Chapter 4 Reading SILAR DA NAMIJI Farashin Taurin Kai by Mujaheesah MATAR MALAM READ HAUSA Novels

SILAR DA NAMIJI Farashin Taurin Kai by Mujaheesah MATAR MALAM

Author :  Mujaheesah MATAR MALAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   4 / 4

9K to 9.4K   out of 9.4K words

Kabiyashi to kamar haka zina take, idan ke macce kin Aikata koda kintuba ƴaƴanki saisunyi gadonki haka kaima kuma yarda kaɓata ƴar wani sai Anɓata taka inma bakada Akwai yaya ko ƙanwa Kai harma Uwarka wllh wani sai yaɓata Uwarka dan kaima uwar wani kama dan haka saima Taka uwar wllh bani naceba wannan faɗar Allah ne , Annabi muhammad S.A.W Yanacewa," DAKUSA HANNUNKU KUSHAFE MATANDA BANAKU BA WAƊANDA BA MUHARRAMAN KU BA TO ABUNDA ZAIFAYE MUKU SAUƘI KU ƊAUKE WANNAN HANNUN KUTURA CIKIN WUTA MAITSANANIN CI HANNUN NAN NAKU YAƘONE YAZAMA HABƊI "TOKA" KU ƘARƘAƊE TABI ISKA HAKAN ZAIFI SAUƘI DA ALKHAIRI AGAREKU,"""" Inna lillahi wa'inna ilaihin raju'un wanda baima Aikata zinar ba kenan Amma kunji hukuncinsa inataga wanda ya Aikata❗❗❗❗????❓❓❓❓❓❓ muji tsoron Allah wllh muji tsoronn Allah ƴan'uwa muguje Aikata zina wllh, Allah ka karemu ka kare zuri'armu dafaɗawa Uƙuba dama ƙazamar rayuwa ta Zina Ammeeen...... Nawar yasami muguwar sakayya wanda baitaɓa kawowa Aransa zaisameta ba, haka Neera tabar duniyar wanda bata kawo mutuwa kusa Atsarinta ba Kawai tabiye shairin shaiɗan da miyagun Abokai,.. Haka deeyam basu Zurfafa tunani da bincike Akan Nawar ba dan kawai yanuna musu ladabin kunama na ƊA NAMIJI, kuma ƙuɗinsa sunrufe musu ido daga ƙarshe gashi tawahala taga sakamakon illar rashin bincike da yarda da ƊA NAMIJI, dama yin Auren nesa.... Wllh ƙuɗi wasu Abune dake makantarda bawa su shagaltar dashi,, Allah kabamu Arziki mai Amfani wanda zamu Amfanar bawai wanda zai Amfanar damu muƙaɗaiba,, Allah kasa mudace, Allah kasa wannan littafin nawa yazama silar gyaruwar rayuwar masu hali irin nasu, Allah kashiriyae damu AMEEN*






```Daga taku harkullum masoyiyarku maison ganin farincikin ```ku, Mujaheedah (MATAR MALAM) Marubuciyar °°°°••••••••°°° MAIZAMAN ```KANTA! "PAID BOOK" BAƘIN KISHI! "PAID BOO" DOCTOR HEESHAM 2022 "PAID BOOK", FAHAT HOT LOVE, "FREE ```BOOK" SAINA KASHE MIJINA! 'FREE BOOK" RAUNIN MACCE.... 'FREE BOOK" BARRISTER KHALEEL "FREE BOOK" ```SO SIRRIN ZUCIYA" FREE BOOK" SILAR ƊA NAMJI "FREE BOOK"………………………………………………``` ```Saiwanda zankawo muku son maitaken *YAREEMA SUHAEEM JININ SAURTAAAAAA "PAID BOOK"* kodajin wannan sunan kasan Akwai baza fasaharda Allah yabani Hunmmmmm kudai kuhanzarta sambaɗo kuɗinku dan mallakar wannan ƙasaitaccen littafi,,,........ haryau dai number da zakusaman itace 07064904617 ga whatsApp ƙaɗai, idan kirane kuma ta wannan 07031012948... INA MARABA DAKU MASOYANA, SAINA JIKU......... ALLAH YANUNA MUNA ƘARSHEN WANNAN WATAN LAFIYA ALLAH KABAMU IKON AIKATA AIKI MAIKYAU ACIKINSA ALLAH YAKAIMU SALLAH LAFIYA AMEEN RAMADAN MUBARAK..........```









*SUBUHANA KALLAH HUMMUMA WABIHAMDIHI NASH HADU ALLAH ILAHA ILLAH ANTA NASTAGFIRUKA WA'NATUBU ILAIKA*









WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948









_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

4 / 4