Chapter 20 Reading KALMA DAYA Farashin Alkawari ÆŠaya By Oum Hairan | Full Hausa Story READ HAUSA Novels

KALMA DAYA Farashin Alkawari ÆŠaya By Oum Hairan | Full Hausa Story

Author :  Oum Hairan Category :  African Stories & Novels

Chapter   20 / 20

57K to 58.1K   out of 58.1K words

ji sau™i dama raki ne kawai irin nata" murmushi yayi yace  Ai ka fita raki Ni wlh ba ™aramin tsoratani kayi ba jiya da dare" murmushi yayi suka shiga ciki a dinning suka zauna suka fara breakfast ya kira Nuwairah yace ta shirya masa nasu Mom yana rufe baki suka shigo Batool na kwance jikin Mom idanunta ya sauka kan Deen da yayi saurin yin ™asa da nasa idanun saboda wata faWuwar gaba daya riski kansa a ciki nandanan duk wata walwalarsa ta gudu, kowa yana musu sannu da zuwa banda shi da kamar ma ya tafi wata duniyar daban.











Mi™ewa Ma'eesh yayi da nufin taimakawa Mom ta kaita ciki ta tureshi tare da sakawa Mom kuka tace  Ni ka tafi ka barmin nan banason ganinka" dariya sosai abin yake bashi yace  ok na tafi Bea sai nazo Waukanki anjima" yana faWin haka ya kalli Deen daya mi™e ya fice shima ya fice kowanne ya nufi part Winsa.

Kwanciya yayi sosai yakejin bacci bashi ya farka ba Saida yaji ana taSa ™ofar ya tashi yasa rigarsa ya fito tare da buWewa, Samha ce ta gaisheshi ya amsa tare da cewa  Tana part Win Mom" juyawa yayi ita kuma ta nufi part na Mom ta ishesu a parlour har yanzu akwai ragowar yan biki a part Win na Mom suka gaisa Mom ta kalli wata dake gefenta tace rakata Wakina ba™in Matar MB ne"

Rakasu tayi suka taddata kwance ™udundune cikin duvet saman lafiyayyen gadon suka zauna Tare Da buga pillown da kanta ke kai, ta sauke ajiyar zuciya tare da wani zabura zata tashi Samha tace  Haba amarya yada tsorata haka?" Ajiyar zuciya ta sauke tana gyara kwanciyarta ta zubawa Samha ido can tace  Allah ya isa wlh duk ke kika jamin masifar nan Saida nace Miki bazan auri Deen ba kika matsa har Saida kikaga na yarda ashe shima makasata zai kawoni, jiya na sadda™ar ma na mutu na gama wai sai Wazu Nuwairah take faWamin ashe Farkeni wancan mugun mutumin yayi zai haWemin gindi da takashi da™yar Allah ya cetoni bayan nasha Winki kamar ™warya wannan bala'i har ina nikam wlh ™afarku ™afata.

Dariya sosai Samha tayi tace  Waini ya kuka ™are ne har bis ta Waurin sin haka da wuri banyi zato ba fah, koda yake ai dama yafi zuma za™i nasan ko bezo ba ke kyaje" yun™urawa tayi ta tashi tace  Ni wai meye yake faruwa Samha har yanzu a duhu nake kuma naga Wazun da muka dawo daga asibiti Deen ko kallona baiyi ba shikam wancan mugun Saida Mom ta koreshi sannan ya ha™ura ya tafi"











Murmushi Nuwairah dake gefen Batool a zaune tayi tace  Dama fah dashi aka Waura aure bada Akheey Deeny ba kinsan yanda abin ya faru?

Tun ranar da Baffanki yace ki tura mai number Deen zasuyi magana ranar ne komai ya faru ya faru a wannan ranar bayan sunyi waya da Deen shima ya tura masa number Shaikh Muhammad Saleem ne suka yanke washegari zasu kawo kuWin aure da sadaki domin dama a lokacin suna Abuja su duka.

Haka kuwa akayi ranar suka kai komai aka tsai da biki wata guda, Aikuwa take Deen ya haWa hotonki da nasa ya fara bazawa a media tare da turawa makusantansa don neman addu'arsu a wannan aure da zaiyi, kinsan meye ya faru? Kawai Muhsin yana kwance a cinyar Mom yana zuba mata taSararsa kawai yaji ta zabura tace  Innanillahi wa Innah ilaihirraji'un" abinda ya janyo kowa dake parlourn har Nuwairah dake shigowa suka nufeta da sauri ganin yanda jikinta ke rawa, da sauri ta nufi Abbuh ta nuna masa hoton tace Abbuh wannan ba matar Ma'eesh bace wadda ta Sata yaketa nemanta tsayin shekaru kusan uku?" Duban hoton abbuh yayi sosai tare Wagowa yace  Anya kuwa Sukhaina kinsan fah buzuwa ce wannan ita kuma waccan ba ance bakanuwa bace Ni kinsan dake bansanta ba" daidai nan kira ya shigo wayar Abbuh number Shaikh Muhammad Saleem ne don haka ya Waga da sauri Saleem yace  me nake gani ne Hakeem yarinyar nan da Deen zai aura matar Wan uwansa ce Batool wadda ta Sata Winnan fah" Nan Abbuh ya sauke waya tare da zama yana furta  Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" dukkansu zama sukayi zugum cikin rashin abinyi daidai lokacin Ma'eesh ya faWo parlourn a hargitse alamar da take nuna yaga abinda ke faruwa zama yayi a ™asa jikinsa na rawa yana dafe ™irjinsa take ya fice daga hayyacinsa abinda ya ™ara tashin hankalin kowa suka cukuikuyeshi sai asibiti a nan ake faWawa Deen maza ya dawo Ma'eesh babu lafiya, washegari kuwa sai gashi dama dake ya shirya tahowar nan fah aka koma kallon kallo kowa ya™i faWa masa musabbabin ciwon na Ma'eesh domin kuwa shima alama ta nuna idan yasan dalilin ciwon zai iya shiga hakan tunda anyi lokacin da akace bazaa basa aurenki ba angani.









Saida Ma'eesh ya kwana uku a wannan hali sannan ya dawo cikin hankalinsa yana tashi kuwa yasa Deen dake kula dashi ya kira masa Mom, dawowa sukayi tare ya sake dubansa yace ina Abbuh?" Shima kiransa akayi suka zauna ya sauke ajiyar zuciya ya buWe baki a wahale yace  Don Allah ko zai zama ajalina kar kuce zaku hanashi auren Batool Mom na ha™ura na bar masa ita ba rabona bace"....... Rufe masa baki yayi yace  Aa Bro bazai taSa zama haka ba indai Fateemah itace yarinyar da kake ciwon nan a kanta to ka ™addara taka ce Ni na ha™ura domin ka fini sonta kuma ka fini bu™atarta sannan itama kai takeso kullum burinta Daddyn Jany a rashinka ne ta karSeni ko yanzu ta sameka bazata kalleni ba, nasan zakayi mamakin yanda akayi na sani, Jiya da yamma Abbuh Saleem ya kirani yake faWamin abinda ke faruwa sai a lokacin ne na gano dalilin da yasa a farkon neman aure na da Fateemah danginta sukace bazasu bani ba har suke cewa nine mahaifin Jany ashe da gaske Ni Win ne, ´ar Wan uwana ce"

Murmushinsa ya faWaWa yace  Wlh duk yanda nakejin Fatimah a raina Ni nasan tafi dacewa dakai sannan ko ba kai bane sanyi wannan sadaukarwar Bro kayimin alfama kar kace min a'a sannan Inason a Soye mata kai so nake na baka ita as surprised nasan zatayi farin ciki da hakan" da wannan ya zari layinsa da kika sani ya bawa Mom yace duk maganar da zakuyi da Ma'eesh kuyita da layin a zuwan shine, tun daga wannan lokacin ne kuma komai ya canza shirin biki ya koma na Ma'eesh akeyi bana Deen ba har kawo yanzu da kika tabbatar da waye mijinki a cikinsu".............







*Promo price 300 VIP 600 today only, via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*









*Contact of evidence*

*09031307566*







*OUM HAIRAN*



20 / 20