Author : Mujaheesah MATAR MALAM Category : African Stories & Novels
tadawo Ƙasarta kuma garinta baƙaramun farinciki tayi ba ganin kanta A ƙasarta Nigeri'a gidansu tanufa sunji mamakin ganinta haka dan sam bata hayyacinta saida tahuta bayan wasu kwanaki sannan tabasu labarin komai Allah waddai da halinsa iyayenta sukayi, taneme ganin Neera Amma saitaji labari mara daɗi wai Ansame gawarta Awani kangon gida ga Alama wani ciwo maitsanani ne yakasheta Amma Ansami wata wasiƙa wadda kenuni Akan ƙawarta Deeyam ta rubuta,
***
Koda Nawar yadawo baisame Deeyama ba gashi yadawo da tsananin sonta Amma bata gashi iyayensa sunsan dik irin tsoyarda yake tsulawa, batare da sunce dashi Uffan ba suka sakashi gaba har gidan su Deeyam Akatakurashi yasaketa badan yasoba...
Anan yasami labarin Mutuwar Neera Afirgice yamiƙe tsaye Yace," What? tamutu? yaushe meyasa meta? nashiga Uku taya zata mutu bayan ban Neme Afuwanta nashiga uku ni Nawar tabbasa ta Silata Neera tarasa komai.
Dikansu ƙwalalo ido sukayi suka bisa da ido ganin dik yawani firgice dajin labarin mutuwar Neera kenan Akwai lauje cikin naɗi......
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 8:57 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 70&79*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
Cikin faɗuwar gaba yake tanbayar ina Zaihaɗu da iyayenta gaskiya baiyarda tamutu ba,
Ɗunguma sukayi dukansu sukaje gidansu tabbas ba'a ƙaryar mutuwa domun kuwa taron mutane ne masu shirin kaita gidanta na gaskiya,
Tinda suka shiga ciki itada dashi zuciyar kowannensu take faman bugawa da ƙarfi bakamar Nawar da yakasa komai Abubuwanda suka faru kawai suka shiga dawo masa,
Kishiyar Mama tamiƙowa deeyam wata wasiƙa Tace,"Neera tajima tana ɓoye wani sirri gakowa ma bawai gareki keƙaɗaiba wanda inatinanin wannan wasiƙar tana ɗauke da Abunda take ɓoyewa dan koyanzu Ansameta ne tare da gawarta, Ƙarɓa kiranta sosai kowama yaji menene,"
Hannunta har rawa yake taƙarɓa tawarware tafara karantawa kamar haka...... ...........…………………………………………………
```SAIFA KUNYI HƘR DA GAJEREN PAGE ƊINNAN DAN WLLH BANDA CHAGE BAMUDA WUTA AMMA ƘIRIS YARAGE NA KAMMALASHI GABA ƊAYA DAMA NACE MUKU GAJEREN LABARI NE, KUMA MAI KAMANCECE NIYA DA RAYUWAR GASKIYA NAWATA ABUNDA NAƘARA CIKI ƘAƊAN NE```
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 1:05 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 80&89*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
*AFTER 5 YEARS AGO*
Tafiya take tana sauri dan ƙarɓo maganin mamarta dan dawowar da tayi Abba yaƙi kulata sam gashi tanada hawan jini A yanzu, koda taje ƙarɓo maganin mai chemist ɗin ya hanata Acewarsa yagaji da bada bashi gaskiya, dik ƙoƙarinta Akan yabata Amma sam yahanata, Yace," indai kinason magani wllh jeki kineko ƙuɗi naira dubu 5,000 ne kawai,"
Ba yarda ta iya tafito tana share hawaye bakin titin tasami guri tazauna tana hawaye haɗida tinanin inazata zasami ƙuɗin ga yunwa na Addabata tinjiya rabonta da Abinci koshi na mahaifiyarta ne dan batada lafiya wandan Akabata takasaci sai tabata ita, dan ita gaba ɗaya yayi rantsuwa Akan kada Asake bata koda ruwan gidan ne balantana Abinci.
Fitowarsa Shan iska kenan bayan sungama meeting ɗin yana tafe yana ɗan shafa cikinsa dan wani rin fitinannen Feeling yakeji, kamar daga masa idansa yafaɗa kan Neera Aransa yace,"banza tafaɗi gasasshiya kenan ," yanamai lasar lips ɗinsa,
Gurinta yanufa fitowa yayi tareda sunkuyawa gabanta yana mai leƙen fuskarta,
Ɗagowa tayi ƙamshin turarensa tadake hancinta sosai, saida Zuciyarta tabuga dan baƙamin kyakykyawa bane yaci gayu kuma sosai.
Lura da tashafa'a da kallon kyansa yayi murshi Yace,"Aransa wannan bazatayi wahalar kamuwa ba, balantana ba maccenda zatamun wahala domun inada kyau ga ƙuɗi,"
Afili Yafurta,"kyakykyawa meke damunki haka kikazo nan kikazauna harkina hawaye? haba wannan ba irin naku bane meke faruwa dakene,"?
Ɗan kauda kanta tayi gefe batasan dalili ba gaban ta yatsananta faɗuwa.
Ganin batada niyar masa magana ko kulashi Hakan yasa Yace,"kitashi daganan mana dan Allah kizo naɗauke ki daganan mana kinga dik idanuwan mutane yafara dawowa kanmu,"
Badan tasoba tamiƙe dakansa yabuɗe mata tashiga sannan shima yashiga,
Yatsaf yakarance tanacikin damuwa sosai kuma yanada yaƙinin ƙuɗine matsalarta,
Baizame ko inada itaba sai Ƙasaitacciyar Hotal ɗin garin,
Fitowa yayi ganin taƙifitowa itama yasa shidawowa inda take Yace,"bafa komai zaifaru ba kawai zan ƙarɓe sakona ne Anan kizo bayan naƙarɓa saimu wuce kinga ko Abinci kyasamu kiɗan taɓa dan gadikan Alamu kinajin yunwa,"
Yayi gaskiya tanajin yunwa sosai sanin intayi wasa da damar shikenan kuma yasa tabi bayansa,
Ɗaki maikyau yakama suka shiga, bakin gadon tazauna tana faman zare ido, landline yakira yamusu Order ɗin Abinci Yace,"bara naƙarɓo Abinci ko,"?
Jinjina masa kai kawai tayi batare batare da tayi magaba ba,
Yana fito yaƙarɓo Abinci yazuba maganin kwana A lemun harda Abincin saida ya ɗan zuba ƙaɗan yajuya sannan yakawo mata Yace," Bismilla zaki iyaci bara naje nadawo kafin nadawo kingama saimu wuce kawai,"
"To" kawai Tace
Yana fita bata kawo komai Arantaba dama yunwace take kawai tahau Abincin taci sosai takora lemun tashiga toilet tawanko hannayenta da ƙyar takawo bakin gadon dan wani irin bacci takeji tana kawowa bakin gadon takwanta, take Bacci mai nauyi yayi gaba da ita,
Koda yaje wajen bawani Abu yafiddashi ba dama yafita ne dan tasake jiki taci Abinci koda yadawo yasamu tayi bacci dahaka ya Aiwatar da mugun nufinsa Akanta,
Wahala tafarfaɗo ida takoma sumar da ita, sam baitausaya mata ba kuma bai mata sannu ba saida yagama Aika Aikar tasa yamiƙe yayi wankansa sannan yafito ya Aje mata ƙuɗaɗe masu yawa yakwashe kayansa yafice Abinsa.
Koda tafarka tadawo hayyacinta taganta cikin wannan mugun halin taci kuka sosai ganin kukan ba Abinda zaitamake ta dashi yasa tagyara kanta da kanta takwashw ƙuɗin tafice itama tindaga lokacin bata sake ganinsa ko labarinsa ba sai sanda taganshi gurin deeyam dasunan shi zata Aura tayi niyar faɗa mata komai game dashi Amma ganin tana sonsa ba ƙaɗanba yasa tabar zancen A zuciyarta, Ana haka har ciki yabayyana Ajikinta wanda bati ƙasa A guywa wurin tunkararsa taga yamasa ba Amma sai yanuna mata ita kamar motar hayace dik wanda yaga dama zai hau dan haka kada tasake nemansa inma taimako takeso basai tamasa ta ƴanbariki ba, ƙuɗi masu yawa yawatsa mata yabarta yayi tafiyarsa, Anacikin haka Aurenta ds kamal yabayyana batasan tanada cikin ba saida Akazo ran wankin Amarya wannan dalilin yasa Tace," Bazatayi ba, domun *ƊA NAMIJI YAZAMA SILAR WARGAZA KOMAI NA RAYUWARTA*
Tabbasa naji buhun ƙaiƙayi ne dik wadda taɗauka saita yada Ahaka hartasamu tazubda cikin tindaga nan tazama karuwa tafara bin maza dik *SILAR ƊA NAMIJI* Tarabu da mamarta *SILAR ƊA NAMIJI!!* Mahaifinta yatsaneya yakoreta dik ta *SILAR ƊA NAMIJI!!!* Tafaɗa rayuwa mara kyau da datty dik ta *SILAR ƊA NAMIJI!!* Haƙiƙa Namiji dakalin majina ne dik kataka sai ka zame tabbas bariki Alalan gero ne idan baka iyataba kwaɓe maka zatayi, Rayuwar bariki bakomai Acikinta face ƙasƙanci da cutarda rayuwa domin garin bin mazanta nan tahaɗu da wani Azzalumin ɗan ƙungiyar Asiri ya Asirceta tanaji tana gani yazuba mata wani Abu tagaban ta tindaganan gabanta yalalace yadinga fidda tsutsotsi da wasu ruwa masu wari gashi tasamu H.I.V dik ta *SILAR ƊA NAMIJI!!!*……………………………… … … ………
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 9:34 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 90&99*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
```SECOND TO THE LAST PAGE```
Tinda Deeyam tafara karatun take risgar kuka ba wanda baiyi kukaba Aɗakin Amma deeyam tafi kowa shiga damuwa,
Nawar kam lokaci lokaci yake sauke Ajiyar zuciya sam ƙwaƙwalwarsa tadaina Aiki,
Cikin kunya da baƙin ciki mahaifiyarsa Tace," da nasan haka zaka zama dana kasheka tin kana ciki wai Ace nice halimatu nahaife mazinaci mara Amana mara gskiya Allah waddaranka Nawar, kagani ko Alaji wannan shine illar sangarta yara da ƙuɗi kullum nayi magana kace nacika takura Nawar nawa yake dahar zansashi gaba ina Masifa kasangarta yaro kotawani ɓangare yanzu gashi Abunda hakan yajanyo yaruga dik wani farin cikin Ahali wllh Allah bazai barka ba Nawar," Taƙarashe maganar cikin kuka.
Deeyam tamiƙe tsaye tafuskanceshi sosai Tace," Tabbas *SILAR ƊA NAMIJI!!!* Nayi kuka ba ƙaɗan ba na zubda hawaye nashiga damuwa Amma wanda ƙawata tashiga *SILAR ƊA NAMIJI!!* harta rasa ranta nata yafi nawa muni kaje wllh ƙarshen ka bazaiyi kyauba dik wani namiji mai hali irin naka wllh saiyayi mummun ƙarshe na tsaneka natse rayuwarka,"
Tindaga wannan lokacin Nawar yarasa sukani idan yaruge idansa Neera da deeyam kawai yake gani gashi iyayensa duk sun juyamasa baya yarasa dik wani gata A yanzu,
Tinda Najib ɗan govenor ɗin garin yasami labari daga wurin Abokinsa Nawar yakasa sukuni Rayuwar Deeyam tafara bashi tausayi Ace ƙarama da ita tazama bazawara Abun bako daɗin faɗi, dagewa yayi saida yaga ya mallaketa dan ba ƙaramun tausaya mata yake ba, da farko bata Amince ba amma kuma iyayenta basu takurata ba Amma ganin irin dagewarsa hakan yasa ta Amince har Aka ɗaura Aurensu....
Sosai Najib ke kula da ita dama Iyayenta harda Mahaifin Neera Soyayya maitsata sukee cike da ƙaunar juna…………………………
```Nasha faɗamuku ni bana tsayawa nazarin littafi dama rubutashi dan kawai nishaɗi, banui dan kikaranta kiji daɗi ba haka kaima banyi dan ka karanta kaji daɗi ba, A'a nayi ne dan musamu darasi mugyara rayuwarmu inda takeda buƙatar gyara kuma dan yazama wa'azi dama janhankali, Musani wllh tinkan Aje Ake shiri bawai sai Andawoba, Shidai sharri ɗan Aike ne koda yaje wllh saiyadawo kuma inzaka gina ramun mugunta to kaginashi gajere, muji tsoron Allah mutuwa wajibice hisabi dole siraɗi gaskiya ne kuma kowa saiya haushi mudage da Aikata Alki nagari dan samun kyakykyawar makoma Allah yasa mudace......... (SAƘUNAN KU NAZUWA GARENI MASOYANA CIKIN IKON ALLAH WATA HARDA KIRA DAN KAWAI WANNAN LITTAFIN NA *SILAR ƊA NAMIJI!!!* NAGODE SOSAI DAMA WAƊANDA KEMUN LAKING DA COMMENT TA ƁANGAREN FACEBOOK KO WHATSAPP INA GODIYA```
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 11:24 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 100*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
FINAL!
FINAL!!
FINAL!!!
*FINAL PAGE,, shafi na ƙarshe 12/4/2022 wanda yayi daidai 11 gawatan Raman dan... Ina godiya ga Allah dayabi ikon Kammala wannan labarin lafiya dik da yaɗan bani tsaiko na ƴanwasu matsaloli da dama dasukayita faɗomun Amma yanzu Alhmdllh gashi na kammala cikin ikon Allah... Inasamun saƙwaninku kuma ina gdy waɗanda basa ganin reply ɗin maganata dawuri bayan sunmun dan Allah kumun Afuwa wllh ina busy kunsan dole nasamu mssg dayawa wani lkcn harnakan rasa wanne zanfara dubawa? sbd yawan mssg wllh inajin daɗin kulawarku dama tururuwa wajen nemna ina gdy sam banda rayuwar walaƙanci kowa nawane kamar yadda nima nake takowa ba walaƙanci kansa naƙi Respond ba wllh Abubuwan ne dayawa dan Allah kucigaba damun Uzuri kuma kucigaba da kasancewa dani haɗida mun sharing littafaina tako ina dan Allah ina godiya sosai Allah yabar Zumunci*
Kwanciyar hankali yaratsa deeyam tamanta baya saidai in labari yataso saidai tayi murmushi dan *SILAR ƊA NAMIJI!!!* tawahala tayi kuka Amma cikin ikon Allah kuma *SILAR ƊA NAMIJI!!!* Gashi tana farinci......
Yau sammako yayi yafiya dan Akwai wani Aiki da daddynsa ya sakashi, baisamu kansa ba sai kusan 4:30 yakira ta bata ɗagaba dik hankalinsa yakoma gida hakan yasa yakoma bashiri,
Koda yake gidan yatarar da ita Kwance kan 3,seater tanaɗan yamutsa fuska tana shafar cikinta,
Dasauri yaƙaraso gurin yazauna ƙasa yana shafar cikin nata Yace," dear meke damunki bakida lafiya ne? gashi nafita tinsafe bamu haɗuba wllh dady yasani Aiki kiyi haƙuri kinji yanzu gayamun meke damunki,"?
Miƙewa tayi zauna tazuba masa ido mamaki take wai dan ciwon ciki ƙaɗai yawani ruɗe hakan Abaya inda tsohon mijinta taci duka kuma tawahala Allah sarki lalle Allah maisauyawa bayi ƙaddararsu ne,
"Kiyi magana mana dear kodai naɓata ranki ne,"?
Yaƙarasa maganar yana wani lanƙwasa kai.
Dariya tasuɓuce mata ganin yarda yawani damu haka, kama hannunsa tayi "Mijina ai baya laifi dan kota ina shi haskene Agareni gashi sarkin tausayi, kadaina damuwa bakomai kawai ciwon cikine kuma yanzu yadaina bakomai,"
"Haba dai ciwon cikin zaki kira ƙarami? lalle kinamun wasa da lafiyarki to banyarda ba maza tashi yanzu Asibiti zamu Adubaki,"
"Ah nifa ba inda zani kada kawahalar da kanka dama ƙuɗinka Allah yadaina kawai muje kaci Abinci,"
"Yanzu kina haka kika dafa Abunci? lalle dole nakawo ƴarki dan bazaiyu da yarintarki wahala ta tsufarmin dakeba, Meye Amfanin dik wata dukiya da miji zaitara inhar ba bautawa matars da itaba? bawata fa'ida ai, ƙorafi bai ƙarɓu maza kitashi banason musu,"
Yaƙarashe maganar yana ɗauko mata hijab ɗinta,
Dole tamiƙe sukanufa Asibiti, gwajin farko Likita ya tabbatarmusu tanada cikine,
Aiko murna gun Najib ba'a magana nantake yahau bugawa iyaye da ƴan'uwa da Abokan Arziki yana faɗin shifa baba zaizama kwanan nan ,
Kukawa sosai Deeyam takesamu tindaga kan mijin nata harzuwa gun ƴan'uwansa,
Tana zaune yana mata tausa naƙuɗa tafaɗo mata cikin hanzari yanufe Asibiti da ita, Bata wani shawahala sosai ba tahaifo ƴarta macce kyakykyawa Abun mamaki sam bata biyo kowa A wannan Ahalin ba gaba ɗayanta dik Neera taɗauko, Aiko nantake Deeyama tabawa ƴar sunan little Neera bawani ja sunan ba dan shima sarai yana mata Addu'ar samun rahamar Ubangiji kuma yanason matarsa da farin cikinsa,
Ansha biki kam harkan gata da dangi,
Abban Neera yaji daɗi sosai da hakan,
Zaman lafiya nishaɗi Arziki kawai ke bayyana tsakaninsu...
Aɓangaren Nawar kuwa garin shaye-shayen nasa yahau mota tsautsayi yagifta yadake icce tsallaken titi, saida mutane suka kawomasa ɗauki harsuka kaisa Asibiti baisan halinda yake ciki ba,
Sai kusan kwanaki 3 sannan ya farfaɗo Anan yake samun labarin yawan ta Ammali da kayan mayen da yake hakan ya saukar masa cansa kuma har Abada bazai iya haihua ba gashi hantarsa ta taɓu kuma Angutsire kafa da hannunsa saboda sunriga sunyi karayarda bazasu gyaruba,
Yaci kuka yana nadamar Rayuwarsa ga ciwon H.I.V Gashi yasami labarin Abokinsa ya munafurcesa ya Aure matarsa harsun haihu, hakan yasa take yadinga zunduma ihu yana kiran sunan Neera da Deeyam Abu kamar wasa Ashe ciwon hauka yashigo,
Kamashi daddynsa yasa Akayi Aka maidashi gidan Mahaukata,
Koda su Deeyam suka sami labarin Abunka da zuciyar macce take tadinga kuka tafurta tayafemasa tana fatar Allah yabashi lafiya, Shikanshi Najib yabashi tausayi Amma hakan shine daidai da dik wani Azzalumin namji kamarsa.
Lallashinta yahauyi yana kwantar mata da hankali Afili tafurta *SILAR ƊA NAMJI!!!* Nayi kuka baƙaɗanba Amma.....
Yacafe Zancen da cewa" Amma yanzu *SILAR ƊA NAMJI!!!* kina farinciki ba.......
Dariya tayi shima haka yana haɗe bakinsu guri ɗaya.............……………………………………………
TAMMAT BI HAMDULLAH…………………
_TO NIKAINA ANAN NA KAMMALA LABARIN MAITAKEN *SILAR ƊA NAMIJI!!!* INAFATAN KURAKURAINA ALLAH YA YAFEMUN INDA NAYI DAIDAI ALLAH KABAN LADA_
```Jinjina gadikan ilahirin ƙungiyarmu ta Royal star Write Association, Allah yaƙara muna haɗin kai da kaunar junanmu,...```
_Kafin narufe labarin dole namiƙa sakon godiya gareki QAWALLE'S wato Mmn Hibba, Allah yabar zumunci ina gdy da ƙoƙarinki naganin littafina yazaga wasu birane ngd sosai Allah ya sauke mana ke lpy😁_
*Dik da baku onlne Amma hakan bazai hana na Ambaceku ba Masoyana na Arziki SWEET MARYAM YUSEEF Mmn Juwairiyya Sai MARYAM SANUSY (MEERY QUEEN) Inaji daku sosai wllh*
Waɗanda ma bansami damar faɗaba kusani kuma inayinku dik wani maiyina nima ina yinsa.
*Allah ƙara lpy shugabar Royal Sister Nana M sha'aban keɗin tadabance Mujaheedah (MATAR MALAM) nayinki over💃💃💃💃💃💃*
_NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GAREKI ƘAWATA *NUSAIBA KABEER* ALLAH YAKAWO HASKE CIKIN RAYUWARKI YARABAKI DA MIYAGUN ƘAWAYE AMEEEN_
••••••••••••••••••••
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
````````````````````´´´``````
*📝NOTE,,, Abunda wannan littafin nawa yake koyardamu kuma yake nuna muna shine Illar bin maza illane sosai musamman ga rayuwar macce dan mugun tanbone dabazai gogeba har jikokin jikokinta Za'a cigaba da jifansu dasu, dashi sannan Zina mugun taboce haka take kamar bashin banki dazarar kacishi ko kana raye kobaka raye wllh sai