Author : Maryerm Mukhtar Category : African Stories & Novels
case d'in inaso zan zama lawyer d'in Dady"
Maamaah tace"Zarah bafa ki tab'ayi ba,anya zaki iya farawa da shari'a babbab irin wannan?"
Zarah tace"Maaamaah zan iya,yanzu kawai Dady nakeso ya kai ta kadduna dan nasamu damar fara shari'a,dole sai ansamin hannu"
Maamaah tace"ai dama yayi request tun kafin ki dawo,yace" da kin dawo sai fara aiki,amma a abuja ya nema maki,Zarah tace"dole gobe zantafi abuja wurin Dady"
"Dan in kai mashi ta kadduna,idan naje zanyi two days in dawo,Zan sauka Hotel,maamaah tace"wane irin Hotel ga gidan Faisal,Zarah tace"a'a maamaah kibari naje na dawo,gidan Yah Faisal zuwanshi ai ya zama dole,amma yanzu a Hotel zan sauka"
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
146\150
Writeen by Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
*Allah sarki yar uwa naga sakonki nima wlh ina sanki sosai Allah ya barmu tare naji kince kinason shiga group dina toh amma bakisa numberki ba ajiki nikuma banaso nasa number na a social media amma pls kituro min da number ki insha Allahu zansaki zumunci kuma yanzu muka fara *Nida ke yar uwa ana tare*ππ€π€π€
Washe gari Zarah tatafi abuja,a Hotel d'in da Dady yake itama ta sauka,amma batasamu ganin Dady a lokacin ba yana tare da mutane a office,Zarah karfe 4:00 ta shirya jikin jeans nd t-shirt red wando white riga,ta d'aure gashin kanta d'an karamin gyale ta d'ansa ta fita waje tashiga mota da yake driver ya kawota.
Office d'in Dady taje,akace mata yana tare da da bak'i suna meetinga,Zarah ta nemi wuri ta zauna,ba'afi 1hour ba suka fito,Zarah tai saurin mik'ewa tsaye.
Ido biyu sukayi da Honarable gabanshi ya fad'i,shi azatanshi Rahama ce,Zarah tazo zata gitta tashiga office d'in yace"jimana ta juyo tana kallanshi da manya idanunta,yace"Rahama ce?"
Zarah tace"A'a ni sunana Zarah Not Rahama,tajuya tashiga office d'in batare da tajira me zaice ba.
Tana shiga suka rungume juna da Daddy yace"My dear yaushe kikazo?"tace"Daddy d'azu,yace"toh Maamanku ta min bayanin abinda kike shirin yi,anya Zarah zaki iya kuwa?"
Zarah tayi murmushi tace"don worry Daddy,wallahi babu wata matsala,kawai yanzu dama nakeso nasamu"
Daddy yace"owk yanzu kinzo da papers d'inki?"ta bud'e handbag ta fidosu tace"gashi Daddy"
Yace"toh yayi bari yanzu naje nafara kai papers d'inki,Zarah tace"toh Daddy ina Hotel room 120,Daddy yace"Zarah meyasa bakije gidan Faisal ba?"
Zarah tace"Daddy mubar wannan maganar sai mun zauna yanzu kaje kai wai,Daddy ya tafi Zarah tafito daga office d'in tatafi.
Faisal ne sanye da blue shadda,Sarah kuma tasa blue atamfa,tayi kyau.
Faisal yace"dear d'auko gyalanki yau mufita yawo muyo kwad'ayi,Sarah cikin murna ta d'auko gyalanta suka fita.
Wani Babban Restaurent sukaje,bayan sun zauna Sarah tace"ita dai akawo mata ice cream da biscuit,Faisal yace"akawo mashi pizza da lemu.
nan aka kawoma kowa abinda yayi order,Zarah ce tashigo wurin tafiya take cikin yanga da isa,ta samu wuri ta zauna,waiter yazo yace"me za'akawo mata?"tace"choculate cake da lemu"
Ba'a dad'e ba aka kawo mata,tafara shan lemun kenan d'aga kan da Sarah zatayi ta hango Zarah.
Rud'ewa tayi tare da fad'in wow,Faisal ganin yanda ta rud'e yace"lfy?"
Tace"Dear ka tuna Beautifull yarinyar nan da nake following a instergram,har na nuna maka ita,yace"eh"
Sarah tace"kallarta cen,Faisal ya juya,kwata kwata bai gane Zarah ba,ya juyo yace"ke ba ita bace,wannan ai ba bahausa bace dagani,waccen kuma ai bahausa ce,Sarah tace"wallahi ita ce dear"
Sake juyawa yayi sai lokacin Faisal ya gane Zarah,ta d'ago da manya idanunta tana danna phone d'inta,Faisal yaba d'aya jikinshi mutuwa yayi,mamaki ya kamashi ganin yanda Zarah takoma,duk wanda ya zai ganta sai yayi tunanin batata jin hausa,Sarah ta dawo da Faisal tace"wlh dear a fili tafiki kyau"
Mik'ewa yaga Sarah tayi yace"ina zaki?"
Tace"zanje mugaisa ne,Faisal yace"dear kinsan wacece ita kuwa?"
Sarah tace"A'a
Yace"toh Zarah ce,cikin yanayi na mamaki tace"wace Zarah?"yace"k'anwata wadda aka aura min"
Komawa tayi ta zauna tare da cewa"ya za'ayi Zarah ta zama waccen,dear kallarta fa,wacce bafa ba hausa bace"
Faisal yace"look kinfini sanin Zarah ne,bafa ki tab'a ganin Zarah toh dan me zakimin gardama,toh Zarah ce waccen kuma bari kiga"
Maamaah ya kira yasa bud'e muryar yanda kowa zaiji bayan sun gaisa,yace"Maamaah ya Zarah ta sauka,Maamaah tace"lfy qlau Zarah ai tana nan Abuja tazo wurin Daddynku amma a Hotel ta sauka

Maamaah ya kira yasa bud'e muryar yanda kowa zaiji bayan sun gaisa,yace"Maamaah ya Zarah ta sauka,Maamaah tace"lfy qlau Zarah ai tana nan Abuja tazo wurin Daddynku amma a Hotel ta sauka,Faisal yayi mamaki yace"Hotel kuma?"
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
151\155
Writeen by Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
*Duk wani book da kukeso na pure moment of life writers zaku sameshi ta wannan link din ana tare*ππ€π
#WWW.PML WRITERS@GMAIL.COM
IG PML WRITERS
#https//www.facebook.com/PML Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
Maamaah tace"eh ai ba zata dad'e ba, kwana biyu zatayi, Faisal dai bai ce komi ba ya kashe wayar, Sarah tace"wai yanzu dama tazo garinnan amma ta sauka Hotel, dear kalli kayan dake jikinta, kamar ba matar aure ba"
Gani sukayi Zarah tamik'e tafita daga wurin, bayan tashiga mota da sauri Faisal suka bita abaya, Hotel sukaga an ajeta, tafito daga mota tashiga.
Da daddare Faisal yace"inna wai kinsan wa nagani yau da mukafita,inna tace"A'a
Faisal yace"Zarah mukagani a restaurent,inna tace"yaushe tazo garin?"
Faisal yace"yau tazo amma wai a Hotel ta sauka, inna tace"hmm yo ba dole ta sauka Hotel ba, tunda zata had'u da maza yan iska irinta, ai wallahi kad'an kugani"
Faisal yace"ni bansan meyasa Maamaah take goyan bayanta ba, dafa sanin Maamaah tazo garinnan ta sauka Hotel"
Inna tace"kafita daga harkar yarinyar nan,tunda ta nuna bata sanka name zaka damu kanka"
Faisal yace"wallahi inna bawai ina san Zarah bane, kawai ina mata kallo na wadda na rayu da ita matsayin k'anwata, amma babu wanda Zarah ta raina iri na"
*KADUNA STATE*
Feenah ce tashigo kitchen ta kalli momyn ta tace"momy abinci kike mana, momy tace"Feenah abinci nakema Daddynki,Feenah tace"yawwa momy yau Daddy zai dawo koh?"
Momy tace"eh yau zai dawo,amma yanzu ina da meeting zanbar abinci Ameena(mai aiki) ta ida, fita zanyi"
Feenah ta turo baki tare da cewa"Momy kullum baki nan,wai meyasa maman kowa tana zama gida banda manana?"
Momy tace"Feenah kinga ni aiki nakeyi, shiyasa nake fita, amma bakiga weekend ina zama gida ba"
Feenah tace"Momy kullum zan dawo daga makaranta bakya gida,sadda zaki dawo nayi bacci, pls Momy ki ringa zama gida"
Momy tayi murmushi tace"toh Feenah zan ringa zama gida,Feenah tace"Momy da ina da sister mace tare zamu ringa zama gida,muna kwana tare,muna tafiya shcool tare"
Wani das Momy taji a ranta, tashiga wani tashin hankali,Feenah ta tuno mata da abinda ya dad'e da wucewa,abinda take nadamar aikatawa.
Momy tace"Feenah wuce kitafi d'aki,nima fita zanyi"
Momy ta shirya cikin atamfa riga da zani tasa gyalanta mai kyau,rik'e da jikka tafito tashiga cikin wata bak'ar mota mai tsadar gaske, driver ya jata.
Office ta isa,tafito daga mota ta tsaya suna magana da wata.
Meenah ce zaune a cikin office d'in,ma aikatan wurin sukace"tak'ara Hakuri Doctor Rahama ta kusa zuwa"
Shigowar Doctor Rahama tayi,Meenah ta d'ago tana kallanta, wani mugun shock ya kamata ganin wata mai kama da Zarah kamar yan biyu.
Meenah cikin ranta tace"anya Zarah bata da Relationship da wannan matar.
Har Doctor Rahama ta wuce tashiga office Meenah na kallanta.
Bayan tashiga akace Meenah tayi sauri ra ganta kafin tashiga meeting,cikin sanyin jiki Meenah tashiga,magana suka amma hankalinta ba wurin yake ba.
Abinda ya k'arasa Meenah shakku shine da Doctor Rahama tayi murmushi kamar Zarah na murmushi.
Meenah da zatafita ta k'ara juyowa ta kalli Doctor Rahama sannan tafita"
Data fita waje ta tambayi masu gadi kwatance gidan Doctor Rahama sannan tatafi.
Takoma gida tana ba mamanta labari,tare da confidence d'in cewa koma wacece wannan toh tana da alak'a da Zarah
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
156\160
Writeen by Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
*Duk wani book da kukeso na pure moment of life writers zaku sameshi ta wannan link din ana tare*ππ€π
#WWW.PML WRITERS@GMAIL.COM
IG PML WRITERS
#https//www.facebook.com/PML Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*Kawa naga sakon gaisuwarki ngd sosai Allah ya bar kauna Maryerm Mukhtar really love u*ππ€
*Yar Uwa naji gyaran da kikamin ngd sosai dan Allah duk inda kukaga nayi mistake ku gyaramin zan gyara idan ina yin mistake baku gyaramin ai kunbar ni cikin duhu ngd sosai sisters*π€π
*ABUJA*
Zarah na kwance kan gado tana bacci,ringing phone d'inta tayi saurin mik'ewa tayi ta d'auka,bansan me akace mata ba tace"owk gani nan zuwa,aje wayar tayi tashiga toilet tayi wanka.
Tafito tayi shafa ta gyara gashin kanta,tasa riga skirt na lace blue,tayi wani masifar kyau,kallan kanta jikin madubi tayi ita kanta tasan tayi kyau murmushi tayi dimple d'inta ya fito sosai,ta d'auki blue gyale tasa a gefan kafad'arta blue shoes tasa, agogo a hanunta ta d'auki handbag tafito.
Tana tafiya cikin Hotel k'amshin turen jikinta kawai ke tashi,tafito tashiga mota,direct office d'in Daddy tashiga bayan sun gaisa ya ke sanar da ita komi ya kammala,zata iya fara shari'a.
Zarah tace"Daddy inaso zanje gidan Honarable Lawal yanzu,Daddy yace"A'a Zarah banaso kije ke kad'ai,Zarah tayi murmushi tace" Daddy don worry,wlh ba wata matsala babu abinda zai iya yi min"
Zarah tamik'e tare da cewa"zantafi Daddy Adderess d'inshi kawai nake so kabani,Daddy yaba Zarah Adderess d'inshi tafita.
Wani Babban gida suka tsaya,nan mai gadin gidan yake tambayarsu Alhaji yasan da zuwansu?"
Zarah tace"baisan da zuwansu ba,amma ganinshi ya zama dole,bud'emasu yayi suka shiga,Zarah tafito tashiga cikin gidan.
Tana shiga taci karo da Najeeb zaune yana shan lemu,wani kallo tayi mashi tasamu kujera ta zauna,Najeeb yace"wakike nema?"
Zarah tace"Honorable Lawal nakesan gani,Najeeb da gaba d'aya Hankalinshi ya tafi wurin kallan surar da Allah yayi ma Zarah.
Da kyar yace"bari nayi maki magana dashi,ya mik'e tafiya yake yana waiwayan Zarah,batama san yana yi ba,dan phine d'in dake hannunta take dannawa.
Honarable ya fito,ganin Zarah ba k'aramin tada mashi Hankali yayi ba,ya zauna tare da cewa"Rahama"
Zarah tace"Zarah Not Rahama,sir tunda nafara ganinka keta kirana da Rahama,amma bansani ba ko nayi kama da wata Rahama ne,Honarable ya mik'e a fusace yace"Rahama karki maidani k'aramin mutum mana,ya zaki ringa min yawo da hankali,look Rahama idan kin dawo dan ki d'au fansa kan abinda na miki dan Allah kifita Rayuwata,zaki b'atamin suna,kituna nifa d'an siyasa ne"
Zarah tamik'e tare da cewa"wai wace Rahama kake magana nifa bansanta ba,sunana Zarah Not Rahama,naga dai da alama yanzu baka cikin yana yin da zan iya maka tambayoyi,nice lawyer da zan tsaya ma mahaifina akan shari'ar da zakuyi"
Idan kasamu time zan dawo ko na sameka a Office,amma kafin in tafi ga card d'ina duk sadda kake da time ka kirani zanzo,sbd inaso nasan komi kafin a shiga court next week"
Zarah tajuya tayi tafiyarta,mota tazo shiga Najeeb ya biyota da gudu tsayawa tayi,ya d'an sosa kai yace"dama dan Allah number ki nakeso,Zarah tamashi kallan sama da k'asa tajuya tashiga mota.
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/18, 12:08 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
(For loveβ₯nd justiceπ)
ππππππππ
161\165
Writen By Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fansπ€π
*Ina masoya books din pure moment of life writers toh ga dama zaku samu duk wani book na kungiyarmu ta hanyar wannan links din ko ina kuke muna tare daku*ππ€π
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#https://www.facebook.com/PML Writers-FANS-459256761123035
#http:/maryamsbello.blogspot.com
*Wannan page sadaukarwa ne ga duk wata mai suna FATIMA(ZARAH)*π€
Hotel Zarah takoma bayan ta aje handbag d'inta,takoma ta kwanta tana maida numfashi,wata irin yunwa tafaraji ta d'auki waya tayi order d'in abinci,chips ne aka kawo mata egg,bayan tagama ci ta kira Maamaah suna gaisawa.
Maamaah nan take cewa"Zarah kinje gidan Faisal kuwa?"
Zarah ta d'an nisa tace"Maamaah wallahi kinsan aiyuka sun min yawa,amma anjima da la'asar zanje,Maamaah tace"babanku yace next week zakufara shiga court koh?"
Zarah tace"eh shiyasa nakeso na dawo gobe,Maamaah tace"miye amfanin dawowar,keda yanzu kike cikin aiki,Zarah karfa kiyi wasa da case d'innan,babu amfanin dawowarki,ki shirya gobe ki koma gidanki,zansa akawo maki kaya"
"Sbd dama abinda ya kamata ayi ne,tunda kin gama karatu ki tafi gidanki,Zarah tace"toh Maamah amma kiyi magana da Yah Faisal d'in dan ki sanar dashi dawowata,Maamaah tace"Zarah yanzu dan zakije gidan Faisal har sai nagaya mashi,ko ba aure tsakaninku ai basai kinbi ta hanya ta ba,kituna tare fa kuka tashi"
Zarah Tace"toh Maamaah zanje goben,Maamaah tace"toh Zarah banasan wasa, karki ga wai Faisal ada yana yayanki toh yanzu mijine a wurinki,kiyi duk abinda mata kewa mijinta,Zarah nasan halinki kina da iyayi,toh ki kiyaye"
Zarah tace"toh insha Allahu Maamaah ba wata matsala,Maamaah tace"toh sai dai kinyi hak'uri da inna,Zarah ta zaro ido tare da cewa"inna na gidan har yanzu?"
Maamaah tace"eh tana gidan,ki kauce ma duk abinda zatace kinyi,kifita harkarta"
Zarah tace"insha Allahu zan kiyaye"
Har la'asar Zarah na kwance taji ana buga mata kofa,mik'ewa tayi ta bud'e Sarah tagani tsaya fuskarta babu annuri,Zarah tace"bisimillah shigo,Sarah tashigo ta zauna,Zarah tace"bari nasa akawo maki lemu"
Sarah tace"A'a barshi kawai,Zarah ta zauna tare da cewa"amma banga ne kiba,Sarah tace"eh bazaki sanni ba,nima ban dad'e da saninki ba"
Sarah tasake da cewa"sunana Sarah,matar Faisal,Zarah tace"Faisal wane Faisal d'in?"
Sarah tace"wanda kikasani ma'ana yayanki,Zarah tayi murmushi tace"toh fa sannu da zuwa,Sarah tace"Zarah nasan zakiyi mamakin meyasa nazo wurinki koh,toh nazo ne dan abinda kikayi ya bani mamaki"
Zarah tace"menayi kuma?"
Sarah tace"Zarah meyasa kikazo garinnan kika sauka Hotel?"
Zarah tayi murmushi tace"Yah Faisal ne ya aiko ki kimin wannan tambayar?"
Sarah tace"A'a bashi ya aiko ni ba,domin kuwa Faisal ya mance dake,ya mance da auren dake tsakaninku"
Zarah tayi dariya tamik'e tare tare da cewa"Sarah da Faisal ya aiko ki dana gaya maki dalilina na zama Hotel,kuma malama Sarah da kikace Faisal ya manta dani,kin tab'ajin wa ya manta da k'anwarshi k'awara d'aya da yake da ita"
Sarah tace"aikam zai iya mantawa da ita,indai itama ba ta d'aukeshi da mahimmanci ba,Zarah tamkar matatta kike a wurin Faisal"
Zarah tace!shi Faisal d'in bai gaya maki cewa yana sona ba,toh kije ki tambayeshi kiji,wacece ni a wurinshi,idan ya b'oye maki soyayyar dake tsakanina dashi toh ni bazan b'oye maki ba"
"Kije ki kalli cikin idan Faisal babu abinda zaki gani sai soyayyata,Sarah miye na sai kinzo bikona,indai gidan Faisal ne ina nan zuwa"
Sarah tayi murmushi tace"toh nikuma ina nan ina jiranki,Sarah tabud'e k'ofa tafita.
Zarah cikin zuciyarta tace"uhm yau na had'a bom itafa wannan da alama ta yadda Faisal sona yake,Zarah ta kwashe da dariya tare da cewa"bana da lokacinki ina da aikin yi.
By:
Maryerm Mukhtar