KARUWAR GIDA Faduwar Mace by AMENAT KABER KIRU

Author :  AMENAT KABER KIRU Category :  African Stories & Novels

Chapter   14 / 14

39K to 39.7K   out of 39.7K words

ina shine dalilin da yasa nake son ki kware Kamin ki shigo daga ciki!! Domin bazan so ki zama yar buyajin karuwar gida ba, nafi son naganki da manyan al'hazai 'yan birni domin sunfi bayar da fefe" dariya ZAINAB tayi da cewar bak'uwar kalma ta uku meye fefe kuma?"amsawa HAFSAT tayi da cewar kudi mana masu gidan rana wancan yarenmu ne na karuwan gida kawai " oh!! ZAINAB tace hadi da sake cewar nagane" kallonta HAFSAT tayi da cewar gaskiya k'awata sai kin chaza sosai Kamin hakan su samu domin mace mai class bata yawan dariya ga namiji Ko da abin dariyar ne yazo dan muskutawa take gefe sai tayi gajeren murmurshi ta fuske"toh ZAINAB tace kawai"ta cigaba da sauraron jawabi da HAFSAT take sake yi mata da cewar mace mai class bata kurawa namiji ido komai kyanshi da haduwarshi Idan ba haka ba sai ya raina ta, sai dai ki kallah shi kadan ki marzaye, Idan ya masa da kallonki sai ki dage girarki daya hadi da kashe idonki ta gefe da zarar yaga haka yasan kedin ta musamnace dan haka ki kula da wannna abubauwan su kansu suna bawa mace damar kiran namiji gareta musamman karuwar gida,irin wannna kallo shine alamtawa namiji ke yar hannuce ba sai yaji daga bakinki ba, Dalili kuwa macen da zatayi karuwancin gida bai kamata ta mayar da kanta Kamar rijiyar Kan hanya ba kowa yayi mata tofin Ala tsine aka ita take zama tayi tsarin yadda zata tafiyar da harkarta cikin sauki tun daga Kan haduwarta da na mijin da taga zata iya bawa fusaka wajan mu'amalata, sabida ita tana da aure kuma bazata so kowa yasan tana karuwancin gida ba, wannna hujarce tasa zan baki sahawara kar ki taba yadda wani ko wata da kika sani ya ganki da mijin da ba naki ba, ko da kuwa a gurine, ko kuma kayi kokarin gayawa abokin harka uguwar da kike ta Sali, Idan ta kama dai zaki iya gaya masa gari Idan bak'one, amman ba kowa ake bawa fusakr hakan ba."Jinanawa ZAINAB tayi da cewar duk nagane kuma nagode" "amsawa HAFSAT tayi da cewar Kai haba dan Allah godiya bata k'arewa?ta Kara da cewar Idan kina neman shawara akan abinda baki gane ba ki tamabayeni a shirye nake na sanar miki da duk abinda kike bukata" toh ZAINAB tace insha Allah babu abinda zai shiga min duhu"amsawa HAFSAT tayi da cewar Allah ya nufa ni zan tashi haka sai gobe da yamma zan sake dawowa gareki yanxu muje naga yadda jikin ANAS yake sai na wuce daga can " toh ZAINAB tace hadi da tashi ta dauko takin asibitin ANAS tace muje nima sai ki saukeni a bakin titi na sayo masa sauran magungunan shi tunda kudi sun samu ai bana zauna ba kedai an gode miki kawata" murmurshi tayi da cewar babu damuwa muje kawai " fita sukeyi a tare suka shiga gidan SAMIRA makwafciyar ZAINAB din a daki suka tara da ita tana kallon TV ita da yaranta da su ANAS da yake kwance a daya daga cikin kujerun falonta" gaisuwa HAFSAT tayi da SAMIRA hadi da yi mata godiya bisa namiji kokarin da takeyi akan ZAINAB da yaranta " SAMIRA ta amsa da cewar babu komai amfani Zaman Kenan ai" karasawa inda ANAS din yake kwance HAFSAT tayi ta duba shi " sannan ta cewa ZAINAB ni zan tafi gida" amsawa ZAINAB tayi da toh nagode " sannan ta kalli SAMIRA da cewar dan Allah zan bita ta saukeni a bakin titi na sayo sauran maganin ANAS na dawo" amsawa SAMIRA tayi da cewar sai kin dawo hadi da cewa HAFSAT ta gaida gida"atare suka amsa mata da toh Sannan suka fito."Bayan sun fitone HAFSAT ta Kara kallonta ZAINAB da cewar ammanfa kinyi dace makawfciya k'awata"murmushi HAFSAT tayi da cewar ai batada matsala wallahi " amsawa HAFSAT tayi da cewar toh kinga Koda ita kar kibari tasan kina wata harka bare ki gaya mata halin da kike ciki dan haka ki Iya takun ki domin karuwancin gida ba wasa bane" toh ZAINAB tacewa HAFSAT kawai OK!!! HAFSAT tace sannan ta bude musu mota suka shiga ciki suka tafi suna Kara tattaunawa da juna"suna zuwa bakin titi HAFSAT ta sami giru ta tsaya ZAINAB ta sauka hadi da yin sallama da junasu HAFSAT taja motar ta tafi, ZAINAB ta wuce ta shiga chemis ta sayowa ANAS sauran maganinshi sannan ta juya gida zuciyarta ciki da farin ciki.........




~AMENAT KABER KIRU~

14 / 14