Nazlerh Complete Hausa Novel

Author :  Mrs.sadeeq1 Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 3

3K to 6K   out of 6.1K words

da hawaye,yace sannu kanwata,a tsiwace ta
tareshi tace wlh niba kanwanka bace kazo kawani kwasheni da wan nan shegen motan
naka dagani irinta masu yankan kai ne shine zaka wani ce kan wanka,wlh ban yafe ba
kuma na rantse seka biyani kayana daka bata da tabo inba hka ba wlh bazan
yafeba,muktar kai yadafe yace pls kiyi hkuri kinda ba da gangan bane,billahillazi
inkaga na hakura seka biyamin kayana dakuma kundin da aka aykeni kai harda kudin
magani dan dagani nasamu targade akafa😂kai muktar yadafe kafin yakaiga magana yaji
wani gigitaccen horn..........a tsorace tamatsa ta fancala tabon dake gefan titi😆
da sauri muktar yakaraso.... yace am so sorry sister wlh da ogana muke tare muna
sauri ne akwai inda zamu shiyasa,harara ta ballame tace nice yar iska mara gurun
zuwa ko toh bari inje insamu ogan naka wlh sekun biyani duk abinda na zayano fuuu
tanufi mota,haba muktar yaka yana kallan ikon Allah,shibema taba ganin taigalalla
irn yarin yan nan ba,cankuma ya kyalkyale da daria yau mutumin she ze hadu da dede
shi...😂 fans ko yazata kaya tsakanin Naseem da Nazlerh a haduwan farko? Can’t wait
to see dis show 😂 pls manage wit dis banda charge 😉
Mrs.sadeeq✍️
🍁Nazlerh 🍁
Page 26-30
‫ الهم اني اعذبك من‬
‫الجوع و الفقر و اعذبك من اذاب القبر و اذاب فنار‬
Tana isa mota tafara knocking glass din ba qaqqau tawa,kallonta ya tsayayi yana
kare mata kallo,yace Allah me iko yarin ya kyakkyawa amma ba hnkli jibi...ay mgn
makalewa tayi sakamakon dutsen dayayaga taduka ta dakko ta fara kwankwasawa masa
glass har yyi tsawa alamun zefashe 😆ay a zafafe yabude zefito muktar yakwaso aguje
yace haba kanwata mekike hka, tabude baki zatayi mgn kenan taji an kwasa mata wani
zazzafan marin da seda taga dafe guntayi tajuyo taga wani me tsau tsayin ne,ayko
sukayi 4eyes da Naseem yana binta da wani kallan tsana da kyama ay a harzuke ta
daga hannu zata rama muktar yyi saurin riqe mata hannu ,jabaya Naseem yyi saurin yi
yana zazzare ido, tsabar mamaki ma kasa magana yyi sebinta yake da kallo baki
sake,muktar nata aykin lallashinta,sewani girgize2 take kaman wacce zatayi dambe da
sa’an ta gashi bako dingon tsoro a donta.kyasta mishi hannu🤞🏻 datayi yine yadawo
dashi daga duniyan tinanin daya lula ,zuba mata shanyayyu idanun sa yyi tace kuma
wlh kaci darajan abokin ka inba don hka ba wlh da meraba ni da kai se Allah kuma
wlh bazan bar nan ba sekun biyani tana magana tana nunashi da yatsa,shi yanzu tama
dena bashi mamaki tsoro tafara bashi if not ace ko girman shi batagani ba balle
tayi tinanin ze iya cutar da ita ,cox hanyan ba mutane sosai,can yaji tace kobaza
kubiyabane muktar ne yyi saurin cewa nawane za abiyaki,tinani tadanyi🤔a ranta tace
bari indan latsasu tace 2k tawani shakunu 😒 ita adole tafada me yawa,muktar ne yasa
hannu a gaban aljihunshi yazaro kudi ko kirgawa ma beba yace gashi ko kanwata amsa
tayi ta linke tana murmushi tace ngd yayanah 😂daria muktar yyi yace toh se anjima
harta juya zatawuce ta waigo ta kalli Naseem wanda yake tsaye yazuba musu ido kaman
wanda aka dasa,tace toh shi wannan baya mgn ne Allah sarki ko kurma ne,😆wani uban
harara ya watsa mata yaja tsaki yace naughty girl ya shige mota, tabe baki tayi irn
ko ajikinta din nan tayi tafiyanta,muktar ya fashi da daria shima ya shige yaja
suka wuce,inbanda daria ba abinda muktar yake amotan iya kuluwa yau Naseem ya
kulu,dan baa taba cin mutumci shi irin ta yauba,wai shi yar ficiciyan kanzamar
yarin yan nan tadaga hannu zata mara wacce bata wuce mate din chuchun su ba,toh wlh
seyaga ubanwa ya staya mata kaf garin kd dan yyi alwashin inze karar da dukiyan shi
seya koya mata darasi,wanda gobe in ance tama wani rashin kunya bama shiba bazata
yiba da karfi ha furta i hate har yana sauke ajiyan zuciya,da sauri muktar ya
gangara gefen titi yajuyo,yace dude calm down pls karkasa shirmen datayi aran ka
karinta ce duk bazata wuce mate din chuchu luv ba 14-15 years so kaga yarita ke
damunta wlh, mtwssss tsaki yyi yace yarinta ko zata ga yarinta wlh sena karar da
danginta bama itaba nizatace zata mara yyi kwafa,dude dagame hannu Naseem yyi yace
kaini gida ,toh meeting dinfa kafasan.......katseshi Naseem yyi yace pls banasan
musu i need privacy 😞 yafada kamar zeyi kuka,kunshe daria shi muktar yyi yatada
motan yyi reverse suka nufi gd.............
Nazlerh ko gd ta koma dan Allah yagani bazata kasuwa ahakaba dan kayanta duk yabaci
sosai,tana shiga gd tasa kuka kaman wacce aka yanka, dasauri ammee tafito tace
subhanallahi lafin hatsari kkayi?hawaye tashare tace wani me motane ya kwashe ni
innalillahi wa inna ilaihi raji’un bakideji ciwoba ko, ammee tafada tana tattaba ta
tace banjiba kafata ce kaman nayi tardade,kamota tayi suka zauna a tabarma tace
muga kafan, amsatayi tana janmata,Nazlerh se kwara ihu take kaman wacce akewa
gyaran targade, manzafi ta shafa mata tace sannu ko auta,nagama dan buguwane ba
targade bane ze dena sannu,gyada kai tayi kaman wata qadan garuwa tana wani narkewa
ita adole mara lpy😁,ammee tace toh ina kayan miyan,chuno baki tayi tace bansiyo ba
bazan jebane kawai suka wani kade ni mugaye kawai dayan har yana marina mesiffan
aljanu kawai,ido ammee ta zaro tace yabige kin kuma yamateki anya auta,kara turo
baki tayi tace wlh ammee bayada imani wlh tace anya auta ba rashin kunya kika ba
girgiza kaitayi tace nibawani rashin kunyan daname kawai cinzali ne dan nace sesun
biyani kayana dasuka batamin shine rashin kunya, hmmm ahab arina koda naji aynasan
bayanda za’ayi ace subigeki kuma sumarike habade,nifa bance duka suka mareniba 😒
dayan yana da kirki amma wancan me suffan aljanu shine yamareni kuma narantse duk
inda nasake ganin shi sena rama ahh swear 🤫,tureta ammee tayi daga jikinta tace
ayseki tashi kije kiramo tinda de niban isa nafada miki kijiba, ihuu tasa tana
shure shure wai antsane ta ace tayi hatsari amma aki goyon bayanta,baki amme tasaki
tana kallan ta tana tafa hannu,yanzu Nazlerh kamarki kikemin birgima akasa
shekara14 sa’o ‘inkima ana aurar dasu suzauna daram ,amma kke min wan nan
tabararr,takalmi ammee ta raruma zata kwada mata tashige daki dagudu nan ta watsar
da kudin tayi daki harda rufi kofa,daria ammee tayi tace ay zaki foto kisaman inba
hka namiki ba dayanzu kinanan kin narkemin,kudin takwasa tace bara naduba naga ko
su auwalu ne na ayka mezatagani sababbin kudi tagani dal 5k dakuma 1k din data
ayketa,salati tayi tace wato seda suka biyata din kenan Allah kashirya 😄mayafi
tasa taleqa wajan.............……

Naseem suna isa gida ko gama parkn muktar beba ya balle murfin motan yyi
ficewar shi,kai kawai muktar ya girgiza yagyara parkn ,yarufame baya Naseem fita
daga motan azuciye ma aykatan gidan segaishe shi suke amma ko kallo basu isheshiba
kaman zetashi sama hka ya shiga parlor ya wuce mom ko kallon inda take beba tana
kiranshi,yyi burus da ita ya haura sama ya nufi side dinshi,tayun kira kenan
danufin zata bishi sega muktar yashugo ,komawa tayi ta zauna suka gaisa yace chuchu
luv bata dawoba mom tace eh ay in ta hadu da azima basa kaunar rabuwa sunacan suna
shirme,murmushi yyi yace ay hutun ma yakusa karewa dole ta dawo ,uhmm wai meyasamu
abokin nakane naga yashugo a rai bace,murmushi yyi ya kwashe duk yanda yafara
yafada mata daria ammee tayi tace wace yarin yace hka anso inganta da hartake da
gut din maran min yaro,daria shima yyi yace ay wlh mom dan baki ganta bane bazata
wuce chuchu ba gata kyakkyawa very comedian 😁murmushi tayi tace Allah shi
kyauta,muktar yace mom wlh dama zaki aura masa ita dan sun dace wlh itace dede
shi 😄dan bakiga yanda take nunashi da yatsa takeme kashedi ba kuma yakasa tabuka
kome kaman ma tsoranta yakeji 😂daria mom ta kwashe dashi tace komade hka za’ayi
ne,muktar yace am telling yuh mom shikenan muyi maganin dagawan shi,kinsa iqirari
ke wai kaf mata kd ba dede shi,ido mom tazaro😳 tace inji son din muktar ya gyara
zama yace wlh shifa mon...……………
Muktar zaku hadu da abokin ka Allah sa yanajin ka 😆😂😂😂
Mrs.sadeeq✍️
09169687667 for more
Information 🥰💞


Page 31-35
comment,like and share🙏 masu masu comment da like da share duk ina godia da jinjin🙏👍
Allah bar zumun ci damasu mun fatan alkhairi da kiran waya duk ina 👍 Allah saka da
alkhairi luv yuh all 😘😘 .




Naseem nashiga nakin shi direct bed room ya nufa ,yafada bisa makeken royal bed
dinshi fadin tsaruwan dakin ma bata baki ne,se juyi yake yana sakin tsaki,ba abinda
keme yawo a ido se dede inada,Nazlerh ta daga hannu zata mareshi yana kawo wa nan
seya runtse ido😄, mirginawa yyi yana kallon ceiling afili yace toh wai meye nawa
nadamun kaina da tinanin mahaukaci, nannauyan ajiyar zuciya ya sauke hmmmmmmm,ya
ayyana aranshi idonashi idan wan nan mad girl din wlh seya wula qantata 🤔tashi yyi
yazauna yafara zare sucks din kafar shi,yatashi yashiga toilet ya hada ruwan
wanka,kana ya dawo ya idasa cire kayan jikin shi yarage daga shi se boxers,kiran
nan tashi tafito kai daka gani kasan cikken namiji,ma abocin motsa jiki,kirjin nan
duk gashi kwance luf ,ga sixpack din nan dagani base katan baya ba yana motsa jiki
sosai cikin nan ashafe kaman baya kai masha Allah,toilet yashiga don watsa ruwa jim
kadan yafito daure da towel gawani guntu yana goge kanshi,direct cloth-set yanufa
tafi hannun shi yaware yadora saman glass din seda yagama scanning san nan ya zuge
dakan shi wow 😮 kaya ne makil yanda kasan boutique wajan inner-wear yadakko boxers
da singlet duka white, ya matsa gurin kananun kaya wani 3quarter yadakko white na
jeans da wata black hoodie yafito yana fitowa glass din dakanshi yazuge,asman bed
ya ije kayan yakarisa dressing mirror yaja stool din yazauna yafara shafa tsadaddin
body lotion 🧴 masu matukar kamshi yana gamawa ya fessa turaruka haddu masu matukar
kamahi da tsada tasowa kaya yasa ya kwashi wayoyin shi da laptop ,tinawa yyi ko
gaisawa betsa yyi da mom ba daya sawo,murmushi yyi yashafa kanshi daya cika da
gashi me santsin gaske yyi askin nan irin wanda ake chop-side dinnan na mata sa,
staircase din yake takawa ahankali yafara jiyo muryan muktar sama2 aranshi yace
munafiki nasan ya kwashe komi yafada mata,😄kara tamke face yyi ya idasa sakko wa
juyowa sukayi suna kallan shi,ko kallon inda muktar yake beba wajan mom ya nufa ya
zauna ya rungumota yace mom i missed yuh,shafa kanshi tayi tana murmushi tace
missed yuh too,ya office din yace alhmdllh,mom ta dora dacewa tashi kaje dining
lunch dinka nacen peck yamata akumatu yamike,muktar ne yyi gyaran murya, Naseem
yace toh tsohon muna fuki meye 😆
darian da muktar yake riqewa yakwace 😆 tsaki yayi
yanufu dining abinshi don dama yunwa yakeji yanaji muktar nata mishi darian da
magan ganun mahaukacinyan nan banza yamai yana cin abincin shi yana pressing
phone,tasowa muktar yyi yace dude nakira alhj baballe nabashi hakuri wani uziri na
gaggawa yakama ka kayi, kayi postponed meeting din inkayi settling zaka kirashi,ko
kallan shi Naseem beba bare yasaran ze kulashi,sanin cewa ba tankawa zeba muktar
yace nina tafi magrib yaga bato se mun hadu gobe yajuya yawuce yana daria😁tsaki
Naseem yyi yace mad cigaba da cin abincin shi dan anma fara kiraye2 sallah ,sallama
muktar yama mom tace kade ki dawowa nan kazau na ko muktar kobaka san zama
damune,murmushi yyi yace ba hka bane mom zan dawo insha Allah yafice,girgiza kai
mom tayi tace Allah jikan mallam garba da nafeesa ameen,iyyayen muktar kenan wanda
sukayi hadarin mota duk suka rasu a hanyansu ta zuwa ganin gd tym din baban muktar
shine driver gdn dansu kenan muktar dake wabi take duk haihuwan datayi dasun dan
tasa suke mutuwa, muktar ne kadai tsaya,zaman aminci da fa himta suke tsakanin
iyyayen nasu2, tym din dasuka tafi shikuma kuktar suna makaranta da Naseem kasan
cewansu tare suka taso se dad din Naseem ya dau nauyin karatun muktar, yahadasu
tare shakuwa me karfi ke tsaka nin su inba kasani ba zakace sun hada jini ,suna
karatu a London wan nan mummunan lbr yariske su sunyi kuka suka matsa sudawo dad ya
hana sedakyar ya yarda satinsu 1suka koma komi shikema kuktar kaman dan cikin shi,
bayan sun kammala karatu suka dawo asannan dad din Naseem ma Allah yyi me
rasuwa,bayanda mom batayi yadawo nan dazamaba yaqi yace nan gidan nasu zezauna sede
yayi ta cemata zedawa,wanda dad din Naseem yaba babanshi gidan, wannan
kenan...........tashi mom tayi danufin ta haura sama wayanta yafara ringing
murmushi tayi ganin me kira,ta dauka takara akunne kantayi magana taji ihun ta seda
ta cire wayan tana daria mom tace chuchu luv nikikama hijira ko daria tayi tace
noooo tawani ja shi tace mom ba hka bane mom Allah am missing yuh bad mamy ce tace
nabari mudawo tare da azima ranan Friday seta karasa hutun anan,yyi kice inada
gayya kenan daria sukayi dan wayan a handsfree sukasa duk tana jiyosu azima ce tace
sweet mom ina wuni lpy lau bbyna ya maman naki suka hada baki lpy lau chuchu tace
mom u knw wat kafin ma mom tayi magana tacigaba da cewa,mom nayi kawa wlh fine beb
kingantane gata very funny azima tayi caraf tace karyane,mom wlh kawata ce ba
kawarta ba islamiyyanmu1 ajinmu daya ma,daria mom kawai take tace toh naji ku
gaisheta tym din sallah yyi dasauri chuchu tace mom kuma da itafa zamuzo mamy tace
zataje ta roqan mana mamana mamanta,kai naji dadi Allah sa abarta suka hada baki
sukace Ameennnnn mom ta katse kiran tana murmushi tatashi tace son nina haura nayi
sallah shurun dataji yasa,tawaiga takalla dining area tace yaushe son yafita ban
sani ba ta haura abinta.......toh kowacece kawar su chuchu da harsuke shirin
tahowa da ita gdn su Naseem akwai kurafa 😂
Mrs.sadeeq✍️
09169687667
🍁Nazlerh 🍁page 36-40
Alhj baballe zaune yake a guess house din Naseem kusan samada 1hr bashi ba dalilin
shi, tym to tym yana kallo wristwatch din fata dake han nunashi se yaja tsaki har
6pm in ranshi yyi dubu yabace yacika yyi fam jira kawai yake yafashe, yadaga waya
yakira abokin nashi yace kaga dan iskan yaran nan nize wulaqanta,yashan yani tin
4pm amma haryan zu be karaso ba bakiran waya nakira shima be dagaba,kaga min
matsiyacin yaro toh wlh daya bayan daya sena rama wulaqancin
dayamin,hmmmm...nufasawa alhj musa dollar yyi yace matsala ta dakai wlh gajan hkuri
bade shiyace kasa meshi guess house din shiba toh ay zezo,kasan baya canza mgn inde
ba da kwakwaran daliliba,tsaki yyi yakashe wayan yana yanke kiran sega massege din
da muktar yaturo me yashigo ,karantawa yyi yaja tsaki mtswww,yamiki buuu yasaba
babban rigarshi ya nufi motan shi kaman ze tashi sama tsabar fushi yana ayyana irin
tuggun daze hadama Naseem dan yayi alwashin ganin bayanshi ko ta qaqa.....

Nazlerh ce zaune a tsakar gdn su ita da ammee suna cin danwake se santi take yajin
yaji magi da tafarnuwa ga salat harda dafaffan kwai 😋tace ammee dan Allah kibarni
naje gidansu chuchu kinga fa kinsan mamy kuma wlh innaje bazan yi rashin kunyaba
Allah namiki alkawari,shuru ammee tayi tace autah bawai banaso kije bane kawai de
ina tinanin daga makwab taka se kikama kibisu har tsawan sati2 kai gsky bazan iyaba
tafada tana girgiza kai,tasowa Nazlerh tayi tamatso tariqeta tace ammeena dan Allah
karkice hka kinga bantaba zuwa wani waje nakwana ba dan Allah,zatayi mgn kenan
sukaji sallaman su azima da chuchu dagudu suka karaso suka rungume Nazlerh suna
daria, mamy ce ta shugo da sallam manta ammee ta amsa tana mikewa tace aahah tare
kuke dama,mamy tace kyale yan nema muna karasowa suka gudo suka barni,daria ammee
tayi tace ay gasunan sun girma basu san sun girma ba se shashanci ,daria sukasa duk
gaba daya Nazlerh tadakko ma mamy wani tabarman tazauna ita da ammee,sukuma suka
zauna a wan nan dan waken takaro musu,tazuboma mamy nata sunaci suna fira ana daria
harsuka gama kwashe kwanukan sukayi,shuka shige daki yarage sesu ammee,gyaran murya
mamy tashi tace maman Nazlerh zuwanai neman alfarma kibamu aron Nazlerh,shuru ammee
tayi dan harga Allah bazata iyama mamy musuba dan duk wani abinda uba keyi toh
mijinta shikema Nazlerh ko makaranta akace baban ta yaje toh shike zuwa banda
ihsanin da yake musu yanzu hka shiyake biyamata boko islamiyya ce kawai take biya
ita kanta mamy inde zatama azima dinki, toh sekaga ta hada da Nazlerh,mamy ce
takatse mata tinani tace naji kinyi shiru inbaki aminceba baza,a takuraki ba sena
lalla shesu taje wata ran tunda anatare,girgiza kai ammee tayi tace aahaah ba hka
nake nifiba ina de alhinin kartaje tamusu ba dede ba kinsan de halin yartaki,daria
mamy tayi tace wan nan kuma baruwanki amin cewarki kawai muke buqata darai tayi
tace ay kunfi kusa mantawa nayi Allah yatsare sudawo lpy ay yarkice,daria sukasa
gaba daya mamy tace kokefa 😁shewansu suka jiyo adaki mamy tace aww dama labe
kukeyi zamu hadu sema nace anfasa,ay aguje suka fito suna bata hakuri tamusu
hararan wasa tana daria,daki suka koma suna ta murna suka fara hada mata kaya don
gobene tafiyar.....

Mom ce acikin bed room dinta tana zaune kan sallaya tana lazumi tana jira ayi
isha’i dan dabi artace inde tayi magrib bata tashi setayi isha’i tagaba tar da
shafa’i da wutri san nan ta sakko kasa,toh yauma kamar kullum hkan ta kasan ce seda
ta kammala tsab san nan tasako, Naseem ta iske zaune akan 2st yana danna loptop
dinshi ga wayanshi nata blinking alamun kiranshi ake amma yyi biris kaman begani
ba,karasowa mom tayi tazauna a 1st datake facing dinshi tace son harka dawo
masllacin, dagowa yyi yana murmushi yace eh sweet ban maga dde dashugo waba wlh
ayyuka ne da dama suke min yawa inata processing contract din da muka samu zamu
dinga fita da kayan mu waje,masha Allah Allah kara daukaka,kamar de kullin bazan
fasa gaya maba kariqe gsky amana da....bata karisaba suka hada baki wajan cewa
alkawari 😁 daria mom tayi tace wato ka haddace yace mom ba doleba tin ina yaro fa
kullum sekin fada min, murmushi tayi

2 / 3