AYRAAH BY RABI'ATU KABIR ACHADU

Author :  RABI'ATU KABIR ACHADU Category :  Free Novels Online (Read & Download)

Chapter   4 / 4

9K to 9.4K   out of 9.4K words

na marin yarinyar da yayi amman hakan be dame shi ba, yana jin"

ze iya aikata komai ga kowa akan ammien shi koda kuwa hakan na nufin ya rasa rayuwar shi.

"Gashi doctor yace masa gobe idan Allah ya kaimu za'ayi wa ammie aiki, saboda jikin ta ™ara rikicewa"

yake.

"Gaba Waya ranar be runtsu ba, sallah yake kawai tare da addu'a akan Allah yasa a wannan karon ayi cikin"

Sa'a.

Tun yana jiran sakamakon abinda ya aikata wa zainab a daren har ya ha™ura ya cire fargabar a cikin

ranshi.

Sai dai yana da tabbacin shirun su ba Alkhairi bane.

"˜arfe 11 na safe za'a shiga da ammie Wakin tiyata, goma da rabi aka shirya ta cikin kayan aikin, nurses"

suka zo tafiya da ita yabi bayan su.

Ana shirin shiga da ita yaji cikin kaushin murya ance!

"""Ku dakata"""

Gaba Waya juyawa sukayi suna kallon me maganar banda shi da yaji yanda zuciyar shi take bugawa

tamkar zata faso ™irjin shi ta fito.

"""Ku kama min shi"""

Yan sanda ne cikin farin kaya suka zagaye shi.

"""You are under arrest"""

Innallilahi wa'inna ilaihir'raji'un kawai yake maimaita wa acikin zuciyar shi.

"Sai a lokacin ya juyo yana kallon uncle Win nashi, da yar gwal Win yar shi da fuskar ta take kumbure"

saboda marin data sha a hannun shi.

Tashin hankali ne rubuce akan fuskar shi.

Wani irin kallo yake wa uncle Win nashi me wuyar fassara.

Babbar rigar shi ya saSa ya matso gaban shi.

"""Kai har kanajin wanene kai da zaka marar min yar?"" Koni ban taSa Wora hannun na a kanta ba bare kai,"

"talakan banza talakan wofi"""

"""Yanzu yanzu ina son kadawo min da kuWin da tabaka jiya, wallahi sai dai wannan uwar taka mara"

"amfani ta mutu"""

"Gaba Waya jijiyoyin jikin shi sun mi™e samSal, tsabar Sacin rai da tashin hankali."

"""Zaka dake nine? Ina kuWi na?"""

Cikin sha™a™™iyar murya yace!

"""Nariga na biya kuWin aikin"""

"""Da ayi mata aiki da kuWi na gwara ace nabar wa asibitin kuWin"" kai kuma Kasan duk yanda zakayi da ita"

"uwar taka"""

"Sosai nurses Win suke bashi ha™uri, da nuna mishi irin tsananin wahalar da majinyaciyar take ciki, amman"

ya rantse akan baza'a mata aikin nan ba sedai ta mutu.

"Har ™asa ashraff ya tsugunna da niyar bashi ha™uri, sai dai kafin yayi magana ya Wauke shi da mari cike da"

Sacin rai.

"""Ku Wauke shi ku tafi da shi... Itama uwar tashi ku biyo ni da ita...."

Topha ana wata ga wata ga ™oshi ga kwanan yunwa.

ku biyo al™alamin yar gidan baba Achadu dan jin yanda zata kasance.

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

4 / 4