What happens when the home that was supposed to be a woman's safe haven becomes a place of tears, fear and betrayal?
Zainab enters marriage with love in her heart and dreams of a peaceful home. But slowly, her husband Rabi'u changes from the man she once loved into a source of humiliation, neglect and emotional torment. He denies her and their children the care they deserve, and one decision nearly costs Zainab her life.
Yet she continues to endure, holding on because of her children and fearing what separation might bring.
But how long can a woman survive in a marriage that keeps breaking her?
As poverty, neglect and marital abuse begin to affect her children, Zainab finds herself trapped between an unhappy marriage and a family that refuses to give her a way out. Then her friend Hafsat offers advice that opens the door to a dangerous new path.
From a devoted wife to a woman eventually branded Karuwar Gida, Zainab's journey raises one haunting question: Is she truly the villain, or was she pushed into becoming one?
Karuwar Gida is a gripping Hausa novel filled with love, marriage, betrayal, family conflict, emotional pain, marital struggles, sacrifice and the consequences of selfishness. It is a powerful story about a woman's fight for survival when the people she trusts most become the source of her greatest pain.
Will Zainab find a way to reclaim her life, or will the pressures of marriage and betrayal transform her into the very woman everyone fears?
HAUSA DESCRIPTION
Me zai faru idan gidan da ya kamata ya zama mafakar mace ya koma gidan hawaye, tsoro da cin amana?
Zainab ta shiga aure da zuciya cike da soyayya da fatan samun kwanciyar hankali. Amma a hankali, mijinta Rabi'u ya sauya daga mutumin da take kauna zuwa wanda yake wulakanta ta, yana tauye mata hakkoki, yana hana 'ya'yansu kulawa, har ma ya kai ga daukar matakin da ya kusa rasa mata rayuwarta. Duk da tsananin wahalar da take sha, Zainab ta ci gaba da hakuri saboda 'ya'yanta da kuma tsoron abin da zai biyo bayan rabuwa.
Amma har yaushe mace za ta iya jurewa?
Lokacin da rashin kulawa ya fara jefa 'ya'yanta cikin wahala, mijinta ya ci gaba da nuna mata zalunci, sannan iyayenta suka kasa ba ta mafita, Zainab ta fara fahimtar cewa rayuwarta na bukatar wani sabon mataki. Shawarar da kawarta Hafsat ta ba ta kuwa za ta bude mata wata kofa mai duhu wadda ba ta taba tunanin shiga ba.
Daga matar aure zuwa wacce aka kira Karuwar Gida, Zainab za ta fuskanci sirrin da zai sa mai karatu tambaya: Shin ita ce mai laifi, ko kuwa wani ne ya tura ta cikin wannan rayuwar?
Karuwar Gida labari ne mai dauke da soyayya, aure, cin amana, zalunci, hakuri, rayuwar mata, matsalolin zamantakewar aure da sakamakon son zuciya. Labarin da zai sa ka yi fushi, ka tausaya, ka yi mamaki, sannan ka kasa ajiye littafin har sai ka gano makomar Zainab.
KARUWAR GIDA: Shin Zainab za ta samu hanyar kubuta, ko kuwa matsin rayuwa zai tilasta mata zama abin da ba ta taba mafarkin zama ba?
ENGLISH DESCRIPTION