Author : Mujaheesah MATAR MALAM Category : African Stories & Novels
kika kirani yau? Ai munana zuwa wankin Amarya yanzu haka shirin tahowar muke,"
"Ke dallah malama banason surutun banza da uwarku nakeson magana tana kusa kibata kawai,"
"Aunty kina cikin hayyacinki kuwa? zaginmu zakiyi,"?
"Shin zaki bata wayar ne ko a'a nasake neman wani layin da za'a haɗani da ita,"
Kan nafi tayi magana Mamansu taƙarɓe wayar takara Akunnenta dik wata maganar Neera Mama taji, Tace," Ai uwarsu ɗince faɗi dik Abinda kikeson faɗe inajinki,"
"Masha Allah dama zangaya miki ne wllh wllh wllh kigayawa wannan matsiyacin ɗan naki Yazo yaƙarɓe dik wata tsiyarsa ni nafasa Auransa dan ni ba'ajinsa bace wllh, idan kuma kikayi taurin kan hanashi ko shi yayi wllh wllh wllh randa Zantare gidansa wllh saina kashe shi...................
```Tirƙashi kunji wata sabuwa kuma, lalle Neera ta iya tada ƙura ran bikin farko Tawargazashi da kanta ko meye silanyin hakan??????????
Muhaɗu A next page kawai dan sanin meye dalilinta dama me zaifaru............... Kitaimaka idan kingani kimun sharing koda baki karanta ba dan Allh...```
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[08/04 12:12 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 20&29*
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
*TSARABAR RAMADAN*
Tana maganar cikin ɗaga murya da nuna gaskiyarta muraran Akan zata iya Aikata Abunda Tace,
Hakan yafara janyo hankalin mutane zuwa ɗakin hatta Abba saida Aka kirashi da yake waje,
Fisge waryar Deeyam tayi takatse kiran cikin takaici Tace,"Kina hankalinki kuwa wannan wane irin kunyatawa ne da tozarci? kinsan bakisonsa meyasa kika bari suka kawo kayansu, kuma har Akazo biki,"?
"Ni bance inasonai ba kuma ni bance Aƙarɓe kayansu dan haka wllh koda sama da ƙasa taza game narantse bazan Aure shi, ba"
Tasssss Abba ya wanketa dawasu zafafab maruka Cikin baƙinci da tozarci irin wanda tamasa Yace," wllh baki isaba Neera ni na haifeki bawai ke kika haifan ba, dan haka Auran nan ba fashi,"
"Dawa bakoda wannan tsinanniyar mara kunyar ba, Ai wllh ko itaɗaice macce to saidai ya tabbata ba Aura kanajin Tana furta kalmar kisa kace dole ɗana ya Aure ta? wllh bazai yuba Akai kasuwa munyafe," Faɗar Maman kamal dake cikin fushi.
Mama ƙarama Tace," A'a baza ayi hakaba dan Allah kuyi haƙuri Azauna Akan lamarin nan,"
"Wane zama ke kuwa munafuka waya sawo bakinki? idan kinji haushi saiki bashi ƴarki nidai bazan Aura ba wllh," tafaɗa cike da rashin kunya tana wani tura baki.
Niyar dukanta Abba yaso Aka dakatar dashi Mama kuwa itama tahau bakinta ,"Bafa zaiyu kowa yasawa ƴata baki ba tace batayi Ai magana taƙare da hanka kowa yakama gabansa shikuwa Gobe a'aika masa da kayansa,"
Cikin takaici Abba yace," kiɗauki ƴar taki kubar min gidana na sakeki saki ɗaya,"
Yana gama faɗin hakan yabar ɗakin cikin ɓacin rai, Zuciyarsa natafasa Akan wannan Abun baiyi baiyi Aune ba yafaɗi yana mai dafe satin zuciyar sa,
Sosai mama taƙaɗu da sakin dan bata zaci haka ba jiki ba ƙwari ita da Neera sukabar gidan Amma Neera ko Ajikinta dan Ayanzu batajin zata sauya.
Haka kowa ya watse ba daɗi sauran dangi kuwa suka ɗunguma zuwa Asibiti da Abba, likita ya tabbatar musu yariga yasami ciwon sashen ɓaren jiki ma'ana Paralysed dik rabin jikinsa bazai sake Amfanuwa ba.
Sosai Mama tatsorata dajin hakan itakanta Neera ta tsorata Tanbayar kanta take to metayi kenan *SILAR ƊA NAMIJI* Abbanta ya nakasa Auren Mamanta ya mutu, da zasusan Ainahin dalilin faruwar hakan datasan saki Uku Abba zaima Mama itakuwa cireta zaiyi daga ƴaƴansa ma gaba ɗaya,.
Sosai mama tadamu dason takoma dan dik Abunda yadameta saidai dik yarda taso Abba yaƙi maidata da ƙyar Akasamu yamaidata yabari Neera tadawo itama,
Ayanzu Neera tayi sababin ƙawaye ƴan bari ƴan duniya waɗanda sukayi sallama da rigar mutunci dik sunɓata yanin tarbiyarta dika ta fanɗare sosai, boko islamiyya gaba ɗaya tadaina zuwa tsiyarta kawai take tsulawa, Taɗauke huɗubar shaiɗan da shawarar miyagun Abokai data samu,
Akwai randa tadawo gida dawata tsinanniyar shiga na riga da wando dik ta matse jiki surar jikinta bayyane,
Baƙaramun tashin hankali Abba yashiga sanadin ganinta wannan halin dan dik ƙaurin sheesha take.
Da hannun ɗaya yariga dukanta yana ball da ita yana faɗin da haihuwarki wllh gwanda ɓarinki kincuce rayuwar tarbiyar gidana natsane ki mara Albarka, mariya kizo kiga mugun irin da kikaban A gidana Allah waddaran haihuwar ki, da ƙyar mutane suka ƙwace Neera hannunsa, Amma ya rantse yau bataza kwana gidan ba,
A yau mama tasha kuka sosai kasa fitowa ɗaki tayi zazzaɓi mazafi yarufeta ,
Neera kuwa gidansu Deeyam takwana faɗa da nasiha ba irin wadda iyayen Deeyam dama deeyam ɗin basu mata ba kuka kawai take ga Alama taɗau sanyi, Aƙasan ranta sai ƙunar zuci take dan tasan *SILAR ƊA NAMIJI* shine yajefa dika wannan bala'in....
Washe gari shuru harkusan 12:00 Mama bata fitoba hakan yasa mama ƙarama taleƙata saidai me ta tarar rai yayi Halinsa Mmn Neera takoma ga Allah amma kusa da ita da kwai wata rubutacciyar wasiƙa data Aje.
Baƙaɗan mutuwar ta girgiza Abba da Neera ba dika garin yaɗauka Akan halin Neera ne yasa mahaifiyarta Haɗe zuciya harta mutu,
Taci kuka tarame tayi baƙi tayi laushi sosai
Amma bayan wasu kwanaki miyagun ƙawayen nata suka sake maidara ruwa tacigaba da sharholiyarta ta manta da mutuwar Mamanta Amma Acan ƙasan ranta Mahaifiyarta nanan kuma tana yawan sata Addu'a saidai Azahiri tanuna tamanta da ita,
Zagi ba kalar wanda batasha Amma tayi fatali da kowa miyagun ƙawaye sungama ɓat rayuwarta, Harka take da manyan maza masu ƙuɗi ita kanta manyan motoci take hawa A yanzu, Amma bisaga dikan Alamu dakwai wani ɓoyayyen sirrin data Aje Aranta game da Deeyam............
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[10/04 7:18 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 30&39*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
Amun Afuwa narashin jina na ƴanwasu kwanaki hakan tafarune saboda matsalar wutar nepa da muke fuskanta sam bama samun wuta,
*Anafaɗin saura wata saura sati saura kwana gashi har Anfara yanzu har in Allah ya ƙaddara gobe tuesday zamu Azumi na 10 kai jama'a kwanakinmu na tafiya fa, Allah yabamu ladan ibadunmu Allah kasa muna cikin bayinda Aka ƴanta Allah kaimuna kyakykyawan ƙarshe*
Rayuwar Neera Tasauya lokuta da dama Mahaifinta kan mata duka sosai yahana ta Abunci wani sa'inma yace bazata kwana gidan ba, hakan yaƙaramata lasisin ƙara gurɓata rayuwarta.
*📝 Iyaye da dama kanyi irin wannan wautar zuwa sakaci dama shirme, naganin idan yaransu suka same matsala Amaimakon sujasu jiki cikin hikima da lallashi su ganardasun Amma sai kaga wasu nama ƴaƴansu baki wasu sukoresu hakan kuskire ne babba domin yin hkn ba gyara bane saidai ƙaro tarin matsalolin da zasujanyo, Dik yarda ƴarki zata zama to wllh nasan kinaso Abarki kuma bazaki so ganin ƙarin lalacewarta ba Amma Uba namiji saikaga sam baya jan ƴaƴansa Ajiki waima Abun kunya yake gudu saiya kore ƴaƴan hakan bawani gyara face ƙarin lalacewa wllh,..*
Aikata hakan da Abba yayi ba ƙaramar taka rawa yayi gurin ƙara riguza rayuwar Neera ba taƙara faɗawa muguwar hanya nabin maza...
Bikin deeyam yakankama Har Anfara Neera ta taka rawa sosai takashe ƙuɗinta Abikin, Angama bikin Ankai Amarya Rivers koda wasa Neera bata bisu kai Amarya kawai tamata fatan Alkhairi.
Rayuwa natafiya inda kwana ki ke shuɗewa shekara nazama wata inda wata kezama sati sati yazama kwana kwanakin kowanne ɗan Adam mai shaƙar numfashi na ƙarewa yana ƙara kusantar kabarinsa Allah kasa mucika da imani.
A yanzu bawani hotel ko clove da Akejidashi dagan harzuwa Abuja wanda basusan da zaman neera ba manyan motoci tana hawa Abinci saiwanda taga dama, zubar da ciki kuwa tayi ba Adadi daga ƙarshe tayi planing, A yanzu sam bata tsoron kowa idanta cike yake da toka, saidai idan zaka mata nasiha zata saurare ka Amma miyagun Abokanta sam basa bari tahau hanyar gaskiya saboda itace star ɗinsu, Dik takore wani namiji dake sonta da gaske bata sauraren kowa sai ƴan iskanda ke taka rawa gun ɓata rayuwarta ...
**************;
Aɓangaren Amarya Deeyam kuwa tasha tarairaya da soyayya Amma bayan wasu kwanaki halayyar Nawar tafara bayyana A yanzu tagane manemi matane kuma ɗan giya mazinaci tayi kuka sosai, gashi tayi nisa da Ahlinta dama garinta tabbas wannan shine matsalar Aure nesa ba ta inda takejin daɗi takowanne fanne ga Alama ma tanada sabon ciki Amma bawata tarairaya ko lallashi A yanzu tagano matsalar Aure nesa da Ahlinka da tasani da bata yarda da daɗin bakinsa ba, *SILAR ƊA NAMIJI!!!* Tarabu da iyayenta ƴan'uwanta masoyanta ƙawayenta yanzu ko wanne hali Neera take ciki? bata sanina, Idan Zata tina Akwai haɗuwar da suka taɓayi da Neera tanuna tsanarsa sosai shikuwa murmushi kawai yayi yanuna mutumin kirki dana banza basa jutuwa ai, Sai A yanzu take zargin dakawai wani Abu ƙasa Amma inazataga Neera gata Anan wannan sabuwar duniyar?………………………
_BARKA DA SHANRUWA ABOKAI ALLAH YAƘARƁE IBADUNMU RAMADAN MUBARAK_
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[10/04 10:13 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 40&49*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
Yauma kamar kullum tajima tana jiran ganin dawowarsa dan batajin daɗin jikinta tawuni tana fama da Amai da zazzaɓi, sai kusan 12:30 harma bacci ya fara ɗaukarta taji Alamar buɗemasa gate yashigo, wartsake idan tayi tana mai kallon Agogon ɗakin tana girgiza kanta,
Banko ƙofar yayi yashigo ko sallama babu yana tangaɗi karuwarsa na gefensa tana riƙe dashi ita kanta Aɗan bige take saidai yafita buguwa,
A ɗan razane Deeyam tamiƙe tana mai tare hanyar palourn nasa cikin ƙunar zuci tace," Wace shegiyar ce wannan? ko dayake basai kafaɗamun ba nasan karuwarka ce yanzu kai ko tsoron Allah bakayi karaboni da Ahlina da garina da masoyana kazo ka kawoni nan kana sheƙe Ayarka gabana bakama tausayin halinda nake ciki Ashe haka, hake Nawar wllh nayi danasanin Auranka wllh, kasani dik Abunda kake mun wllh bakaci bulus ba dan Allah ba Azzalumin bawa bane kasani dik kaɓata ƴar wani sai Anɓata koma Aɓata..........,"
Tass tasss tassss kakeji ya wanketa da wasu zafafan maruka har uku, hakan bai wadatar dashi ba yacire belts ɗin ƙugunsa yadinga jibgarta dashi tako ina , ihu take tana neman taimako tana bashi hƙr Amma Abanza,
Karuwar tasa kuwa ƙala batace ba dan sarai tasan halinshi bashida mutunci balantana ragowa yanzu zai iya dawowa kantama ita ƙuɗinsa kawai kesa tabisa saiko kyawonsa Amma sam baida hali nagari,
Saida yamata liƙis sannan yajefar da belt ɗin yana masifa yace," idan kika sake kamanta halayyata Akan wani nawa wllh saina miki Abunda yafi wannan yo inbada rashin tinani irin naku haka kawai zaki yarda da Aurenmu tindaga sokoto harnan Rivers wllh mata kunada ƙarancin tunani Ace Namiji yazo daga uwa duniya haka kawai ku Amince dashi ku Aureshi kubishi to zakuga Abunda bakuso wllh kuma Azaba wahala walaƙanci dama tozarci yanzu kika fara gani tinda har kika zaɓe Auren nesa,".. Mtssssswwww banza kawai, muje ciki Zuby..
Anan sukabarta gwanin ban tausayi tana kuka haɗida dafe mararta dajini ke zuba da ƙyar tasamu da rarrafe taje toleit ta gyara jikinta dama gasa jikin nata tadawo ta kwanta taci gaba da kukanta da nadamar Auran Nawar ga mararta dake mata Azababben ciwo...
Yarda taga dare haka taga rana dik taɓata ɗakin dajini, koda yashigo ya ganta Ahalin yaɗan tsorata cikin sauri ya kaita Asibiti, bayan gwaje gwaje Aka tabbatar musu cikin yazube sam bai damu ba dan dama baisan da zaman cikin kuma baitsara haihuwa nan kusa ba,
Ƴar Aiki yasamo ita yakawo tacigaba da kula da ita shikuwa yakoma gurin sheƙe Ayarsa, koda taji sauƙi Aka sallameta da taimakon samira tadawo gida Anan ne ma tasami labarin yaɗaga daga ƙasar....
Neera kuwa A babbar Hotel ɗin dake garin Abuja na hangota tana janye da ƙaton troly bag ɗinta Ga Alama taɗan yada zango ne Anan,
Bayanta wani saurayi yabiyo yanafaman kiran sunanta,
Kamar muryar wanda tasani hakan yasa tajuyo wazata gani? mutumin da tafi komi tsana A rayuwarta wanda ya rabata farincikinta yarabata da Mahaifiyarta............
*TOFA READERS GATANBAYA WAYE WANNAN??????*
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEEEATA ITACE ARZIKINA😍_
[10/04 10:51 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 50&59*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
✍🏻…………………… Ba kowa bane face Nawar, da sarsarfa yaƙaraso gurinta yana ƙoƙarin riƙo hannunta da sauri taja baya ɗaure fuska tayi Tace," Lafiya meye haka bakada hankali ne,"?
Shu'umin Murmushinsu na ƴan duniya yayi Kafin Yace,"Ammafa kinsamu lafiya babyna kinfa faso gari da yawa gashi na ɗauraki kan network ɗin harkina neman zartani, gaskiya ganinki haryasa Abata ta motsa,"
yaƙarashe maganar yana mai ɗagamata gira.
"Allah waddaranka Nawar tinda nake bantaɓa ganin mutum mara imani irinka ba wllh kayi silar ruguza komai nawa daga ƙarshe inada yaƙinin kana wahalar dz matarka da wannan mummunan halin naka Natsane ka Nawar, ka matsamun kan haya konamaka ihu wllh,"
Dariya yayi kafin Yace," You can try it baby, waike Azatonki dan Aure ƙawarki hakan zaisa nadaina ne? kawai ƙawarki takasan mara tunani itada Iyayen nata shine kawai laifinsu, Amma kesan bazan iya barinki ba ko,"?
Murmushin takaici tayi "Lalle Namiji dik wata cuta gareka taƙare waiku rayuwarku bakuda imanine? gaba ɗayanku maza wllh haka kuke bakuda imani balantana kirki, karabani da Ahlina karabani da masoyana karabani Mahaifiyata to wllh idan kacigaba da bibiyata narantse saina ɓata rayuwar Siyasar Mahaifinka narantse,"
Batajira Ansarshi ba tawuce ciki Abunta tana mai tina Abubuwanda Suka faru sama da shekara 5 Abaya...
Deeyam tarame tafige tafita Hayyacinta inbanda wahala ba Abinda take A gidan Nawar dik da bairageta daci ko sutura muhalli maikyau dama Abunci Amma ba kulawa..........
Tinda Neera tafalaka yau takejinta badaidai ba hakan yasa ta garza Asibiti gwajin farko Aka tabbatar mata tana ɗauke da H.I.V gawani ciwon nadan dasuka gano meke damun gaban nata bayan wari da wasu ruwa Ba Abunda ke fita Aciki, ba ƙaramin ƙoƙari likitocin keyi na iyazuwa dubata ba dan warin yafara Addabar Asibitin,
Mutane ƙalilan ne sukaje dubata wasu ƙawen nata suna zuwa sukaga halinda take ciki daga ranar bazasu sake komawa ba hatta mazan kuwa......
*NOTE 📝 Shin ko kungani ba, wannan ƙaɗan daga cikin halayyar miyagun Abokai wllh saidai suturaka ga halaka da zarar sukaga kahalaka wani bala'in yafaɗama wllh bamai sake kusantarka cikinsu, taɓangaren mazan ma haka, iyakacinsu susoki sanda kikeda lafiya dan sumoreki dazarar kinrasa lafiya wata ni'ima taki tagushe wllh zasu gujeki, ƴar'uwa kiji tsoron Allah kada kibari ƙyallin duniya da miyagun Abokai sujaki zuwaga halaka, ba iya duniya ƙaɗaiba Ake girbar Abunda Aka shuka harzuwa lahira ma wllh wllh wllh muji tsoron Allh, musan irin Abokanda zamu zauna dasu musan irin mazan da zamuso, haka kuma iyaye kusa ido Akan ƴaƴanku sosai kucigaba da riƙe Amanarda Allah yabaku dan Ƴaƴa Amanene Agareku Allah zaitanbayeku yarda kuka riƙe Amanar, Allah kabamu ikon Aikata maikyau Allah kafiddamu shairin miyagun Abokai.... Ameen Wannan janhankaline dama shawara , kusani ni bana rubuta littafi dan kuyi nishaɗi ƙaɗaiba ina rubutawa dan Muɗauke darasi maikyau dan mu gyara rayuwarmu dama gobenmu, Masu bibiyata ina godiya sosai da soyayyarku Agareni ngd..*
```Gamai buƙatar kasancewa dani Akwai shafina A facebook maitaken MARUBUCIYAR LITTAFFAN HAUSA, zaku iya bibiyata ta wannan shafin, ko groups ɗina dake A facebook, ZAFAFA NOVELS, DA NOVELS OF MUJAHEEDAH GROUP, koma sunan nawa gaba ɗaya YARBAEEWA HEEDAH HAYDAR OSTHMAN.. ko whatsApp number ɗina gamasuyi 07064904617 idanma kirane 07031012948, Akwai group whatsApp sainajiku ina Alfari daku masoyana...........💃💃💃💃💃💃💃💃```
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
*SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 60&69*
```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```
*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*
Tinkanin Abunda Neera ta mallaka saida yaƙare gun neman magani Amma sam ba'asamu nasaraba dan kuwa ma'aikatan Asibitin fitar da ita sukayi waje daƙyar tasamu tabar Asibitin, Gurin Alhaji isa tanufa inda suka saba haɗuwa A gest in ɗinsa amma daga ƙarshe yamata walaƙanci dama korar kare, haka rayuwa taciga kowa yaguje Neera inda take garari kawai duniya tajuya mata baya danasanin nabanza take domun kuwa bata dawowa balantana tagyara, A wani kango take rayuwa kamar wata tsumma.
Deeyam kuwa yau tasamu damar barin gidan saida taɗauke dik wani Abu daza'a buƙata daya dangance pasport da viza daganan tahau jirgi