Author : aku deejah Category : African Stories & Novels
Bakomai duk yiwa kaine Ibrahim tashi yayi yace zai koma baki aiki
Baccin ya tafine hajiya halimatu Tace "wani khaleesat baki makaranta tane"
Idan khaleesat ne yacika da kwalla Tace "Ina makaranta fada ya hada Ni da wanni mutun shine yaje makarantar ta mu yace asallameni Kuma na tabbata shine ya sa a Kori mahaifina daga baki aikinsa
Tace"Kai wannan mutumin kowa ye bashi da kirki bashi da imani ajinki nawa shine abinda Tace
Khaleesat"ce ta share hawayen fuskar ta Tace ss2 nake Zan shiga 3 take "kenan ma class mate din rahamatace it's ss2 take a *kano Turkish delight school*
Kuma kema insha Allahu chan Zan kaiki
Yanzu saura kwana 3 suyi hutu in Zan maidata sai in mayar da ku tare wani irin farinciki ya cika ta rasa da me zata godewa hajiya irin abin alkarin da take masu tashi tayi ta rungemata Tace nagode hajiya
"Tace Kar kikara ceman hajiya kikirani da mama yanda su rahama suke kirana kema ai diyace a wurinna khaleesat "
Tashi tayi Tace "Bari ta daura sauwar dare Inna ce Tace khaleesat kefa kikayi na Rana Bari Ni Kuma na Dora na Daren" aa Inna Ni ai ban gajiba Bari in nagama sai ki shirya a dinning
Hajiya ce Tace Inna wannan khaleesat in tana Abu sai ta ringa min yanayi da rahama tace Allah kenan
Ai hada take tsara lamarin sa duk yanda yaso
Hajiya ce Tace "yarinyar tana birgeni Gata da hankali da nutsuwa ga tarbiyya da addini"
Inna ce Tace ai hajiya yarinyar Nan ba abinda Bata hadaba ga shiga Rai mututane
Allah Raya manasu shine abinda hajiyar Tace sai bayan magariba khaleesat tagama hada komai tayi wanka tayi sallah Tace Inna Bari inje in Kira hajiya to
Tana zuwa ta ganta tana hada Kaya amsa tayi Tace hajiya daman nagama hada dinner dine nace Bari in fada maki Tace to "khaleesat har kin Ida kin kaiwa mahaifin ki"Tace Tace aa nafara zuwa in fada makine shiyasa
Maza je ki Kai mashi tashi tayi ta kaimasa lokacin data dawo Har sunfara cin abinci a plate ta zuba nata Tace zataje daki taci hajiya Tace "baki ci anan kodan Kar inga lomarkiπ dariya tayi Tace aa basan cin abinci cikin manya tayi tayi da ita sai da Inna Tace
"Hajiya ki rabuda ita komai zaki Mata Bata cin abinci anan
*wacece khaleesat wanene yarima Saleem*
*Muje zuwa next Page*
*Comment*
*Like*
*Shared*
*Taku deejah*
*πyareema Saleem π*
*π GORGEOUS WRITTERS FORUMπ*
*π{G.W.F}π*
*home of gorgeous interlligent expert writters we the best among rest*
*This story is based on love romantic and patience*
*Dedicated to my Aisha Salisu baraya*
*Daga alkalaminβ deejah*
*~Bismillahilar rahamanun rahim~*
*1β£1β£to1β£2β£*
Haka Fauziya ta kudiri niyar zuwa wajen bokan da ya hadasu aure da Mai martaba it's da kawarta saude
Haka ta gayamashi abinda ya kawota yace to raba tsakanin Halima da Mai martaba Amman bazai iya shiga tsakanin yareema da sarki ba
Hakanan ma ta ji dadin hakan yace to za,ayi zanda Tace sutafi in aikin ya yiyu sai suzo su biye Fauziya zatafi gida cike da farinciki
Boka na gama aikinsa lokacin sarki ya shiga gida sai yaji kanshi ya jure yara abinda ke mashi dadi
Kuma duk duniya Babu Wanda ya tsana ya gani sama da hajiya haleematu tashi yayi ya shiga dakin ra tarrada da ita da Saleem suna fira
Yanda ya shigane yasa su mikiwa Tace "alhaji lafiya yace lafiyar ce ta kawo Haka amshi takardar ya Mika Mata
Yace kine na sakeki sati 3 gaban tane ya fadi Tace alhaji want irin laifinayi da zaisa ka yankeman wannan danyan hukuncin Kara rabani da gidan aure da Dan
Tsawa ya daka Mata yace in kikara hour 1 sai nasa a fitar dake a gidan kuka yaci karfinta
Saleem na rokanshi Amman Ina yayi nisa baya jin Kira bayan ya fitane yace mommy mikikawa Abba. Haka
Tace asani ko zagina bai tabayiba Amman sai gashi lokaci days ya sakeni kukane yaci karfinta yace tashi in kaiki gidanki na
Ai kema kina da gidan Kuma wallahi sai yayi Abba sai yayi nadamar abinda ya maki
Tace Bari hadamin kayan naje nawa jakadiya da Fauziya sallama sallama ta masu Fauziya harda kukan munafinci tayi tana fita ta Kira saude ta gayamata yadda akayi cike da farin ciki
Gidanta dake bayan gari yakaita ta cigaba da rayuwar ta Saleem ne ya dauke Mata komai najin dadin rayuwa
Bayan tagama idar tane wani alhaji lawal wani attajirine Dan kasuwa Yana da Mata 2 gidansu days a Abuja Amman ita tana a zaune a gidanta na gombe
Yana ya da ya,ya biyar uwargidan mai kubra nada uku Aisha Bilkisu da abdulmaliki
Amarya Kuma sunanta bahiya tana da biyu sa,adiya da almustapha
Suna zaune lafiya har Allah. Yaba hajiya halimatu haihuwa ta haifi mace a kasamata suna rahama
*Rayuwar Saleem*
Saleem yarone Mai dantsayi Yana da faddan qirji Dana duguwar fuska Mai dauke da dimple shi ma,abucin sa kanan kaya Mai yan kayanshi uku duk duniya yaro Mai tashe da dukiyar
Duk gombe Babu wani qwararan likita kamar da har kasashen waje yake fita aikin mutane da dama sun sha rasa rayukansa a kansa
Saboda bai ganin mutuncin mutane kowa a garin tsoransa yake Amman mar martaba bai iya mashi magana saboda sanda yake mashi
Har kuga yanda yake wulakanci sanrasa Yana ta Kama da mulki da saurauta da kuma dukiyar sa
Mata da dama sun kawo kansu gareshi Amman rashin hakalinsu yake gani yace Wai Mata kazamaine Basu da class
Yankan zagaya wajen mahaifiyar sa lokaci zuwa lokaci ganinta da kanwarsa
Yanzu yayan Fauziya biyu zulaihat da Usman Bata da wata damuwa a duniya sai yanda zata raba Saleem da duniya saboda har ya gaji saurautar mahaifin sa
Amman asiri baya kamashi saboda Yana da karfin addini hardar qur,Ani garesa sallah Bata wuceshi
*Muje zuwa next Page*
*Like*
*Share*
*Comment*
*Taku deejah*
ππππππππππππππππππππππππππ