BAMAGUJIYA Yaƙi da Al'ada by Sadaukarwa ga Ahlina READ HAUSA Novels

BAMAGUJIYA Yaƙi da Al'ada by Sadaukarwa ga Ahlina

BAMAGUJIYA Yaƙi da Al'ada by Sadaukarwa ga Ahlina
  • Author: Sadaukarwa ga Ahlina
  • Category: None
  • Compiler: None
  • Association: None
  • Book Series: None
  • Upload Date: 17 Mon 08, 2026
  • File Size: 317.06 KB
  • Total Views: 30
  • File Downloads: 2
  • Last Download: 6 days ago

Discover

  • ENGLISH DESCRIPTION

    Can love break through the walls of tradition, religion, family hatred and destiny?

    Habibah is a young woman from Tsaunin Gawo, a secluded community ruled by strict traditions and beliefs that are completely different from the world beyond its borders. Her life follows rules she has never dared to question, until one unexpected encounter changes everything.

    Then comes Prince Habeeb, a wealthy young Muslim man from the city who arrives in the village for business. He never expected to meet the woman who would completely change the course of his life. From the moment he sees Habibah, something inside him tells him that she is not just another woman he has met. She is his destiny.

    What begins with a single encounter soon becomes a dangerous love neither of them can control.

    Habeeb knows Habibah's world is nothing like his own, yet his heart refuses to let her go. Even when his friends and family warn him against her, he makes a shocking decision: he will marry her, no matter who stands in his way.

    But Habibah carries the weight of her family's fears.

    A painful tragedy from the past has left the people of Tsaunin Gawo deeply suspicious of outsiders from the city. That old wound becomes the greatest obstacle between two people who never expected to fall in love.

    Habeeb wants Habibah.

    Habibah fears losing her family.

    Her parents refuse to accept a man from the city.

    And Habeeb's own family believes he can find a better match elsewhere.

    Yet destiny has already brought them together.

    Will love win, or will tradition tear them apart?

    Packed with romance, forbidden love, Hausa culture, family conflict, village life, city life, marriage, destiny, emotional drama and unexpected twists, BAMAGUJIYA is the kind of Hausa novel that pulls you in from the first page and leaves you desperate to discover what happens next.

    BAMAGUJIYA: HOT LOVE AND DESTINY

    HAUSA DESCRIPTION

    Shin soyayya za ta iya karya katangar al'ada, addini, ƙiyayya da tsauraran dokokin gida?

    Habibah yarinya ce daga Tsaunin Gawo, wata duniya da al'adunta da akidunta suka bambanta da na mutanen birni. Rayuwarta tana tafiya cikin dokoki masu tsauri, har taɓawar namiji kaɗai na iya jefa mace cikin babban bala'i. Amma komai ya sauya ranar da ta haɗu da Prince Habeeb, ɗan birni musulmi wanda ya zo ƙauyen ne domin wani aiki, bai san cewa a wurin zai haɗu da wacce za ta zama ƙaddararsa ba.

    Abin da ya fara da kallo guda ya rikide zuwa soyayyar da Habeeb ba zai iya tserewa daga gare ta ba. Ya san cewa Habibah ba irin matan da ya saba da su ba ce, amma zuciyarsa ta riga ta zaɓe ta. Har ya furta cewa ko danginsa da danginta ba su amince ba, zai yi duk mai yiwuwa ya aure ta.

    Sai dai akwai wata babbar matsala.

    Habibah ba mace ce da za a iya ɗauka daga ƙauye a kai birni ba tare da an biya farashi ba.

    A baya, wani mummunan lamari da ya faru da Yaya Tani ya bar ƙiyayya mai zurfi tsakanin mutanen Tsaunin Gawo da mutanen birni. Wannan tsohon rauni ya zama katanga tsakanin Habibah da Habeeb.

    Yanzu soyayya ta taso a inda babu wanda ya shirya ta.

    Habeeb yana son ta.
    Habibah tana tsoron rasa iyayenta.
    Iyayenta sun ƙi ɗan birni.
    Dangin Habeeb ma ba sa son ya auri wacce suke kallon ba ta dace da zuriyarsu ba.

    Amma idan ƙaddara ta riga ta haɗa zukata biyu, waye zai iya raba su?

    Daga soyayya zuwa aure, daga tsoro zuwa ƙiyayya, daga sirri zuwa rikicin iyali, BAMAGUJIYA labari ne da zai sa ki tambayi kanki: Shin soyayya tana da ƙarfin da za ta iya shawo kan duk wata katanga?

    Ki shirya domin labarin soyayya, ƙaddara, al'ada, rikicin iyali, aure, rayuwar ƙauye da birni, da gwagwarmayar zuciya wanda ba za ki so ki ajiye littafin ba har sai kin san ƙarshensa.

    BAMAGUJIYA: HOT LOVE AND DESTINY
    Labari mai ɗauke da manyan darussa da jigogi masu muhimmanci, tare da salo na daban.

Novels You may like