In a home filled with discipline, tradition, and faith…a dangerous secret is quietly growing.
Her name is Mumtaz.
By day, she is calm, quiet, and innocent.But deep inside… something is wrong.
It started small.A little object.Then expensive watches.Then phones.Until she found herself stealing… even during prayer.
What is wrong with Mumtaz?Is it temptation… or something darker she cannot control?
Every time she steals, her heart breaks.Her eyes fill with tears… but her hands won’t stop.
Someone is watching her closely.Faruq.
If he catches her… everything ends.If he doesn’t… her secret may destroy her life completely.
Then comes Khalid…a kind stranger who sees only the good in her.
Will love save Mumtaz…or will her hidden truth destroy everything?
This is more than a romance.It is a powerful story of:
Mumtaz is living two lives:one the world sees…and one she hides.
But secrets don’t stay hidden forever.
👉 Start reading now… before her truth is exposed.
A cikin gida mai cike da tsari, tarbiyya da tsoron Allah… akwai wata sirri da ke cin zuciyar yarinya guda.Sunanta Mumtaz.
A rana tana zama yarinya mai nutsuwa…amma da daddare zuciyarta na kai ta inda bata san dalili ba.
Ta fara ne da ɗaukar ƙaramin abu…sannan agogo…sannan wayoyi…har ta kai ga sata a tsakiyar sallah.
Shin me ke damun Mumtaz?Sha’awa ce… ko kuma wata jaraba da ta gagare ta?
Duk lokacin da ta aikata… zuciyarta na kuka.Idanunta na cika da hawaye… amma hannunta baya tsayawa.
A cikin gidan akwai wanda ya fara lura da ita…Ya Faruƙ.
Idan ya kama ta… babu mafita.Idan kuma bai kama ta ba… wannan halin zai iya rusa rayuwarta gaba ɗaya.
Sai kuma wani sabon shigowa…Khalid.Saurayi mai tausayi wanda bai san wacece Mumtaz a zahiri ba.
Shin soyayya zata ceci Mumtaz…ko kuwa asirinta zai tona a gabansa?
Wannan ba kawai labarin soyayya bane…labari ne mai cike da:
Mumtaz na rayuwa biyu:ɗaya da duniya ke gani…ɗaya kuma da take ɓoye.
Amma gaskiya tana da rana guda.
Shin ranar zata zo ta fallasa ta?
👉 Karanta yanzu domin gano gaskiyar da ke bayan murmushin Mumtaz.
,
Views: 103 | 02 Apr, 2026
AYSHERCOOL ,
Views: 89 | 02 Apr, 2026
MAMAN MAAMA ,
Views: 110 | 02 Apr, 2026
Views: 67 | 02 Apr, 2026
Hadiza D Auta ,
Views: 79 | 18 Feb, 2026
ZAINAB FALALU ,
Views: 3 | 19 May, 2026
ENGLISH DESCRIPTION
HAUSA DESCRIPTION
A cikin gida mai cike da tsari, tarbiyya da tsoron Allah… akwai wata sirri da ke cin zuciyar yarinya guda.
Sunanta Mumtaz.
A rana tana zama yarinya mai nutsuwa…
amma da daddare zuciyarta na kai ta inda bata san dalili ba.
Ta fara ne da ɗaukar ƙaramin abu…
sannan agogo…
sannan wayoyi…
har ta kai ga sata a tsakiyar sallah.
Shin me ke damun Mumtaz?
Sha’awa ce… ko kuma wata jaraba da ta gagare ta?
Duk lokacin da ta aikata… zuciyarta na kuka.
Idanunta na cika da hawaye… amma hannunta baya tsayawa.
A cikin gidan akwai wanda ya fara lura da ita…
Ya Faruƙ.
Idan ya kama ta… babu mafita.
Idan kuma bai kama ta ba… wannan halin zai iya rusa rayuwarta gaba ɗaya.
Sai kuma wani sabon shigowa…
Khalid.
Saurayi mai tausayi wanda bai san wacece Mumtaz a zahiri ba.
Shin soyayya zata ceci Mumtaz…
ko kuwa asirinta zai tona a gabansa?
Wannan ba kawai labarin soyayya bane…
labari ne mai cike da:
Mumtaz na rayuwa biyu:
ɗaya da duniya ke gani…
ɗaya kuma da take ɓoye.
Amma gaskiya tana da rana guda.
Shin ranar zata zo ta fallasa ta?
👉 Karanta yanzu domin gano gaskiyar da ke bayan murmushin Mumtaz.