Author : Maryerm Mukhtar Category : African Stories & Novels
kuma,duka fa kwananki d'aya"
Sarah tace"nifa ban saba zama gida ba,gsky anjima mu d'an fita,Faisal yace"A'a babu inda zamu,kibari sai an d'an kwana biyu"
Sarah ta kalleshi cikin b'acin rai tace"kadafa muyi haka da kai,yanzu ne ya kamata muji dad'in rayuwar mu,kafin Zarah ta dawo,mufara raba kwana"
Ganin bai bata amsa ba yasa tace"dear magana fa nake,yace"toh ai naga ke san yawon naki yayi yawa,yanzu ko wani yazo sai yaga bamu nan"
Sarah tace"dear idan fa kace zaka biyema mutane wlh zakasha wahala,yace"toh koma menene yau bazamu fita ba,ya fad'i yana fita"
Sarah tace"tabb wlh bazan ma iya irin wannan rayuwar ba,zama gida sai kace wata tsohuwa,tamik'e ta d'auki waya tana fad'in kai kabari a d'an kwana biyu sai muhad'u.
"Wannan mutumin d'an k'a ida ne,yace bazamu fita ba yau,amma kabari anjima nasan zai fita zamuyi magana"
*Kano*
Bayan kwana biyu,Zarah nata shirye shirye,saura kwana biyar tatafi,tana zaune falo ita da Meenah,inna ta shigo ta zauna.
Inna ta kalli Meenah tace"Amina kallo kike,Meenah tace"eh inna"
Inna ta kalli Zarah tace"ke kuma yaushe ne zaki tafi?"
Zarah tace"saura 5 days,Inna tace"uhm garama kitafi,ko Faisal da Sarah sun hutu,da yanzu cen zakije kimasu zaune"
Zarah dai tayi shiru batace komi ba.
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
(for love ndβ₯ justiceπ)
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain we touch the heart of readers_*
P.m.l
121\125
Writeen By Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fan Group
*Fans Dina Toh Ga Barka Da Sallah Na*
Yau ana gobe Zarah zata tafi,tana ta shirye shirye,wajen la'asar tana zaune gefan gado a d'aki,Meenah tashigo tace"Zarah ga Yah Faisal nan yazo"
Zarah tace"toh ni yanzu dan yazo me zan mashi,Meenah tace"ke Zarah yanzu da baya ba d'aya bane,karki manta fa an d'aura maku aure dashi,Zarah tace"toh Meenah naji sannunshi da zuwa"
Can kam Faisal yana zaune falo suna gaisa da Maamaah,a nan ne yake gaya mata yazo suyi sallama da Zarah ne.
kira Maamaah ta kwalama Zarah,Zarah tafito tare da cewa gani,Maamaah tace"Faisal ne ke nemanki ta fad'i tare da mikewa.
Zarah ta zauna gefan tare da cewa ina yini,yayi murmushi tare da fad'in lfy qlau Zarah"
Tamik'e tare da cewa"bari nayima murja mgn takawo maka lemu,ya kalleta cikin ranshi yace"hmm Zarah kenan ke bazaki iya kawo min ba.
Tun daga lokacin Faisal basai sake ganin Zarah ba.
*Washe gari*
Sukayi bankwana da kowa Zarah tatafi.
A ranar Faisal ya koma abuja,sadda ya isa marece yayi,ya shiga gidan ya duba ko ina ba Sarah,ya kira phone d'inta bata d'auka ba.
Ya shiga yayi wanka,yasa k'ananan kaya ya zauna gefan gado yana danna laptop d'inshi,har aka kira sallar magriba Sarah bata dawo ba,yaje masallaci ya dawo.
Yana zaune falo tashigo sanye da riga da skirt,duk wanda yaga irin suturar dake jikinta,bazai ce matar aure bace.
Ganin yanda Faisal ya d'aure fuska ko kallanta baiba,ita kuma da yake ta iya dad'in baki.
Ta matso kusa dashi tana fad'in my dear dan Allah kayi hakuri,nasan ranka ya b'aci,Faisal yace"ina kikaje?"
Ta d'anji tsoro sannan tace"naje gidan wata friend d'ina dake aure nan"
Faisal ya mik'e a fusace yace"look Sarah bazan d'auki wannan yawon ba,wato dan kinga bana nan,shine kika d'auki hanya kika tafi yawo,toh mudding kinaso mu shirya wlh sai kin hakuri da wannan yawon"
Ni ba sakaran namiji bane,duka sati d'aya da aure,har kinfara sa k'afa kifita"
Sarah tamik'e tana fad'in Ah kaga Faisal,yanzu Zarah ba kasar waje tatafi karatu ba,ita ko gidanka bata tako ba tatafi yawon karatu,ita bakaga laifinta ba saini"
Kuma idan har adalci zakayi,ai nima ina da buk'atar k'aro karatun,daga zuwa gidan k'awata banfi awa 5 ba,sai ka tadamin bala'i"
Ince Zarah wata 6 zatayi acan,wato ita bata da laifi sai ni,Faisal ya daka mata tsawa tare da fad'in ya isa,ganin yanda idanunshi suka kad'a sukayi jawur.
Yasa Sarah ta nufi sama ranta b'ace,Faisal ya koma ya zauna tare da tuno kalmomin da Sarah take fad'i.
Washe gari
Sarah ta fito daga wanka tasa kaya,fitowa tayi taga Faisal baya falon,ta nufi d'akinshi ta tura,nan ma taga bakowa.
Ta dawo d'akinta ta kirashi ta waya amma yaki d'auka,tamashi kira yafi ashirin amma yak'i d'auka.
Wajen la'asar ya dawo Sarah na kitchen tana dafa abinci,jin motsi a falon yasa ta lek'o.
Faisal tagani yana ko k'arin hawa steps,tace"My dear sannu da zuwa,ya amsa batare da ya kalleta ba.
Bayan ya shiga d'aki yayi wanka yasa k'ananan kaya,ya fito falo ya zauna.
Bayan Sarah tagama had'a komi akan dining,tadawo falo tace"My dear ga abinci fa nagama"
Faisal ya fad'i batare da ya kalleta ba,yace"kibarshi kawai na k'oshi"
Sarah ta kalleshi tare da cewa"yanzu fa ka dawo,ya zakace min ka k'oshi"
Mik'ewa taga yayi ya nufi hanyar fita yana cewa"ki kaima wayanda suka fini mahimmanci"
A haka yau kusan sati biyu Faisal ya canza ma Sarah gabaki d'aya.
Yau tayi alwashin idan har bazai hak'ura ba,toh zata fad'ima iyayenshi.
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
126\130
Writeen by Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
Yau ma wajen 4:00 ya dawo,yaje yayi wanka ya fito rik'e da towel a hannunshi yana goge jikinshi,Sarah tashigo,bai kalleta ba ya cigaba da shirin shi.
Sarah tace"My dear dan Allah kayi hakuri da abinda ya faru,Faisal yace"toh dama fushi nake dake,nabari ne kisamu freedom kamar yanda kikace Zarah na k'asar waje tana karatu,shiyasa kema na barki kiyi abinda kikeso"
Sarah ta matso kusa dashi tace"kayi hakuri insha Allahu bazan sake ba"
Faisal ya dafata tare da murmushi yace"Sarah banaso kina wannan fitar,amma bawai na shareki bane haka nan,nayi hakane sbd kigane kuskurenki,kuma ki daina had'a kanki da Zarah,kinfi Zarah matsayi a wurina nesa ba kusa ba"
"Sarah duk duniya ban tab'a ganin macen data kwanta mani ba sai ke,dan haka kibi abinda nakeso mu zauna lfy"
Sarah ta rungumeshi tare da cewa"karka damu dear insha Allahu zan kiyaye"
*After 2 Month*
Faisal ne zaune falo yana amfani da laptop d'inshi,Sarah na gefanshi tana danna phone d'inta,Faisal ya kalli Sarah yace"dear mekike naga hankalin ki ya tafi can"
Sarah tace"pics d'in wata yarinya ne akayi post kaga yanda ake like d'in pics d'in,Faisal yace"hmm kedai kawai duk kwalliya ce tasa ake like d'in pics d'in,ni na tabbata kin fita kyau"
Sarah ta zaro idanu tare da cewa"kai dear kaga kyanta kuwa,batafi 18 ko 19 ba"
Faisal ya mik'e tare da cewa"bari naje wurin wani friend d'ina nadawo,Sarah tace"toh sai ka dawo"
*Washe gari da safe yau weekend*
Faisal na kan kujera a bedroom,phone d'inshi tayi ringing ya d'auka bayan sun gaisa da Maamaah nan take tambayar ya Sarah take,yace duk lfy qlau suke.
Maamaah tace"dama abinda yasa nakira ka,ina so ka turomin number abokin nan naka,na banki ina so zan bud'e sabon account,Faisal yace"toh Maamaah bari na turo maki,Maamaah tace"jibi inna na nan zuwa nan"
Faisal yace"wlh Maamaah banasan zuwan inna,kin santa takura gareta,Maamaah tace"karka damu ai inna Zarah ce bataso,Sarah kau ai tana santa,sai kuyita hakuri da ita,jiya dama munyi waya da Zarah tananan lfy qlau"
Maamah tace"ai kuna waya koh?"Faisal yace"Eh
Bayan ya gama wayar ya furta a fili yace"Maamaag kenan kina san Zarah,amma Zarah batasan d'anki,tunda Zarah tatafi basu tab'a waya da Faisal ba.
Yau Monday Faisal ya sanar da Sarah cewa yau inna zatazo,wajen 2 inna ta iso,Sarah ba laifi ta tare ta,bayan inna tagama cin abinci,Sarah ta d'auko gyalenta inna na falo,Sarah tace"inna bari naje na dawoyanzu,inna tace"toh Sarah nidawa zaki barni?"
Sarah tace"masu gadi na nan ai,kuma bama dad'ewa zanyi ba"
Bata jira taji me inna zatace ba tayi tafiyarta.
Sarah na bakin wani restaurent tsaye ita da wani saurayi,ta duba agogon hannunta taga 4 tayi,kuma tasan Faisal 4 zai dawo"
A firgice Sarah tayi sallama da saurayin tashiga mota,gudu takeyi sosai,sadda ta isa gida Faisal bai dawo ba.
Tayi sauri tayi parking tashiga ciki,inna na zaune fuskarta had'e,Sarah batace komi ba tawuce ciki,tana shiga Faisal na shigowa,ya gaishe da inna,ganin yanda inna ta canza ya tambayeta lfy?"
Tace"bakomi,ciki ya shiga ya tadda Sarah na shirin fitowa,yace"Sarah me akayi ma inna take fushi?"
Sarah tace"wlh bansani ba,kasan tsofaffi yanda suke,Faisal yace"sai kin kula Sarah inna nada fad'a da kuma fushi"
Sarah cikin ranta tace"aikam sai dai tamutu indai nice,dan kau fad'a nima na iya nawa"
Washe gari
Inna ta tashi wajen 8 wata irin yunwa ta tashi da ita,tashiga kitchen taga babu wani abinci sai lemu da ice cream,kuma ita ba wanda ta iya sha"
Tadawo falo ta zauna har k'arfe 9 Sarah bata tashi ba,inna tamik'e taje wurin masu nan ne suka gaya mata Faisal ya fita wurin aiki.
Ciki ta dawo ta nufi d'akin Sarah tashiga,tana kwance tana bacci,inna ta tada ta,bud'e ido tayi inna tace"Sarah kitashi ki bani abinci inci,da yunwa na tashi wlh"
Sarah ta matse fuska tare da cewa"inna wlh bacci nakeji,kibari sai na tashi,dan gsky nifa ban saba tashi kamar yanzu ba"
Bargo Sarah taja ta cigaba da baccinta,nan inna tasaki baki tana kallanta.
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
131\135
Writeen by Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
Sarah bata tashi ba sai wajen 11:00 tayi wanka tafito,inna na falo Sarah ta kalli bread d'in da inna taci,kuma duk ta zidda,Sarah tace"haba inna kinga duk kin b'ata wurin da bread,Inna tace"ke Sarah idan baki sanni ba kije ki tambayi mijinki shi ya sanni,kinyi kad'an kimin sakarci,gidan jika nane bana ubanki ba"
Sarah ta ya mutsa fuska tare da cewa"inna toh idan gidan jikanki ne,nikuma ai gidan mijina ne,kuma inna miye na zagi a ciki,kiyi Hak'uri duk abinda kikeso zan maki,aini yarki ce"
Inna tace"da kau kin kyauta ma kanki,kibini kiji dad'in zama dani,Sarah tace"yanzu inna me kikeso a dafa maki kici,inna tace"ni nariga naci bread,sai dai kimin d'an tea insha"
Sarah tayi murmushi tamik'e tashiga kitchen,tea ta had'ama inna ta kawo mata,zama Sarah tayi inna tace"ke baza kici komi bane,Sarah tace"bana jin yunwa,yanzu zan d'an fitane inna"
Zanje na samo mai aiki da zata ringa maki duk abinda kikeso kici,kinga basai kin jirani ba,inna tace"da kin kyauta kuwa"
Sarah ta d'auki key d'in mota tatafi,wani gida taje inda mai gadi ya bud'e mata,bayan tayi parking tafito,take tambayar mai gadin cewa nabeel na nan?"yace"mata eh"
Nabeel na tsaye tsakiyar falo Sarah tashig,rungume juna sukayi,Sarah ta zauna kan kujera tare da cewa"gsky dole kabani aiki a campany d'inka,dan nasamu damar fita"
Nabeel yace"Sarah mijinki d'an sa ido ne,bai kamata yanda yake d'an bako ba yana da ilimin bature ace yana kulle ba"
"Idan ka ganshi yanda ya had'u bazakace yana kulle ba,Sarah tace"Faisal mutum ne mai girmankai,mace bata isa tajuya shi ba"
Nabeel ya matso kusa da Sarah yace"ina fata dai bazaki yadda ki haihu ba,dan muddin kika haihu kin tashi aiki"
Sarah tace"aini dama haihuwa bata cikin tsarina,idan har haihuwa yakeso,toh Zarah ta haifar mashi"
Nabeel yace"wai ita Zarah tana ina ne?"Sarah tace"low ta karnata taje yin wani karatu ne a can america,Nabeel yace"toh kinga idan Zarah tadawo zata d'an rage maki wani abun"
Sarah tace"ni banma san Zarah ba,sunanta kawai nakeji,amma kuma abinda na lura yafi sona,Nabeel yace"kibari zanyi shige da fice na,dan ya samu wani d'an contract da zaisa yaje koda wani gari ne na kwana biyu"
Sarah tace"aikam da zarar ya tafi inaga kwana ne kawai bazanyi nan ba,Nabeel ya kwashe da dariya.
Karfe 3:00 Sarah takoma gida,inna tace"Sarah yo ina mai aikin?"Sarah tace"gobe zatazo munyi mgn da ita,kuma kwana zata ringa yi"
Inna tace"toh ai sai kizo kidafa mana abinci yunwa nakeji,Sarah tace" bari nadafa taliya jallop"
*After two weeks*
Da daddare suna zaune d'aki,Faisal yace"Sarah inaso zamuyi wata mgn,Sarah tace"ina jinka"
Faisal yace"Sarah kina shan maganin hana d'aukar ciki ne?"
Sarah ta firgita amma sai ta dake,tace"wane irin magani?"Faisal yace"naga yanzu watan mu 3 da aure amma ko b'atan wata baki tab'ayi ba"
Sarah tace"toh idan kaga haka Allah ne bai kawo ba,Faisal yace"toh amma why not bazamuje hospital ba,Sarah tace"a'a gsky kar muyi ma Allah shishigi cikin lamarinshi"
Faisal yace"toh bari muga abinda Allah zaiyi"
Washe gari
Bayan Faisal ya fita,Sarah tafito zata fita,inna tace"ina zuwa Sarah?"
Tace"inna zanje kasuwa ne akwai abinda kike buk'ata?"
Inna tace"Sarah waike wace irin macece?"
"Ace kullum sai kin fita,Sarah kiyima kanki fad'a,Sarah tace"haba inna to sokike naita zama gida,kuma ai Faisal yasan ina fita amma bai tab'a hanani ba"
Inna tace"ohh gayamin kike Faisal ya sani,toh bari yazo idan bai san miye aure ba sai in sanar dashi,Sarah taga inna dai da gaske fad'in zatayi.
Ta matso kusa da inna tace"haba inna miye na sai kinyi ma Faisal mgn,inna tace"ai naga yanda Zarah tatafi gantali kema haka kikeso kiyi"
Sarah tace"toh kiyi Hak'uri,zan gyara"
Inna tace"toh kidai gyara,dan sonake kifi Zarah nesa ba kusa ba"
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
Writeen by Maryerm Mukhtar
DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
ana haka yau saura wata d'aya Zarah ta dawo,Faisal na zaune falo yana karanta news paper,Sarah kuma tana danna phone d'inta,Inna kuma tana kallan tv,ganin Sarah tayi wani ihu duk suka juya suna kallanta,Faisal yace"lfy Sarah"
Tayi murmushi tare da cewa"Faisal no d'in kyakkyawar yarinyar nan aka turomin,Faisal yace"shine kike ihu,kamar an baki wasu miliyoyin kud'i"
Sarah tace"Faisal wai kaga yarinyar ne,wlh idan tayi post d'in pic d'inta wajen mutane dubu biyu suke like,kai duk yanda akai tana da jini da larabawa,Faisal yace"nisan duk kyanta wlh bata kai Zarah k'anwata ba"
Sarah tace"tab Zarah d'in me,bari ka ganta,wayarta ta mik'a mashi, yana dubawa yaga pic d'in Zarah tsaye gaban wani ruwa,ta zubo gashin kanta,sanye da jeans nd t-shirt ga glass a fuskarta.
Wani irin kyau yaga takara,gashi jikinta ya ciko, fuskarta d'auke da murmushi,yana yin gaba kuma yaga wani pic d'inta da alama cikin mkrnt tayi shi,ita da wasu maza su biyu,sun sata tsakiya,Faisal ya d'ago ya ya kalli Sarah yace"Sarah pls dafa min tea mana"
Tamik'e tace"toh bari na dafa,tana shiga kitchen Faisal yace"Inna kinsan wacecs Sarah take fad'in tana da kyau?"
Inna tace"A'a
Faisal yace"Zarah ce fa,inna tace"Zarah taku?"yace"eh
Mik'a mata wayar yayi taga hotunan,inna tace"Faisal ban gaya maka ba,ni na tabbata yarinyar nan banda hurd'a maza babu abinda take"
Faisal yace"Inna tunda Zarah tatafi bafa mu tab'ayin waya da ita ba,Inna tace"toh me zatayi da kai bayan tana da wasu mazan acen,ai sai da na fad'a wannan yarinyar bata dace da kai ba"
Faisal yace"banso zuciyata takeson sani tsanar Zarah ba,amma wannan pic d'in yasa naji bana san Zarah,dama ita ta dad'e da nuna batason auren,toh nima na hakura dama biyayya ce nayi"
*America*
Zarah na zaune a d'aki sanye da gajeran wando pink,da yar karamar riga,mik'ewa tayi taje gaban madubi tana kallan kanta,ita kanta tasan bakaramin kyau ta kara ba,tayi murmushi ta bazo gashin kanta ta d'auki phone d'inta tana pictures.
*Kaduna state*
Feenah ce tashigo falo sanye da kayan makaranta tana turo baki,Dadynta yace"My feenah me akayi miki?"
Ta rungumeshi tana kuka,yace"haba feenah kukan me kikeyi?"ta d'an lafa da kukan tace"Dady a shcool duk teacher d'in makarantan mu sai yayi ta kiran sunan momykai tsaye,amma basu kiran sunan sauran iyayen yan class d'inmu sai ni kad'ai"
Yace"toh ya suke cewa?"tace"yau wani teacher d'inmu wai yana ganina sai cewa yayi ke d'iyar doctor Rahama Shehu ce"
Dady yayi dariya yace"toh ai kinga momynki tayi suna,ita ce fa shugaban ilimi ta kd,Feenah tace"dady toh kai menene?"
Yace"ni lectura ne,idan kikaje Katsina state universty nima zakiji ana kiran sunan doctor M Auwal"
Feenah tayi tsalle tace"yawwa dady,kai doctor momy doctor,nima zan zama doctor,Bro Bashir zai zama doctor"
Feenah yarinya ce kyakkawa,yanda Zarah take haka take,duk wanda yasan Zarah idan yaga Feenah yasan sisters ne,sai Bashir shine wan Feenah yana karatun doctor a india.
*ABUJA*
Faisal ne ya shigo ranshi b'ace,inna tace lfy Faisal me akayi?"yace inna kan maganar Dady ne,dama tunda yace zai shiga wannan siyasar banso ba,toh ga irinta nan rigima tashiga tsakaninshi da Honarable lawal,inna tace"waye Honarable lawal?"Faisal yace"babban d'an siyasa ne"
"Yayi suna sosai gashi wai yanzu so ake maganar takai kotu,kuma idan taje kotu Honarble zaiyi narasa sbd ya fishi suna"
By:π
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: ππππππππ
*ZARAH*
for loveβ₯and justiceπ
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*
P.m.l
141\145
Writeen By Maryerm Mukhtar
DEDECATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group
Rigima ta b'arke tsakanin Dady da Honrable,abin duk ya damu Faisal,magana dai an shigar da ita kotu,amma baz'a fara sauraran k'arar ba sainan da wani lokaci
*Bayan Wata d'aya*
Faisal da Sarah na Zaune falo phone d'inshi tayi ringing,d'auka yayi bayan sun gaisa da maamaah take gaya mashi cewa gobe Zarah zata dawo,toh kawai yace mata,dan shi cikin zuciyarshi baya jin ko san ganin Zarah,maamaah tace"sai kasa a share part d'in Zarah dan gobe zanturo mutane zasu mata jere,Faisal yace"toh"
Bayan gama wayar yake cewa"ya kira mai aikin gidan ta waya,yazo yace"alhaji gani,yace"sonake kashare min duk d'akin dake can b'an garan,da yake steps biyu ne gidan.
ta inda za'aje part d'in Sarah da ban,hakama na Zarah,Faisal yace"ka sharesu yau duka gobe tunda safe sai kazo ka goge"
Bayan ya tafi Sarah tace"meyasa za'ashare bayan Zarah bata nan,yace"Zarah zata dawo gobe,amma inga ba nan zatayo direct ba"
Sarah ta d'aure fuska tare da cewa"dear why not bazaka barta ta zauna can ba,Inna tace"dawowar tazo kenan,tagama tambad'ewa a can,toh Allah yasa bada cikin wani ta taho ba"
Faisal bai dai ce komi ba,ya mik'e ya shiga ciki.
*Washe gari*
K'arfe 12:00 jirgin su Zarah ya sauka,driver akasa yaje ya d'aukota,driven da yake kaita shcool ne yaje,amma sam bai gane Zarah ba,ita ce dai ta ganeshi"
Sai da tazo inda yake fuskarta d'auke da murmushi tamashi magana ya gane,ba k'aramin mamaki yayi ba,yanda Zarah takoma,tamkar baturiya,sanye take da jeans nd t-shirt.
Sadda suka isa gida Zarah tafito tashiga cikin gidan,Maamaah na zaune falo Zarah tashigo,naamaah tsayawa tayi tana kallanta sannan tace"wanake gani kamar Zarah"
Zarah ta rungume Maamaah tare da cewa"yanzu Maamaah baki gane ni ba,Maamaah tace"yo Zarah kin zama baturiya,anya Zarah nace kuwa"
Zarah tayi murmushi tace"nice dai Zarah ta maamaah,suka sake rungume juna,Zarah ta zaune tana maida numfashi,maamaah tace"ke Zarah ko d'an kwali ba'asawa,Zarah tace"Maamaah kinsan yana yin cen da nan ba d'aya ba"
Zarah tamik'e tare da cewa"bari nayi wanka,tashiga tayi wanka,tasake sa jeans nd t-shirt,tafito tuwo miyar kub'ewa d'anya aka mata,tacishi sosai,tasha kunun aya.
Bayan tagama ci tace"maanaah rabon da inci abinci irin wannan har na manta,Zarah tace"maamaah wai ina Dady ne?"
Maamaah tace"Dadyn ku yana abuja,kinsan na gaya maki ya shiga siyasa,ta yanzu wai wajen siya sar aka cinye mashi miliyoyin kud'i wani Honarable lawal,dashi suke rigima,yanzu haka court zasu shiga,kuma gashi Honarable d'in yana da k'afa ya siyasa,yafi babanku dad'ewa ciki,yanzu ko court d'in akaje shi zai nasara"
Zarah tace"A'a maamaah,Dady zaiyi narasa,maamaah tace"ke ya akayi kikasan Dady zaiyi nasara?"
Zarah tace"sbd zan shiga cikin