Chapter 2 Reading ����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

����� �uta Book Book 1 and 2 Complete Hausa Novel

Author :  MARYAM STAR Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 15

3K to 6K   out of 44.1K words

cika kogon wanda ke zagaye da abubuwan ban tsoro iri daban-daban, bayan Waukewar"

sautin dariyar matashin ya Wago tare da sharce guminda ke tsatstsafo ma shi sannan ya maida hankalinshi akan bokan.

"""Kamar dai yanda aka saba sadaukarwar wannan karonma tayi kyau, Zuka ya ji daWin jininda aka bashi yanzu a shirye"

"ya ke dan ganin ya biya maka dukkanin bu™atunka."""

Boka yai maganar bakinshi na amayarda tururin ba™in hayaki harda tartsatsin wuta a lokacinda ya ke magana.

"""Ina godiya Boka uban bokaye, hatsabibi uban hatsabibai, Mutum uban Aljannu, zaka dawwama kana juya duniya"

"da mutanen da ke cikinta ta ™arfin ikon ka."""

Wani mumunan murmushi Bokan ya saki wanda ya sake bayyana munin halittar fuskarshi wacce sam babu kyan

gani.

"""Kana tare da sa'a da nasara saboda biyayyarka agaremu, tabbas akwai shahara a tare da kai burukanka da yawa"

"zasu cika saboda ™arfin iymanin da ka yi da mu."""

"Nan matashi ya zube tare da kwararo godiya sannan ya shiga lissafo abubuwanda ya kawoshi, bayan ya gama"

"jawabinshi Bokan ya Waga hannunshi sama tare da karanto wasu kalmomi, nan take hanun ya shiga buWewa har wani dun™ulallen abu ya bayyana, Wayan hanun nashi me kama da icce ya Waga tare da shafa abinda ya bayyana, nan take ya shiga warwarewa yana buWewa gamida bada tsawo da faWi, wani madubine ya bayyana."

"Mutum ne a kwance kamar gawa, babu abin da ke motsi a jikinshi, babu ko tufafin kirki a jikinshi sai wani farin gyalle"

"da aka lulluSe iya al'aurarshi, jikinshi kamar babu tsoka saboda tsabar yanda ™asusuwa suka firfito miraran, fatar jikinshima duk ta ta™une ta yamushe kamar tsoho, wani abin mamaki kuma gashin kanshi na nan kwance luf kamar ba™i ™irin kamar na larabawa ko indiyawa, wani tururin haya™i ne ke fitowa daga ™ofofin gargasar da ke jikinshi."

Wata iriyar dariyace matashin ya kece da ita tare da faWin.

"""Fauzan Shareef Abdallah kaga abin da taurin kai da binciken ™wa™waf ya janyo maka ko, ka ga abin da nike mama gargaWi akashi ko, indai ZAFIN WUTAR tsafi ne yanzu aka fara, sai na ™one gangar jiki da ruhinka da ZAFIN WUTA wannan itace makomar da ka zaSawa kanka, duk wannan iko da dukiyar da kake ta™ama da ita sai na yi sanadiyyar ™arewarsu, sai rayuwarka ta WaiWaice ta wula™anta, sai na maidaka abin tausayi a cikin mutane, dole ne in nuna maka nafika tantiranci da hatsabibanci."""

Cike da mugunta ya kalli Bokan bayan ya gama magana a fusace ya ce.

"""Ya shugabana Boka uban Bokaye ina so ayiwa Aljani Zuka albishirin jinin jinjirin da ™anwata zata haifa, ina so ya"

"sake ninka azabar da yakewa wannan kafaffen Fauzan Win azaba me tsanani ta yanda hatta makusantanshi zasu ji tsoron kusantarshi, so nike asa wuta ta dinga ™ona gangar jiki da ruhinshi, ina so hannu ya gagara taSa jikinshi, ina nufin a ™one duk wanda zai taSa shi, sannan ina so a hana gangar jikinshi saurin ™onewa saboda banso ya mutu da wuri, ina so ya WanWani u™uba da azaba me raWaWi."""

"Dariya Boka ya kece da ita tare da dun™ule madubin sannan ya shafa, nan take ya Sace hannunshi ya dawo daidai, har zuwa lokacin be daina mumunar dariyarba wacce ke kama da saukar aradu saboda tsananin munin muryarsa."

TAKU HAR KULLUM

MARYAM STAR

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

I'm on Instagram as @maryamumarkt553. Get the app and follow me

https://www.instagram.com/maryamumarkt553

https://ngl.link/maryamstar

https://www.wattpad.com/user/maryamumarstar?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invite

friends

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO

CHAPTER 15-20

"Wata jaka ce ta faWo daga sama ji kake timmm, Waukarta boka yai tare da faWin."

"""Angaishe da hatsabibi uban hatsabiban aljannu, aikinka ya na kyau."""

"Jakarce ta shiga buWe kanta, wani farin abu ya bayyana acikin wata ´ar farar roba, fito da abin Boka yai tare da"

mi™awa matashin haWi da yi ma shi bayani akan yanda zai yi amfani da maganin.

"Bayan ya amsa yai godiya gamida kirari sannan ya rumtse idonshi, nan take ya Sace Sat bai Sulla ko ina ba sai gaban wannan dutsen da ™orai ke ajiye, kayanshi ya mayar tare da hanzartawa ya nufi wajen da ya aje motarshi ya shiga ya"

jata da mugun gudu dan duhun dare ya fara.

BANANA ISLAND

"Tamfatsetsen gida ne wanda ya lashe million kuWaWe wajen ginashi, tun daga nesa zaka tabbatar da lallai ko waye ya mallaki wannan gjdan tabbas ba ™aramin me dukiya ba ne."

"Wa ta hamsha™iyar mata ce me tsananin wayewa da gayu ta fito daga wani Waki fuskarta da alamar damuwa, yayinda wa ta matashiyar budurwa ke biye da ita a baya ta na zubda hawaye."

"Wani haWaWWen Waki suka shiga basu tsaya ko ina ba sai gaban gadon da wani marar lafiya ke kwance yana amai, wa ta iriyar ™ara wannan matar ta saki tare da yin baya tai taga-taga kamar za ta faWi tsabar firgicewa, cike da tashin"

hankali ta ke faWin.

"""Sulaima kina ganin abin da ni ke gani kuwa, wuta! wuta ce nike gani na fitowa daga bakin Fauzan, please ki ce min"

"ba gaskiya bane mafarki ne, tayaya hakan zai faru, ki gaya min tayaya mutum zai dinga amayo wuta daga cikin jikinshi."""

"A firgice ta ke maganar hankalinta idan ya yi dubu y tashi, yayinda hawaye ke zaryar saukowa daga idanuwanta su na"

zuba akan kyakkyawar fuskarta.

"""Mommy! wallahi dagaske ne, dagaske Yah Fauzan ne kike gani a cikin mawuyacin hali, shikenan nasan zamu rasa"

"Yah Fauzan, nasan ba lallai ya tashi ba, wayyo Allah ka kawo manah Wauki, ya Allah ya tashi kafaWar wannan bawan naka me tsananin biyayya ga umurninka, Ya Allah ka bawa wannan bawan naka lafiya domin ya tashi yaci gaba da bauta maka kamar yanda ya ke yi lokacinda ya ke da lafita, Ya Allah ka yanke ma shi wannan wahalar hakanan."" Kukane ya ci ™arfinta har jikinta na jijjiga saboda tsabar yanda ta ke kuka."

"Cike da juriya, tausayi gami da zazzafar soyayya irinta uwa da Wa matarda aka kira da Mommy ta taka zuwa inda"

"wannan mutumin ke kwance ya na maida lumfashi, yayinda tururin wuta ke fita daga bakinshi da hanci, zama tai a ™asan gadon glass Win da yake a kwance bai ko iya motsi ta na zubarda hawaye, yayinda ta Waga hannunta zata Waura akanshi wani irin ZAFIN WUTA ya bugo ma ta, da mugun sauri ta janye hannunta tare da sulalewa a ™asan wajen ta na sakin kuka me ™arfi , irin wanda ya ke fitowa daga can ™asan rai, kuka ta ke ta na surutai wanda babu me iya jin abin da ta ke faWi."

"A hankali marar lafiyar ya shiga buWe idanuwanshi tare da ™o™arin juyasu zuwa inda matar ke nu™e tana kuka, wani"

"irin ja da baya Sulaima ta yi tare da fasa ™ara me tsananin ™arfi ta na nuna marar lafiyar, Wagowa Mommy tai daga du™en da ta ke, aiko ta ci karo da abin da ya kusa tsaida bugun lumfashinta."

"""Yah Fauzan dan Allah ka rufe idanuwanka banason gani, please bana son gani tsoro ka ke bani."""

Sulaima ta yi maganar ta na saka hannayenta ta dafe idanuwanta da ™arfi.

"A hankali wanda ta kira da Fauzan ya fara karkata kanshi zuwa Wayan sashen, abin mamaki duk sanda wuyanshi ya"

"motsa da niyyar juyawa sai wajen ya saluSe ya ™one, a maimakon jini ko ruwa ya fito sai haya™i ya dinga fitowa daganan kuma sai wuta ta kama kamar wacce aka zubawa fetur ko kalanzir."

"Mommy da ke kallon abi da ke faruwa Wif kukanta ya Wauke wani irin tsoro, fargaba da tashin hankali ne suka"

"bayyana a fuskarta, yawun bakinta ya ™afe laSSanta suka bushe sai ™o™arin buWe baki ta ke dan tai magana amma ta kasa, ko motsi kasawa tai sai idanuwanta da ke sake firfitowa waje."

Duk irin azabar da ya ke ji baj daina motsa jikinshi ba sai da ya juyar da kanshi saitin glashin da aka kewaye Wakin

"da shi, ™ur ya ™urawa ™warangwal Win fuskarshi ido ya na jinjina girman ikon Allah, yayinda tsoro ya kamashi ganin yanda idanuwanshi da ya sa ni a farare suka juye zuwa launin jah, ga wani tururi da ke fitowa daga cikinsu, duk da ya na jin azaba a duk lokacin da yai ™o™arin yin magana amma haka ya daure cikin ™arfi hali ya ke faWi a fili."

"""Inalillahi wa'inna'ilaihi raju'un ya Allah ka Wauki rayuwata dan sau™a™awa mahaifiyata wahalar da ta ke da ni, yah Allah ka yankewa jajirtacciyar uwa hawalar jinyar yaron da ka jarabceshi da cuta, Allah ka ga zuciya ban butulce maka ba akan jarabawar da ta same ni ba, na ro™e™a ne dan tsananin tausayin mahaifiya me rauni akan Wanta."""

"Maganace ta gagareshi domin kuwa tuni bakin na shi ya dare tare da saluSewa, yayinda Sulaima da ke kaklonshi ta"

cikin glass ke faWin.

"""A,ah Yaya a,a please kadaina kana jiwa kanka ciwo, dan Allah ka daina magana yah Fauzan."""

Ta faWi ta na kai gwuiwoyinta a ™asa dan ™afafuwanta sun gaza bata haWin kan tsayuwa.

Ganin halin da Mommy ke ciki na suman zaune ne ya sakata sake fashewa da wani matsanancin kukan tare da dafe

saitin ™irjinta jin lumfashinta na barazanar Waukewa.

TAKU HAR KULLUM

MARYAM STAR

5ØMÜ5Ø4Ü5Ø9Ü5Ø<Ü5ØAÜ 5ØJÜ5ØHÜ5ØGÜ5Ø4Ü

Follow the 5Ø@Ü5Ø4Ü5ØEÜ5ØLÜ5Ø4Ü5Ø@Ü 5ØFÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5ØLÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø5Ü5Ø4Ü5Ø<Ü5ØJÜ5Ø4Ü5ØEÜ 5Ø=Ü5Ø4Ü5Ø=Ü5Ø<Ü5ØEÜ5ØGÜ5Ø4Ü5ØGÜ5ØGÜ5ØHÜ 5Ø;Ü5Ø4Ü5ØHÜ5ØFÜ5Ø4Ü 5ØAÜ5ØBÜ5ØIÜ5Ø8Ü5Ø?Ü5ØFÜ 5Ø6Ü5Ø;Ü5Ø4Ü5ØAÜ5ØAÜ5Ø8Ü5Ø?Ü channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ5Ø
Ü 5ØÜ5ØÜ5ØÜ5ØÜ

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau™i_. "

"""Jajirtattu mu ne ™arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO

CHAPTER 20-25

Kuka Sulaima ke yi bakin rai bakin fama ta na jijjiga Mommy wacce hankalinta ya gushe daga gangar jikinta.

Fauzan ma kukan ya ke amma na zuci dan duk ™arfin halinshi yanzu baya iya yin kuka saboda tsoron yanda hawaye

"ke zuba kan fuskarshi su na ™ona shi, jin shi ya ke bayada banbanci da gawa, azabar da yake ji kaWai ta isheshi ya ji ya gaji da duniya da abin da ke cikinta."

"""Fatima! Fatima!! ke Fatima wai kina ina ne haka, wannan kukan daga ina nike jiyoshi ne wai, duk ambi an cika gida"

"da iface-iface kamar gidan mutuw """

"Kasa ™arashe maganar tai yayinda idanuwanta sukai tozali da Mommy a ™ame, Sulaima na kuka tare da jijjigata, a"

Wari da tamanin ta idasa shigowa Wakin ta na sallati da salallami ganin halinda ta iske Mommy a ciki.

""" Na shiga uku ni Salamatu, mi zan gani haka, mike damunta ta ™afe haka bata ko matsi."""

Dattijuwar matarda zata kai kimanin shekaru sittin ta faWa a cikin rikewa ganin halinda wacce ta kira da Fatima ta

shiga.

Kafin Sulaima ta samu damar cewa komi wani itin huci me tsananin zafi ya Wumame Wakin lokaci guda ga wani

"haya™i ba™i ™irin da ke tashi, cike da Wimauta Dattijuwar ta Waga kanta tai duba idan Fauzan ya ke, wani gigitacen salati ta saki tare da kuka me ™arfi cikin tashin hankalin ganin yanda Fauzan ke ™o™arin juyowa amma jikinshi ya™i bashi haWin kai, duk inda ga motsa sai wajen ya kwalje tare da feso wuta gami da ba™in haya™i, cike da rikicewa da ™arfin hali irinna tsofaffi Dattijuwar ta rarrafa da ™afafuwanta da suka gaza Waukarta zuwa gaban gaWon glashin da Fauzan ke kwance."

"""Haba Fauzan miye hakan kake ™o™arin yi! mi yasa zakai hakan, shin baka tausayin halinda mahaifiyarka ke shiga"

"idan ta ganka cikin wannan halin, mi yasa ba zaka yi ha™uri kaWauki danganaba, ka duba kaga yanda jikinka ke kwaljewa idan ka motsa bayaga haka har wuta ke fesowa, bamusan mi kake ji ba a jikinka amma tabbas munsan kana cikin azaba me raWaWi wacce ka zaSi mutuwa a kanta, ka yi hakuri ka jure ka dogara da Allah zai kawo maka Wauki, ka ™ara ha™uri da juriya akan yanda mukasanka, tabbas kai Win me juriya ne tunda har ka iya shanye raWaWi da azabar da kake ciki na tsawon lokaci, in sha Allahu ina ji a jikina sau™i ya zo, ina ji a jikina samun lafiyarka ya zo nan kusa-kusa, ka jure ka daina motsa jikinka ka ji bawan Allah, duk wanda ke da sa hannu a cikin wannan lalurar ta ka In sha Allahu, Allah bazai barshi ba, dole zai WanWani azaba wacce ta linka wacce kake ciki a yanzu, ina maka fatan Allah ya azurtaka da lafiya dawwamanmiya wacce zaka amfanin masoya da ma™iyanka da ita."""

Da waWanan kalaman tai masarar dakatar da Fauzan wanda ke ™o™arin juyawa ya ga halinda mahaifiyarshi ke ciki.

"Da rarrafe Dattijuwar ta ™arasa wajen Mommy, a hankali ta kwantar da ita ganin jikinta yai sanyi bata ko motsi, kallon Sulaima ta yi tare da faWin, ""Kawomin ruwa me sanyi."" cikin hanzari ta tashi ta nufi ™atuwar freezar wacce ke"

kafe a cikin Wakin ta Wauko ruwan gora tare da mi™awa Datrijuwar har lokacin bata daina kuka ba.

"Amsar ruwan ta yi tare da buWewa ta zuba ahannunta ta dinga shafawa Mommy tare da tofa ma ta addu'a, sai da ta shafa ma ta sau uku a cikon na huWunne Mommy ta ja ajiyar zuciya me ™arfi sannan ta shiga buWe idanhwanta da"

suka kaWa sukai jajur ta na kallon Sulaima data ran™wafo ta na le™a fuskarta lokaci Waya ta na dariya me haWe da kuka.

Murya ™asa-™asa Mommy ke faWin.

"""Sulaima! Fauzan Wina mutuwa zai yi ko? zan rasashi ko? bazai tashi daga wannan cutar ba ko? Sulaima ina son Fauzan Wina bana so in rasa Waya daga cikinku, bazan iya jure rashinku ba, ina matu™ar ™aunarku, dan Allah ki yi min addu'a ko zan samu sassauci daga yanda ni ke ji, Sulaima zuciyata ta kusa bugawa, ina jin ciwo me tsananai."""

"""Haba Fatima, kar ki zamo me butulci akan abin da Allah ya riga ya zartar da faruwarsa tun farkon asali, cuta ba"

"mutuwa bace, In sha Allah Fauzan zai samu lafiya zai tsaya da ™afafuwanshi kamar yanda ya ke a baya, ki ™ara ha™uri kuma kici gaba da yi ma shi™ addu'a In sha Allah ™arshen wahalarshi ya zo."""

"Dattijuwar tai magana ta na kallon Mommy cike da tausayawa, dama ita uwa babu wanda zai kai ta ™aunar Wanta, kuma aduk yanda Wa ya ke fama da lalura zaka samu uwarshi na tare da shi kuma ta na son abinta a haka."

LallaSa Mommy Dattijiwar ta yi da kalamai masu kwantar da hankali sannan suka kama ta ita da Sulaima suka fice

da ita daga Wa™i.

AGEGE

"Zazzaune muku akan tabarma kowa na ci abinci cike da raha irin wacce ake yi a gidanmu, amma ni nayi shiru ina"

"kallon gefe Waya ina tunani, Mamace ke ™o™arin yimin magana idan ta ji shirun yai yawa sai ta ce, ""Mubeenah tunanin mi kike yi haka, ki ci abincinki mana karya huce."" amsa ma ta nike da ""to"". amma badan inajin abinci zai samu muhallin zama a cikina ba, maganganun Abbane ke ta maimaita kansu a cikin zuciya da kwanyata, ga wani irin tashin hankali da ke sake baibayeni gami da tsoro me tsanani."

FLASS BACK

Bayan dawowar Umma da ´an mintuna Abba ya bita Waki tare da fito da Yaya Habiba da Yaya Sumayya.

"""Umma wajenki na zo zamuyi magana."""

"Umma ta na wani yatsina gami da shan ™amshi ta ce, ""Ina jinka amma da banda magana akan kuWina, dan wallahi"

"Allah sisi bazan baka ba wannan karon, sana'a zan nema nima intsaya da ™afafuwa."""

"""Kash ke wallahi kina da matsala, yo Allah na tuba ana gamanar miliyoyin tsabar kudaWe ke kuma kina magana akan wash ´an canji, ai ina me tabbatar ma ki nan gaba

2 / 15