Nazlerh Complete Hausa Novel

Author :  Mrs.sadeeq1 Category :  African Stories & Novels

Chapter   3 / 3

6K to 6.1K   out of 6.1K words

tace ba haddacewa infata kanayi a aykace yace
insha Allah,mom tace namanta ban fada maba chuchu gobe zata dawo taci gaba da cewa
harda azima dawata kawarsu inde da manyan gayya 😁batare da yadago ba yace ok,kaman
baze sake mgn ba sekuma yace kide jamusu kunne bansan haya niya,🙄hararan shi mom
tayi tace kade zan jama kunne bafa zaka takirama yaraba ehhe garama tinda wuri
kasani bekuma cewa komiba,sama 2suna dan taba hira yawanci akan kasuwan cin shine
da around 10pm yamiki yamata sallama ya haura tashi itama tayi ta kira baba salame
me aykinsu ta kakkashe kayan wuta itama ta haura sama.......tabb....readers gadeshi
Nazlerh zatazo gidan su Naseem har tashefe tsawo 2weeks just imagine yanda zasu
kwashe kowa yaci alwashi akan dan uwanshi......😂😂mujezuwa


Mrs.sadeeq✍️
09169687667

3 / 3