Author : Maryerm Mukhtar Category : African Stories & Novels
suna zaune falo ita da mamah,faisal ya shigo zarah dake kwance bisa cinyar mamah yasa tamike tare da cewa"mamah bari nazo.
Mamah tace"zarah ina zakije?"ta d'an ya mutsa fuska maamah zanje inyi karatu ne,maamah gobe ina da shcool.
Faisal da phone dinshi yake dannawa dan ko kallan zarah beba,maamah tace"toh jeki.
Zarah nashiga d'aki ta fad'a kan gado tare da cewa"kawai mutum shi dai fuska babu fara'a, kullum sai shan kamshi.
Faisal yace"maamah wai zarah tafara zuwa uni ne?"maamah tace"eh mana gashi har zata shiga aji na uku,faisal yace"amma gsky tayi sauri sai dai maamah har yanzu rawar kanta na nan wlh.
Maamah tace"toh faisal duka nawa take ai yarinya ce,mamah tace"yawwa dama ina so zan maka wata mgn,faisal kada kabari wannan miskilanci naka ya shafi zumuncin ka da zarah,kaga kanwarka ce sbd naga kamar ma zarah tsoranka take,tunda ka dawo kamata yayi ace kunata labari,amma kaga kana zuwa ta mike.
Faisal yace"maamah kinsan bana da surutu,kuma kinga zarah surutu gareta,ni ban cika shiga harkar yara ba.
Maamah tace"faisal ko baka cika mgn da yara ba amma ai kanwarka ce,haka ya kamata ka ringa yi tsakaninka da ita.
Faisal yace"toh maamah kiyi hakuri zan gyera.
Washe gari
Zarah na d'aki tanasa kaya,doguwar riga ta lace tasa blue,tayi kyau sosai tafito falo ta zauna,murja ta kwala ma kira tafito,zarah tace murja kin gama had'a breakfast ne?"murja tace"eh saura kad'an zarah.
Zarah tace"toh ina jira yunwa nakeji,duk abinnan da ake faisal na tsaye naji bayan murja tatafi yace"zarah murja bata girmeki ba,meyasa ke bazakije ki had'ama kanki breakfast d'in ba.
Zarah ta turo baki tace"toh aini bana da lafiya kaina ke ciwo,yace"oho kanki ke ciwo kikayi wannan kwalliyar kika wani zauna har zaki kalleni kice min kanki ke ciwo.
Yasa ke da cewa"dallah tashi kije kikama mata aikin kuyi tare,tamike tare da turo baki tashiga kitchen.
Koda zarah tashiga wuri tasamu ta zauna,aikam faisal ya leka yaga ko tafara aikin,tana ganinshi tamike tafara aiki.
Suna zaune kan dining suna breakfast,duk abinda zarah ta bud'e sai tace"bemata dad'i ba.
Faisal dai ya kyaleta bece mata komi ba, ta bud'e kular doya ta zuba tana yin spoon d'aya,ta ture plate d'in tare da cewa maamah ni wlh bana san abincin nan.
Mamah tace"zarah kina da matsala wlh,yanzu duk abinci wurinnan kice babu abinda yayi maki.
Faisal yace"kee idan bazaki ci ba,fita daga nan.
Zarah tace"maamah bari naje restaurent naci acan,faisal yace"wlh idan kika saki fita daga gidannan saina karya maki 'kafa.
Maamah tace"faisal wlh ka rabu da yarinyar nan,ina ruwanka da ita,faisal ya mike ya fita daga wurin.
Zarah ta d'auko gyele tafito dai dai zata shiga mota,taji faisal na cewa"zarah wlh idan kika ce wannan abin zamu ringayi dake,zakisha wahala.
Zarah tace"yah faisal nifa bansan meyasa ka tsaneni ba,dama can baka sona.
Faisal ya ciji le'be tare da fad'in zarah zan gyera maki zama gidannan wlh,ya juya ya tafi.
*Washe gari monday*
Zarah tayi shirnta ciki afterdress black,tayi kyau sosai tafito waje tana kiran driver,shiru baizo ba ta kira mai gadi yace"mata ai driver baijin dadi shiyasa baizo ba.
Zarah tarasa yanda zatayi,gashi bata iya driven ba,ciki takoma tashiga d'akin maamaah,tana bacci tada ta tayi.
Maamah tace"zarah ya akayi ne?"zarah tace"maamah yau driver baizo ba wai beda lafiya,maamah tace"toh yanzu me zanyi maki?"
Zarah tace"maamah mkrnt fa zanje,maamah tace"jeki tada faisal ya kaiki,zarah tace"maamah yah faisal fa yana iya k'in kaini.
Maamah tace"kai zarah kin cika fitina kije mana,tafita tanufi d'akin faisal ta turo,yana kwance kan bed yana bacci,da ganin irin baccin kasan ya mashi dad'i.
Zarah tace"yah faisal shiru bai amsa ba,tasake kiranshi ya bud'e ido yana kallanta,tace"dama momy tace kazo ka kaini mkrnt,ya watsa mata wata harara,sannan yace"ni zan kaiki mkrnt ina driver yake?"
Zarah tace"baizo ba,faisal yace"da idan baizo ba wake kaiki?" tayi shiru tana kallanshi,ya daka mata tsawa tare da cewa tambayarki nake?"tace"dady ke kaini.
Da kamar bazai tashi ba sai kuma ya mike,yace fita waje ki jirani,tafita ta tsaya jikin mota.
Tana tsaye ya fito,rike da makullin motarshi,ya shiga ta bud'e baya zata shiga yace"ke ni driver d'inki ne da zaki shiga baya.
Tadawo gaba tashiga,suna kan hanyar tafiya sunyi rabi kenan,ya tsaya tare da fiddo kud'i ya bata yace"fita kishiga keke napep, ta zaro manyan idanunta tace"napep kuma.
Yace"eh ko bazaki fita bane?"tai saurin fita zata wuce ya miko mata kud'in yace"amshi mana.
Ta watsa mashi harar tare da cewa banaso kabarshi,gani tayi zai bud'e mota ya fito yasa ta ruga da gudu.
Ranar zarah ta dad'e mkrnt ana saura 1hour su tashi,ta kira maamah tace"azo a d'auketa.
Faisal na zaune falo,maamah tafito tace"faisal kaje ka d'auko kanwarka mkrnt,faisal yace"maamah wai wannan yarinyar ni driver d'inta ne.
Maamah tace"toh tana da wanda yafi ka ne,ya mike ya fita,mkrnt su zarah yaje yayi parking.
Ya fito ya tsaya jikin mota yana jiranta,yan mata suka bishi da kallo,zarah dake hangen faisal daga can nesa,tafara murmushin mugunta tare da cewa ba dai ni kayima wulaqanci ba da safe,ai wlh sai kayi sati kana zuwa d'aukata.
Zamanta tayi tana ta labari da kawayenta,tana gani yana kiranta amma taki d'auka.
Faisal ganin yanda mata keta kallanshi yasa ya koma mota ya zauna,tunani yake irin hukuncin da zai ma zarah.
Kawarta khairta akazo d'auka,tace"dan allah su ajeta gida,nan zarah tatafi gida tabar faisal tsaye baima san tatafi ba.
Har aka fara kiran sallah sannan faisal ya tada mota ya tafi,ranshi 'bace ya isa gida.
Yana zuwa bai shiga gida ba ya tsaya masallaci yayi sallar magriba,sannan ya wuto gida.
Zaraha na zaune falo tana shan freshmilk ya shigo,ta d'aga kai tana kallanshi.
Cikin 'bacin rai yace"zarah ina kikaje naje d'auko ki bakinan.
Tace"toh nikam yah faisal ina zanje banda mkrnt,maamah tashigo tace"lfy faisal naga kana 'bacin rai?"
Yace"maamah wai danaje d'aukar yarinyar nan kusan 2hours ina jiranta batazo ba.
Zarah tace"toh aini su khairt nabi suka ajeni gida,faisal yace su khairt koh.
To kiringa bin su khairta suna kaiki suna maidoki,danni nagama zuwa d'auko ki,ko kai.
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*
P.m.l
36\40
Writeen by *Maryerm Mukhtar*
DIDECATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
Zarah cikin ranta tace"hmm yaro man kaza,ai wlh yanzu kafara zuwa d'aukoni,juyawa yayi ya fita.
Da daddare bayan zarah tagama shirin kwanciya bacci,ta d'auki phone d'inta ta kira driver d'insu tace"kar yazo sai yayi sati biyu,idan dady ya kirashi yace beda lafiya.
Washe gari 10:00 bayan zarah tagama shiri, ta nufi d'akin faisal tashiga yana ta baccinshi,tayi murmushin mugunta tace"yah faisal ya d'aga kai ya kalleta tare da cewa miye?"
Tace"mkrnt zaka kaini"ya watsa mata harara tare da cewa"ya mukayi dake jiya?"
Tace"toh amma ai ni bansan kazo ba,shiyasa nabi su khairat,dan allah kayi hakuri"ya mike tsaye yace bazan kaiki ba gara ki kama gabanki ya fad'i haka yana shiga toilet.
Zarah dai tsaye tayi tana tunanin ta inda zata 'bulloma abin,wuri tasamu ta zauna ya fito daga toliet ya ganta zaune.
Yace"kewai bakida hankali koh"tace"toh ni idan baka kaini ba k'asa kakeso inje.
Yace"tashi kitafi k'asa ni an gaya maki na damu ne,ganin taki tashi yayo inda take tare da cewa"bari idan na wanka maki mari zaki fita.
Tamike da sauri tayi hanyar waje,tana fitowa taci karo da dady,yace"zarah lfy keda wa?"
Tace"dady wai yah faisal ne nace"yazo ya kaini mkrnt wai bazai je ba.
Dady yace"bari ina zuwa,ya shiga d'akin faisal komi yace mashi oho,na dai ga yah faisal ya fito yana d'aure fuska.
Zarah tashiga gaba suka tafi,kan hanyar tafiya phone d'in faisal taita ringing amma yaki d'auka,daga karshe ma rejecting ya ringa yi.
Cikin ranta zarah tace"oh kowace wahalalla ce take bin wannan yaron,bakin gate ya tsaya da mota,zarah tace"yah wlh idan kace nan zaka ajeni wahala zanshi kafin na isa ciki.
Faisal yace"su wayanda ake ajewa nan mutuwa sukeyi"toh wlh sai kin sauka bazan kaiki ciki ba.
d'aga kan da zarah zatayi taga khairat zasu wuce,ta d'aga mata hannu alamar su tsaya,bud'e marfin motar zarah tayi tana fita ta bugoshi da karfi,faisal ya bud'e zai bita yaga tashiga motar su khairat sunshiga ciki.
Yau karfe 4:00 zarah ta tashi,faisal yazo d'aukarta yana tsaye jikin mota tafito sun taho ita da khairat.
Zarah tace"khairat anzo d'aukata"khairat tace"zarah toni banga drivern ki ba"zarah tace"ai gashi can.
Khairt tace"ke zarah wance handsome d'in ne driver?"zarah tace"kina ganin wasa koh ta zomuje kigani.
Suka isa inda faisal yake,khairat tace"ina yini.
Ya amsa tare da murmushi,zarah tace"uhmm khairat ga wanda zakisa drivern ki yaba sakona gobe idan yazo.
Faisal ya d'ago suka had'a ido da zarah,ta d'auke kai tare da cewa"sai anjima khairat, zarah tashiga mota suka tafi.
Kan hanyarsu ta komawa zarah taga ba hanyar gida sukayi ba,tace"ya naga ba hanyar gida mukayi ba?"yayi banza ya kyaleta.
Wani gida taga an bud'e masu gate sunshiga,wasu samari ne su uku tsaye a farfajiyar gidan.
Faisal ya fita suna gaisawa,d'aya daga cikin samarin taga yana ta kallanta.
Zarah tace"kai irin wannan kallo,ta dukar da kanta kasa tana danna waya,sunfi 1hour tsaye suna mgn,zarah har tagaji.
Kiran phone d'inshi tafara amma yaki d'auka daga bisani taga sunyi sallama ya taho.
Ya shigo ko kallanta beyi ba yaja motar suka tafi.
*ABUJA*
Yaro ne saurayi wanda bai wuce shekara 25 ba,yayi wata irin shiga tamkar ba d'an musulmai ba,duk an zane mashi jiki da rubutu.
Wandon dake jikinshi kiris ya rage ya fad'o kasa sbd irin halin da yaran yake.
Masu aikin gidan maza sukazo suna rirrikeshi sbd mayan da yake yi.
Suka shiga dashi d'aki bayan sunfito ya mike ya ringa fasa kayan dake cikin d'akin.
Duk yayi ma d'akin kacha kacha,mahaifin yaron ya shigo wanda yake da shekara 50 a duniya.
Ranshi 'bace ya nufi d'akin da aka shigar da yaron ya d'aukeshi da mari,tare da cewa"najib sai yaushe zaka bar wannan muguwar akidar taka.
Mahaifinshi da idanunshi sukayi jawur,najib yace"dad baka da matsala"sbd nima nasha ganinka cikin irin wannan halin tun ina yaro.
Mahaifinshi ya fita daga d'akin yasa masu aiki suka kulle d'akin,ya kuma basu izinin kar su bud'eshi sai in ya bada izini
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*
P.m.l
36\40
Writeen by *Maryerm Mukhtar*
DIDECATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
Zarah cikin ranta tace"hmm yaro man kaza,ai wlh yanzu kafara zuwa d'aukoni,juyawa yayi ya fita.
Da daddare bayan zarah tagama shirin kwanciya bacci,ta d'auki phone d'inta ta kira driver d'insu tace"kar yazo sai yayi sati biyu,idan dady ya kirashi yace beda lafiya.
Washe gari 10:00 bayan zarah tagama shiri, ta nufi d'akin faisal tashiga yana ta baccinshi,tayi murmushin mugunta tace"yah faisal ya d'aga kai ya kalleta tare da cewa miye?"
Tace"makaranta zaka kaini"ya watsa mata harara tare da cewa"ya mukayi dake jiya?"
Tace"toh amma ai ni bansan kazo ba,shiyasa nabi su khairat,dan allah kayi hakuri"ya mike tsaye yace bazan kaiki ba gara ki kama gabanki ya fad'i haka yana shiga toilet.
Zarah dai tsaye tayi tana tunanin ta inda zata 'bulloma abin,wuri tasamu ta zauna ya fito daga toilet ya ganta zaune.
Yace"kewai bakida hankali koh"tace"toh ni idan baka kaini ba k'asa kakeso inje.
Yace"tashi kitafi k'asa ni an gaya maki na damu ne,ganin tak'i tashi yayo inda take tare da cewa"bari idan na wanka maki mari zaki fita.
Tamike da sauri tayi hanyar waje,tana fitowa taci karo da dady,yace"zarah lfy keda wa?"
Tace"dady wai yah faisal ne nace"yazo ya kaini makaranta wai bazai je ba.
Dady yace"bari ina zuwa,ya shiga d'akin faisal komi yace mashi oho,na dai ga yah faisal ya fito yana d'aure fuska.
Zarah tashiga gaba suka tafi,kan hanyar tafiya phone d'in faisal taita ringing amma yaki d'auka,daga karshe ma rejecting ya ringa yi.
Cikin ranta zarah tace"oh kowace wahalalla ce take bin wannan yaron,bakin gate ya tsaya da mota,zarah tace"yah wlh idan kace nan zaka ajeni wahala zanshi kafin na isa ciki.
Faisal yace"su wayanda ake ajewa nan mutuwa sukeyi"toh wlh sai kin sauka bazan kaiki ciki ba.
d'aga kan da zarah zatayi taga khairat zasu wuce,ta d'aga mata hannu alamar su tsaya,bud'e marfin motar zarah tayi tana fita ta bugoshi da karfi,faisal ya bud'e zai bita yaga tashiga motar su khairat sunshiga ciki.
Yau karfe 4:00 zarah ta tashi,faisal yazo d'aukarta yana tsaye jikin mota tafito sun taho ita da khairat.
Zarah tace"khairat anzo d'aukata"khairat tace"zarah toni banga drivern ki ba"zarah tace"ai gashi can.
Khairt tace"ke zarah wance handsome d'in ne driver?"zarah tace"kina ganin wasa koh ta zomuje kigani.
Suka isa inda faisal yake,khairat tace"ina yini.
Ya amsa tare da murmushi,zarah tace"uhmm khairat ga wanda zakisa drivern ki yaba sakona gobe idan yazo.
Faisal ya d'ago suka had'a ido da zarah,ta d'auke kai tare da cewa"sai anjima khairat, zarah tashiga mota suka tafi.
Kan hanyarsu ta komawa zarah taga ba hanyar gida sukayi ba,tace"ya naga ba hanyar gida mukayi ba?"yayi banza ya kyaleta.
Wani gida taga an bud'e masu gate sunshiga,wasu samari ne su uku tsaye a farfajiyar gidan.
Faisal ya fita suna gaisawa,d'aya daga cikin samarin taga yana ta kallanta.
Zarah tace"kai irin wannan kallo,ta dukar da kanta kasa tana danna waya,sunfi 1hour tsaye suna mgn,zarah har tagaji.
Kiran phone d'inshi tafara amma yaki d'auka daga bisani taga sunyi sallama ya taho.
Ya shigo ko kallanta beyi ba yaja motar suka tafi.
*ABUJA*
Yaro ne saurayi wanda bai wuce shekara 25 ba,yayi wata irin shiga tamkar ba d'an musulmai ba,duk an zane mashi jiki da rubutu.
Wandon dake jikinshi kiris ya rage ya fad'o kasa sbd irin halin da yaran yake.
Masu aikin gidan maza sukazo suna rirrikeshi sbd mayan da yake yi.
Suka shiga dashi d'aki bayan sunfito ya mike ya ringa fasa kayan dake cikin d'akin.
Duk yayi ma d'akin kacha kacha,mahaifin yaron ya shigo wanda yake da shekara 50 a duniya.
Ranshi 'bace ya nufi d'akin da aka shigar da yaron ya d'aukeshi da mari,tare da cewa"najib sai yaushe zaka bar wannan muguwar akidar taka.
Mahaifinshi da idanunshi sukayi jawur,najib yace"dad baka da matsala"sbd nima nasha ganinka cikin irin wannan halin tun ina yaro.
Mahaifinshi ya fita daga d'akin yasa masu aiki suka kulle d'akin,ya kuma basu izinin kar su bud'eshi sai in ya bada izini
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*
P.m.l
41\45
Writeen by Maryerm Mukhtar
DIDECATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
*Ina alfahari daku yan pure moment of life writers ku kesa bako ya manta gidansu bako ya zama d'an gida sbd karamcin ku allah ya kara mana san junan mu allah ya bamu ikon isar da sakon da mukeso mu isar*π€
*You are d best yan pure moment of life writers*πππ
*Wannan page nakune yan group din zarah fans ina tare daku ko yaushe*
*Kano state*
Bayan sati biyu zarah na kwance d'aki tana karatu,maamah tashigo d'akin ta kalli zarah tace"zarah ana karatu ne?"zarah tayi murmushi tace"eh maamah gobe zamuyi bak'ine a makaranta bawani lectures zamuyi ba sosai"
Maamah tace"toh allah ya taimaka nima so nake da zarar kun gama exam muje kaduna bikin d'iyar kawata"
Zarah tace"toh maamah allah ya kaimu lokacin" maamah tafita zarah taci gaba da karatun ta.
Da safe zarah tayi shirinta ta wuce mkrnt,da kaga mkrnt kasan cewa yau akwai baki cikinta,motoci nata kaiwa da komowa, aka tara students d'in makarantai.
Zarah da khairat suna daga sahun gaba, wasu manyan mutane suka shigo su da yawa.
Bayan an gama gabatar da kowa,sai wani wanda shi kad'ai ne ba'a gabatar ba.
Ya mike tsaye aka gabatar dashi,babban d'an siyasa ne.
Abinda ya tada ma zarah hankali tarasa yanda zatayi,d'aya daga cikin manyan bakin ne yake ta kallanta,har akayi programme d'in aka gama ita yake kallo.
Bayan antashi sunfito waje,mutumin ya kira zarah ita da khairat,sukaje.
Ya kalli zarah yace"ya sunanki?"tace"zarah.
Yace"amma zarah kin min kama da wata wadda nasani,kamarku ta 'baci sosai"
Zarah tayi murmushi,yace"miye sunan mamanki?"tace"fatima.
Yayi murmushi yace"gsky maybe kina da relationship da wadda nasani,sbd ko murmushinku iri d'aya ne,kuma bana tunanin zan manta wannan fuskar"
Ya ciro envelop guda biyu,yaba zarah guda yaba khairat,sukayi godiya sukatafi.
Zarah ta jefa envelop cikin handbag d'inta tawuce gida,maamaah na falo tana kallo,zarah tashigo ta zauna kan kujera.
Maamaah tace"zarah kin dawo,tace"eh maamah na dawo,zarah tasake da cewa"yawwa maamah yau wani abu ya bani mamaki,wani mutum nagani yau a makaranta,maamah bakiga yanda yake kallona ba,duk nabi na tsargu,amma bayan antashi ya kirani yake ce min wai ina mashi kama da wata wadda ya sani,wai kamar mu har tayi yawa"
"Shine da zaitafi ya bani wannan envelop d'in,maamah tace"zarah miye cikin envelop d'in?"
Zarah ta bud'e taga dolars ne ciki,tace"kai maamah dolars ne ciki.
Maamah tace"zarah waye wannan wanda ya baki wannan kud'in"zarah tace"d'an siyasa ne kuma wlh babban mutum ne,maamah cewa yayi wai duk yanda akayi ina da relationship da matar da yace muna kama.
Maamah tace"da gske haka yace?"zarah tace"wlh kuwa.
Zarah taga maamah tashiga wani yana yi,zarah tace"lfy maamah naga kin canza
Maamah tace"lfy qlau tashi kishiga ciki"
Da daddare maamah ta samu dady yana zaune falo,bayan ta zauna tace"alhaji yau wani abu ya bani tsoro"
Yace"miye ke kau ya baki tsoro,maamaah taba dady duk labarin da zarah ta bata,dady yace toh fa,da alama mahaifiyar zarah tana raye,maamaah tace"gsky alhaji duk abinda zai rabani da zarah bana sanshi,kaga dai zarah a katsina muka d'aukota.
Dalilin kar zarah ta tashi tasan asalinta muka bar garin katsina,muka dawo kano"
"Kuma wlh inaji a jikina koda wane lokaci zarah zata iya barin hannuna,shiyasa nakeso na sanar da faisal wacece zarah,dan itace hanyar mafi sauki da zansa faisal ya aureta.
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*
P.m.l
46\50
Writeen by:Maryerm Mukhtar
DIDECATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
Muryar faisal sukaji yana cewa wazan aura maamaah?"duk suka d'ago suna kallanshi,dady yace"ah faisal muna magana ne akan aurenka,faisal yayi murmushi yace"toh ni dady ai aure ba yanzu ba"
Dady yace" kadai fad'i ne amma ai lokacin aure yayi"
Sukayi dariya,maamah duk jikinta kyarma yake tana kara godema allah da faisal baiji ba.
After 3 days
Faisal na zaune falo zarah tashigo,ta zauna tare da kallanshi tace"yah faisal dan allah zaka kaini shopping anjima?"ya kalleta tare da cewa zarah wlh kina da rigima,toh me zaki siyo ne?"
βtayi mirmushi tare da cewa"zansiyo kayan makeup ne,ya girgiza kai tare da cewa zarah gsky ni bazanje ba,ina da wurin zuwa anjima da la'asar"
Ta turo baki tare da cewa"wai yayah dan allah me nayi maka?"komi nace kamin bakayi mani"
yace"zarah dan allah kitashi kabani wuri,ta mike ta shiga ciki"
Da la'asar zarah ta d'auko key d'in motar maamah ta fita da ita ba'asani ba.
Zarah na cikin driven sbd dama bawani iyawa tayi sosai ba,motar nata yawo bisa titi.
Zarah bata kula ba kawai ta kaima wata mota bugu,kanta ya bugu.
Mutane sukayo kanta,sume aka fiddota kanta duk jini,wani saurayi ne kyakyawa dogo fari ya d'auketa yayi gefan titi