Chapter 69 Reading Ganin Ido Amon Kakanni By Mamuhgee | The Complete Hausa Novel READ HAUSA Novels

Ganin Ido Amon Kakanni By Mamuhgee | The Complete Hausa Novel

Author :  MAMUHGEE Category :  African Stories & Novels

Chapter   69 / 83

204K to 207K   out of 247.9K words

abinda sukeyi ta saka hannu tana ci suna tambayarta yaya taste din.

Sai magrib suka gama suka fito kai tsaye wanka SANAAH din tayi ta saka doguwar rigar bacci mai dan kauri mara tsayi ta saka abaya doguwa akai tayi sallah.

Sai da sukai sallan ishai fammah tayi shirin bacci ta zauna tana duba abu a ipad dinta SANAAH kuma fitowa tayi ta nufi kitchen ta dauko ruwa a hannunta da cupcakes guda hudu a qaramin plate ta fito kenan aka aka bude kofan palon wanda akai knocking a natse bata jiba.

Cak ta tsaya da kallan kofar da sauri sbd kayan dake jikinta da ko Ya Al'amin ne bai kamata ya ganta dasu ba dan haka zata juya da sauri taji muryansa ta sauka a kunnenta cikin wata zallan nutsuwa da ratsawa da cewa

"Careful Ms"

Cak ta tsaya batareda ta juyoba ta dan riqe numfashinta daya sarqe yana sauya bugawan zuciyarta.

Takowa yayi da wata nutsuwa ya tsaya bayanta tareda jin qamshinta daya rasa na tsawon lokaci ya shigesa ahankali..

Dan shaqar numfashi yayi yana dan riqe kansa da nutsuwansa sbd 'yarsa dake gidan,
Wata kewanta dake cin jininsa da tinaninsa a kwanakin ta masa wata lafiyayyar tasowa yaji idanuwansa sunyi wani nauyi mai sanyi ya ciro hannunsa daya daga aljihunsa ya dora akan kafadarta taji wani irin mutuwan jiki ya shigeta taja numfashi ahankali ya juyo da ita idanuwansa masu haske da wani irin kyau da kwarjini suka sauka akan fuskanta da babu kalan riqewansa da bata ruguzawa ya sauke ajiyan zuciya mara sauti yana dauke hannunsa daga kafadarta tareda mayarwa aljihunsa sbd dumi dayaji palon yana basa.

Kallansa ta dago da idanuwanta tayi data sauke akansa take ya dauke nasa idanuwan daga kanta cikin sanyi da nutsuwa da riqe kamewansa sbd zai iya rasa kansa daga kallan nata anan din inda bai kamata ba.

Kallansa tayi na seconds itama bugawan zuciyarta na sauyawa kwata kwata hakama idanuwanta sam sun kasa boye irin soyayyarsa dake cikinsu.

Bude baki tayi karfinta nayin qasa da wata murya mara karfi tace

"Ina wuni"

Juyawa yayi ahankali ya koma gurin sofa ya zauna sbd wani zafin da muryansa ta fesa masa a cikin jininsa da fara konewa atake yana buqatan dan nesa da ita sbd tsaro.

Zaunawa yayi kafin ya dago ya sake zuba mata idanuwansa da ita kanta suke bata wani mutuwan jiki ya amsa yana tambayar ina fammah?

Da idanuwanta ta nuna masa kofar bedroom din tana kasa bude baki wanda ya sakasa dan kafeta da wani kallo kafin ya dauke idanuwansa daga kanta sbd yanda tai maganar da ido zai iya rasa aikin tinaninsa da hankalinsa dan haka dan wani fitinannen murmushi mai zallan kyau ya sake a fuskansa yana dauke kallansa daga kanta gabaki daya yace

"Come here"

Kofar dakin da fammah take ta kalla kafin ta dawo da kallanta akansa tareda dan maqe kafadarta ahankali kaman karamar yarinya tana sake nuna kofan dakin da hannunta daya.

Bai iya sake magana ba sbd kokarin bugawa kansa datake yi da wasu dabiunta na yarinta ya daga hannunsa a natse da wani steez da alaman nine me ke mata alaman taxo din.

Wani murmushi ne mai kyau ya kwace mata ta sake tana dan masa wani kallo da sake maqe kafada murmushinta mara sauti na qara fadada.

Daga kafafunta tayi ahankali ta tako tana nufar dakin da taku kaman ba tafiyan takeson yiba idanuwanta na kansa da murmushi akan fuskanta har lokacin...

Shima kallan fuskan nata yakeyi da sauran murmushinsa mai tsada a fuskansa kafin ya gangaro da idanuwansa masu kaifi a slow zuwa cinyoyinta zuwa kafafunta dake bayyane da rigar baccin dake jikinta mai dan kauri amma batada tsayi.

Wani kallo yawa cinyoyin daya saka kafafunta sarqewa ta kusan faduwa ta dafa kofar dakin wadda ta bude kai tsaye dan haka ta sauya yanayinta ahankali da nutsuwa tana qarasa shigowa dakin tana dan kasa kallan Fammah wadda ta dan dago ta kalleta tana cigaba da abinda takeyi.

Ajiye kayan hannunta tayi tareda dan sauke numfashi tana nutsuwa cikin kamun kanta tace

"Dad dinki yaxo"

Dakatawa da abinda fammah keyi tayi kafin ta dago ahankali sai kuma ta kasa kallan SANAAH tace

"Yanxu?

Gyada kai SANAAH tayi itama tana dan zaunawa ahankali kan sofa da kokarin hanasu shiga awkward yanayi.

Ajiye ipad din fammah tayi tana saukowa gadon ta zari doguwan hijab ta saka tana ficewa dakin.

Ajiyan zuciya mai sanyi SANAAH ta sake tana bude roban ruwan hannunta ahankali takai bakinta tasha tana sake dawowa daidai.

Bata fito ba zamanta a daki tayi suka jika suna magana sosai kafin fammah ta shigo ciki tana hamma bacci zatai ba bata lokaci zata shiga bathroom din ta dan dakata ta bude baki batareda ta juyoba tace

"Kaman yana son ganin Ya Al'amin kuma baya samun wayarsa ko zaki je bangarensa ki sanar masa tinda ni bazan iya shiga ba"

Dagowa SANAAH tayi da kanta tana dan jin kaman bazata iyaba itama amma tini famman ta shige bathroom ta rufe tana zaune.

Miqewa tayi tareda saka doguwan hijab itama har qasa akan kayan jikinta ta fita.

Ko data fito baya palon dan haka kai tsaye kofa ta nufa ta fito ga mamakinta tana fitowa gabaki daya harabar gidan sai taga Ya Al'amin din harya futo yana tsaye tareda Raheem din wanda shine kadai yaxo a karan farko data gansa babu securities dinsa da Imran yana magana Ya Al'amin cikin nutsuwa da wani sanin kai dayake bayyanarda zurfin iliminsa da wayewansa a cikin kowane motsinsa da maganarsa.

Kasa kallansa tayi tana sauke kallanta akan Ya Al'amin din wanda juyo ya dan kalleta shima fleet din kallo daya yayi mata ya dauke kai.

Tana isowa suna gama magana Ya Al'amin yayi masa sallama yana barin gurin ya nufi hanyar bangarensa ya shige.

Dawo da kallansa yayi ahankali tareda zuba mata idanuwansa tsawon mintina baice komiba kafin ya miqa hannunsa daya ya kama nata yajata a natse har jikin wata black fitinanniyar Rolls Royce dayazo da ita ya bude ya sakata ciki a hankali kafin ya zagaya ya shiga a natse ya bude ya shiga ya rufe tareda tada motar zai ja sai kawai ya dauke hannuwansa daga kan steering ya juyo ya kalleta tareda juyowa ahankali ya kamo fuskanta ya hade da tasa ya dora bakinsa dake fidda wani kamshin cool mint akan nata yana kamawa ya zira harshensa ciki yayo mata wata lafiyayyar lasowa ya hadiye wani yawun daya wuce maqoshinsa da wani fitinanniyar sauti ya sake lasowa yaja wani numfashin daya saka motan amsawa ya qarasa shigar da bakinsa gabaki daya a nata yafara mata wata fitinanniyar tsotsar data kasa riqe kanta tafara kissing dinsa itama cikin wata soyayyarsa dake neman illata kuzarinta.

Cirota yayi daga inda take zaunen ya dawo da ita akansa gabaki daya yana sake maida bakinsa a cikin nata tareda zira hannuwansa cikin hijabinta.
#MAMUH
09033181070
[20/06, 8:45 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

130
Hannuwansa na shiga hijabinta kai tsaye akan cinyoyinta suka isa ya mata zaunarwa akansa dakyau tareda yin sama dasu ta cikin rigarta yana yiwa fatarta wata shafar datake sakata jin kaman ana janye ruwan jikinta yana isa wugunta yayi baya da hannuwan nasa ya zagayota da kyau ya mata wata irin mannotawa jikinsa da karfin da suka sake kutsawa da bakinsu cikin na juna yana mata wata lafiyayyan tsotsa mai fitinannen zurfi numfashinsa mai dumi yana sauka akan fuskanta hannuwanta na zagaye da wuyansa.

Yanda suke kissing juna da wata yanayin da daya sauya numfashin motar gabaki daya ya saka tsigar jikinta ke tashi ahankali shi kuwa rasa kansa yakeyi yana sake tabbatarda ita din control breaker dinsa ce tako wane bangaren na rayuwa.

Zare fuskansa yayi daga tata idanuwansa da wani irin yanayi mai karfi a cikinsu dake tabbatarda itace kadai abinda yake asalin buqata ayanxu a daidai wannan lokacin dayake kasa iya riqe kansa.

Wani mayen kallo a slow ya mata yana daga hijabinta da hannunsa daya daya fito dashi daga hijabinta ya saka kansa a cikin hijabin wanda ta dan yi baya kadan tana son hanasa shiga sbd abinda zai iya biyowa baya ga kuma inda suke dik amma hannunsa daya dayake zagaye da ita ya saka ya mata wata mannowan da daidai fuskansa ta shiga ya kama kirjinta da hakoransa ta sakam rigarta da wani irin slow da asalin sanyi da wata fitinanniyar salon data sakata jan wani numfashi mai karfi dakyar tana yin baya ta kwanta a jikin steering gabaki daya tana jin tsigar jikinta na tashi kaf dinta.

Dawo da ita ya sake yi yana sake kama kirjin da hakorinsa hannuwansa dika biyu na shiga cikin rigarta da bin cikinta da mararta da wata shafan daya taba cibiyarta da wata sanyi yana wucewa da hannunsa daya saman kirjinta daidai yana sake kirjin daga hakoransa dasuka ringa bata wata yanayin da kwakwalwanta ta kasa dauka ya sako kansa cikin rigar shima ahankali tareda banqare bayanta zuwa ga steering yafara dora lips dinsa akan cibiyarta yamata wata tsotsa ahankali data sakata qanqame kansa da wani irin yanayi tana riqe numfashinta dake son ficewa yabarta...

Akan fatar cikinta ya sake dora lips dinsa ya tsotsa ahankali ahankali yana tafiya zuwa samanta inda yana isa ya fito da harshensa ya lashi lips dinsa da suka bushe a take har maqoshinsa ya hadiye wani yawu yana bude bakinsa ya sake fiddo harshensa ya lashi fatarta ahankali lasan data saka jininta daskarewa a take yana yin saman wuyanta da hannuwansa ta bayanta ya manno kirjinta fuskansa yana bude bakinsa akai tareda mata wata qanqamewa yana fidda wasu zafafan numfashin da suka rikitar da kwakwalwanta gabaki daya.

Wani numfashi suke fitarwa su dukan suna sake hadewa da juna yana bata zafaffan yanayinda gabaki daya jikinta ya dauko dumi dan kuwa kansa na kirjinta har lokacin kafin ya cirosa ya sake kamo fuskanta suka kuma hade baki yayiwa bakinta wata zuqowa yana tsotsan duk wani albarkan dake bakinta yana saka hannunsa a cikin rigarta ya kama gefen undie dinta ya masa wata lafiyayyar riqo da yatsarsa biyu ya ballasa tareda zaresa ta dayan gefen yana sake bude kafafunta akansa bakinsa na mata wata fitinanniyar tsotsan data sakata rasa kanta amma jin abinda yake shirin faruwa ta dan bude bakinta dake cikin nasa daqyar ta furta

"Muna inda Su Ya Al'amin da Fammah suke"

Sake tura bakinsa yayi a cikin nata yana mata wata deep tsotsa kafin ya dan sassauta yana rungumeta cikin jikinsa yana sauke wani numfashi mai tsantsar dumi da ratsa kwakwalwa na seconds kafin ya bude idanuwansa da sukai wani jajir da wata slow buqatanta dake cin duk wani jinin jikinsa ya dago kanta ahankali ya zuba mata su ya kalleta yana sake sauke numfashi mai sanyi ahankali itama dan kallansa tayi tana murmushi mai kyau daya sakasa dago hannunsa daya ya dora yatsarsa babba akan lips dinya ya shafa yana kallan cikin idanuwanta da babu komai sai sonsa ya lumshe idanuwansa ya kuma budesu akanta wanda hakan ya kusan saka numfashinta yankewa sbd yanayin dayake ciki mai karfin gaske ne akan buqatan kasancewa da ita da obsession dinsa akanta....

Hannunta ta daga ta dora akan nasa dayake shafa lips dinta dasu tana kallansa kafin ta bude baki ahankali zatai magana ya kuma mata shafa a lips dake nuna alaman tayi shiru sbd duk motsawan bakinta sake kashesa sukeyi yabi lips din da kallo kaman a buge kafin ya hangaro da idanuwan akan hannunta daya kama nasa ya kalli yatsun hannunta dasune obsession dinsa na farko akanta ya tsayar da idanuwansa akansu yana jin wani crazy yanayi akanta na ture duka hakuri da kamewansa yakai bakinsa ahankali akan yatsun nata dake kan hannunsa ya sauke wata lafiyayyar kiss tareda dagata cak a zaunen ya maidata kan Seat din gefensa baice komaiba sbd babu maganarsa ko daya da zata iya fitowa a wannan lokacin dayake cikin muguwan buguwan da kaman yaja cocaine.

Motar kawai ya tayar ya juyata yabar gidan.

Itama batace komaiba kallansa ta juyo ta danyi sai dataga yahau titi ta kuma juyowa ta kallesa zatai magana ya juyo da fitinannun manyan stong oily eyes dinsa ya kalleta da yanayin daya tabbatar mata duk duniya a yanxu babu wanda zai hanasa kasancewa da ita idan ba Allah ba dan haka hadiya maganarta tayi tana masa wani kallo dayake nuna cewa

Hope lafiyanka kalau dai??

Tsakiyar idanuwanta ya kalla ya dauke idanuwansa ahankali yana hana kansa parker motar hanya dan kuwa qara kunnasa take da dabiunta da kallan datake masa na yarinta.

Basuda nisa Ashe daga gidan zuwa masaukin wanda yake wata lafiyayyar underground gidan da bangarensa ne kadai a underground din.

Yana shigowa harabar parking yayi a natse tareda juyowa ya kalleta kafin ya bude mota zai fita yaga navy blue panty dinta akan kafafunsa daya balla ya saka hannunsa daya ya dauka yana sakawa a cikin aljihun wandonsa ya fito ya bude mata ta fito a natse tana kallansa shi kuwa yaqi kallanta sbd idan ya kalleta kunce kansa take sake yi.

Babu kowa har suka isa suka shige ciki sukai underground dinsa suna shiga wata lafiyayyar palon daya gaurayu da kamshinsa bayada girma dan daidai sun shigewa rufo kofar yayi ahankali tareda sakin hannunta yana bayanta ta dakata tareda juyowa baice mata komaiba ya kamo fuskanta ahankali ya jinginar jikin kofar yana hade fuskansu ya lumshe idanuwansa yana shaqar numfashinta dakyau a cikin kansa yana zagota da hannuwansa tareda zare hijabinta ya jefar fatar gefen fuskansu ta hadu dakyau suka sauke ajiyan zuciya a tare mai sanyin data saka idanuwan kowannensu lumshewa ahankali.

Bakinsa ya dora a gefen fuskanta lips dinsa na gogan fatarta da wani tayar da tsigar jiki kafin ya bude baki da wata deep voice yace

"Idan ina driving dont look at me do way you do 5min ago again........ ya qarasa maganar wani sautin me dumi daga bakinsa daya shiga har cikin kuryan kunnenta daya sakata jin kaman an manna mata electric ta qanqamesa ahankali tana rufe idanuwanta da jan wani numfashin daya saka kirjinta dagowa kadan ya mannu da nasa yaja numfashin shima yana dago kansa ya sauke mata kiss a wuya yana bude gaban rigarsa gabaki daya ya zareta yana dagata cak a jikinsa tareda zagaye bayansa da kafafunta ya hade fuskanta da tasa yana fara bata wani zafaffen sabon kiss mai azabar ratsa kai da gangar jiki dan haka ta zagaye kansa da hannuwanta tana mayar masa cikeda tsananin son da zuciyoyinsu basa iya riqewa akan juna.

rigar jikinta ya zare a yanda suke din yana manne da jikin kofar da ita tana jikinsa har lokacin suna wata numfashi ya jefar da rigar tata yana bude idanuwansa da suka bugu sosai akan kirjinta ya lashi lips dinda da suka bushe a take ahankali da wani slow kafin ya lasata ahankali da wani fitinannen slow din daya sakata fasa kuka ahankali tana qanqame kansa.

Juyowa yayi da ita a jikinsa ya nufi fadadden gadon dakin dasu yana kwantar da ita a kife tareda bin bayanta da lips dinsa yana sakata rasa numfashinta ta ringa qanqame pillow ahankali tana neman dauke wuta shi kansa wutar yake neman daukewa ya birkitata da wani irin slow yana shigewa jikinta daga nan taji komai yafara kokarin sauyawa ta bude idanuwanta daqyar zata kallesa ya dora bakinsa akan wuyanta yana mata wata tsotsa yana fara samunta a yanda yakeda tsananin buqata a lokacin.

Da kanta ta tabbatarda shine yayi missing dinta ba itace tai missing nasa ba dan kuwa wata lafiyayyan kasancewa yayi da ita wadda babu bata lokaci bacci mai karfi ya daukesu bayan komai ya kafa kenan.
#MAMUH
09033181070

[20/06, 1:46 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

131
Cikin bacci ma haka ya ringa shigewa jikinta a natse hankali kwance kwakwalwa a warware tareda samun cikakkiyar nutsuwansa ta tsawon lokaci tana dawowa daidai.

Itama baccinta mai karfi da nutsuwa tayi sai asuba suka farka sallah,
Tare sukai sallah suna gamawa karatun asuba yayi a natse da Al'Qur'an har gari ya fara haske kafin ya gama ya ajiye yana tasowa ya iso gurinta tana kwance tana jiran ya kammala ya maidata gida har bacci ya kuma dan daukanta dan haka baice komaiba kwantawa yayi a bayanta yana zagota da hannunsa daya ya janyota jikinsa yana lumshe idanuwansa ita kuma bude nata tayi tana farkawa da motsawa tana dan son fita daga jikinta ta tashi dan batason fammah ta farka bata ganta ta gane ba gidan ta kwana ba ta bude baki ahankali zatai magana ya mata wata lafiyayyan runguma da matsota sosai suka hade matiqa har fuskansu ma hadewa tayi bai bude idanuwansa ba ya sakar mata wani numfashi mai dumi ta hancinsa mai sanyi da nutsuwa bayason ma tayi magana ya bude baki har lokacin bai bude idanuwansa ba da sauti mara hayaniya da son hutawa yace

"Good morning Ms"

Idanuwansa dake rufe ta gangaro da idanuwanta ta kalla numfashinsu na shiga hanci da bakin juna direct kafin ta gangaro da idanuwanta akan bakinsa da yayi maganar ta kalla shima ta sake bude baki zatai magana lips dinsu suka gogi juna sbd yanda suke a haden ya mata mannesu yana zagaye da ita da hannuwansa.

Yanda lips din nata suka goga nasa da wani irin slow ya sakasa bude idanuwansa da slow din shika yana saukesu a cikin nata da suke gap da nasa ta sake ya bude baki dumin cikin bakinsa da qamshinsa direct ya shiga nata da nauyin murya mara fitowa sosai yace

"Kinsan abinda kikeyi right???

Wani kallo ta masa tana bude baki itama tace

"Bana komai amma dai inason komawa gida"

Qarasa maganar tayi tana kallan lips dinsu dake goguwa idan suna magana wanda shima kallawa yayi yana lumshe idanuwanta ya rufe bai budeba yace

"No babu inda zaki koma"

Kallansa tayi da dan sauri zatai magana tana bude baki ya saka nasa ciki ahankali batareda ya motsaba kokuma bude idanuwansa dake rufe kawai sake matseta cikinsa yayi da wata sanyayyan yanayi yana maida hannunsa daya a wuyanta ya kamo bayan kanta yana hade fuskansu da dakyau tareda sake cusa bakinsa cikin nata suna tsotsan juna ahankali da wata sanyi da slow amma a deep yanayin da babu me iya dauka idan ba su dinba.

Ahankali ahankali suka turning juna on ya juyar da ita suna daga kwancen yana kissing din bayan wuyanta yana zagayeta da hannunsa daya tareda bin cikinta da shafa mai sanyi zuwa kirjinta dayan hannunsa kuwa bayan cinyoyinta yake bi da wata shafan yana cigaba da sauke kisses a bayan wuyanta zuwa tsakiyar bayanta yana saukar mata da kasalan da bata iya komaiba sai jinsa tayi a yana

69 / 83