muka samu mutanen wajen kamar sarakuna saboda ado da kwalliya, mu kuma sai na dinga ganinmu kamar bayi du™e a gaban sarki ko yarima."

"Abba kamar zai taune harshe wajen gaisarda su,ni kuwa cike da nutsuwa na gaidasu ba tare da na kallesu ba."

"Mommy ce ta Wago a hankali ta na gyara zamanta tare da kafe ni da ido kamar me kokonto a kaina, sai kuma ta kalli Pahpah wanda shima dai idonshi a kaina ya ke, ita kuma Hajjo hankalinta na wajen Abba wanda ke ta faman"

"zare idanuwa ya na ™arewa duk abin da idonshi ya sauka akanshi kallo, idan ya kalli abu sai ya lissafi idadin kimanin kuWaWaWen da abin zai iya lashewa sannan ya jinjina kai ya koma wajen wani abun, bayan kamar min tuna biyu da zamanma Pahpah ya kalli Yaya Hashim tare sa gyaran murya sannan ya ce."

"""Masha Allah, Hisham wannan ita ce ™anwar ta ka ko? gaskiya na yaba da hankalinta sosai, kuma ina da ya™ini"

"akan za ta iya, nutsuwarta da kamalarta sun burge ni ainun, sannan ina fatan itace za ta zame mana abin alfahari anan gaba."""

"""Dararammm"" ™irjina ya doka da tsananin ™arfi, yayinda zuciyata ke kokowar fitowa saboda razani da fargabar da"

nike tsintar kaina a gaban waWanan mutane.

"Aje numfashin Pahpah ya yi daidai da tabbatuwar lissafin da zuciya da kwanyar Abba ya haWe waje Waya, tare da"

"gamsar da kanshi wannan ita ce sakayyar yanda gobenshi da ta iyalanshi za ta kasance, dan haka sai ya aro bargon nutsuwa ya yafawa kanshi, tare da ™o™arin hana idanuwanshi kalle-kallen abubuwan da suke neman caza tunaninshi."

Nutsuwarshi ta yi daidai ta kallonshi da Pahpah yai tare da fara yi ma shi magana ya na karantar yanayinshi.

Babban abin da ya burge bai wuce yanda naga Abba ya kame kamar ba shi ba ya na zayyano zantuka masu ma'ana

"da dattako, sai na ji wani sanyi da farin ciki ya baibaiyane yau Waya Abba ya Soye hallayarshi a gaban mutane."



BAYAN AWANNI BIYU.



"Zaune nike akan mafefen royal bed Win da ya mamaye Wakin, ya yinda idanuwa ke zubarda hawaye wanda ni kaina"

"bansan na minene ba, amma zuciyata ta tilasta ni amincewa sa lallai Abba baya so na, ban taSa kawo afkuwar irin wannan lamarin nan kurkusa a rayuwata ba, ban san mi yasa a kaina Abba ya ke kasancewa me son kanshi ba, muddin lamari ya shafe ni to babu makawa sai Abba ya nuna son kai akaina."

"Šaure fuska na yi tare da furta ""Abba kenan, ina mai tabbatar maka daga wannan karon rayuwata ta canza,"

"Abba daga yau bazan sake kasancewa cikin ba™in cikin abubuwanda kake yiminba, daga yau zan tsaya tsayin daka wajen ganin na inganta rayuwta kamar ko wace mace."" Na yi maganar kamar Abban na gabana ko ancemin ya na jin abin da nike faWa."

"Rigar da aka aje kusa da ni marar nauyi na Wauka, sai da na tabbatar da babu me kallona sannan na shiga warware"

"™aton towel Win da aka kawomin wai in Waura idan zan shiga wanka, a jikin ™aton madubin da ke sha™e da kayan kwalliya na kalla, ina sake ™arewa surar jikina kallo ta cikin gashin, wani irin daWi ne da sanyi ne ya baibaye ni domin kuwa ni kaina nasan Allah yayimin baiwar tsarin zubin hallitta me Waukar hankali, sai na ji zuciyata na min wasu sa™e-sa™e aiko nai saurin yin A'uziyya tare da hanama kaina sake yarda da yin makamancin wannan tunanin, cikin sauri na zura rigar tare da mulke jikina da lallausan losion wanda naga an jera, ban tsaya jiran komi ba na Wauki veil Win rigar na Waure kaina da shi, sai na kawo hijabina na saka, kallon kaina nai a madubi sai naga na yi wani irin kyau na musamman wanda zan rantse ban taSa yin irinshi ba, tunawa da wannan matar wacce na ji sun kira da Mommy ta ce inyi sauri ta na jirana, ya saka nai hanzarin juyawa dan infita, sai de kuma na mance inda ™ofar ta ke, duk inda na taSa sai inga ashe ba ™ofar ba ne, tashin hankali ne ya baibaye ganin ™ofa ta Sacewa ganina, da ™yar na rarrashi kaina banyi kuka ba, amma kuma daf ni ke da rafka ihu ko za'a samu wanda zai kawo min Wauki idan ya jiyo ni."

"˜arar buWe abu na ji, cikin sauri na Waga kaina dan ganin minene, sai na sauke udanuwa akan wacce na ji an"

"kira da Sulaima, ajiyar zuciya na saki ina godiya ga Allah da ya kawo min Wauki."

"Guntun murmushi ta sakarmin tare da ™arasowa inda nike ta na min magana da turanci, aiko gaba na sake tsallen"

"bugu, dan harga Allah nasan ina jin turanci amma da na ji yanda ta ke nata turancin cike da kwarewa da iyayi sai na kasa fahimtar mi ta ke nufi."

"""Oh sorry, Mubeenah ko! dama Mommy ce ta ce ki zo muje idan kin ™arasa, tun Wazu muke jiranki amma shiru"

"baki fito ba."""

"Zurum na mi™e tsaye ba tare da na yi magana ba, dan sai na tsinci kaina cikin tsoron buWe baki inyi magana kar inyi"

ba daidaiba in kwafsa.

"Ganin na mi™e tsaye ya saka ta Wauke kai daga kallona da ta ke, a ranta ta ke yabawa da irin kyawun da Allah yai min,"

"sai de rashin gyara da ™arancin wayewa ya disashe ™yalin kyawun nawa, amma duk da haka kallon farko za'a sakani a cikin jerin kyawawa."

Bin bayanta ni ke kaina a ™asa har muka isa wani Wan ™aramin parlou wanda babu komi a cikinsa saga na'urar Ac sai

"™aramin fridge me kyau da tsari sai kujeru masu taushi. ganinmu ya saka Mommy da Hajjo mi™ewa tsaye, bayan mun ™arasa na zame na sake gaidasu ta hanyar yin jimla."

Bayan sun amsa Hajjo ta matso kusa da ni tare da kama hanuna ta na faWin.

"""Mu je jikata yarinyar kirki, Allah ya albarkaci rayuwarki ya haskaka ki da saiken alkairi."""

Amsawa na yi a cikin zuciyata ina yaba karamci irin na waWanan mutanen.

"Mommy ce gaba sai ni da Hajjo da Sulaima a bayanta, sai da tai Wan jimmm sannan ta tura ™ofar glashin tare sa Bisimilla ta tura kanta ciki, haka Sulaima ta rufa ma ta baya, yayinda Hajjo ta tura kanta tare da janyo hanuna nima"

na shiga.

"Wa ni irin mummunan bugu ™irjina yau, wanda saura ta™i Waya rak ya ragewa zuciyata ta wuntsilo ta ma™ogarona"

"zuwa waje, ban san lokacin da na du™e a wajenba na shiga maida numfashi da tsananin sauri, hannunawa dafe da ™irjina, dokawar da zuciyata ke yi na barazanar toshe magudanar numfashina, yayin da wa ta iriyar zufa tare da sanyi suka lulluSe ni lokaci guda, juyowar Mommy da du™owar Hajjo a kaina ta na jijjigani ya yi daidai ta isowar Pahpah wajen, cikin hanzari ya matso kusa da ni fuskarshi na bayyanar da annuri gami da tausayina a lokaci Waya, kafin kowa ya samu damar cewa komi Pahpah ya du™a tare da kamo hannuwana ya mi™ar da ni tsaye, sai da ya tabbatar da na samu nutsuwa sannan cikin taushin murya gami da rarrashi ya ke faWin."

"""Ki nutsu! nutsu kinji mah doughter, ki tausayawa halin da Wan uwanki musulmi, kuma wanda ke amsa suna miji"

"a gareki yanzu ya ke ciki, ke kaWaice za ki iya ceto rayuwarshi da taimakon ubangijinmu, na baki yardata 100% a karo na farko a cikin rayuwata da na yarda da wani mutum na daban har na yi marabada shi a cikin familynah."""

"Duk da yanda ™afafuwana ke rawa su na barazanar kayarda ni, amma sauraren kalaman da suka ci gaba da fitowa"

"daga bakin Pahpah, wanda nike wa kallon mutum me daraja da karamci, sai na ji zuciyata na bani kwarin gwuiwa, hakan ya saka na shiga gyaWa ma shi kai, ban san wane zaren ™addara bane ya janyo ni zuwa cikin waWannan ahali masu karamci, ban san cewa amincewar da na yi ba zai zama mabuWin buWe ™ofofin ™addararon rayuwata, haka kawai nike ji a jikina daga yau kuma yanzu rayuwata ta sauya, sauyi sosai wanda ya banbanta da irin faWi tashi da tarin ™alubalen da na fuskanta a rayuwata."

"Cike da tausaya Pahpah ya janyo hannuna zuwa ainahin cikin Wakin, wanda shigata cikinshi ya zaftare abubuwa da"

"dama daga ratuwa da burukana, Wakin da ya zama wajen da zan kafa tarihin wa ta rayuwa me cike da rikitattun al'amurra."

"Duk ta™o Waya da zanyi, ina aje ™afata ne tare da bugawar zuciya me tsananin ™arfi, sannan kuma ina jin wani irin"

"ZAFI me kama da ZAFIN WUTA ya na fuskanto ni, a daidai lokacin da na sauke takona na ™arshe, a lokacin ne zuciyata ta tsaya cak da bugawa, gangar jikina ta kafe akan ™afafuwa, a sa'ilin da idanuwa suka sauka abin abin da ya nemi hargitsa duniyata a lokacinne kwanyata ta shiga maimaitomin tariyar mafarkan da suka addabe ni a cikin barci musamman kwanakinnan "

"ALHAMDULILLAH YAU DAI ALLAH YA AMINCE NA KAMMALA FREE PAGE, YANZU ZAMU SHIGA AINAHIN CIKIN"

LABARIN BA TARE DA �ATA LOKACI BA.

DOMIN SAMUN DAMAR KARANTA WANNAN LABARI ME RIKITATTUN LAMURRA KI DAURE KI BIYA NAIRA 500

KACAL A WANNAN LAYIN.



9136291920

MARYAM UMAR OPAY.

"NICE TA KU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU""MARYAM STAR KE MUKU FATAN"

"ALKAIRI """

WAŠANDA SUKA BIYA PAYMENT SAI MUN HAŠU A BOOK TWO...









Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

PAGE 01

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Kwance ya ke akan bed wanda ya kasance na glass me kwari, gaba Waya jikinshi babu kyan gani saboda"

"tako'ina ™onuwace duk ta dalje, yayinta gangar jikinshi ta ke a buWe sai iya al'aurarshi kaWai aka rufe da wani Wan kyalle fari, ba yau na saba ganin ™una ba amma wannan da na gani ta bala'in Waga min hankali, da ya ke gaf sosai nike da shi hakan ya bawa zafin hucin wutar da ke cinshi fesomin, wani irin jah da baya nai jikina na karkarwa, yayinda harshena yai nauyin wajen furta koda kalma Waya ce, da ™yar nai nasarar"

janyo kalmar.

""" Innalillahi, ZAFIN WUTA ke fitowa daga jikinshi."" Na faWi ina dur™ushewa ™asa a daidai saitin inda"

"Mommy ta ke tsaye ta na sharer hawayen da suka ™i tsayawa, kama ni ta yi tare da mi™ar da ni tsaye"

sannan ta matse min kafaWun da tsananin ™arfin ta na jijjiga ni yayinda matsanancin tashin hankali ya

baibaye fuskarta.

"Wa ta irinyar fizga na yi na kwace kaina daga ri™on da taimin, yayin da nai baya-baya kamar zan faWi sai"

"kuma na tsaya ™yam akan ™afafuwana, wa ta iriyar iska me sanyin gaskece ta baibaye Wakin, yayinda idanuwa suka sauya launi zuwa kalar shuWi, da wa ni irin hanzari na sada kaina da inda Fauzan ke kwance ya na barcin azaba, ban san y akai ba sai dai kawai na g hannuna ya Waga da kanshi bai suka ako ina ba"

"sai akan fuskarshi wacce batad maraba da kwarangwal sai fatar dake rufe da ita, saukar hannuna ke da"

"wuya wani irin haya™i wanda ke fitar da wuta ya tashi yasa, sake yawata hannuna nai a fuskar ta shi, aiko"

"duk inda na saka hannuna sai wannan ba™in yaha™in ya tashi yai sama, idan yai sama sai ya Sace Sat, wa ta iriyar ajiyar zuciyar salama Fauzan ya sauke, yayinda fuskarsi tai wani irin haske fayau, wannan ba™in ™unar duk ya Sace, a hankali ya fara buWe idonshi, hanuna nakai saiyin idon na shi na danna da tsananin"

"™arfi ina sakin nishi da gurnani, sai ga wani abu na tsiyayowa marar kyan ganni."

"Mamaki da tsoro ne ya ya baibaye fuskokin Mommy, Sulaima, Pahpah da Hajjo, yayinda suke ganin"

"yanda haya™i ke fita daga jikinshi ni kuma wannan hallitar wacce na gani a cikin mafarkina ce nike gani a zahiri kwance akan wannan bawan Allan ta na cinye tsokar jikinshi, idan ta cinye tsokar sai ta hura ma ahi wutar cikin bakinshi a wajen sai ta koma wani wajen kuma."

"Hannuna nakan fuskarshi jikina ya fara karkarwa, ban janye hannun nawa ba har sai da ™afafuwana suka"

"lankwashe kansu sukai nasarar kayar da ni ™asa, wani irin turirin sanyi ne ya fara fitowa daga ™ofofin gargasar jikina ya na yin sama ganyar da wannan haya™in ya bi, zubewa nai a kasan wajen a sume."

A can cikin daji kuma bayan Sarauniya Zubudiyyace ta biyo bayan ba™in Aljani Zuka wanda jikinshi ya

"™one sosai da sosai, gudu ya ke tsulawa ya na ketawa ta jikin manya-manyan bishiyu amma sai da Sarauniya Wiyar sarkin ruwa ta cimmashi, ba tai wata-wata ba ta saka ™afarta me fitar da tururin ™an™ara ta danna bindinshi, wa ta iriyar ™arar azaba ya saki wacce sai da ta karaWe ba™in dajin, aiko nan ™ananun ´a´an aljannu da tsunsaye harma da hallitun da ke rayuwa ciki suka dinga guduwa domin neman wajen Suya, dan sarai sun san wacece Sarauniya Zubudiyya ´ar sarkin ruwa, ba ta barin bashi ga duk wanda yai ba daidai ba, launin azabobi iri-iri ta dinga ganawa Zuka wanda tun ya na da ™arfin karewa har ya ha™ura ya saduda ta azabtar da shi yanda ya kamata, sannan ta umurci wasu aljannu akan su kai ma ta shi bakin"

kogon hukunci.

"Duk wannan dambarwar da aka gudanar ina ganin komi a cikin barcina, yayinda a zahiri na shiga yin wa"

"ta iriyar jijjiga ina burgima, Hajjo ce ta matso inda nike ta shiga tofa min addu'o'i, cikin ikon Allah na koma daidai na daina birgimar na daina gurnani sai barci me nauyi da yai gaba da ni."

Kallon su Pahpah da mamaki ya gama kashe ta yi tare da faWin.

"""Ko zo muje da yardar Ubangiji babu abin da zai faru, sai ma nasara da za'a samu""."

"Haka Hajjo ta kaWa kawunansu suka fice suka barmu, bayan kusan mintuna talatin da faWuwata na"

"farfaro, amma jikina ta ko ina ciwo ya ke min, ga hannuna da yai wani irin jawur sai azabar zafi ya ke min."

"Addu'ar tashi daga barci na karanto tare da tashi zaune ina murza ido, buWe idona ke da wuya na ganni"

"awannan Wakin wanda nai zaton mafarki na yi, a sukwane na kai dubana zuwa wajen gadon da wannan bawan Allan ya ke kwance, aiko karaf idanuwana suka sar™afe a cikin na shi, wani irin hantsalowa zuciyata tai kamar me shirin fitowa waje, ya na nan kwance kamar gawa, jikinshi ko ina yayi ba™i wasu uwaren kuma duk sun kwalje su na fitar da ruwa irin na ™onuwa, wa ni irin sanyi ne ke fitowa daga rinannun idanuwanshi ya na shiga cikin nawa idon, da kyar na samu na janye idona daga kallonshi zuciyata na dokawa da ™arfi, ga wa ta iriyar kasala da ta baibaye ni na gagara Waga koda hannuna ne, sai de lumshe ido da nai ina sauraron bugun zuciyata da ya haWu da wa ta zuciyar wacce ba tawa ba suka"

dinga dokawa a tare a cikin ™irjina.

"�angaren Fauzan ma haka ya cinci kanshi cikin wani yanayi me wuyar fassarawa, yayin da wa ta iriyar"

"nutsuwa ta baibaye ruhinshi, ga wani irin sanyi me daWi irin wanda ya daWe ya na bu™atar samu dan samu sassauci daga halin azabar da ya shiga, amma hakan bai samu ba sai yanzu, bugu da ™ari wani irin dokawa da zuciyar ta dinga yi a cikin ™irjinshi wanda a baya tai ma shi nauyi kamar andanne ma shi ita da ™aton dutse, sannan kuma kallon wannan kyakkywar halitar ta wa ta saka shi cikin wani yanayi wanda ya"

mance da shi a Wan tsukinan saboda azabar ZAFIN WUTAR da yake barazanar tafiya da rayuwarshi.

A hankali ya lumshe idanuwanshi ya na jin wannan sanyin na safkar ma shi da kasala wacce ke barazanar

sauya yanayinshi zuwa wani abu daban.

Wasu manyan zungura-zunguran jajayen aljannune suka Wauki Zuka zuwa kogin hutunta wanda yai wa

"Sarki ko Sarauniya laifi, ya na turjewa gami da bayar da ha™uri amma sam babu ki babu gani suka"

cicciSeshi suka wular a cikin wannan kogin wanda ke kwance sai lun™aya ya ke yana fitar da tururin

sanyi.

"Lokacin da fatar jikinshi ke sulluSewa saboda tsananin sanyin azabar da ake gana ma shi, lokacin ne yai"

al™awari gami da alwashi akan wasu mutane guda biyu.

AGEGE.

Tun bayan dawowar Abba wanda Yaya Haisam yai ma shi rakiya saboda yanda ya ruWe ya kuma tsorata

da irin gigitacciyar kyautar da Alhaji Abdallah me gwalagwalai yai ma shi.

Rungume ya ke da Sakar ™atuwar jakar da aka loda manya manyan kuWaWe wanda suke barazanar Wauke

ji da ganinshi

KI BIYA 500 A WANNAN LAYIN SAI MU HAŠE A PAID GROUP.

9136291920

MARYAM UMAR

STAR

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü

channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, MATSANANCIYAR DAMUWA, "

"KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD

DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA

AND NOW

ZAFIN WUTA

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

THE NOBLE WRITER'S TEAM

PAID BOOK 500 ONLY

BOOK TWO

CHAPTER 2

EJ-1D' FE-1D' 'DDG

7 / 15