MANSURAT by Daga Alƙalamin

MANSURAT by Daga Alƙalamin

Discover

  • ENGLISH DESCRIPTION

    In the name of Allah, the Most Merciful…

    A story of deep hatred… buried pain… and a bond that was never meant to break.

    In a home that should have been filled with love, Mansurat and Aryan grew up consumed by intense resentment. From childhood, he despised her without reason, and she grew up returning that same hatred with equal force. What began as tension turned into a dangerous cycle of pride, anger, and revenge.

    Then came the moment that changed everything…

    Mansurat publicly humiliated Aryan, shattering his pride in front of everyone. From that day, his heart burned with one goal — revenge.

    But how far can hatred go?

    Will it remain words and conflict… or will it destroy lives, love, and destiny?

    MANSURAT is a powerful story of:

    • love versus hate
    • emotional trauma and revenge
    • family conflict and hidden pain
    • a true-life inspired journey

    This is not just fiction… it is reality wrapped in storytelling.

    If you’re searching for an emotional Hausa romance, family drama, revenge story, true-life novel, intense love-hate story, this book will grip your heart from the very first page.

    ⚠️ Enter a world where emotions rule… and hatred may cost everything.

    HAUSA DESCRIPTION

    Bismillahir Rahmanir Raheem…

    Wani tsananin kiyayya… wani zurfin rauni… da wata alaka da ta fara tun suna yara.

    A cikin gidan da ya kamata ya zama mafakar soyayya, Mansurat da Aryan sun taso cikin wutar gaba da tsana mara misaltuwa. Tun tana karama yake nuna mata kyama, ita kuma ta taso tana mayar masa da martani da cikakkiyar tsana. Abin da ya fara a matsayin raini da rashin jituwa, ya rikide zuwa yaki mai cike da zafi, girman kai, da ramuwar gayya.

    A wani rana daya girgiza komai, Mansurat ta kunyata Aryan a gaban duniya, ta karya masa mutunci da girman kansa. Daga wannan rana, zuciyar Aryan ta cika da burin daukar fansa… fansa mai hadari.

    Amma shin wannan kiyayya zata tsaya ne a bakin fada da kalamai?
    Ko kuwa zata rikide ta zama abin da zai lalata rayuwa, soyayya, da makoma?

    MANSURAT labari ne na:

    • soyayya da tsana
    • ramuwar gayya mai zafi
    • rikicin iyali da sirrin zuciya
    • rayuwar gaskiya da darussa masu nauyi

    Wannan ba kirkirarren labari bane… gaskiya ne da aka kawata.

    Idan kana neman Hausa novel mai cike da soyayya, tsana, kishiya, family drama, revenge, true life story, emotional story, to wannan littafi zai rike zuciyarka tun daga farko har karshe.

    ⚠️ Ka shirya shiga duniyar da zuciya ke yanke hukunci… inda tsana zata iya zama mafi karfin komai.

    Toh fa… an fara.