Chapter 11 Reading KALMA DAYA Farashin Alkawari ÆŠaya By Oum Hairan | Full Hausa Story READ HAUSA Novels

KALMA DAYA Farashin Alkawari ÆŠaya By Oum Hairan | Full Hausa Story

Author :  Oum Hairan Category :  African Stories & Novels

Chapter   11 / 20

30K to 33K   out of 58.1K words

unguwar da Samha ke zaune gidane me kyau Wan ™arami ta ciki but ta harabarshi babba ne gini dai irin na turawa flat house ne da aka cika farfajiyarsa da shuke shuke kala² gasunan birjik, buWe ™ofar Samha tayi suka shiga guri Batul ta samu ta zauna Zuciyarta dukka a cunkushe take ga ba™ar gajiya da yunwa da takeji cikinta me watanni bakwai da sati biyu sai dun™ulewa yakeyi dake shiga tayi irin ta Muslim hijjab Winta jalbab kwata² Samha bata lura da halin da take ciki ba.

Kitchen ta wucce domin samawa ba™uwar Tata abinci indomie ta dafa fara ta zuba Stew a gefe sai kwai guda huWu da soyayyen nama ta Wauka ta kaiwa Batul dake zaune Zuciyarta babu daWi har yanzu tsoro takeji kada dukan da tayiwa wannan mutumin ya mutu ita kanta bazata iya tuna ya akayi ta samu Zarrah iya haike masa har ta illatashi haka ba kawai da tasan Allah ne ya kareta daga mugun nufinsa, ta sani duk inda suke yanzu sunanan suna nemanta.











Ajiyar zuciya tayi ta godewa Allah da yasa ko waya batada ita bare ayi tracking a gano inda take, firgigit tayi ta Wago ta kalli Samha dake zaune a gefenta tace  Tun Wazu na kawo Miki abinci kici kiyi sallah ki kwanta ki huta sai mu tattauna Ni zanyi wani aiki a system" jinjina kai tayi tare da yi mata Godiya ta fara cin abincin zuwa yanzu ba daWin komai takeji ba saidai kawai tanaci ne don tasan da wanda yake jiran taci shima yaci a jikinta.

Taci abincin sosai Samha ta kaita Waki ta nuna mata toilet tare da fito mata da wata doguwar riga sabuwa cikin kayanta dake tsayinsu kusan Waya saidai Batul ta Wan fita kauri kaWan dake ita tayi buWewar ciki, bathroom Win ta shiga tayi wanka tayo alwala ta fito tana tsaye ta bata rigar tana me binta da kallo sai yanzu ta lura da cikin dake jikinta batayi mata magana ba ta nuna mata wajen sallah tayi sallar da™yar tana idarwa wani zazzaSi ya sauko mata Wan gado ita dai tunda Allah yasa ta haWu da Ma'eesh har yau bata zauna lafiya ba, a jikinta a Zuciyarta da kuma ruhinta kullum cikin zullumi take.

Abinda yake bata mamaki zuwa yanzu wani irin so take yiwa Ma'eesh da takejin zata iya fansar da duk wani farin ciki nata akansa saidai kuma Zuciyarta tana samun rauni da sarewar gwiwa ganin ko sanda tana gidan Lateef tunda yace mata yana zuwa Australia har rana me kamar ta yau bai kuma nemanta ko a waya ba still ko ta nemeshi bata samunsa, ajiyar zuciya tayi tana gyara kwanciya tare da dafe cikinta da bai wucce six weeks yazo duniya ba.











Share siririn hawayenta tayi cikin sanyin muryarta tace  Bani na zaSi hakan ba na Wauki wannan matsayin ™addara Allah kai kasan yanda zakayi dani da abinda ke ciki na Allah ko zai karSa?" Gabanta ne ya faWi tana tuna to wai shi cikin ma ta™amaimai na waye? Lateef ko Ma'eesh? Tasha jin Lateef yana danganta cikin da kansa sannan daren da zai satota daga gidan Ma'eesh tana tuna lokacin da Ma'eesh yake faWa mata duk da yanason baby dole ya ha™ura da wannan na jikinta domin ya gurSata kenan nashi ne?

Da waWannan bad thinking Win bacci ya Wauketa kamar kullum dai Ma'eesh Win ne cikin baccinta tanata murmushi yanayi me daWi yanata tsumata da salon ™aunarsa, zuba mata idanu Samha tayi yanda take murmushi da kiran Ma'eesh da gani kasan tana cike da kewarsa, ajiyar zuciya ta sauke ta gyara mata rufa ta fita ta koma wani Wakin ta kwanta, washegari da asuba Samha ta tasheta sukayi sallah Samha tace zataje islamiyya a nan masallacin gaban gidan da take kamar tace zata bita sai kuma ta share ta fita ita kuma ta gyara kwanciyarta.

Bacci tayi sosai dake ranar ta kama asabar sai wajen 10:30am Samha ta tasheta tace  Wannan bacci haka Teemah" murmushi tayi tace  bansan meye yasa bacci na ya karu ba bana gajiya da bacci" abin kari ta nuna mata tace  Oya tashi kiyo brush muyi break mu zauna mu tattauna" bata gardame ba tayo brush da sabon brush Win da Samha ta bata ta dawo Saida tayi walaha sannan suka zauna cin abincin Samha ta tambayeta wacece ita sannan ina mijinta meye ya rabata dashi har ta fito batasan inda zata ba a ™asar da bata da kowa?" Taso yiwa Samha tsallake a labarinta saidai tasan mutum yana ™ara ™ima ne da gaskiyarsa saboda haka ta sanar da ita gskyr labarinta sosai Samha ta kaWu da jin wannan cukurkuWaWWen lamari ta dubeta tana share hawaye tace.













Koda nafito bariki Teemah maraici ne yajamin da iyayena suna raye bazanyi bariki ba koda wani abun zanen ™addara ne amma ke mahaifiyarki ce ta yarda kije kiyi sign married kawai saboda soyayyarta da kuWi yanzu ga abinda hakan ya janyo ke baki rayu da wanda ya zaSi rayuwa dake ba kin Sige da zagaya duniya Teemah rayuwarki darasi ce ga mutane ba duk abinda kake tsarawa rayuwarka ne yake zama zanen ™adWararka ba tabbas na tausaya Miki kuma na tausayawa masoyinki na gaske Ma'eesh ki daina zarginsa da watsar sake bana tunanin a cikin Nutsuwa yake abu daya da zakiyi addu'a a kai Allah yasa ma™iyansa basu samu nasarar ganin bayansa ba"

Da sauri ta Wago tace  Sai ya mutu ya barni Samha? Me zance da abinda ke cikina bayan yazo duniya ya bu™aci sanin mahaifinsa a lokacin da bansan wani da zan kama a duniya na nuna masa ba?" Murmushi Samha tayi tace  Ai cewa nayi ayi addu'a Teemah ki saki ranki Insha Allahu zamu cinye jarabawarmu Ni yanzu zan fita munyi da saurayina zamu haWu a beach banason ya jima yana jirana duk abinda kike bu™ata akwai a kitchen" fatan alkhairi tayi mata ta shirya ta fice ita kuma ta kwanta tana lazumi har azahar tayi sallah ta shiga kitchen tayi musu girki ta jera a dinning ta gyara gidan ta kunna kallo tanayi tana duba agogo gajiya tayi da zama ta koma Waki ta fara duba kuWin dake cikin jakar data Wauko a gidan Lateef Saida tsoro ya shigeta kuWin ba ™ananu bane kuma dukkansu Dollars ne ta mayar ta zuge ta kwanta.











Sai yamma Samha ta dawo sukaci abinci tana bata labarin beach Win da irin nishaWin da ake samu a kallon ruwa ita dai murmushi kawai takeyi, Samha tace  ki shirya gobe muje dake zakiji daWin gurin" Wagowa tayi tace  ni yanzu ina zan iya wannan yinin da kikayi a beach bayan haka ma Ni yanzu nasan nemana akeyi dole sai na Soye kaina na dogon lokaci abubuwa sun lafa kinga kuwa zuwana beach kamar nace gani kuzo ne" jinjina kai tayi tace  Kuma hakane gskyrki yanzu yaushe zamuje asibiti ayi mana scanning muga me zamu samu mu fara siyayya" harararta tayi tace  Saikace wani Wa me ´anci zan tafi yin scanning da wata siyayya haWe rai Samha tayi tace  Banaso Teemah ki rin™a jin Babyn nan kamar a Wakin aure kika samoshi karki cire masa karsashin rayuwa me daWi tun yana yaro mu zama gatansa don Allah mu jiSanci lamuransa Insha Allahu sai ya rayu rayuwa me inganci Teemah wahala nawa da tarko kika tsallake kuma duk akan abinda ke cikinki da ke kanki iya wannan ya isa ki gane akwai abinda Allah yake nufi da kasantar dashi a haka"

Bata kuma cewa komai ba suka kwanta Samha na wayarta ita kuma tana karanta wasi™ar jaki har bacci ya kwasheta. Haka rayuwa tayita tafiya cike da kalubale kala² sun samu wata sha™uwa da aminci tsakaninta da Samha komai tare sukeyi but ita bata fita ko ina hatta likitan da yake dubata gida Samha ta kirashi suka sakar masa kuWi.

Wani dare cikin ranakun rayuwarta tana kwance baccinta me daWi tana mafarkin Ma'eesh wai suna kwance yana shafa cikinta yana cewa da ita "Wanne suna zamu sawa babynmu Bea Allah yasa yayi kalanki yayi kama dake....."















Ai bata gama idasa mafarkin ba ta buWe idanu tana rarraba shi saboda wata nutsattsiyar azaba da taji ta ratsa mararta ta kuwa zabura ta mike tana furta Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahumma ajirni fi musibati wa'akalifni khairin Minha la'haula wala ™uwwata illah billahil aliyul'azeem....." Sunan Allah babu irin wanda bata kira ba a wannan lokaci, can saitaji ciwon ya lafa ta mi™e da nufin zuwa bayi ai bata idasa mi™ewa ba baya ya ™amar da ita mara ta ri™e taji wani Wumi yana bin ™afarta daidai lokacin da Samha ta buWe ™ofar ta shigo domin tunda EDD Winta ya ™arato bata yarda tayi bacci me tsayi tanayi tana le™ota wani lokacin ma tare suke kwana.

Ganinta a dur™ushe ya tabbatar mata giji tazo ta ™araso da sauri tace  Teemah haihuwar ce bari na kira Dr Maleesha tazo ta dubaki" cikin few minutes saiga Dr Maleesha tana dubawa ta dago tace  Haihuwa ce but dole muje asibiti Babyn yanada girma sai an taimaka mata" babu musu dake taji dam™ar Ubangiji suka tafi asibiti aka jorner mata wasu ™arafa aka taketa aka saita wata fitila gabanta Dr Maleesha da Dr Rudah suka du™ufa aikinsu cikin ikon Allah bayan tasha ™ari aka ciro mata ™atuwar babynta mace zam baturiya zance ma ko balarabiya oho, don babu ta inda tayi kama da akwai jinin Bakar fata a jikinta.

Zuwan wannan yarinya a wannan yanayi ya tashi hankalin masu jiran zuwanta duniya a duk inda take a faWin duniyar da suka kasa ganosu sunga haihuwar yarinyar amma bayan haka komai ya Sace musu cikin hikima ta Ubangiji da suka takura ma sai al™aluman tsafi suka fara ™wace musu.

Ita kuwa Batul ana ciro yarinyar tace a bata a barta tun kafin a cireta daga jinin haihuwa ta fara tofe abarta a ayoyin Ubangiji na tsari da manyan addu'o'in data sani na kariya daga kaidi da sharrin ma™iya koda ta gama duk abinda suke mata har Winki da akayi mata tana ma™ale da yarta da bata tsaya ta ™are mata kallo ba amma wani ba™on yanayi ne yake shigarta na tausayi da ™aunar gudan jinin nata...........

[7/5, 3:40/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*OUM HAIRAN*





*_______________________________________*

*Book 2 Bonus page 7-8*

*_______________________________________*





Šinki tasha ciki da waje domin dama ko bata ™aru ba Samha tace idan ta haihu sai an Winketa to bare ga ™ari anyi mata aka basu wasu magunguna da zata rin™a zubawa a ruwa me dalam² tana tsarki dashi sannan bayan sun huta aka sallamesu, saurayin Samha Faruq shine yazo ya Waukesu ya kaisu gida suka shiga Wakin da ta sauka tun zuwanta nan suka rakata ta zauna sai yanzu ta samu damar buWe fuskar yarinyar ta zuba mata idanu tare da sauke ajiyar zuciya, wannan shine Madara mai kama da nono zam Babyn da ubanta take kama hatta lips Winta da yatsun ta komai dai, wasu hawaye ne suka zubo mata ta share tare da rungume yarinyar soyayyarta ga Ma'eesh a hankali ta rin™a kwaranyewa tana komawa kan yarinyar sosai ta rin™a jin tausayi da ™aunar Babyn na zaga ruhinta a hankali ta furta  Alhmdllh ala kullu Hal!" Hawaye ne yake sintiri ta fuskarta wanda batasan na mene ba farin ciki ko ba™in ciki, batajin ´arta a matsayin wata mara galuhu duk da tasan ba aure akayi irin na sunnar Annabi Muhammad (S.A.W) ba amma dai da sau™i tunda ba gantali tayi ta sameta ba da yarjejeniya aka samar da ita.

Samha ce ta shigo dauke da cup na tea da soyayyan dankali da ™wai ta ajiye a gefe tace  Matsalarki kenan Teemah yau muna cikin farin ciki inacan inata status da Jany ke kuma kina nan kina kuka saboda ke me wahala ce nifa yau jina nake kamar a filin Arfah nima na zama Mom don Allah ki ware meye ne a ciki duka fah a duniya ne Nima inada Jalal Wina yana gurin babansa ne yaje Hutu but anytime zai dawo saboda na kira Dad Winsa nace ya kawomin shi munyi baby yazo yaga ™anwa"











Kallonta tayi tace  Ke naki halalltacce ne ko Samha?" Murmushi tayi ta share hawayen daya kawo a idanunta tace  Kamar yanda Janny take haka shima yake, lokacin da Chadi tayimin zafi na rasa tudun da zan hau na zauna mafita ta kullemin hatta kuWin abinci ya gagareni bare na zuwa makaranta sai na yanke shawarar ha™ura da komai na tafi Algeriya domin neman kuWi, Teemah haka naje wajen wani mutum a unguwarmu da yake fitar da matasa ™asashe don neman abin dogaro da Kai na sanar dashi ™udiri na na tafiya Algeriya ya tsaya ya gama sauraro na sai yace zai min hoto banja ba na amince ya Waukeni hoto ya bani kuWi me yawa tare da waya me layi yace naje gobe zai kirani.

Haka akayi Teemah washegari ina kwance a BQ na gidanmu da ˜anin babana ya karSe ya koreni daga cikin gidan kuma ya kafamin dokar karna ™ara shigar masa gida domin bazan shafawa matarsa da yaransa HIV ba kasancewar ita ne ajalin mahaifana, wayar da Abdullahi ya bani tayi Ring yace nazo na taho da shirina tare da tambayata inada passport nace masa eh amma Zuciyata tayi mamakin yanda za'a tambayeni passport nida zanyi tafiyar mota.

Haka cike da Woki na tafi bayan ya sallami bakinsa ya dubeni yace  Samha na daWe ina tausayin rayuwar da kikeyi tun bayan rasuwar Mahaifanki saboda haka na yanke Miki wani hukunci domin ki samu damar data dace dake akwai wani mutum a Cairo Egypt kenan yana neman wadda zata zauna tare dashi ta kula masa da gidansa tsayin shekara guda zai baki 2.5 millions Dollars a. Cikin shekara Waya kinga kuwa ai kin haye"









Yawan kuWin bai bani damar tunanin irin aikin da zanyi ba haka na amsa nidai haka muka fita da Abdullahi yayi mana Urgent booking zuwa uku na yamma muka tashi sai Birnin Cairo mota aka Turo ta Waukemu aka kai mu wani katafaren gida anan wajen Tara na dare ne wasu motoci sukazo suka Waukeni tun anan na fara raina kaina da jinjinawa haukana Teemah wani gida ne me zubin gidan sarakai aka kaini aka tafi aka barni na rayu tsayin sati biyu Ni kaWai kafin Khazeem yazo gareni ranar da yazo ranar ya samin kuWina a acct Wina da aka buWemin kuma a ranar ne ya bayyana min aikina, na raina kaina nayi kukan da banida mafita a ™arshe dai na bashi dama kinsan damar dana bashi? Zai yi mu'amala Dani har na samu ciki idan nayi ciki na haifa masa baby zai sallameni na tafi na bar masa Babyn, na amince ne saboda bani da mafita haka muka fara rayuwa dashi cikin ikon Allah a watan kuwa na samu ciki Teemah naga gata har cikina ya isa haihuwa akayi min C.S aka cire min Yarona namiji Balarabe me kama da ubansa, idan na kalli yaron nakanyi kuka matu™a da tuna cewa bazan rayu tare dashi ba, bansan meye yazo ran Khazeem ba bayan naji sau™i wata rana ina zaune a Waki ina feeding Jalal ina kuka, ya shigo ya sameni ya tsugunna a gabana yacemin.

"Samha" Wagowa nayi na kalleshi ya sanya hannu ya sharemin hawaye yace  Kinsan dalilin da yasa na zaSi nayi Miki ciki ki haifamin babyn nan" bai bani damar bashi amsa ba yace.











Tun ina ™arami a dokar masarautarmu aka haramta min aure saboda dalilin da har yau bansan wanne bane, shekaruna sunyi nauyi gashi na jarabtu da son samun Wan kaina duk abokaina sunada yara meye yasa Ni zan kasa samarwa kaina Wan da zanke kallo ina jin daWi, banida kowa sai shi kaWai mahaifina ya rasu tun ina ™arami Mahaifiyata ma bayan rasuwar mahaifina tanada cikin ™anina aka kasheta na tsira ne saboda bana tare da Masarauta tunda aka yayeni.

Nayi tunanin ri™e Jalal a gurina saidai na fahimci idan na ri™eshi za'a farauci rayuwarsa saboda haka zan canza Miki ˜asa zan ki raineshi cikin kulawa da gata ya rayu kamar Basarake" wannan shine dalilin zuwana Austaralia ya bani wannan gidan da motar hawa ya zubamin mazajen kuWaWe a acct Wina tun daga wannan lokacin bai kuma neman wani abu a gurina ba muna rayuwa dani da Wansa cikin gatansa da kulawarsa Teemah Inason nayi aure saboda na riga na saba da maza bana iya tsare kaina saidai kuma duk duniya uban Wana shine namijin da nakeso shi kuma har yanzu Emirates Winsu taki bashi damar aure"













Jinjina kai Batul tayi cikin tausayin kansu tace  Duk da haka gara ke Samha maybe society Winku bazasu kyamaceki da Wanki ba nikuwa ´ata zata zama abar tsangwama idan na koma ™asata da wannan na fara tunanin ya zanyi don hanata shiga taskun rayuwa" Waukan yarinyar tayi tace  Ita dai babu abinda ya dameta bacci takeyi hankali kwance" Ranar sati guda yarinyar tace suna Aisha suke kiranta da Jany duk da batasan ma'anar sunan ba zaSin Ma'eesh ne a mafarki haka kwana uku da suna Jalal ya dawo yaro kyakkyawa Masha Allah, kulawa sosai Batul ke samu ita da Jany, cikin watanni shidan da suka biyo baya ne a hankali yau da gobe da kuma yanayin mutanen da take rayuwa a cikinsu itama ta fara sakewa sukan fita beach suyi nishaWinsu, abu Waya da yake neman hana Batul kwanciyar hankali yanda idanun maza ke kanta duk wani motsinta sai ta samu me tankawa duk kuwa da cewa ta™i bada dama.

Cikin hakan ne Samha ta sama mata aiki a babban rastuarent Win da take aiki taji daWi sosai course kaWaici na damunta idan Samha ta fita ta barta, suka sanya Jany makarantar da Jalal ke zuwa kullum zasu kaisu idan sun dawo su Waukosu haka suke gudanar da rayuwarsu, ko a restaurant Win haka take fama da mutane maza da mata Allah yayi mata baiwar mutane ita kam abu Waya da yake dakatar da ita da kula kowa duk kuwa da yanda me masaukinta take bata shawarar sakin jiki tayi rayuwarta da yanci, shine tsoron sake afkawa matsala.











Zuwa wannan lokaci har ta gaji da kiran wayar Ma'eesh ta ha™ura ta sallama tanajin cewa

11 / 20