AYRAAH BY RABI'ATU KABIR ACHADU

Author :  RABI'ATU KABIR ACHADU Category :  Free Novels Online (Read & Download)

Chapter   2 / 4

3K to 6K   out of 9.4K words

kulle shagon yaje yayi ya dawo.

"Yana buWe wa yan downloading suka fara zuwa, daman bayan magrib zuwa 11 na dare shine lokacin"

cinikin shagon sosai.

"Duk da yanda mutane suka rufe shi, hakan besa hankalin shi ya bar kan ammien shi ba, agogo yake ta"

"kalla yana jiran me gidan nashi yazo ya karSe shi, dan lokacin tafiyar shi gida yayi."

"Tsaki yake taja yana duba lokaci, gaba Waya sai da ranshi gama Saci sannan yazo."

"""Kayi hakuri ashraff naWan tsaya yin abu ne"""

"Bece masa komai ba ya fito, yayi gaba ko sallamar shi be karSa ba."

Kanshi kawai ya girgiza idan da sabo ya riga ya saba da halin abokin aikin nashi.

"Da sallama ya shiga gidan, Wakin ta ya shiga."

"""Ammie na gani na dawo, kiyi hakuri oga nane be dawo da wuri ba"""

"Matsawa kusa da ita yayi yaga ta Sata wajen da take, ruwan zafi yaje dafa, babu kyankyami haka ya"

"gyara wajen data Sata da jikin ta, turaren tsinke ya kunna take kuwa Wakin ya fara kamshi."

&&&&&

"""Zaki faWa min kukan me kike ko kuma sena mugun Sata miki rai"""

Cikin muryar kuka ta fara magana tana Waga murya tamkar tana magana da sa'ar ta ba mahaifiyar ta ba.

"""Mom ashraff dad yace ze aura min shi, amman har yanzu shiru, yau a ™alla shekara nawa dayi min"

"wannan al™awarin amman shiru, meyasa zemin al™awarin daba ze cika min ba? Koni ma ™aryar daya"

"sabawa mutane zeyi min? Baze yuyu ba wallahi mom dole na auri ashraff"""

Gaba Waya ta har gitse duk abinda yazo bakin ta furta shi take ba tare da ta tauna ba.

"Ji take tamkar ta tashi ta rufe ta da duka, amman tasan dukan ta shine mafi munin kuskure da zata"

"aikata, a gidan dan baban ta baze dubi cewar ita ta haife ta ba, tsaff zeyi mata hauka, dole tayi mata banza."

Ganin ba ™ara kula ta zatayi ba ne yasa ta wuce sama a guje tana kuka.

MurWa handle Win tayi da karfin ta shige ciki.

Zama tayi tana kuka tana me ci gaba da cin alwashi akan sai ta auri ashraff koda kuwa meze faruwa......

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU

(FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKARWA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

08082101373

AYRAAH

PAGE 4

"Gaba Waya jikin ta yayi sanyi, dan bata ™aunar abinda ze sa akhien ta yayi fushi da ita."

"Koda abhi ya dawo da sauri ta tarbe shi, tana Wora kanta a kafadar shi, ""abhi nayi kewan ka sosai"""

"""Nima nayi kewan ki auta na"""

"Šakin shi ya wuce yaje yayi wanka, sallah suka fita shida farooq, ganin ko kallon ta beba yasa jikin ta"

™ara yin sanyi.

"Alwala taje tayi, sallah tayi ta sakko ™asa, ta riga kowa zama a dianing."

Koda suka dawo daga masallaci suma duk wajen suka yo suka zauna.

"Miemie ce ta sakko tana ta baza ™amshi, sosai tayi kyau cikin kwalliyar tata bazaka taSa cewa itace ta"

haifi umar ba.

Murmushin ya sakar mata.

Itama mayar mishi tayi tana zama a kujerar datake fuskantar shi.

Ayraah ce ta tashi tayi saving kowa sannan ta koma ta zauna.

Gaba Waya ta kasa cin abincin sai jujjuya shi take yi.

"""Meyafaru auta na, naga kin kasa cin abincin"""

"""Bakomai abhie kawai na ™oshi ne"""

Be matsa mata ba dan daman sun san abincin ba wani damun ta yayi ba.

Kan kujera ta koma ta zauna.

"Game take a wayar ta, hankalin ta amman ba akan game Win yake ba yana kan akhien ta."

Koda yazo wuce ta yayi ba tare da yace mata komai.

Tashi tayi tabi bayan shi.

Duk da yaji takun ta be juyo ba yaci gaba da tafiyar shi.

"""Akhie! Akhie!!"""

Jin yanda muryar ta take rawa ne yasa shi juyo wa yana kallon ta.

"Kunnen ta ri™e duka biyun idon ta taff hawaye tace ""ayya akhie kayi hakuri in sha Allah bazan kuma"""

Murmushi yayi yaja hancin ta.

""" Ka ha™ura akhie?"""

"""Daman ina fushi dake ne princess nima ramawa nayi ai"""

Dariya tayi beauty point Win ta ya lotsa sosai dake Sarin fuskar ta na hagu.

"hannun ta yaja suka koma kan dianing Win, abinci ya zuba mata yana bata a baki da kanshi."

Iyayen nasu murmushi kawai suke suna kallon su.

Sai da ya tabbatar ta ™oshi sannan ya raka ta Wakin ta ya sakko.

Sallama yayi musu ya shige Wakin shi ya kwanta.

Har ta kwanta ta Wakko littafin ta da kayan zane.

"Ganin kayan kawai farin ciki suke sata, zane burin tane, tun tanayi ana hana ta har ta kai ta kawo yanzu"

da kan su suke kawo mata kayan zanen.

"Tana zanen tana sakin murmushi, bata Wau dogon lokaci tana yi ba, ta gama kallon hoton take tana"

sakin murmushi.

Akhie ne a jiki da ita yana bata abinci a baki.

"Wayar ta ta Wakko tayi hoton zanen, a status ta Wora da rubutu a ™asa."

"""My world best"""

"Addu'ar bacci tayi ta kwanta, bata daWe ba bacci ya Wauke ta."

&&&&&

"Sai da ya tabbatar ya bawa ammien shi abincin ta, sannan yaje yayi wanka da alwala ya kwanta, be daWe"

ba bacci ya Wauke shi.

"Kiran sallar asubar farko ya tashi, Wakin ammien shi ya shiga."

"Itama idon ta biyu, Wagota yayi ya gyara mata jikin ta tare da alwala."

"Komar da ita yayi, ya fice masallaci."

"Ana idar da sallar, ya taso ya nufo gidan, dan haka kawai yake jin gaban shi na faWuwa tun da ya baro"

gidan.

Da gudu ya shiga jin yanda yake jin kakarin amai na tashi daga Wakin da ammie take.

Ko kafin yaje har ta faWo daga kan katifar datake.

"Šagota yayi jikin shi yana kiran sunan ta, sai dai abinda ya gani ne ya Waga mishi hankali harya nemi fita"

"hayyacin shi, gaba Waya jikin shi karkarwa yake........."

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU (FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKAR WA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

08082101373

AYRAAH

PAGE 5

Sosai jikin shi yake rawa ganin yanda take aman jini ta hanci ta baki.

"Ya rasa abinda ya kamata yayi Wagota yayi ya Wora a jikin shi tana ci gaba da aman, gaba Waya ta Sata"

shi amman ko kaWan hakan be dame shi ba.

Cikin rawar murya ya fara kiran sunan ta

"""Ammie karki tafi ki barni dan Allah ke kaWai gare ni"""

Sosai yake jijjigata yana kiran sunan ta.

Kaman wanda aka mintsina haka ya mi™e ya saSeta a kafaWar shi yayi waje cikin sassarfa.

"Babu kowa unguwar tsitt, saboda ba'a daWe da idar da sallar asuba ba, a haka ya nufi titi da ita ko"

takalmi babu a ™afar shi.

Jefa ™afar shi yake yana addu'a a ranshi Allah yasa ya samu abin hawa da wuri.

Be daWe ba ya samu cikin sauri ya shigar da ita shima ya shiga ya zauna.

Ganin yanayin su ne yasa yaja napep Win.

"""Bawan Allah wane asibiti zan kaiku?"""

"""Aminu Kano"""

"Daga haka be ™ara magana ba, gaba Waya hankalin shi, yana kan fuskar ammien nashi da zuwa yanzu ma"

kaman bata numfashi.

"Har cikin asibitin ya shigar dasu, ze bashi kuWi yace ya bar shi Allah ya bata lafiya."

Kai tsaye emergency ya nufa da ita a kafaWar shi.

"Da sauri nurses suka karSe ta, suka shiga da ita."

Gaba Waya ya kasa tsaye ya kasa zaune zagaye kawai yake a wajen yana addu'a.

&&&&&

"Tun da tayi sallar asuba bata koma bacci ba, kitchen ta sakko ta haWa musu break fast, tana gama wa ta"

jere a dianing ta koma Wakin ta.

"Wanka tayi ta shirya cikin riga da wando ta Wora doguwar riga a sama, batayi kwalliya ba, kwalli kawai"

"ta saka idon ta sai white lipstick, glass ta Wakko ta saka."

"Saida taga fuskar tata tayi mata yanda take so, sannan ta nufo ™asan mayafin ta da jakar ta a hannu."

"Ganin babu wanda ya sakko a cikin su ne, yasa ta nufi Wakin akhie."

Knocking tayi mishi ya bata izinin shiga sannan ta shiga da sallama.

Murmushi ya mata.

"""Morning pretty"""

"""Morning akhie ka tashi lafiya?"""

"""Alhamdullah har kin shirya?"""

"""Muna da lecture 9"""

Dariya yayi yana kallon ta ganin yanda tayi da fuskar ta.

Tashi yayi ya nufi wardrobe Win shi tana tsaye ya dawo ya mi™a mata kuWi.

Tsalle tayi ta ma™al™ale shi tana masa godiya.

Zare ta yayi daga jikin shi yace a sauka lafiya.

Da sauri kam ta bar Wakin tana jin daWi a ranta.

Dianing ta nufa ta haWa tea a tsaye ta sha.

"Sama ta koma tayi knocking Wakin miemie, izinin shiga aka bata ta shiga da sallama."

Har ™asa ta tsugunna ta gaida iyayen nata.

"""Kin shirya auta?"""

"""Eh abhie"""

"KuWi ya Webo me yawa ya mi™a mata, godiya tayi mishi tayi musu sallama ta fita."

"Šakin ta ta koma ta gyara fuskar ta tayi rolling, sannan ta fito."

Cikin takun nutsuwar ta ta fito harabar gidan.

Driver yana hango ta ya taso da sauri.

Yana shirin gaishe ta ta tari numfashin shi.

"""Barka da safiya baba katashi lafiya"""

"""Alhamdullah madam"""

"Ze buWe mata ™ofa tace ya barshi, ita har ranta bata son hakan, a haife ya haife ta duk seya sa tana jin"

kunyar shi.

Har suka je makarantar ba wanda ya ™ara magana acikin su.

Yana parking tayi masa sallama ta faWa masa lokacin da zezo Waukar ta.

"A yanda take tafiya bazaka taSa cewa tana magana bare tsokana, komai nata cikin nutsuwa take yin shi."

Waje ta samu ta zauna batare data kula kowa a wajen ba.

"Duka bata fi sati biyu a makarantar ba, toh bata gama sanin kan makarantar ba, kuma ita shiga mutane"

ba damuwar ta yayi ba ita dai barta da akhien ta da miemie se abhie.

"Malamin da zeyi musu lecture ne ya shigo, hakan yasa ta mayar da hankalin ta gaba Waya kan shi."

"Suna cikin lecture Win ta shigo, fuskar ta sanye da facemask, malamin ta gaisar, ta shigo cikin ajin sosai,"

sit Win da take zaune tazo ta zauna.

"Kallo Waya ayraah tayi mata ta Wauke kanta, itama batace mata komai ta mayar da hankalin ta, kan"

malamin.

Koda malamin ya fita

babu wadda ta kula wata a cikin su.

"Waje ta fito ta samu waje ta zauna, Akhie ta kira a waya tana ringing be Waga ba, sosai ta zumSuro bakin"

ta gaba tamkar yana gaban ta.

Game ta shiga tana cikin yi ya kira ta.

Cike da shagwaSa ta fara masa magana kaman zatayi kuka.

"""Akhie yunwa zata halaka maka ni"""

"""Kije capteria kici abinci mana"""

"""Uhm uhm akhie ni cornflask nake so na sha"""

Tsaki yaja ya kashe wayar shi.

Maida wayar tayi ta

ajiye.

Jin kaman ana kallon tane yasa ta Wago kanta.

Yarinyar data zo ta zauna kusa da ita ne a kujerar da take facing Winta tana kallon ta.

"Bakin ta ta tura gaba tana hararar gefe Allah ya gani ita bata son kallo, tana cikin mita a ranta taji wayar"

"ta na ringing, dakkowa tayi ta duba me kiran, ganin akhie ne yasa ta ™ara Sata rai ta Waga dan taji haushin kashe mata waya da yayi, Waga wa tayi ba tare da tayi magana ba."

"""Kizo ki karSa malama ko nayi tafiya ta"""

"Murmushin da bata shirya masa bane ya ™wace mata, da sauri ta tashi ta nufi wajen depertment Win"

"nasu, tun daga nesa ta hango shi a jikin mota a tsaye."

"Tun daga nesa take sakar mishi murmushi, shikam harara kawai yake zabga mata."

"""Sannu da zuwa Akhie"""

"Bai kulata ba ya buWe bayan motar ya shiga, itama shiga tayi ta zauna, da kan shi ya haWa mata cornflask"

"Win ya bata, gaba Waya bakin ta ya™i rufuwa, sosai tayi farin ciki da zuwan akhien nata."

Tana gama sha ta Wora kanta a kafaWar shi tana lumshe ido.

"""Akhie bacci"""

BuWe ™ofar motar yayi ya nuna mata ™ofa alamun ta fita.

"""Bye bye akhie nagode sosai Allah ya bar min kai"""

"Cikin makarantar ta koma tana mejin farin ciki a tare da ita, ba wata yunwar arzi™i take ji ba ta kira shi"

kawai dan neman magana sai gashi kuma ya kawo mata.

"Cikin class Win su ta koma ta zauna, bata daWe da zama ba yarinyar Wazu tazo ta zauna a kusa da ita,"

babu wanda ya kula wani har suka gama lecture's Wim su na ranar.

"Tana fitowa taga driver na jiran ta, dan haka babu Sata lokaci ta shige motar suka nufi gida."

&&&&&

"Da ka ganshi dole ne ya baka tausayi, gaba Waya ya fita daga cikin hayyacin shi, tsawon awannin da"

"doctor's Win suka Wauka a cikin emergency be zauna ba, haka be saka wa cikin shi komai, idon shi yana"

kan ™ofar Wakin.

"Ganin an kashe hasken Wakin yasa gaban shi tsanan ta faWuwa, a hankali doctor's tare da nurses suke fito"

wa duk sun haWa gumi a tare dasu.

"Kaman wanda ™wai ya fashewa a ciki haka yabi bayan doctor yana tambayar shi lafiyar ammien shi, kallo"

Waya doctor yayi masa yace ya biyo shi office Win shi.

"Tun da doctor ya fara mishi bayani yayi ™asa da kan shi, hannun shi dafe da ™irjin shi, dan ji yake tamkar"

wuta ce take kamawa a cikin ™irjin na shi.

"Toh kaman dai yanda na maka bayani tun kafin ciwon nata ya tsananta, yanzu ma zan ™ara maimaita"

"maka, mahaifiyar ka na cikin tsaka mai wuya, a halin yanzu tana tsakanin rayuwa da mutuwa, idan har kana bu™atar mahaifiyar ka dole ne ayi mata aiki nan da kwana uku, shima saboda a™wai gwaje_gwaje da za'a sake mata."

Shiru doctor Win yayi yana nazartar shi ganin yanda ya ji™e jarkaf da gumi tamkar babu ac a office Win.

Cikin sha™a™™iyar murya ya tambayi doctor yanzu kuWin aikin da komai da komai yakai nawa.

Cike da tausayi doctor ya bashi amsa da 1.5million.

1.5 million......

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU (FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKAR WA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

08082101373

AYRAAH

PAGE 6

"KuWin kawai yake maimaita wa a cikin ranshi, jargaf haka ya ji™e da gumi kaman wanda aka watsa wa"

ruwa.

Shidai likitan kallon shi kawai yake.

"Bece masa komai ba ya tashi ya fita daga office Win, be zarce ko ina ba se bakin titi a ™afa yake tafiya,"

"yana sa™e_sa™e a cikin ranshi, yayi tafiya me nisa kafin ya samu napep ya ™arasa da shi hotoro, yana sauka ya ™arasa layin da ™afa, wani irin bugu yake tamkar ze ™arya ™ofar."

"A firgice me gadi ya buWe ™aramar ™ofar, ganin yanayin shi daya ganine yasa ya bashi hanya ya wuce."

"Main ™ofa ta gidan ya tunkara cikin sassarfa, be tsaya yin knocking ba ya danna kanshi cikin ™ofar,"

"matar gidan na zaune, kai tsaye Sarin me gidan ya nufa."

"Tashi tayi tana shirin dakatar da shi, wani Wan iskan kallo daya watsa mata da jajayen idanuwan sa ne"

yasa ta ja da baya babu shiri.

"Jin takun tafiya ne yasa gaba Wayan su juyawa inda me tawowar yake, babban mutum ne ya sha manyan"

"kaya, sai tashin kamshi yake, kai tsaye idan ka kalle shi ka kalli ashraff dole ne kasan cewa suna da ala™a."

"Kujera ya samu ya zauna, ya Wauki jarida yana ™o™arin buWeta."

"Gaban shi yaje ya zube, ya haWe hannayen shi guda biyu cikin alamun ro™o da magiya ya fara mishi"

magana Muryar shi cike da rauni.

""" Dan Allah uncle ba danni ba badan halina ba kate make ni, ka biya kuWin aikin da za'ayi a ceto min"

"rayuwar mahaifiya ta"""

˜afar shi ya Wora Waya kan Waya yana mishi kallon ™as™anci da wula™anci.

Be damu da abinda yayi mishi ba ya ci gaba dayi mishi magiya fuskar shi na zubar da hawaye.

Tamkar baze kula shi ya daure cike da gadara ya tambaye shi nawa ne kuWin aikin.

"""1.5million ne"""

"Makirin murmushi ya saki a ranshi yace faWuwa tazo daidai da zama, dan jiyan nan babyn shi tagama"

Waga mishi hankali akan auren yaron.

"Wani Wan iskan kallo yaje fa mishi, yace ""ka tuna yarjejeniyar mu?"""

Kanshi ya gyaWa mishi.

"""Toh malam yanzu wane hukunci ka yanke?"""

""" Ko yanzu a shirye nake a Waura auren in har zaka biya kuWin nan"""

"""Idan kuma bazan biya ba fa?"""

Shiru yayi masa zuciyar na tarfafasa ta ciki.

"""Dad kai wane irin mutum ne yace ze aure ni kuma kana maganar idan baka biya kuWin ba fa?"""

Muryar ta ta katse musu maganar tasu.

"Gaba Waya juyawa sukayi suna kallon ta, kayan bacci ne a jikin ta, rabin jikin ta duk a waje."

Da sauri ashraff ya Wauke kan shi daga kanta.

Zama tayi a jikin dad Win nata tamkar yarinya ™arama.

"""Baby ai kinsan zan bashi kuWin tunda har yace ze aure ki, kawai dai"""

Da sauri ta ™ara katse mahaifin nata.

"""Kaga dad ya isa haka kawai ka bashi kuWin, idan na shirya lokacin auren zanyi maka magana sai ayi dan"

"yanzu inada abinda nake son ™arasawa kafin nayi aure"""

"""Yanda kike so haka za'ayi baby"""

"Kallon shi tayi tana shanye idon ta "" babe nawa ne kuWin?"""

"Be kalleta ba ya bata amsa ""1.5million"""

"Tashi tayi ta nufi Wakin mahaifin nata, locker da yake ajiye kuWi ta saka security ta Webo kuWin ta fito da"

su a hannun ta.

"Mi™a masa kuWin tayi, yana mi™i hannun shi ze karSa ta mayar da su ta ajiye a cinyar ta iyayen nata ta"

kalla tace!

""" kuWan bamu waje zamuyi magana"""

"Dad Win tane ya fara tashi, ganin mom Win ta bata da niyar tashi ya jefa mata wani kallo ba shiri ta tashi"

tabi bayan shi.

Ganin babu kowa a wajen ne yasa ta kalle shi ta nuna masa kusa da ita alamun yazo ya zauna.

"Kanshi kawai ya girgiza mata, alamun nan ma ya ishe shi."

"""Babe Kasan nawa ne kuWin nan?"" ta jefa mishi tambayar tana juya su a hannun ta."

Shi dai kallon gefe yake ba tare daya kalle ta ba.

"""2 million ne zan baka su, ayiwa tsohuwar ka aikin, amman ina da sharaWi, dole zaka dinga zuwa zance"

"waje na, kuma duk sanda naji ina bu™atar kazo muje outing zaka je, sannan kuma kayan da nake siya maka kana ™in karSa ya zamar maka dole ka karSa, saboda yanzu a matsayin mijin zainab kake bawai"

"ashraff Wan gidan buzuwa ba""."

"Tsare shi tayi da idanun ta tana jiran jin amsar shi, ganin bashi da niyar kulata ne yasa ta kwashe kuWin ta"

"mi™e ta kalle shi tace ""duk sanda ka shirya bin umarni na kazo ka karSi kuWin"""

Daga haka ta nufi stairs............

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU (FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

2 / 4