AYRAAH BY RABI'ATU KABIR ACHADU

Author :  RABI'ATU KABIR ACHADU Category :  Free Novels Online (Read & Download)

Chapter   3 / 4

6K to 9K   out of 9.4K words



SADAUKARWA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

9131319938

RABI'ATU ABDULLAHI KABIRU OPAY

300

SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA

08082101373

AYRAAH

PAGE 7

"""Na amince!!!"" Ya bata amsa zuciyar shi na zafi."

"Murmushi ta saki tana ayyana wa a ranta, daman tasan dolen shi ya amince idan har yana son ceton"

"rayuwar mahaifiyar shi, domin su shaida ne akan ™aunar dake tsakanin shi da ammien tashi."

"Dawowa tayi ta bashi kuWin, tana masa kallon ™asan ido."

"KarSa yayi ba tare da yace mata komai ba, gaba Waya jikin shi yayi sanyi, da wannan yanayin da yake ciki,"

shi kansa yasan amince mata da yayi wani babban ™alu bale ne ya kira wa kan shi.

Jiki babu laka ya nufi waje da kuWin a hannun shi.

"""Babe"""

Chak ya tsaya ba tare da ya juyo ba.

"Jaka ta mi™a masa ™arama, karSa yayi yasa kuWin a ciki ya juya ya tafi."

Har ya koma asibitin tunani ka kala kala ne a cikin ranshi.

"Kai tsaye office Win likitan ya nufa da kuWin, wajen biyan kuWin ya tura shi ya biya kuWin komai da komai"

suka bashi raciept.

"Sai da yaje yaga ammien shi, yaji dama dama a cikin ranshi, tana kwance da kayan asibiti a jikin ta,"

"hancin ta an saka maka mata oxgyen domin taimakawa numfashin ta, hannun ta ya ri™e ya Wora kanshi a kai, hawayen shi ne yake Wiga a hannun na ta, na tausayin kanshi dana mahaifiyar ta shi, ya daWe a wajen ta sannan ya tashi ya fita daga Wakin, ya nufi gida domin canza kayan jikin shi da Webo musu kayan da"

zasu bu™ata a asibitin.

&&&&&

"Gefen titi take kalla itama bata san meyaja hankalin ta ga barin danna wayar ta ba ta zubawa titin ido,"

"dum dum dum haka zuciyar ta take bugawa da matsanancin bugu, hannun ta tasa ta dafe saitin zuciyar ta, duk addu'ar da tazo bakin ta karanta ta take, jin yanda zuciyar tata ta ci gaba da bugawa ne yasa ta"

runtse idanuwan ta da ™arfi hawaye nabin gefen fuskar ta.

"Har suka zo gida bata sani ba, bugun zuciyar ta kawai take saurara a cikin kunnuwan ta, jin ™arar"

"tsayawar motar ne yasa ta buWe idanun ta da sukayi jajir, a hankali take tafiya tamkar mara laka a jikin ta,"

"babu kowa a parlown sama ta nufa tana haWa hanya da ™yar ta kai kanta Wakin ta, zubewa tayi a kan"

gadon ta tana maida numfashi da sauri_sauri tamkar wadda tayi gudun tsiri.

"Ta Wau tsawon lokaci a hakan kafin ta mi™e ta nufi toilet, wanka ta samu tayi tare da alwala ta fito,"

"™aramar doguwar riga ta saka da hijab tayi sallah, zuwa lokacin data idar da sallar zazzaSi ne sosai a jikin ta."

"Zame wa tayi ta kwanta akan daddumar hawaye nabin fuskar ta, tabbas tamanta rabon da ta tsinci kanta"

a cikin wannan yanayin tasan yanzu kuma dawowar ta daidai saita Allah kawai.

"Miemie ce ta sakko ™asa tana duba lokaci, ya kamata ace ayraah ta dawo tuntuni amman har yanzun"

"shiru babu ita babu alamar ta, ta kira wayar ta kuma ba'ayi picking ba gaba Waya bata jin kwanciyar hankali a tare da ita."

Wayar Akhie ta kira.

"""Hello miemie na"""

"""Akhie har yanzu ayraah bata dawo gida ba, ina ta kiran wayar ta kuma bata Waga wa"""

"""Ki kwantar da hankalin ki miemie ukty tana lafiya, dan Wazun da kaina na kai mata cornflask makaranta"

"kuma banga alamun rashin lafiya a tare da ita ba, zan kira ta yanzu nima"""

Badan hankalin ta ya kwanta ba ta ajiye wayar ta zauna ta dafe kanta.

"Wayar ta yake ta kira bata Waga wa jin yanda shima hankalin shi ya tashi ne yasa shi nufo gidan, ko gama"

parking beba ya nufo cikin gidan.

Ganin yanayin da ya shigo ne yasa miemie mi™ewa tsaye babu shiri.

"""Akhie meyasa mi yarinya ta?"""

"Kasa tsayawa bata amsa yayi ya nufi sama kaman ze tashi sama, da ™arfin shi ya murWa handle Win Wakin"

"nata, wata wawuyar ajiyar zuciya ce ta ™wace masa ganin ta a kwance a ™asa ta dun™un ™une cikin hijabi."

"""Uktyyyy"" yaja sunan yana Wago ta."

Da ™yar ta Sude idon ta ta kalle shi sai kuma ta rufe.......

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU (FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKARWA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

9131319938

RABI'ATU ABDULLAHI KABIRU OPAY 300 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA

08082101373

AYRAAH

PAGE 8

"""Uktyyyy baki da lafiya ne wai?"""

Jikin shi ta shige tana sakar masa kuka.

Sai a lokacin yaji yanda jikin ta ya Wau zafi.

"Jin shirun shi yayi yawa ne yasa miemie ta biyo shi saman, ganin ayraah jikin akhie ne yasa ta saki ajiyar"

zuciya duk da alamun su bai nuna mata lafiya suke ba.

"˜arasowa tayi jikin ta a sanyaye ""meyasa meta akhie?"""

"""Miemie zazzaSi ne a jikin ta"""

"Šaga ta yayi ya mayar da ita kan gadon ta, Wakin shi yake ya Wakko mata magani ya bata."

"Zama yayi ya ri™e hannun ta har tayi bacci, sai a lokacin yaji hankalin shi ya kwanta."

KafaWar shi miemie ta dafa Wagowa yayi ya kalle ta.

"""Kaje kayi wanka ka huta tunda ta samu bacci"""

"""Toh miemie kece zaki zauna tare da ita?"""

"""Akhie babu abinda ze same ta ai kaga ta samu bacci insha Allah kafin ta tashi zazzaSin ya sauka a jikin"

"ta"""

"Tashi yayi ya nufi ™ofa ta bishi da kallo, tasan daman indai Waya bashi da lafiya tare suke jinyar."

"Har abhie ya dawo daga aiki gaba Waya gidan babu karsashi a cikin shi, daman tunda yaga auta bata ta"

"tare shi ba yasan akwai matsala, be ™ara tabbatar wa ba seda aka zo cin abinci yaga duk ™aunar akhie da"

abinci ya kasa ci sai a lokacin ya magantu.

"""Gaba Waya yau banga auta na ba tun da nadawo daga aiki"""

"""Abhi bata da lafiya fa"""

"Ajiye cokalin abincin yayi ya kalli akhie, ""kaci abincin ka kaji akhie zata samu lafiya"""

"Kallon abhin yayi kawai yayi ™asa da kanshi, ukty itace duniyar shi a duk lokacin da wani abu ya same ta ji"

"yake tamkar shi abin ya sama, baya san abinda ze taSa masa lafiyar ta."

"˜arshe dai haka suka ci abincin babu walwala a tare dasu, gaba Wayan su Wakin ta suka nufa sai dai har"

"lokacin bacci take kuma alhamdullah zazzaSin jikin nata yayi sau™i, haka suka je suka kwanta jiki babu ™wari, musamman akhie."

&&&&&

"Ji take a yau babu wanda ya kaita farin ciki, duk da tasan taurin kai irin na ashraff amman yanzu ya shigo"

hannun ta.

Waya take kira tana taka rawa a hankali.

"""Hello baby"" akace daga Wayan bangaren."

"""Kirani matar ashraff kan ki tsaye babe"""

"""Hmmm na gaji da jin wannan wa™ar har na hadda ce ta"""

""" A wannan lokacin ashraff ze zama mallaki na, duk abinda ya faru ta zayya newa ™awar tata"""

"""Gaskiya zee ban taSa sanin shashasha bace ke se yanzu, kinyi gangancin bashi kuWin nan, tunda kinfi"

"kowa sanin halin gayen nan, yanzu idan ya canza ra'ayi bayan samun lafiyar mahaifiyar shi dame zaki"

"masa ta™ama?"""

"Šifff tayi tamkar ruwa ya cinye ta, tana jin yanda gaban ta yake faWuwa akan tunatar war da aminiyar"

tata tayi mata.

Cikin sanyin murya take tambayar ta.

"""Toh yanzu menene mafita??????"

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU (FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKARWA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

9131319938

RABI'ATU ABDULLAHI KABIRU OPAY 300 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA

08082101373

AYRAAH

PAGE 9

"""Taya zaki tsaya tambaya ta mafita bayan kin gama Sata komai"""

"""Ki gane babe banyi wannan tunanin ba, wata™ila ma shine abinda dad yaso fahimtar dani na™i tsaya wa"

"na saurare shi, nidai yanzu dan Allah ki faWa min abinda ya kamata nayi"" ta ™arasa maganar kaman zatayi"

kuka.

"""A halin yanzu mafita Waya gare mu, kuma ita zamu aiwatar"""

Cike da za™uwa take tambayar ta menene ta faWa mata.

"Bayani tayi mata, har ta gama tsaff tana sauraren ta, seda ta gama tayi mata magana."

"""Babe abin nan beyi tsauri ba kuwa?"""

"""Nidai nabaki shawarar da zan iya baki zaSi kuma ya rage naki"""

"Ajiyar zuciya ta sauke tana me na'am da bayanin ™awar tata, duk da tasan a™wai ™ura a ™asan aikata"

hakan.

&&&&&

"Yana koma wa gida ya gyara inda ammie ta Sata, sannan yayi wanka ya shirya ya fita, komai cikin hanzari"

"yake yinshi dan burin shi ya koma asibitin, kayan da zasu yi amfani da shi ya Wiba ya fito, har ze wuce ya fasa ya nufi shagon charging da yake jira, bayani yayi mishi akan ammien shi na asibiti dan haka baze"

"samu zuwa ba sai yaga abinda hali yayi tukun nan, addu'a yayi mata da fatan samun lafiya, ya juya ya tafi."

"Har ya koma asibitin tananan a yarda ya barta, locker da take jikin gadon ta ya jera musu kayan su, ya"

"Wora yan kananun kwanuka a saman ta, sai da ya gama da komai, ya fita ya siyo musu ruwan sha da"

"sabulu klin, sai bayan ya gama da komai ya fara jin yunwa, dan haka ya fita nema wa kanshi abinda ze iya"

ci a cikin asibitin.

"Cin abincin yake tamkar me cin magani, yana cine kawai dan yayi maganin yunwar cikin shi, bawai dan"

"yana jin daWin abincin ba, yana cikin ci yaji sa™o ya shigo wayar shi, har ze share sai kuma ya Wakko ya duba."

"""A wane asibiti sirikata take ina son zuwa na duba ta ne"""

"Iya kacin abinda sa™on ya ™unsa kenan, ji yayi abincin bakin shi ya ma™ale ya kasa wuce wa, dole ya Wauki"

"ruwa ya kora, shi yasan zuwan ta baze haifar da Wa ido me ido ba amman bashi da zaSi dole ya bata amsa."

"Aminu kano, Al Hassan Wan tata ward."

Daga haka ya ture abincin dan ya riga da ya fita daga ranshi kuma.

Zama yayi cikin zulumi

"da tunanin da wacce zata zo masa kuma, Allah masani, ya kai awa Waya a zaune yakasa taSuka komai yaji"

"ringing na wayar shi, wayar ya Wago yana kallon me kiran har ta katse be samu damar Waga wayar ba,"

wani kiran ne ya ™ara shigo wa sai da ta kusa yankewa ya Waga.

""" Ina bakin ward Win kazo ka shigar dani"" daga haka ta katse kiran."

"Juyawa yayi ya zuba wa ammie ido daba tasan wanene a kanta ba, ya Wau a ™alla 10 minutes yana"

kallon ta sannan ya tashi ya fita.

"Tana tsaye tana danna waya, riga da wando ne a jikin ta, sai ™aramin mayafi da tayi rolling da shi, ba™in"

"glass ne a fuskar ta daya kusa rabin fuskar tata, baka ganin koda ™wayar idon tane."

Kallo Waya ya mata ya Wauke kanshi yana jan tsakin dabe san yayi shi ba.

˜arar tsakin ne yasa ta Wagowa daga danna wayar ta ta tana kallon shi.

"Cike da izza ta kalle shi, ta fara magana."

"""Ka barni a wajen ina zaman jiran ka bayan kasan na tsani jira, sannan yanzu kazo kana jamin tsaki?"""

Be bata amsa ba sai juyawa da yayi ya nufi Wakin.

"Sakin baki tayi tana kallon shi, tamkar bashi ne Wazun abin tausayi ba, amman yanzu kalli har halin nashi"

"ya dawo jikin shi, kar dai maganar babe ta zama gaskiya, bayan shi tabi cikin takun ta na isa, tana kiran sunan shi."

Ko juya wa ya kalle ta beba har ya ™arasa gadon ammien ya zauna.

"Glass Win idonta ta cire tana masa kallon takaici, ga yanda ya wula™anta ta cikin jama'a, tana ganin"

yanda mutanen Wakin suka bisu da kallo.

"""Ashraff dame kake ta ™ama ne da har zaka min wannan abin cikin mutane, kar ka manta kai Win tamkar"

"bawa kake a waje na"""

Bala'i ta ci gaba da zazzaga masa amman yayi biriss da ita tamkar ba da shi take ba.

Ganin yanda ya mayar da ita mahaukaciya ne yasa tayi kan ammie dake kwance.

Ta ™asan ido yake kallon ta yaga me zata aika ta.

Oxgyen din hancin ta ta zare tana wuci.

"Ai besan sanda ya mi™e yazo gaban taba, kyakkyawan mari ya sakar mata akan fuskar ta, karSar abin"

yayi ya mayar mata da shi.

"Shock ne ya hata magana da farko tare da tsananin mamaki, jin yanda ya finciki hannun tane yasa ta"

"Wago idon ta dake zubar da hawaye ta bishi da kallo, sai da suka matsa daga wajen mutane sosai ya saki hannun ta, juyawa yayi ze tafi sai a lokacin tayi magana, cikin muryar kuka."

"""Akan wannan sauran gawar ka mare ni?"""

"Chak ya tsaya, juyo wa yayi ya zuba mata idon shi da yayi jajir saboda Sacin rai."

"""Mahaifiyar tawa ce sauran gawa?"""

"""Eh itace uwa ta ce kuma insha Allah bazata tashi daga wannan rashin lafiyar ba mutuwa zatayi,"

"sannan..."""

Bema barta ta ™arasa ba ya ™ara Wauke ta da marin dayafi na farko.

"Fuskar ta ta dafe jin yanda abu me Wumi yake bin gefen hancin ta ne yasa ta kai hannun ta, sosai ta"

zare idon ta ganin jini a hannun nata.

"Sosai zuciyar sa take masa zafi, ya rasa me zece mata tsabar Sacin rai, ammien tashi da duk duniya"

bashi da kamar ta wannan yarinyar take faWa wa haka.

"""Wallahil azim sai kayi danasanin wannan marin da kayi min, zaka san kaWebo ruwan dafa kan ka, zamu"

"gani ta yanda za'ayi wa uwar ka aikin ai bare ta samu lafiya, kuma wallahi ka rubuta ka ajiye aure tsakani na da kai babu fashi, amman hakan baze hana ka girbi abinda ka shuka ba"""

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU (FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKARWA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

9131319938

RABI'ATU ABDULLAHI KABIRU OPAY 300 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA

08082101373

AYRAAH

PAGE 10

LAST FREE PAGE

"Fuuuu ta juya ta tafi tana kuka me cin rai, babu wani mahalu™i dayake mata abinda ashraff yake mata,"

amman a wannan karon taci alwashin sai yayi danasanin abinda ya aikata mata.

Kujera ya samu ya zauna ya dafe kanshi da yake mahaukin sara mishi.

&&&&

"Ba ita ta shi daga bacci ba sai wajen 11:pm na dare, a hankali ta mi™e ta nufi toilet, wanka tayi da ruwan"

"Wumi sosai tare da alwala, sallolin da ake binta tayi, hannayen ta ta Waga da niyyar addu'a, hawaye ne sosai yake bin fuskar ta, haWe hannayen nata tayi ta rufe fuskar ta kuka take sosai wanda da ace wani"

yana kusa da ita zeji yanda kukan nata yake fita tun daga ™asan zuciyar ta.

"Ta Wau tsawon lokaci a haka kafin ta mi™e ta koma ta kwanta, bacci ya ™aurace wa idanun ta, duk yanda"

taso tursasa kanta yin bacci abu ya gagara.

"Tashi tayi zaune ta cire ribbon Win dake kanta, dogon gashin tane ya baje a jikin ta sosai, baka ganin"

koda fuskar tane.

"Kaman wadda aka mintsina, ta mi™e ta nufi wardrobe Win ta kayan ta take watso wa, bata ga abinda take"

"nema ba, gaba Waya ta hargitsa Wakin wajen neman abin da take son ganin."

Zubewa tayi akan gwiwar ta tana fashe wa da kuka.

"Tunani take sosai akan ina taje fa abin, kaman ance ta Waga idon ta sama ta hango wata trolley baby pink"

"me kyau, da sauri ta tashi ta hau kan abu ta janyo ta, buWe ta tayi, ajiyar zuciya ta sauke ganin abinda take nema suna ci."

Card board paper ne a ciki masu yawa wadda take saman ta fara Wakkowa.

"Kyakkyawan zane ne na gefen fuskar namiji, sosai sajen shi da sumar kanshi suka fito tamkar a zahiri,"

kallon hoton take hawaye na zuba a kai.

"Gaba Waya hotunan ta fito da shi, gaba Waya babu wanda cikakkiyar fuskar shi ta fito ajiki, duk rabin"

"fuska ne sosai hotunan suka zanu, tabbacin wanda yayi zanen ya ™ware sosai."

Rungume hoton tayi tana kuka sosai.

"Wata card board paper Win ta Wakko da kayan zane ta farayi, sosai zanen ya fita."

Rubutun dake ™asa take kalla hawaye nabin fuskar ta.

"*Adaidai lokacin da gangar jiki take bu™atar hutu, ™wa™walwa take bu™atar nutsuwa, adaidai lokacin ne"

"zuciya ta take rasa nutsuwar ta tare da farin cikin ta, zuwa wane lokaci zan ci gaba da zama cikin wannan raWaWin? Se yaushe ne zuciya ta zata huta? Tsawon wane lokaci zan Wauka ina jiran ka? Sai yaushe"

hawaye na zai daina zuba akan ka?*

*Wanene kai? Yaushe zaka bayyana a gare ni?*

"Tambayoyin take wa kanta tana kuka, tana zaune a wajen har a kayi kiran Sallah, Alwala tayi ta gabatar"

"da sallah, ci gaba da zama tayi akan daddumar, tuna cewar za'a iya shigowa a same ta haka ne yasa ta"

tattare hotunan ta tura su ™asan gadon ta.

"Hijabin jikin ta ta cire, tayi zaman ta a haka."

Jin an taSa handle Win Wakin ne yasa ta juyo ta zubawa ™ofar ido.

"Akhie ne ya shigo da sallama, turuss ya tsaya ya zubawa fuskar ta ido, ganin yanda idanun ta suka"

"kumbura sukayi sumtum, ga fuskar ta ma ta Waga sosai gaba Waya tayi ja."

"Cikin sauri ya ™arasa Wakin, fuskar ta ya ri™e a hannun sa yana kallon idanun ta da suke ™yallin hawaye."

"""Meyafaru ayraah?"""

Kanta ta girgiza masa hawaye nabin fuskar ta.

"""Dan Allah ki faWa min damuwar ki a wannan lokacin na ro™e ki ukty"""

"Hannun shi ta ri™e ta Wora akan saitin zuciyar ta, jin yanda zuciyar tata take bugawa sosai ya tsorata."

"""Akhie zuciya ta zata fashe tun jiya take wannan bugun, kaina kaman ze rabe gida biyu akhieeee"""

Jin yanda numfashin ta yake ri™e wa ne yasa shi janyo ta ya rungume ta a jikin shi.

"Numfashi take sauke wa sosai a jikin shi, can kuma yaji numfashin nata ya tsaya, jikin ta ya saki a jikin"

shi.

"Da bala'in ™arfi ya zaro ta daga ™irjin shi yana kallon ta, ganin yanda idanun ta suka kakkafe ne yasa shi"

fasa ihu kaman ™aramin yaro.

"""Miemieeeee!! Abhieeeee!!!"""

"""Ayraah ki tashi, uktyyyy"""

Kaman ze zare haka yake jijjigata.

Kusan rige rigen shigowa Wakin ake tsakanin miemie da abhie.

Ganin autan nasu a haka ne yasa jiri ya Wibi miemie ta faWi a wajen itama numfashin ta na ™o™arin

"Waukewa, da sauri abhie ya ri™e ta yana kiran sunan ta."

Shikam akhie zuwa lokacin ya fara fita daga hayyacin shi.

Ganin yarinyar daya raina da hannun shi kwance bata numfashi a gaban shi.

&&&&&

"Tabbas sai yanzu yaga wautar da yayi

3 / 4