Chapter 103 Reading Kanwar Maza Book 1 and 2 By Aisha Adam (ayshercool) Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

Kanwar Maza Book 1 and 2 By Aisha Adam (ayshercool) Complete Hausa Novel

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   103 / 128

306K to 309K   out of 382K words

please"

Rumaisa ta ce "Ban iya turanci ba"

"Ohh ikon Allah, ina son zan ga Wan uwana ne, wurinsa na zo".

"To bacci yake yi, idan zaki jira shi to, bai daWe da kwanciya ba, amma ina fatan ke ba ?ar uwar wannan samhan ba ce ba?"

Matar ta yi murmushi ta ce "No, am not" ta saka hannu a jakarta, ta ciro waya, cikin harshen Ingilishi take magana, da accent Win da rumaisa ba ta iya fahimta, ta ajiye wayar.

Bai fi mintuna takwas ba, sai ga takawa ya fito.

Da sauri matar ta mi?e, ta nufe shi, kamar zasu rungume juna, suka yi musabaha, ta sumbaci hannunsa ta ce "Takawarka lafiya ranka ya daWe, gaba salamun baya salamun"

Adam yayi murmushi ya ce "Ke dan Allah yaushe ki ka sauka? Kuma da safen nan na je gidan mai girma turaki, na ji kasala nake ji, ban ?arasa gidan ba, kuma jiya fa har 5pm muna gidan.

"Around 11 na ne gida, na cewa ammi kar ta gaya maka, yau na ce ammi ta saka a kawoni, na zo na ganka na ga amarya, and i met this little arrogant creature, screaming at me that why should I ask for you. She even claims that she's your wife, but i doubt? she is the one in the pictures. She looks innocent and matured in picture".

Takawa yayi dariya ya ce "She's the one, rumaisa kenan maman sabir".

Jiki a sanyaye ta ce "Adam, na ga yaron fulani, so cute, yaron kyakykyawa da shi".

Rumaisa da ba ta kula su ba, ta ce "Tubarkallah".

Ya ?arasa ya zauna a kusa da ruma ya ce "Mimi, ga Anty Laila, cousin sister Wina, da muka tashi tare, kuma uwar Wakina. Tana aure a canada da mijinta da yaranta".

"Au ai ban santa ba, kuma da ta zo ba ta gaya mini ita ce ba, na zata kawai ?an uwanku ne masu zuwa gida, su yi mini wula?anci, shiyasa ban kulata ba".

"To ai ba duka ?an uwan mu ne, masu yi miki wula?ancin ba, ku gaisa mana".

"To ita kuma ya ake gaisheta, kar in yi ba dai-dai ba ta ?i amsawa, ba zan sake gaisheta ba"

Yayi murmushi ya ce "Ita wannan baturiya ce ai, kowace irin gaisuwa ki ka yi mata zata amsa".

Rumaia ta sake kallon laila sannan ta yi murmushi ta ce "Sannu da zuwa, ina wuni? Ya hanya ya iyali, sannu da zuwa"

Ta ce "Yauwwa thank you"

Ta tashi tsaye ta je ta kawowa laila ruwa da lemo, ta kawo mata kayan shayi ta ajiye, ta haWo da cornflakes duk ta ajiye mata.

Laila ta ce "Ya zan yi da duk wannan kayan, kar ki takura kanki, na ?oshi ni".

"A'a kar ki je ki ce, kin zo gidana ba a baki abinci ba. Na san lokacin breakfast ya wuce, amma dai ki sha shayi, ko cornflakes, akwai fruit ma, yanzu zan je na Wora girki".

Laila ta ce "Girki kuma? Ba naga akwai maids ba, na ga baba uwani ma na nan, kar ki ciwo a kitchen fa".

Rumaisa ta ce "Ai da yake a unguwar Worayi nake, na iya duk wani girki da yakamata, ni ba ?ar masu kuWi ba ce, kar ki damu da yarinta ta, na iya abinci gidanmu ba ?ar aiki".

Adam ya ?unshe fuska yana dariya, rumaisa kuma ta nufi kitchen, tayi ?asa da murya ta ce "Yenyenyen, ta wani sha?e murya tana turanci, har da saka wando, babba da ita wai ita baturiya, Elizabeth ma ta gama saka wandon da mini skirt, aka haWa da ita da turancin aka binneta".

Laila kuwa ruma na barin falon ta ce "Bros yanzu da gaske this is your wife?"

"Yeah, ta canza miki ne, ita ce dai ki ka gani a hoto".

Laila ta ce "TaSWijan, amma ba ta da kunya, a tsaye take, amma tayi ?arama takawa".

"Haba dai, yanzu ai ta ciko, ta yi ?iba, rigima kam akwai ta har da ta sayarwa ma, sai dai duk da haka bamu fi wata Waya ba, na fara jin daWin zama da ita. She's very intelligent, fiye da yadda ki ke zato, wauta da ?uruciya ne dai damuwarta".

Nan ya bata labarin yadda rumaisa ta dawo da sabir, da yadda aka yi har ya aure ta, zuwa yanzu da suke tare, da abubuwan da take ta hasaka masa, a zamansu.

Laila ta yi ajiyar zuciya ta ce "Well, amma ba ta da kunya gaskiya, a haka ku ke zaune?".

Ya ce "Ya ki ke zagar mini mata ne, zaki shiga sahun Black list Win mu fa".

"Am serious matarka ba ta da kunya takawa"

Sai ya tuna abun da ya faru jiya, ya ce "Kin san family Win mu sai a hankali, gida suka zo suke yi mata rashin mutunci, ta rama. Kin san ?anwar maza ce ba tsoro. Haka nan muke lallaSawa muke tare, ake rainonta kan Allah ya sa ta gama hankali, ko me za ta yi, ta cancanci ayi mata uzuri, kuma in kula da ita, abun da ta yi mini, ko duniya na bata ban biyata ba"

"Haka ne, amma ban gane ake lallaSawa ake rainonta ba, haka ku ke zaune kana kallonta tana kallonka"

Yayi dariya ya ce "Ina ruwanki ne?"

"Babu, amma tun a hotonta nayi mamakin yadda ka auri ?aramar yarinya haka, na sam baka da ra'ayin auren ?aramar yarinya, na san plan Win ammi ne, ban da haka wannan guda nawa take? Me ta sani?"

"Ai fa, in dai Sangaren zamantakewar aure ne, ba ta san komai ba, sai kaifin basirar sanya ido da gane mara gaskiya, shiyasa na yi mata registration na islamiyya matan aure, ta ce dai ba zata ba, ita yara zan sakata, ba zata shiga cikin matan aure su rainata ba, wannan kuma da ammi zan bar ta, dan sun fi kusa"

Laila ta ce "Well, tun da ba tare zaku tafi ba, ka bar ta a hannuna, zaka ga canjin kafin ka dawo in sha Allah".

Ya dubi laila ya ce "Like how kenan?".

"Kai ina ruwanka, tun da tafiya zaka yi, ta zo mu zauna a gidan ammi tare, she needs to learn so many things, ko kuma you are taking another wife ne, wannan tayi ?waila da yawa".

"Allah ya sa ta ji ki na ce mata ?waila, zaku yi faWa da ita sosai, nikaWai ne idan na faWa take ?yaleni, ni Win ma sai da tayi mini abun da na daWe ina jin kunyar kallon ammi, ta gaya mata wai na ce zan ?ara aure saboda bata da nono"

Rufe baki laila ta yi tana dariya, ta ce "Lallai wannan yarinyar Wanya ce sharaf, ka bar ta a hannuna kawai".

Hira suka cigaba da yi, ya din ga bata labarin abubuwan da suka din ga faruwa, tun bayan komwarta canada daga hutun ?arshe da ta zo.

Laila ta sha mamakin ganin yadda rumaisa ta kawo mata abinci da ta girka, komai nata tsaf, hatta falonta a gyare yake, dan har ?amshin turaren wuta yake, a tunaninta ko masu aiki ne suka yi mata, sai da adam ya ce mata ita take abun ta.

"Mimi ina nawa abincin?" Adam yayi maganar yana kallon ta.

"Au, dama zaka ci? Ya ?are saura ?anzo, ko in dafa maka taliya da manja da yaji"

Yayi murmushi ya ce "zan kama ki ne, da ke da taliyar.

Rumaisa ta koma Wakinta, ta bar musu falon, wanka ta yi, ta fito da nufin ta shirya, ta ga takawa a Wakin nata. Ta Wan tsuke fuska ta ce "Ya na ganka kuma, ina ba?uwar?".

"Haka ake yi, kin yi ba?uwa kin tafi kin bar ta?".

"To ba wurinka ta zo ba, ko zuwa zan yi na saka ku a gaba ina kallon bakin ku?".

"To, yanzu dai ba wannan ba, dan ta tafi ma, taho mu yi magana".

Rumaisa ta ce "TaS, kaya zan saka, ka je idan na kammala shiryawa, zan zo"

Ya janyo hannunta ya zaunar da ita a kan gadon, ya ce "Yanzu zamu yi, baki da isasshen lokacin cigaba da ganina. Idan na tafi gida zaki koma wurin ammi, zuwa lokacin da zan dawo, lokaci-lokaci kuma, zaki iya zuwa gida, shima sai kin nemi iznina tukuna"

Jiki a sanyaye ta ce "To meyasa ba zan koma gidanmu ba, ni fa ba zaman gidanku ne bana so ba, wannan ?an rainin hankalin ?an uwan naka ne ba zan juri wula?ancinsu ba"

"Rumaisa kin iya cewa bani da ha?uri, ke ha?urin ne da ke? Babu ruwanki da su, gobe in Allah ya kaimu da azahar zamu tafi, idan na kammala wakilicin mai martaba, zan wuce in da zan yi course Wina na watanni shida. Dan Allah ki nutsu ki zauna lafiya da kowa, ban da rigima, ga Anty Laila nan, zata kula da ke tana da kirki sosai".

"Wannan Win ce mai kirki, bayan daga zuwan ta ta fara gaya mini magana, dan dai kawai ka ce yayarka ce".

"Dai-dai take da ke ai, idan ki ka yi mata rashin kunya, ta san yadda za ta yi da ke"

"To yanzu idan ka tafi, wa zai cigaba da aikin binciken da kake yi?".

Ya ce "Ga Bashir nan, akwai group Win mu da duk tare muke yin ayyukanmu, ki sanya ni a cikin addu'ar ki mimi, matsaloli sun yi mini yawa".

Rumaisa ta ce "Allah yana tare da bayinsa masu tawwakali da ha?uri. Allah yana tare da mu papa, zan din ga yi maka in sha Allah"
"Thank you dear" yayi maganar tare da sumbatar hannunta.
Tayi dariya ta ce "Kai, sai ka ce abun indiyawa, kiss a hannu"

"To muyi a baki?" Da sauri ta saka hannu ta rufe bakinta, ta tashi. Murmushi yayi ya tashi ya bar Wakin.

A ranar takawa ya je ya yi wa mama sallama, ya sanar da ita batun zai bar ruma, a wurin ammi. Cikin kara mama ta nuna bakomai, tare da yi masa fatan alkhairi, sai dai bayan tafiyarsa ?an mazan mama, duka din ga mitar, dan me ba zata dawo gida ba, za ta tafi gidan sirikai ta zauna, kamar mara gata.

Ruma ba ta Wauki tafiyar takawa serious ba, sai da ta ga da gaske yana haWa akwatinsa a daren yau.

Tana tsaye ya ce ta mi?o masa wannan, ta Waukko masa wancan.

"Papa, ya batun anty iman ne, ba wani abu da zaka yi a kai kan ka tafi? Kar wannan jabir Win ya aureta fa".

"To ke ina ruwanki?" Yayi maganar yana duba wani turare.

"Da ruwana mana, ni fa na bana son jabir Win nan".

"Ita ta ce miki ba ta son sa ne? Kin fiye damuwa, ko so ki ke in tayata mu bijirewa ammi?"

Rumaisa ta ce "Wallahi ba ta son sa, taS gaba Waya kalar munafukai ne jabir Win nan, da gani yana aikata wani laifi a Soye da Allah yake rufa masa asiri. Ko dan halin babarsa ma dole ya zama shaiWani".

?urii yayi da ido, yana kallon rumaisa, zuwa yanzu ya daina mamakin abubuwan da take faWa da aikatawa, dan idan ta faWa, ko Wari-bisa Wari bai zama dai-dai ba, kashi saba'in dai-dai ne.

"To, haka ta ce miki, kin san ba zamu zaSa mata abun da zai cutar da ita ba, mu cigaba da yi mata Addu'a, idan shi ne alkhairi......

"A'a ba alkhairi bane ba ma, kuma ba zata aure shi ba" ta katse shi.

"Tun da kece waliyyinta ko? Wai ke kin fi ni son ta ne? Kin ?wace mini Wa, kin ?wace mini ammi, kuma ?anwartawa ma da nake ji da ita, kin ?wace ta, haka ake rayuwa ne?"

Rumaisa ta ce "Eh Win, tana da wanda take so yake son ta, amma ba wani jabir"

Takawa ya ce "To wa take so? Dan bani da labari"

"Ban gayawa kowa ba dai, saura ka faWa kaima, mai sunan baba take so, kuma yana sonta shima"

Da sauri takawa ya Wago ya ce "What?! Umar Win gidanku?"

"Eh mana".

"Amma iman ba ta da da hankali, ina ita ina wannan yayan naki?".

Rumaisa ta haWe rai ta ce "Saboda talaka ne ko?".

Shi ma ya Wan tsuke fuska ya ce "Bana son bahaguwar fassara. Amma kin san halinsa dai sai dai ki gayawa wani, iman kuma is very simple and cool, ta yaya?"

Rumaisa ta ce"Ta yadda aka yi ka aureni, kai ba ruwanka, sai dai idan saboda talaka ne ba zaku ba shi ba, yaya umar bai taSa damuwa da halin da wani yake ciki ba, ko zai shekara dubu bai ga mutum ba, in dai ba mama ba ce ko ni, ba ruwansa, amma zuwan da muka yi ya ce mini ina ?anwar mijinki, to dan Allah ba soyayya ba ce haka? Ai kai dai ka san soyyaya ko, ka san ya ake ji?".

Yayi ajiyar zuciya ya ce "Ke baki santa ba?"

"Ina na sani, ni fa sau Waya wani ya taSa cewa yana sona, su yaya Aliyu suka ce, idan suka ?ara ganinsa, sai sun zane shi. To sam ban san ya soyayyar take ba, in ta so in ga ina zance".

Ya kwashe da dariya, rumaisa ba ta rabo da wauta.

"Ni ba daga zuwa zance, ki ka haWa kayan zancen ki ka cinye ba, ki ka faWo jikina, ki ka sani neman kalaman kariya. To yanzu tun da baki taSa saurayi ba, zan zama saurayinki, mu gani, idan na tafi sai mu din ga waya, irin na saurayi da budurwa".

"Eh ayi haka, Allah ya sa na ji ya soyayya take, in din ga yi maka wa?o?in soyayya, irin na Indiya"

Dungure mata kai adam yayi yana dariya, ya ce you won't kill me.

"Papa ni fa da, mai sunan baba wani tsoho zai aura mini a unguwar mu, malam ladan, mutumin nan ya taSa zaneni da carbi, wai daga na tambayi mama wani abu, wai sai yayi mini aure, ya sai mini tabarma da buta. Wai ko a aura mini wani ?an ladi mai kan sirdi, kansa kamar plate, ka ga ba?insa Astagfirullah, tsoro yake bani, gashi Wan ?arami, shi ba wada ba gashi nan dai, wata ?ar ajinmu ta ce wai saSo yayi Allah ya mayar da shi biri, da ya tuba, sai ya koma haka"

Takawa zai iya cewa rabonsa da dariya irin ta yau, tun kan aisha ta tafi Saudiyya, dan ruma labarai ta din ga bashi irin na ta'asar da ta din ga tafkawa.

A haka ya gama haWa kayan, kusan tun da ya aureta bai taSa bata cikakken lokaci kamar wannan ba. Ita abun da yayi mata daWi a ranta kawai shi take aiwatarwa a rayuwarta.

Ya kammala haWa akwatinsa, ya ajiyeta.

Ya ce "To budurwata, na gode da gudunmawa, sai Allah ya kaimu da safe, zamu je na yi wa ammi sallama, daga nan mu je gidan mai girma turaki sai mu tafi".

Ta Wan yi shiru jiki babu ?wari ta ce "Papa nan da wata shida, har ayi azumi da salla, kana can ko?"

Ya ce "In sha Allah".

"To wa zai din ga baka abinci, da shayin dare?".

"Saya zan din ga yi".

Ta gyaWa kai ta ce "To shikenan, sai da safe".

"Allah ya tashe mu lafiya, ki kashe mini fitila" har ta kashe fitilar, ya ji kamar tana kuka.

"Mimi" ya kirata.

"Na'am" "Zo nan".

Ta koma gaban gadon ta ce "Gani".

Ya tashi zaune, ya zaunar da ita a kan cinyarsa ya taSa fuskarta ya ji hawaye.

"Meyasa ki ke kuka?".

Cike da rashin wayo ta ce "Dan Allah idan ka je, kar ka yi aure, bana son kishiya, kuma bana son ka tafi".

Kawai ya kwashe da dariya ya ce "Ai fa dole nayi aure, tun da ni dai ba sa?ago ne kamar ke ba. Ga rashin kunya da ki ke yi mini, daga taSaki sai ihu da kururwa, ina sai dai ki yi ha?uri ".

"Amma dai ka san abun da ka yi mini bai dace ba ko? Ba kyau fa"

"To ai ba wanda zai gane, idan ba wannan maganannen bakin naki ne, zaki je ki faWa ba"

Cikin damuwa ta ce "To idan ina yadda, ba zaka auri kowa ba, har da wannan samhar?".

Ya ce "Eh mana".

Ta ce "TaS! Wallahi na san Allah ya na kallona, kuma zai ?onani, mama ta ce in din ga jin tsoron Allah a duk in da nake, idan ba ta ganina Allah yana kallona, kuma idan na lalace ban yi mata adalci ba. Ka yi auren ni dai ba zan iya ba, amma ban da samhar nan, dan na tsaneta" sosai hawaye yake kwarara a fuskar rumaisa, zai iya cewa tun da suka yi aure, duk bala'in da zai faru, sai dai tayi ta wul?ita ido, tana harare-harare, amma ?arara weakness Wim ta ya bayyana yau.

Kwantar da ita yayi a gefensa, sannan ya kwanta yana shafa kan ta ya ce "Let's make a memorable day, mu kwana tare. Amma dai zan yi shawara tun da kin ce ba kya son kishiya, idan kin canza halinki kin daina rashin ji, sai a fasa idan baki canza ba, samha zan auro. Ita ba zata din ga yi mini ihu ba, tun da tana so na".

Shiru ta yi masa, tana ta sa?e-sa?e a zuciyarta, to ta din ga yadda saboda ba ta san ya ?ara aure. Amma da ta tuna, idan yayi aure haka zai din ga wasa da samha, ita ma ya din ga kaita makaranta, su din ga zuwa cin abinci tare, ita ma ya din ga rungumeta kamar haka yana yi mata d???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ariya, su din ga ball tare wataran kamar yadda suke yi.
A ranta ta ce bana son kishiya, amma ba zan ci amanar mama ba.

Bacci ne yayi awon gaba da ita, ba tare da ta gama tunanin ba. Adam kuwa ya rungumeta sosai yana shafa gashin ta.

"Am going to miss you mimi, am feeling like am leaving my priceless asset in Nigeria. A lokacin da mutane suke yi miki kallon mara kunya, wadda ba ta ji. Ni a lokacin nake hangowa amfanin ki, a cikin al'umma, kin zo da babbar fitila mai haska hanya a cikin rayuwata, duk da kina bani wahala, am still owing you a debt" ya ?arasa maganar a hankali tamkar tana jin sa, ya sumbaci goshin ta.

Addu'a ya cigaba da yi, na Allah ya bashi lafiya, kafin ya dawo, dan wannan wani babban sirri ne mai nauyin da yake jin, ba zai iya sanarwa da wani shi ba.

Ya sake ?an?ameta, yana tuna farkon haWuwarsu, da abubuwan da ta yi masa zuwa yanzu.

Da safe tare suka karya, sai dai ta ?i sakin jiki ta ci, sai kallonsa da take yi, tayi masa zuruuu da ido.
"Kalli gabanki, zan ?ware".

"Ni ba kallonka nake yi ba, gara ka tafi in

103 / 128