Chapter 10 Reading KALMA DAYA Farashin Alkawari ÆŠaya By Oum Hairan | Full Hausa Story READ HAUSA Novels

KALMA DAYA Farashin Alkawari ÆŠaya By Oum Hairan | Full Hausa Story

Author :  Oum Hairan Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 20

27K to 30K   out of 58.1K words

 Yeah Son ba'a gyaran Sarna da Sarna abu guda Waya ne yake za'ayi Batul zata koma gaban iyayenta zatayi istibra'i in yaso sai mu nemi aurenta tazo matsayin Mata" da sauri ya Wago yace  amma Mom ba na™i ta taki bane akwai matsala ne a cikin hakan na farko Batul tanada cikina a jikinta sannan tun lokacin da Su Dad sun sanya mata ciwon feel Mom tana rasa control idan ta bu™aci namiji ta rasa zata iya yin komai don ta samu Nutsuwa, kinsan komai Mom tunda kema kin shiga kwatankwacin yanayin tunda macijiyar nan tasu ta tsafi ta bayyana tayi mata tsartuwa a gabanta idan ba karya tsafin akayi ba bazata zama daidai da mutane ba, Mom kinsani tunda suka riga suka ™ulla irin auren da muka ™ulla da ita kanta da Lateef to ko bataje inda yake ba shi zai hawo daddumar sihiri yazo gareta ya baje kolinsa.











Mom ya zanyi ne waini ya akeso nayi ne?" Tunda ya fara maganar take kallon Wan nata cike da tausayawa cikakken mutum kyau dukiya da nagarta jin ™ai da tausayi a baya duk ya haWa son Zuciyarta dana mahaifinsa sune duk suka jefa shi a wannan tsaka me wuyar, tayi nadama ta zaSi Addininsae fiye da soyayyar ta amma har yanzu kuskurenta na baya bai daina taSa halwarta ba, shin ita ya zatayi ne me zatayiwa Ma'eesh ya samu farin ciki ya rayu da walwala kamar kowanne Wa? Meyesa suka zamo tarna™i kuma barazana ga dukkanin burukan rayuwar Wansu??"

Tashi yayi ya nufi Wakin da Batul ke kwance ya buWe ™ofar ya shiga da sauri ya fara dube dube bayi ya nufa bai ganta ba ya dawo ya haura gadon ya fara watsi da kayan dake kan gadon still babu ita babu dalilinta abinda yasa shi a tsananin mamaki zuciyarsa tana harbawa da ™arfi ya ta™ar™are ya saki wani ihu daya sanya Mom banko Wakin da gudu tana cewa  Ya akayi kuma kai dawa?" Bai iya bata amsa ba sai nuna mata gadon da yakeyi takai dubanta gadon babu Batul babu dalilinta tace  La haula wala ™uwwata illah billahil aliyul'azeem Ma'eesh ina ta shiga kuma?" Cikin fuzgar numfashi yace  Sun Wauketa Mom sune suka Wauketa Dad Mom!"....

Wayar landline ta Wakin ce ta fara ihun neman agaji suka kalli juna takai hannu zata Waga ya dakatar da ita ya mi™e da™yar ya nufi inda wayar take ya Waga tare da sallama. Dariya aka she™e masa da ita har Saida ya koda da sauraron dariyar yana shirin aje wayar yaji ance  Alaji Ma'eesh kasa a bibiyi rayuwata a lokacin da ka daWe da makara Ni na kwana da wannan shirin, iya abinda ya faru yanzu kaWai ya isa ta tabbatar maka da Ni na daWe da shiryawa.













Da zan baka shawara guda kada ka wahalar da kanka neman inda zaka gano Batul har abada ta zama tawa Ni kaWai duk wani ™ulli daka iya sake baka damar nemanta ka samu na jima da kunceshi, abu Waya ne yasa na baka damar mallakarta tun farko saboda nasani bani ke da damar farko ba sannan bani da lafiyar samar da Wa da wannan na ha™ura na danne Zuciyata na baka damar ka yanzu damar tawa ce Ma'eesh Batul tawa ce Ni kaWai zan massheta gurin hutawata ta dindindin sannan zan raini cikin da kake shirin lalatawa zan mallakeshi matsayin nawa har abada"

Bai bashi damar magana ba ya kashe wayar abinda ya sanya shi cilli da wayar ya daki bango tare da zarar key na mota zai fice Mom tayi saurin ri™oshi tace  Ina zaka a daren nan ka barshi da ita mana ya gani idan zai iya sarrafa tunaninta" girgiza kai yayi yace  Bazan iya ba Mom Batul fah Mom....." Dafashi tayi tace  Da zakayimin biyayya da komai yazo da sau™i Ma'eesh na karSi Batul kuma zan mallaka maka ita nayi maka wannan al™awarin amma Bama bu™atar gaggawa komai a hankali zamu bisa" neman guri yayi ya zauna cike da zullumi da tunanin dalilin da zaisa a hanashi Waukan matakin daya dace a daidai wannan lokacin.





**********************





Batulu kuwa a Sangarenta baccinta takeyi cikin nutsuwa babu wani abu dake damunta kai daga ganin yanda take murmushi a cikin baccin kasan mafarkin da take yi me daWi ne cikin baccin taji ana shafata tare da sunsunarta ta sanya hannunta ta Wauke hannunsa a jikinta tare da yin murmushi ta no™e kafaWa daidai lokacin daya Wora harshensa saman lips Winta ta ture bakinsa tace  Kuma dai Ma'eesh" ™amshin dake tashi a bakin nasu ne taji ba iri Waya ne wanda ta saba dashi bane ta buWe idanunta a hankali tare da kai hannunta saman sumarsa da sauri ta ™arasa buWe idanunta jin sumar ba irin wacce ta sama tura hannunta a ciki tayi wasa da ita bace idan taso ma tayi masa kitso.

Zabura tayi da sauri tare da wuntsilawa ™asan gadon tace  Innanillahi!" Tana kallonsa tana ja da baya tace  Wai kai waye kai ne me kake so me kake nufi dani? Inane nan, ina Ma'eesh!?" Ta ™arashe maganar a karkatse saboda yanda ya ™ure mata sauri ya Wora yatsansa saman harshensa yana mata wani kallo me Wauke da ma'anoni da jajayen idanunsa idanunsa da sai yau ta lura da kalarsu jan lips Winsa ya lasa ya buWe baki kamar me jin bacci yace  Wanda kika sani ne mamallakin komanki Batul kin dawo ™ar™ashin ikon me iko kin dawo ™ar™ashin mulkin me mulki daga rana irin ta yau zaki wanzu a da'irata matsayin abar hutawata!" Dariya yayi sosai sannan ya Wago haSarta da ™arfi yace  Bayan fashin kuWaWe har na rai Zanyi akan muradi na daWaWWe hhhhhhhh Batul soon zan zama Dad batare da na saka ™wai ba Ni dama haka ™addarata take za'a sakamin ne na ™arasa kulawa ™arshe a ™yan™yashe min na raineshi da izzar ikona"











Dariya ya kuma fashewa da ita tare da dam™ar wuyanta yace  Nayi tunanin zaki bamu haWin kai cikin sau™i sai na fahimci ke Win kema kallon kanki kike wata ™waruwa shine yasa na baki damar komawa ga wancan shashashan ki ™arasa karSar abinda baki karSa ba yanzu gaki a masarauta ta sai yanda nayi dake da duk wani motsinki" turata yayi gadon ya bita zai danne ta fasa masa kuka tace  A'uzubillahi minasshaiWanur rajim Lateef kayiwa Allah ka barni wlh banida lfy....." ˜o™arin haWe bakinsu yayi ta fusge tare da gasa masa cizo a damtsen hannunsa yaji cizon sosai amma sai ya dake yaci gaba da shiga jikinta ita kuma tana kuka, cikin Muryar da dake nuna halin sha'awar da yake ciki yace  Bazan Miki komai ba kawai ina bu™atar kiyimin shiru ne in kika™i zan wahalar dake....." Da sauri ta haWiye kukan tanaji ya zame mata riga ya Wora hannunsa a boobs Winta ta rintse idonta rawar jikinta na ™aruwa tsoronta na nunkuwa da irin salon da yazo mata dashi, sosai yake murza nipples Winta tun bata fahimtar komai Saida ta fara fahimta sannan ya sanyasu a bakinsa ya fara shansu da wani salo me fitar da hayyaci ita kam Allah ya jarabceta da rashin control ta wannan fannin cikin few minutes ta sakin masa jiki ya rin™a yamutsata duk yanda yakeso.

Yasha Hole babu ™arya saida yaji ta ™an™ameshi tayi masa release a bakinsa ya lumshe ido ruwanta me garWi yana bada wani irin ™amshi me daWi, wani abu yaji ya caki zuciyarsa daya tuna kafin shi wani yasha ya rigasa sanin wannan WanWanon, janyewa yayi a ransa yana raya dole ne fah ya Wauki matakin kawar da Ma'eesh daga doron ™asa yin hakan shine kawai zai huce masa takaici murmushi yayi yana tuna yarinyar gaf take da haramta ga Ma'eesh matu™ar Nazhan mahaifin Ma'eesh ya kusanceta kamar yanda aka tabbatar da cewa shigar ruwansa cikin jikin matar Wan nasa shine zai sanya wannan cikin dake jikinta ya zama mallakar ™ungiya yanda zasu sarrafa tunaninsa.











Da wannan ya haura samanta ya haWe boobs Winta ya fara goga ´ar abarsa wadda da mi™ewar tata da komai batafi rabin ta Ma'eesh ba saidai babu laifi da Wan kaurinta, a nan ya zubar mata da sperm Winsa wani abu me kama da almara taga yasa harshe ya lashe abinsa tsaf abinda ya rikita lissafinta ta fara tunanin wannan wanne irin abu ne maimakon mace ta sha shi shine yake shanye abinsa.

Kwanciya yayi a gefenta takai dubanta ga agogo dake kaWa alarm biyar na asubar inda ya kawota ta mi™e da nufin tashi yayi saurin mayar da ita yace  Ina zaki?" Cikin kuka tace  Sallah Zanyi" sake ri™ota yayi yana shirin kwantar da ita ta tureshi tace  In kai kafiri ne ina tunanin kasan Ni musulma ce kuma babu wani daWi ko wuya da ta isa ta rabani da addini na"

Yaji ciwon maganarta amma bai nuna mata ba ta shiga bayin ta kunna ruwa ta tsarkake jikinta ta fito ta fara laluben abinda zata lulluSa tayi sallah, tashi yayi ya buWe wardrobe ya Wauko mata hijjab da sallaya harda casbaha ya bata ta karSa da mamaki ta duba taswirar Wakin taga inda akayi tambarin ka'aba ta tayar da Sallah, raka'atainul fajri ta farayi sannan tayi sallar asuba ta zauna tana ro™on Allah ya kawo mata mafita hakanan ta samu kanta da addu'ar Allah ya kareta ya kare Ma'eesh a duk inda yake, a zaman da tayi dashi ta fahimci akwai wani abu dake damunsa da ya kasa warwareshi da samun mafitarshi ta fahimci Damuwarsa musamman daren jiya da yake sanar da ita wasu abubuwa da suka shafeshi sosai ta cika da tausayinsa da tunanin halin da zai kasance idan ya duba yaga bata inda ya tashi ya barta.

To wai yaushe aka fito da ita shi yana ina ya bari aka fita da ita sannan ta ina aka fito da ita? Tambayoyi marasa amsa, da haka ya ta idar da addu'ar rabon da yayi azkar ta manta amma yau sai ta tsinci Zuciyarta da kimsa mata yin azkar hakanan tayi ta zame a ™asa ta kwanta bacci ya kuma Wauketa, cikin baccin taji wani irin amai yana taso mata ta tashi da sauri ta nufi bathroom ta fara she™ashi kamar zata amayar da hanjinta bayan ta gama ne ta gyara gurin ta sake kwanciya.











Bata jima da kwanciya ba ya shigo ri™e da wani kwagiri a hannunsa cikin shigar wasu kaya masu kama dana sarauta ya tsugunna a gabanta yace  ya jikin?" Banza tayi masa yayi murmushi yace  akwai masu hidimar komai a gidannan duk abinda kike bu™ata za'a samar Miki" daga haka ya fice ta taSe baki taci gaba da kwanciyarta can ta mi™e ta Wauki wayar Landline data gani a gurin ta fara haWa number Ma'eesh bugu biyu ya Waga baice komai ba Saida tace  Ma'eesh!" Da sauri ya tashi daga cinyar Mom yana kallon number yace  Australlia Bea ganinan" daga haka ya kashe kiran tayi saurin goge lambar ta ajiye ta sake kwanciya bata jima ba masu hidimar abinci suka fara jere mata su kala kala duk da tanajin yunwa bata iya cin komai ba sai ™wai soyayye da dankalin turawa saboda ita kalolin abincin bata sansu ba" tana gama ci ta fara she™a wani aman tana tambayar kanta to ita wannan aman na meye ne shaf ta manta cewa ta riga ta samu kuskuren lissafi haka ta yini a Wakin daga cin abinci sai amai sai sallah da taga abincin ma bazai zauna ba sai ta ™i sake ci.

Cikin lokacin ne kuma a hankali takejin sauyin yanayin jikinta na ™aruwa tun ranar da Ma'eesh yace mata gashi nan take kiran wayarsa bata tafiya sosai ta shiga tashin hankali amma bata karaya ba, haka ta shafe sata uku a wannan kurman gida da in ita ta fita parlour bata ganin kowa ko zata zagaye gidan bazataga kowa ba amma idan sune suka bu™aci kawo mata abinci to zasuzo su kawo su ajiye kowa zai yi aikinsa babu furuci kuma ko tayi musu magana basa kulata.











Cikin ikon Allah Watanta bakwai a wannan guri cikinta ya fito sosai kowa ma na iya ganinshi sosai take shiga zullumi da tashin hankali takanyi kuka sau ba adadi idan taga yanda cikin ya girma yake motsi a jikinta, tana tuna burukanta na rayuwa akan ya'yan da idan tayi aure zata haifa, ashe ita ™addararta bata haihuwar Wan sunnah bace, tasani da Lateef bai satota ba da yanzu Ma'eesh ya zubar mata da cikin maybe ma da yanzu sunyi aure sun samu na sunnah.

Shi kaWai ne yake zuwa gare ta zai yi komai da ita amma baya kusantarta daWin hakan takeji musamman data fuskanci wannan muguwar sha'awar da take neman zautata yanzu babu domin ko zuwa yayi ya fara jagwalgwalata batajin komai har ya gama tsotse tsotse²nsa wani lokacin yasa Abarsa a tsakiyar nononta yayita cin kansa har yayi release wani lokacin a hammatarta wani time Win kuma a matsematsin bombom Winta.

Cikin hakan ne wata rana tana kwance a Waki da yamma ranar ta kwana da zazzaSi don Saida ya kira likita ya duba ta ya bata magunguna tana kwance taji an buWe ™ofar an shigo ta sake ™udundunewa tunaninta shine maimakon yanda ya saba sai taji shiru be iso gareta ba hakan ya sata ciro kanta daga cikin duvet Win.











Tashin hankali, wani dattijon Bature tagani tsaye a gaban gadon yana shirin haurowa tsirara haihuwar uwarsa wannan abar tasa ta wani mi™e samSal sai lasar lips yakeyi ta yun™ura zata tashi yayi maza ya jirkito jikinta ya dam™eta da ™arfe ya yage rigarta ya dam™i nononta tare da tura yatsansa a gabanta ta saki wata razananniyar ™ara azaba ta ratsata wadda bata taSa ji ba, ™ara sakar mata nauyi yayi yaci gaba da tura hannunsa Saida yaji ta fara kawo ruwa sannan ya cire ya Waga cinyarta ya tura hannunsa a duburarta.

Ta kuma saki ™ara tare da hankaWeshi ta zari wata kwalbar Wine dake saman bedset ta buga masa a kansa cikin fitar hayyaci ya kuma tasowa domin baya burin wannan damar ta wucceshi Lateef ya bashi dama amma kullum yayi niyyar zuwa gare ta sai wani bacci ya kwasheshi da baya farkawa sai daidai lokacin da aka umarce shi kusantarta ya wucce musamman dake ta Baya aka bashi damar saduwa da ita sai ya kusa kawowa sannan ya zare ya tura a gabanta.

"=Ø-ÞSubhanallah wannan kwaWo da yawa yake Wansa yaci har ya saka ™wai shi kuma yana burin shiga yayi ban ruwa a gonar Wansa Allah ka tsare mana imaninmu=ØOÞ<Øýß"

Yanda taga ya ™ara yo kanta gadan gadan ne ya sata wawuro wani Wan ™aramin glass table ta kwantsama masa a kansa ya kuwa zube jini yayi wata tsartuwa ya fallatso mata ta kuma juyawa ta kuma wawurar wani sandan kwagiri me nauyi ta sauke masa a bayansa ta tsugunna ganin yana wani irin abu yana mimmi™ewa ta mi™e ta zari doguwar riga ta saka ta Wauki passport Win da Lateef yayi mata da nufin zasu tafi Itally sai ta haihu zasu dawo ta kuma buWe wata jaka da yake zuba mata kuWi kawai sai ta Wauke jakar ta fice daga Wakin da sauri.

Saida ta saita nutsuwarta sannan ta fito babu kowa a harabar gidan hakan ya bata sa'ar buWe get Win ta fice da sauri bata san wani guri da zatace zata ba cikin ™asar Austaralia hakan ya sata ta bi wata hanya daban data unguwar da suke domin Sacewa tunanin me nemanta............







_Kuyi uzuri gareni ina fama da mura me zafi da ciwon kai wannan ma da™yar ya samu._





*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566.*

[7/4, 9:35/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*OUM HAIRAN*





*_______________________________________*

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya =ØÝadult contact=ØÝ ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*

*_______________________________________*

*Book 2 page 5-6*

*_______________________________________*









*AUSTRALIA CAIRNS STATE*



Babban birni ne a cikin Australia me Wauke da mutane masu yawa ya kasance gari mafi yawan ba™i domin kamar cibiyar hutawa ce da kasuwanci.

Nan ne ya faWo mata ranta domin ta taSa jin Ma'eesh yace idan rayuwar tayi masa zafi yanajin daWin zuwa cairns domin samun cikakken hutun ™wakwalwa, daga Melbourne zuwa CAIRNS ba tafiya ce ta wasa ba amma haka da tambaya da karanta maps ta isa tashar jirgin ™asa ta karSi ticket ta samu site ta zauna fuskarta rufe da facemask cikin ranta cike da tsoro haWi da addu'ar Allah yasa bugun da tayiwa wannan tsohon banza da yaso haike mata bata illatashi ba, sunyi tafiya me tsayi wadda ita dai a cikin tafiyar har bacci tayi tunda suka taho suke haWa ido da wata matashiyar kyakkyawar budurwa dake kujerar gefenta saidai kowanensu yana basarwa, iya gudu na jirgin ™asa basu suka isa CAIRNS ba sai dare ya fara shiga, fita fasinjoji suka farayi kowa yana kama gabansa inda ita kuma ta tsaya dube² da tunanin inda zata nufa a wannan ™asa da bata taSa hasaso kasancewarta a cikinta ba.

Tayi nisa cikin tunanin da take fatan ya zame mata yanke hukuncin abinda ya dace tayi, har yanzu mafita ta kasa zuwar mata gashi har mutanen da suka sauka tare dasu duk sun ™are wanda suka kasance yawancinsu Turawa ne,  Barka!" Abinda taji wata zazza™ar murya ta furta a bayanta kenan, dalilin daya sanyata juyawa da sauri tare da zare facemask Win fuskarta tayi ajiyar zuciya cikin ranta tana addu'ar Allah yasa mafita ce tazo gareta, murmushi matashiyar da suka sauka a jirgin ™asa tare tayi mata tace  Kiyi ha™uri tunda muka taso daga Melbourne na fahimci a tsorace kike da alama wannan shine zuwanki na farko cairns welcome ko zan iya taimakonki?"











Ajiyar zuciya ta sauke irin ta wanda ya faWa ruwa aka mi™o masa takobi don ceton rayuwarsa, tare da jinjina kai budurwa ta kama hannunta tare da karSar jakarta tace  Ni sunana Samha ke fah?" Cikin karkatsewar murya tace  Fateemah" jinjina kai Samha tayi tace  Wow! Nice name But zanke kiranki da Teemah saboda kinsan a nan basa iya kiran suna me tsayi"

Daga haka basu kuma cewa ™ala ba suka shiga Mota ta ™arasa dasu

10 / 20