In the diverse city of Minna where different tribes, religions, and social classes coexist, a cold stormy night unlocks secrets that have been buried for years. On one side is Alameen, a calm and resilient young man silently battling a painful illness that has haunted him since his teenage years. He suffers in silence, hiding his condition from everyone, even from the mother he deeply loves.
On the other side is Joy James, a beautiful and privileged girl living a life of comfort and luxury. But behind her perfect life lies darkness filled with fear, hidden truths, and emotional turmoil. Despite having everything, her heart is restless, burdened with questions she cannot answer.
When their paths begin to cross, something powerful is set in motion. Fear, attraction, tension, and an unexplainable connection begin to grow between them. Why is Joy deeply afraid of Alameen even though he has never harmed her? Could there be a hidden connection between their families?
As the story unfolds, a secret buried for fifteen years begins to surface. Family, religion, love, and destiny collide in unexpected ways. What truth will be revealed? Can love heal the wounds of the past, or will the truth destroy everything in its path?
This emotionally gripping story filled with intense romance, suspense, religious conflict, deep family secrets, and powerful life lessons will keep you hooked from beginning to end. If you are searching for a captivating Hausa novel packed with drama, love, suspense, and realistic storytelling, this is a must read.
Step into the world of Joy and Alameen and uncover the truth hidden behind smiles, tears, and wounded hearts.
HAUSA DESCRIPTION
A cikin garin Minna mai cike da kabilu da addinai daban daban, inda talakawa da masu kudi ke rayuwa tare, wata daren hadari mai tsananin sanyi ya bude wata kofa ta sirrin da aka boye tsawon shekaru. A gefe guda akwai Alameen, matashi mai nutsuwa da hakuri, amma yana boye wata cuta mai tsanani wadda ke addabar rayuwarsa tun yana saurayi. Yana fama da radadi a shiru, ba tare da kowa ya sani ba, har da mahaifiyarsa da yake matukar so.
A gefe guda kuma akwai Joy James, kyakkyawar yarinya mai gata, wadda rayuwarta ta cika da alfarma da jin dadi. Amma a bayan wannan rayuwa mai haske akwai duhu mai cike da tsoro, boyayyun sirrika, da rikice rikicen zuciya. Duk da kasancewarta cikin wadatar rayuwa, zuciyarta na cike da tambayoyi da rashin natsuwa.
Lokacin da hanyoyin su suka fara haduwa, wani abu mai karfi ya fara tasiri tsakaninsu. Tsoro, shaawa, kiyayya, da wani sabon abu da ba su fahimta ba ya fara shiga tsakaninsu. Me yasa Joy ke tsananin jin tsoron Alameen duk da cewa bai taba cutar da ita ba? Shin akwai wata alaka ta boye tsakanin iyalansu?
Yayin da labari ke zurfafa, sirrin da aka binne na shekaru goma sha biyar ya fara fitowa fili. Iyaye, addini, soyayya, da kaddara duk sun hade wuri guda. Wane irin gaskiya ne zai fito? Shin soyayya zata iya wanke zunuban baya? Ko kuwa gaskiya zata ruguza komai har da rayuwar wadanda ke ciki?
Wannan labari mai cike da soyayya mai zafi, tashin hankali, rikicin addini, sirrin iyali, da darasin rayuwa zai sa ka kasa ajiye shi. Idan kana neman Hausa novel mai dadi, mai jan hankali, mai cike da suspense, romance, drama, da real life lessons, to wannan littafi zai gamsar da kai sosai.
Shiga cikin duniyar Joy da Alameen ka gano gaskiyar da ke boye a bayan murmushi, hawaye, da zuciya mai cike da raunuka.
ENGLISH DESCRIPTION