AYRAAH BY RABI'ATU KABIR ACHADU

Author :  RABI'ATU KABIR ACHADU Category :  Free Novels Online (Read & Download)

Chapter   1 / 4

1 to 3K   out of 9.4K words

ÿþhttps://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU

(FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKAR WA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

08082101373

AYRAH

PAGE 1

"A hankali take tafiya, tamkar me tausayin kasar da take takawa."

"Doguwar riga ce a jikin ta tayi rolling da mayafin ta, sai glass daya ™ara ™awata fuskar ta."

"Idanun ta da suke cikin glass ta Wago tana ™arewa wajen kallo, ganin bataga motar gidan su ba yasa ta"

ya mutsa fuskar ta.

Agogon hannun ta ta kalla tana ™ara bata rai.

Gefe ta koma ta tsaya ta zuba wa get Win makarantar ta su ido.

"Wayar ta ta Wakko tana shirin kira, taji ana mata horn, kaman bazata Wago kanta ba sai kuma ta Wago."

Motar ta nufa cikin takun ta na nutsuwa.

Kafin ta ™arasa ya fito yana shirin buWe mata ™ofar motar.

Tana zuwa baya ta shige bata jira ya rufe mata ta rufe da kanta.

""" Barka da fitowa hajiya, dan Allah kiyi hakuri wallahi oga umar ne ya tsayar dani"""

Kaman bazata yi magana ba sai kuma ™asa_™asa tace

"""bakomai"""

"Har suka zo gida wayar ta take dannawa, sai da taji ana horn sannan ta Wago daga danna wayar."

"Me gadi ne ya buWe musu get, suna gama parking ta fito."

"""Nagode"" daga haka ta nufi cikin gidan."

"Kofar main parlown ta buWe babu kowa sai kamshi me daWi da yake tashi, tafiya kaWan tayi ta ™ara buWe"

wata ™ofar parlown nan ma babu motsin kowa sai ™arar ac da ™amshin turaren wuta da yake tashi.

Har zata wuce taga wayoyi da laptop akan 3 sitter fasa tafiya tayi ta dawo ta ™washe kayan.

"Cikin sauri ta nufa sama, tana cize leSan ta na ™asa, hamdala take sosai a ranta koba komai yanzu ta"

"samu a abinda zata rama, daman tana ta tunanin mezata masa ta rama abinda yayi mata."

"˜ofar Wakin ta buWe, da sallama ta shiga duk da bakowa a Wakin, kaman zatayi kuka haka take ™arewa"

"Wakin kallo, ™wafa tayi a ranta kawai ta samu waje ta Soye abubuwan hannun ta ta fito."

"""Miemie! miemie.. miemie.."""

"Tamkar yarinya yar goye haka take kiran sunan, tana nufar Wakin miemien nata."

Kusan karo suka ci a bakin ™ofa.

"""Kin dawo? Meyafaru kike jera min kira haka? lafiya?"""

A jere take jera mata tambayar ba tare data jira amsar ta ba.

""" Miemie kina ganin kafin na fita sai da na gyara Wakina amman kinga yanda akhie ya hargitsa min shi"""

Sosai idon ta ya ciko da ™walla duk yanda take ™okarin shanye ta hakan ya gagara sai da ta zubo a kan

fuskar ta.

""" Narasa meyasa umar yake haka, muje ai yana gidan be fita"""

Hannun ta taja suka nufi Wakin shi tana me ci gaba da mita.

˜asa suka sakko suka nufi corridon da yake wajen.

Knocking miemie tayi ba tare da sun shiga ba.

""" Waye anan?"" Ya tambaya daga ciki."

"Cikin fushi miemie tace ""fitowa zakayi ka duba"

"ai"""

Yanajin muryar ta ya fito da sauri.

""" Miemie meyafaru? Aida kin kira ni"""

Cikin tsare gida ta kalleshi tace!

"""Meyasa ta gyara Wakin ta zaka je ka Sata mata?"""

Cikin rashin gaskiya ya fara kame_kame.

"""Wuce ka gyara mata Wakin ta malam kafin ranka ya Saci"""

Babu yanda ya iya haka ya nufi saman yana galla mata harara.

"Bata kula shi ba, ta samu waje ta zauna a parlown ta kunna kallo."

A kusa da ita miemie ta zauna.

""" Ya school Win"""

"""Alhamdullah miemie amman akwai wahala"""

Murmushi tayi ta shafa kanta.

"Kwanciya tayi ta Wora kanta a cinyar miemien tamkar meyin bacci, amman idon ta biyu."

"Rolling Win kanta ta cire mata, da glass Win, cikakkiyar suman kanta data sha gyara ta fara shafa mata a"

hankali.

"Baccin gaske ne ya fara Waukar ta a hakan dan dagaske ta gaji, ga kuma abinda miemien take mata a kan."

Fuskar yarinyar tata take kalla cike da soyayya irin ta uwa da Wiyar ta.

Yana sakkowa daga benen ya gansu a haka.

Kaman ™aramin yaro haka ya taSe bakin shi.

"""Miemie nima zan kwanta a cinyar ki bacci zanyi"""

Šagowa tayi tana kallon shi da murmushi a fuskar ta.

""" Yaushe zaka girma ne umar?"""

Murmushi yayi ya shafa kanshi.

""" Babu rana miemie"""

Kanta kawai ta girgiza.

"Zama yayi a wajen ™afar ta, shima ya Wora kanshi a cinyar tata."

Hannun ta ta Wora akan lallausar sumar shi tana shafawa.

Idon shi kawai ya lumshe yana jin daWin abinda take masa.

Fuskar yaran nata take kalla tana hamdala a cikin ranta.

"Kaman su har ta Saci tare da juna, bambancin su kawai shi namiji ne ita kuma mace ce."

Amman sosai suke kama.

Tunda suka fara magana da miemie ta farka daman baccin nata ba wani nisa yayi ba.

Sai da ta bari ya sakan kance ta mintsine shi a wuya ba tare da miemien ta kula ba.

˜ara yasaki yana Wago kanshi da sauri.

Wajen yake shafawa yana kallon ta a haka bazaka ce ita ta aikata abinda tayin ba.

"""Meyafaru Umar?"""

"""Amman dai miemie kina ganin yarinyar nan ta mintsine ni a wuya na ko"""

"""Bana son sharri yarinyar da take bacci yaushe ta mintsi neka"""

"Mi™ewa yayi kawai ya nufi Wakin shi, yana ayyana wa a ranshi ze kamata ne ai."

Murmushi ne ya ™wace mata ganin ta kore shi daga wajen.

&&&&&

Tafiya yake fuskar shi sam babu alamun rahama a tare da shi.

Napep ya tare yace ya kaishi hotoro.

Yana sauka daga napep ya tun kari layin da kai daka ganshi basai ance maka na masu hannu da shuni

bane.

Tun da ya tun karo gidan ya ™ara haWe ranshi tamkar besan wani abu wai shi fara'a ba.

Knocking yayi ya kai a ™alla 5 minutes a tsaye kafin a buWe mishi.

"Me gadin yana bashi hannu su gaisa, ko bi ta kanshi beyi ba ya samu waje ya zauna."

"Be daWe da zama ba ya fara jin ™arar takalmi yana tun karo inda yake, be Wago kanshi ba dan ya riga da"

yasan wacece me tafiyar.

Tunda ta tun karo shi take sakin murmushi tamkar wawuya.

"""Baby daman kazo amman baka kirani a waya ba, yanzu da banji a jiki na kananan ba na fito dasai dai"

"kayi ta zama a wajen nan"""

Kallo Waya ya mata ya Wauke kansa.

Daman bata saka rai daze mata magana ba.

"Cikin da kakkiyar muryar shi, da babu alamun wasa a cikin ta yace "" gani madam kiran me kike yi min?"""

"""Shopping zakai kaini daman"""

Hannun shi kawai ya mi™a mata.

Mukullin motar ta bashi ya karSa yayi gaba ya barta a wajen.

"Bayan shi take bi tana ™are mishi kallo, tabbas a yanda ta tsani talaka idan har wani yace mata zata faWa"

soyayya da talakan mutumin da bashi da komai bazata taSa yadda ba.

"Ita kanta tasan zuciyar ta bata mata adalci ba, yanda yake wula™anta ta ya kamata ace ta ha™ura ta rabu"

"da shi, sai dai kome ze faru sai ta aure shi."

"Wajen driver ya buWe ya shiga, itama gaban motar ta shiga."

Ci kanta be ce mata ba yaja motar a guje suka bar gidan.

"Wellcare ya kaita dake nan Obasanjo road, tun da yayi parking ya lumshe idon shi."

"Kallon shi take kaman zata cinye shi, harta buWe motar ta juyo"

"""babe ka taso mu shiga tare mana"""

Mugun kallon daya watsa mata shiyasa ta fita daga motar babu shiri.

"Ba wata siyyar arzi™i tayi ba ta fito, daman kawai dan ta ganshi ne ta kira shi tace yazo tana neman shi,"

"yace mata yana da uzuri, ta haWa shi da dad Win ta, wanda be isa ya tsallake maganar shi ba."

Tana shiga motar yaja suka bar wajen.

"Duk da kallon da take mishi yana takura shi, amman ya kasa ce mata ci kanta, dan gani yake yiwa"

yarinyar magana tamkar ya faWo ne.

Suna zuwa yayi parking kafin ta fito har ya Wau hanyar bakin get.

Tamkar zatayi kuka haka tabi bayan shi da kallo.

"Cikin gidan ta nufa tamkar zata tashi sama, cikin zafin rai tayi watsi da kayan data siyo."

Mahaifiyar ta da take zaune a parlown ne ta Wago tana kallon ta.

"""Meyafaru?"""

Kukan ba™in ciki ne ya ™wace mata......

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU

(FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKAR WA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

08082101373

AYRAH

PAGE 2

"Gaba Waya ta kasa magana tsabar kuka, sai ajiyar zuciya da take saukewa."

&&&&

Ganin baccin ta yayi nisa ne yasa miemie tashi ta samata pillown kujera a kanta.

Kitchen ta nufa ta Wora abincin dare.

Har ya kwanta ya taso da niyar Waukar laptop Win shi da wayar shi zeyi amfani da su.

Ganin yanda take bacci cikin nutsuwa ne yasa yayi murmushin mugunta.

"Fridge ya buWe ya Wakko ruwan sanyi ™arara, buWe bakin robar yayi tun daga saman kanta ya fara juye"

mata ruwan yana dariya.

"A firgice ta tashi daga baccin, tana kame jikin ta."

Tasan daman babu me mata abin nan sai shi Win.

˜ara ta fasa

"""miemieeeee"""

Kafin ma ta fito ta tashi ta biyo shi a guje tana kuka.

"""Allah akhie sai na rama, Wallahi bazan yarda ba"""

"Sosai suke guje guje a parlown tamkar ™ananun yara, sai ya tsaya kaman zata kama shi sai kuma yayi"

tsalle ya tsallaka wani Sarin.

Tana kuka shi kuma yana dariya gaba Waya sun har gitsa parlown.

"Tun Wazu miemie tana tsaye tana kallon su, tama rasa mezata ce musu, kanta kawai ta girgiza ta koma"

kitchen Win.

Sai da ya tabbatar ta gaji sannan ya ri™e ta.

Duk yanda take kokawar ™watar kanta ta kasa.

"Zama yayi da ita a jikin shi, suna maida numfashi."

Ganin ta kasa ™wacewa ne yasa ta ™ara fashe wa da kuka.

"""Waike bakya gajiya da kuka ne?"""

"""Meyasa ka ji™ani toh?"""

"Nima ba mintsini na kikayi ba Wazu ba"""

"""Amman akhie Kasan bansan ruwan sanyi ko"""

Shiru yayi alamun tunani sai kuma yace

"""bansaniba"""

Kwace kanta tayi kawai ta nufi sama tana gunguni.

"Wanka ta shiga, ta Wakko hand driyer ta busar da gashin ta dan ya ji™a mata."

Sai da ya gama huta wa ya tashi da niyyar Waukar kayan shi.

Sosai yake duba parlown amman kayan suka ce Wauke ni inda ka ajiye ni.

"""AYRAH! AYRAH!! AYRAH!!"""

"Tana jin shi tayi mishi banza, saman ya hayo kaman ze tashi sama."

Handle Win dakin ya murWa.

"""Ayrah bani kaya na"""

Bata juyo ba kuma bata ce masa komai ba.

"""Ayrah magana nake miki fa"""

""" Toh wai akhie ka bani ajiyar kayan ka ne"""

Yanda ta tsare shi da manyan idanun tane yasa yayi kan ta kaman ze dake ta.

"""Wayyo Allah miemiena, miemie kin ganshi ko"" sosai take ihu kuma ta™i guduwa."

Jin alamar tawowar miemien ne yasa ya nufi ™ofar da sauri ze saka key sai dai kafin ya saka har ta shigo

Wakin.

""" Wai kai wane irin mutum ne umar kai ta biye mata, bafa sa'ar ka bace kabawa yarinyar nan 10 years"

"masu kyau amman kaita saka ta kuka, kai wane irin babban kwabo ne"""

Kaman zeyi kuka yace

"""miemie computer ta da wayoyi na ta Wauke"""

"""Lah akhie ni yaushe na Waukar maka kaya?"""

Tana laSe bayan miemie tana masa gwalo.

Rasa abinda zeyi ne yasa ya juya ya bar Wakin.

"""Ayrah ina kayan shi suke"""

"""Ayya miemie"""

"Shitttt ta Wora ya tsanta a leSan ta, ""ki kai masa abun sa na faWa miki"""

Tura mata baki tayi ba tace komai ba.

"Juyawa tayi ta fita tana mita a fili, yara kaman mage da Sera, basa gajiya da faWa, indai suna gida bakin ta"

kaman zeyi tsini tsabar magana.

&&&&

"Yana fitowa daga layin gidan, napep ya tara yace ya kaishi goran dutse."

"Tunda ya tun karo layin ya ™arawa tafiyar shi sassarfa, dan hankalin shi na cikin gidan."

"Mukulli ya saka ya buWe gidan, da sallama ya shiga, Waki biyu ne a gidan, Wakin ™arshe ya shiga da"

sallama.

Duk da yasan ba amsa mishi na ciki zeyi ba.

Gaban ta ya dur ™usa ya ri™o hannun ta.

"""Sannu ammie na na daWe ko? Kiyi hakuri nima ba'a san raina na fita na barki ke kaWai a gidan ba"""

"Gyara mata kwanciyar ta yayi, ya tashi ya fita."

Duk da gidan beyi datti ba haka ya gyara shi tasss.

"Šakin ya koma, Wan ™aramin flasks ya Wakko da kofi, kunu ya tsiyaya a ciki, Wago ta yayi daga kwancen"

da take.

"Kunun yake bata wani ya shiga bakin ta wani ya fita, yana bata yana mata hira, gyara mata jikin ta yayi ya"

kwantar da ita.

"Hannun ta ya ri™e yana kallon ta, tamkar zeyi kuka."

Allah ya baki lafiya ammie na.

"Ya rasa ina ze saka ranshi yaji daWi, ga damuwar rashin lafiyar mahaifiyar shi, ga takurar yarinyar can."

Tuna yarjejeniyar dake tsakanin su kawai Waga mishi hankali yake bare ya tuna cewa..........

FULANI

08082101373

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

https://chat.whatsapp.com/Kqi1tusHnZa6SHgbTgFqlr

AYRAAH

BY

RABI'ATU KABIR ACHADU

(FULANI)

YOUNG TALANTED WRITER'S ASSOCITION (YOTA)

A har kullum ina jinjina a gare ki garkuwar fulani mahaifiya ta abar alfaharina

SADAUKARWA GA ACHADU'S FAMILY

Yanda na fara lafiya Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

FULANI

08082101373

AYRAAH

PAGE 3

Kanshi ya Wora a gefen katifar ta.

"""Ammie yace ze temaka min ne kawai akan lafiyar ki idan har na amince zan auri yar shi"""

"Shiru yayi yana haWiye wani miyau me zafi daya tsaye masa a ma™ogaron shi, yana wasa da yatsun"

hannunta ya ci gaba da magana.

"""Ammie bana son ta ko kaWan, kin hanani cewa na tsani mutum amman ammie da nace miki na tsane ta,"

"tana takuramun da yawa ammie na"""

"Hawaye ne yake bin gefen fuskar ta ba tare da ya kula ba, hannun ta ta Wago da yake rawa sosai ta Wora"

akan sumar shi.

Da sauri ya Wago kan shi yana kallon ta.

Kan nashi ta ci gaba da shafa wa hannunta na rawa.

"Ganin yanda hannun ta yake rawa ne ya fahimci tana shan wahala motsa hannun ta da take, hannun shi"

yasaka ya ri™o hannun ta dake kan shi.

"Farin ciki ne sosai akan fuskar shi, ""ammie na kin motsa hannun ki"""

Murmushin ™arfin hali tayi mishi tana rufe idon ta.

Gaba Waya ya rasa ina ze saka ranshi dan farin ciki.

"Tunani yake waya kamata ya faWa wa wannan abin farin ciki, mutum Waya ne yazo ranshi dan haka ya"

"Wakko wayar shi keypard, ba wasu numbobi bane na azo a gani."

""" *BUDDY*"""

"Jin yanda wayar take ta ringing ba'a Wauka bane yasa shi jin babu daWi, iya sanin shi baya nisa da wayar"

shi toh ina ya jefa wayar.

Ya masa misscalled wajen 4 shida yawan kira ba Wabi'ar shi bane.

Ha™ura yayi ya ajiye wayar yana tunanin ko lafiya.

&&&&&

Shirya wa tayi cikin ™ananun kaya ta sakko ™asa.

"Yana zaune yayi tagumi da hannun shi biyu, abin duniya duk ya dame shi, dan yasan kafin ta bashi kayan"

shi sai yaji jiki a hannun ta.

"Tun da yaji alamun sakkowar ta daga benen ya zuba mata ido, kayan jikin ta sun haska farar fatar ta"

"sosai da sosai, chocolate take buWewa tana tafiya gaba Waya hankalin ta na kan abinda take Ko kula da shi batayi ba."

"""Ukty"""

Sai a lokacin ta Wago kanta ta kalle shi.

"""Na'am akhie"""

Zama tayi kusa da shi tana shan chocolate Win ta.

"""Kiyi hakuri ukty ki bani kayana dan Allah, aiki zanyi, kar abhie ya dawo ban gama zemin faWa ba"""

Ta gefen ido take kallon shi tana shan chocolate Win ta hankali kwance.

"Kaman bazata yi magana ba ta kalle shi tace ""akhie kasan wani abu?"""

Kanshi ya girgiza mata.

"""Akhie chocolate Wina sun ™are, kuma na daWe ban sha ice cream"""

Banza yayi mata.

Juyowa tayi gaba Wayan ta ta marairaice fuska tana kallon shi.

Bala'i yake son mata amman yasan a hannun ta yake dole ya lallaSa ta.

"""Yanzu idan na siya miki zaki bani?"""

"""Kanta ta gyaWa masa tana sakar masa murmushi."

Tashi yayi ya fita yana tunanin sanda zata shiga hannun sa.

Dariya take ita kaWai.

"""Ke lafiyar ki?"""

Miemie ta katse mata dariyar tata.

"""Miemie akhie ne ya tafi siyomin chocolate da ice cream"""

"""Shine kike dariya kuma"""

"""Ai miemie ba dan Allah ze siya ba shiyasa"""

Kanta kawai ta girgiza ta haye sama.

Beyi 1 hour da fita ba ya dawo da leda a hannun shi.

Mi™a mata yayi yana kallon ta.

KarSa tayi ta mi™e zata tafi.

"""Ukty kayana"""

"""Kar ka biyo ni toh ka jirani, yanzu zan dawo"""

Tsayuwa ya ci gaba dayi a wajen yana jiran ta.

Sai da ta tabbatar be biyo bayan taba sannan ya shige Wakin ta da gudu tana murza key.

Ice cream Win ta Wakko tana sha cike da nishaWi.

Jin shirun nata yayi yawa ne yasa ya bita Wakin sedai yana murWawa yaji da key a jiki.

"""Ayraah ki buWe ™ofar nan kafin ranki ya Saci"""

"""Akhie wanka nake fa"""

Juyawa yayi ya nufi Wakin miemie.

"""Miemie kiyi mata magana ta bani kayana, tace min chocolate take so da ice cream na siya mata amman"

"ta™i bani"""

Kanta kawai ta dafe daga safiya zuwa yanzu sun kawo mata ™ara har ta gaji dayin shari'ar faWa.

"Mi™ewa tayi yabi bayan ta, koda suka je Wakik nata a buWe yake bata ciki."

"""Ayraah kina ina?"""

"""Miemie nifa ina ™asa tun Wazu ina kallo"""

A zuciya ya sakko kanta yayi tamkar ze rufe ta da duka.

Sosai ta tsorata da yanayin nashi dan da wahala yayi fushi da ita bare har ranshi ya Saci haka.

"Idonta ta runtse, tana jiran saukar dukan jikin ta."

Jin shiru ne yasa ta buWe idon ta guda Waya.

Kayan shi dake gaban ta ya kwashe yayi gaba bece mata komai ba.

Jitayi duk babu daWi dan bata ™aunar abinda ze Sata masa rai.

"Ganin misscalled Win da yake wayar shi ne ya saka shi mamaki, a sanin da yayi wa abokin nashi idan yayi"

"maka 2 misscalled baka Waga ba baze ™ara ba, gashi yayi masa har 4 Allah yasa lafiya ya faWa yana danna masa kira."

&&&&&

"""Ammie zan fita wajen jiran shago da anyi magriba zan dawo ina sha Allah"""

Idon ta ta buWe ta rufe alamun sai ya dawo.

Yana shirin fita wayar shi ta fara ringing.

Wayar ya zaro yana duba me kiran nashi.

Sallama yayi masa.

"""Buddy fatan lafiya, yanzu na karbi wayar a hannun wancan aljanar yarinyar naga misscalled Win ka"

"dayawa, Allah yasa lafiya?"""

"""Lafiya daman kiran ka nayi mu gaisa"""

"""Gaskiya ban yadda Malam faWamin meyafaru"""

Sai da yayi murmushi Sannan ya faWa mishi ammien shi ta motsa hannun ta yau.

Sosai ya taya abokin nashi murna.

"Hira suka ci gaba dayi, har ya ™arasa shagon da yake jira."

"Sallama suka yi, sannan yayi wa me shagon magana."

"""Ashraff sai yanzu nayi tunanin yau bazaka zo ba"""

Cikin yanayin shi na rashin magana yace masa ya tsaya uzuri ne a gida shiyasa ya makara.

Fitowa yayi ya bashi mukulli shi kuma ya shiga cikin shagon.

"Shagon charge ne da downloading, yana jire mishi shi kuma yana biyan shi, tanan yake samu yana biya"

musu bu™atun su wanda be taka kara ya ™arya ba.

Yana zaune be fita ba sai da aka kira sallar magrib ya

1 / 4